Sashe 12
Ƴar Tsakar Gida Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*2023................*
Amrah......! Amrah.....!! Baba Zuwai ke kwaɗa kiran sunan Amrah tana Fitowa da Dakin Inna Larai . A hankali ta sako kafanta tana fitowa daga Dakin Yaya Ikilima . Kara murje idanu na nake yi ko dai sune basa Ganin mun dakyau . Wow...wow wow . Amrah ce ta zama Wata irin kyaƙyƙyawar Karshe kyawunta ta ko ina ya bayyana. Farin ta ya Fito Tassss. Idanun ta kuwa sun kara yin dulu². Smiling face din nan nata yana nan , don ta haka ne na hango simple din ta da suka loɓa daga tsakiyar Kuncin ta . Doguwa ce amma matsakaiciya . Tana da dan dogon hanci sannan siriri,bakin ta kuwa baka ce spoon yana shiga ba . Ga cikar gashin ido dana Gira. Komai sai dai muce Mashaallh, Yanda ta cika ka rantse ta kai shekaru Ashirin , Ga Albarkatun sama da ƙasa.Harara Baba Zuwai ta Watsa mata tana watso mata dubu takwas din Aikin nata kamin tace " Ba kin ce za'a kara maku Kudi a wurin aikin naku ba? Ya nake ganin dubu Takwas...........!
to yanzu labarin zai fara ....mu haɗu a next page ...........
```Tallah```
Assalamu alaikum mata yan uwana namaku kunyimun Allah ka bar zumunci ya shiryar mana da zuri'a ameen
Dafari kuma san idan *buxuwa empire* da ta doso kunsan taimako ya kawo ta Allah ka taimakamana ameen
Hmmm 😗 to mata nasan dacewa kuma kun sani duk wata mallakar da takai bakin mallaka ko dadai tarihi baya canjawa kan cewa indai mijinki ya shiga list din aikin buxuwa empire topah hajiya ya riga da ya gama mallakuwa sai kuma Allah he is sorry 😐😐 Allah ka mana jagora ameen
Mallakar lilin kaza
Mallakar rushii
Mallakar gaban da namiji
Mallakar masai
Mallakar kwai
Mallakar ayoyi da sirri na surorin mahaliccin mu
Mallakar da muke samun hanta muja da sunansa danaki a dake da magungunan hadin mu
Farin jinin warwaro mai kaman kiranyen
Kiranyen toxali mai kamar bita zaizai
Kiranyen bakin Ruwa
Mallakar dauji,ko kiranyen saurayi ,ko macen da bata da cikakkun samari masu ajii to inkinga kawarki dawannan to aikin cikin dajine masu yi dawanda nayomasu sunsan yanda yake yi kamar yankan wuka topah hajiya bazama😒😒😑😑
Kitaho Gurin Hajiya *buxuwa empire* da tayi maku wannan kalolin aikin da zarar kinbini pc please 🥺 kifadi abun da kk so direct Saboda mutane sunyi mun yawa Allah
Matar da tashirya aure ko kinason amsar kudi wajensa ko kina buƙatar ayi masa farraku da yammata ko wacce mace ,mallaka
Masu bukatar kayan da'a available suke cikin price mai saukin gaske masu aiki da marasa aiki available zaku iya yin mana mgn ta wannan number kamar haka:08139762831
Muna godiya ga mata bakiɗaya masoya a ko ina ngd🥰🙏🙏🙏🙏🙏🥰🥰🥰🥰🥰🥰
[7/28, 12:11 PM] Matar Mijin Ta: *🛖ƳAR TSAKAR GIDA🛖*
*Romance love and Sympathetic Story*
*Story and Written by Aisha Mamanteddy*
_Page 0 8_
*Littafin Ƴar Tsakar gida na kuɗi ne Regular payment ₦500 Vip payment ₦1000 Special payment ₦1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932... Idan VTU transfer ne sai ki tura ta Wannan number 09061466409*
A sanyaye Amrah tace " Baaba Kiyi Haƙuri,Basu ƙara mana ba ,a da baya sunce zasu kara Amma har yanzu shiru , Wasu sunce sai mai Asibitin ya dawo Ƙasan shine ake sa mana Ran ƙarin Albashi .kallon ta Baaba Zuwai tayi tana jan dogon Tsaki... Mtswww" . Shashancin Banza To zaki shirya ki tafi Aikin ne ko kuwa zama zaki yi a Ɗaki ,idan an Kore ki mu koma cin ƙasa kike so? . Yi Haƙuri Baaba yanzu xan shirya dama . Tayi maganan tana kokarin juyawa . Keee Shegiya Ƴar Tsakar gida dakata daga nan ki ji Ni . Cak Amrah ta tsaya ba tare da ta Juyo ba , idanun ta na fara Saukar da Hawayen da suka zama mata jiki a yanzu . Kin san Allah wannan Albashin aikin Asibitin naku yayi mun kaɗan ,duk da dama Aikin kaskanci kuke yi ai , to bai dame Ni ba , daga Safe ne zuwa karfe biyu kuke gama Aikin , a yau kar ki shigo mun cikin gidan nan ba tare da kin ƙara samun Aiki bane ,ki bi layin masu kuɗi ki nemo inda zaki rinƙa masu Aikatau Daga