Sashe 8
Ƴar Tsakar Gida Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
**
```LONDON```
*JENNYLYN_MARCADO INTERNATIONAL SCHOOL*
SS 2 class . Hayaniyar Ɗaliban gaba Ɗaya kake ji tun daga Upstairs din har ƙasan ajijuwan . Gaba daya yaran Class din basu wuce 12 ba mata da mazan su . Malaman nasu da yawa sun shigo akan suyi shiru Amma kuma sam hakan ya gagara don su a ganin yanzu seniors ne daga Wannan Term Din zasu shiga SS3 . tsiiitt naji Ajin yayi kaman ruwa ya cinye su ,Wannan yasa Ni saurin juyawa ina maida idanuna kan kofar shigowa ajin . Wani cute Handsome boy na gani Sanye cikin kayan Sport wear na Makarantar . Fari ne Tassss dogo ,suman kanshi yayi Askin su ta zamani gaba an tara gashi baya an kankara , Gyefen Kunnen sa Dan kunni manne na gani Yayin da Fuskar sa ke cikin tabarau irin manyan nan amma fari ne . Ko ba'a Faɗa maka ba Ɗan Wani Attajirin ne sannan kuma ɗan gayu mara ji na ƙarshe . Mamaki ne ya kamani ganin Yanda Kaf student din suka tashi daga Seat din su suna furta "Good morning Zaid. Takowa yayi yana shigowa kaman wani malamin su yana faɗin " Morning Friends ...mu zauna ko.? Yayi maganan Fuskar sa dauke da Fara'a wanda da gani kasan ba ma'abocin yin Fara'ar bane , a yau yana cikin Wani farin cikin ne da dole sai ya bayyana . Zama yayi a cikin Gang din Abokan nan sa su biyar yayin da daya daga cikin su ke tambayar sa " Zaid Wannan Fara'ar fa meke faruwa ne.? Kallon Abokin nasa Zaid yayi yana cewa " Abokina Nurain zai Dawo America da zama , a bakin Momyn sa naji nan da 2 mount zai taho America .
To Kai ai anan London kake shi kuma America zaije Meye Amfanin Farin cikin.? Murmushi Zaid yayi yana cewa " Transferring komai nawa zan yi na koma America, dama Daddy na acan yake ,Mom ne ke nan . Yana dawowa zan koma can muyi SS3 a can the same school zamuyi dama primary tare muka yi , Secondary ne yace shifa Nigeria yake so kaga yanzu haka the next 2 mount yana America................
*Littafin Yar tsakar gida na kuɗi ne Regular payment ₦500 Vip group ₦1000 SPC ₦1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932*
```Tallah```
Assalamu alaikum jama'a yau gaku ga buxuwa empire
Dakinga wannan page din indai ke mace ce to wannan page din nakune mata iyayen gida
Mata kamar yanda kukasani nicedai *buxuwa empire* wanda nake kawo maku kalolin mallaka,farin jini,kiranye dadai sauran su
Hajiyata mijinki duk dafa'insa kixo nan inshallah zamuyi maki maganin sa inshallah
Mace mai zama da miji mara kyauta mai mako kitaho inshallah magana ta kare
Kina zaune da saurayi ana mashi mgnr yaturo sai su gudu ki taho inshallah
Mace mai fama da matsalar jinnu matar aure ko budurwa
Budurwar da akalla zata kai shekaru 25 bata taɓa saurayi ba ta kitaho da izinin Allah
Budurwa mai samari amma da yazo ana murna zuwa daya bazai sake dawowa ba lamarin dai Allah shi gyara
Masu bukatar kiranye ko farraku tana iya mun mgn ta wannan number kamar haka:08139762831
Kiranyen miji
Aiki da tumfafiya
Aiki da idon dabba wato kamar bita zai zai
Aiki kan shanu a soke shi a bishiya
Aiki da sokakken dabba amma dabban da aka yanka sai a samu laya kamar guda 313 a xiba shi a duk wata organ 🫀🫁 ta ciki da ta waje
Zamu saka wani a idonsa a ƙwaƙwalwa aciki sannan a saka a kogo Hajiya ta mijinki he is sorry 😐 Allah ina fadamaki ai baya da tacewa sai naki
Sannan ana mawa yammata irin shi amma na kiranye cikin kwanaki uku xaki gansa a kowani hali aure kawai yake so
Bana tausayin namiji fa inkinsan kina tausayin mijinki kinfiso yarinka azabtar dake a maikuwan yarinka maki kyauta soyayya dake da yara ki da yan uwanki ba
To inkinfiso komai ki zauna a baya to gaskiya kizauna bansan yanda zan maki ba domin nayi ma mijinki mallaka ko saurayi ko yaƙi ko yaso sai yabiki yamaki abinda kk so kuma kk bukatar
Mallakar zuciya mai allurai a baima kare mai bukatar tabini pc
Mai bukatar mallakar ko kiranyen bakin Ruwa tabini pc inshallah mgn yakare
Nidai nafiso acemun Hajiya inason 🤗 komai da min da mijina kamar kaza ......... Ya rinka mun kaza kaza
Please 🥺 ko kinbini pc kigayamun abunda kk so direct
Matan da kayan sallah wani baiwa shi ba
Sha'anin yan uwanki bai san wannan ba
Lamarin ki da wasu kananan hidimomin ki sodayawa baya biyamaki bukata
Kije wani gida kiga matan gidan nayin abunda baki isaba kice dame tafiki dashi ga abinda tafiki dashi din .....
Ga mata masu bukatar kayan da'a available suke cikin price mai saukin gaske inshallah da masu aiki aciki da marasa aiki
Duk wacce take buƙata tana iya mun mgn ta:08139762831
Muna godiya ga mata bakiɗaya masoya mu mun gode🙏🙏🙏🙏🥰🥰🥰🥰🥰😍😍🙏🙏🙏🙏
*NASRULLAH DATA SERVICES*
_Reach out all for all your cable subscriptions at very cool rate (Airtime data, Tv Subs, prepaid bills)at comfort at your home_
*MTN*
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*GLO*
200MB ₦100
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*AIRTEL*
500MB ₦200
1GB ₦350
2GB ₦700
3GB ₦1050
5GB ₦1750
10GB ₦3500
*9MOBILE*
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*VALIDITY 30 DAYS*
*PAYMENT DATAILS*
ISHAQ NASIR
0778991869 | 7055852908
ACCESS BANK OPAY
*YOUR SATISFACTION IS CONCERN*
Follow this link to view our item on WhatsApp: https://wa.me/p/6501220559940694/2347055852908
*To kaman yanda na faɗa masu buƙatar na tallah ta masu hajar su a page ₦2000 ne idan kuma a Status ne ₦1000 kacal sai Kuyi mun magana ta WhatsApp number na 08081202932*
Mamanteddy 📚🧸
[7/26, 1:29 PM] Matar Mijin Ta: *🛖ƳAR TSAKAR GIDA🛖*
*Romance love and Sympathetic Story*
*Story and Written by Aisha Mamanteddy*
_Page 0 6_
*Littafin Ƴar Tsakar gida na kuɗi ne Regular payment ₦500 Vip payment ₦1000 Special payment ₦1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932... Idan VTU transfer ne sai ki tura ta Wannan number 09061466409*
**
Nigeria
Zuba mata lumsassun idanun sa yayi na yan mintuna kaman mai observing wani abu daga gare ta ,kana ya ɗan kauda idanun sa daga gareta yana mai cewa " Taho mu shiga ciki . Ƙara Ware Lulun idanun ta tayi akan sa kamin cike da tsoro tace " A'a Ba zan shiga ba , tallan Gyaɗa zan tafi sai zuwa Gobe Zamu hadu a makaranta ai ko.? Ta ƙare maganan tana masa tambaya. Humm ɗan sauke Numfashi yayi tare da Ɗaga mata Gira yana cewa " Eh gobe zamu haɗu bama iyaka gobe kaɗai ba ,kullum zamu Haɗu dake. Ki shigo Muje cikin Gida Duka gyaɗan Zan siye . Hahhhh Ta buɗe baki cikin sauri tana Wangale sa tare da Faɗaɗa Fara'ar ta tana faɗin " Noory da Gaske duka zaka saye .? Murmushi yayi yana Kuma cewa " Eh mana Amrah taho muje. Cike da mamakin to ina zai kai Wannan gyaɗan tuli haka tabi bayan sa suna isa bakin Gate ɗin ya matsa gyefe yana cewa ita ta fara yin gaba ,yana tasa ta a gaban sa . Sam idanun ta baya kan Gidan da suke shiga don mamaki ya hanata kallon harabar Gidan . Noory Amma Gyaɗan nan ai tayi maka yawa . Kallon ta Nurain yayi yana ja cak tare da tsayawa , Hannun sa ya miƙa mata yana karɓan tray din gyaɗan ba tare da yace mata komai ba ya juya yana kallon Baba mai Gadi . Amsa kuci duka , ka aje Tray din idan mun fito zan Amsa . Ganin tulin Gyaɗan yasa Baba mai Gadi Sakin Murmushi yana ware dafaffun Haƙoran sa tare da sambaɗa ma Nurain Godiya . Ƙafadan ta ya dafa yana ruƙota tare da cewa " Ko zaki ci ne kema.? . Duk da tana Son cin Gyaɗan don kuwa rabon ta da Abinci tun daren jiya amma tafi bukatar kudin Baba Zuwai ta gansu ciff ta kai mata su ko tayi kwanan sukuni ,wannan yasa ta cewa " A'a Ba zan ci ba . Ina kudin yake to.?
Kallon ta yayi saurin yi cike da Tsokana yake cewa " Au kudi zan biya ki ,gashi bana da kudi yanzu ya kenan Amrah.? Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un ta furta tana fashe masa da kuka tare da Ɗaura Hannun ta Bisa saman Kan ta . Wasu irin shatin duka ya gani a hannayen ta wanda cikin sauri yakai hannun sa yana riƙo duka hannayen nata biyu . Bakin Nurain ne ya hau Rawa cike da daga murya yake fadin " Amrah Wannan dukan Meye ? , Waya buge ki haka .? . Kallon sa tayi idanun ta na cigaba da tsiyayar da Ƙwallah , cikin karfi ta fizge Hannun ta daga gare shi tana cewa " Ai kaine ka ja mun aka duke Ni ,sai da na faɗa maka duka zan sha idan na tsume a ruwa ,sannan kuma da kayan zan yi bacci . Kuma ai kai ne ka jani da surutu .....ke tambayar ki nake Waya bugeki haka .!! Yayi maganan cike da Tsawa a kuma zuciye...Bakin ta na Rawa don ta tsorata tace " Ba..b..baba Zuwai ne . Don Allah Ka bani gyaɗan na tafi ko kudin gyaɗan idan baka bani ba ina komawa Gida Sai na kusa mutuwa ,tana maganan tare da kama hannayen ta tana Wasa da yan yatsun ta haka idanun ta na a kasa sam bata son kallon ƙwayar idon sa don wani irin Juye mata taga yayi ya koma tamkar Zaki . Hannun ta ya kama yana cewa " Muje Gidan naga Ita Baban taki .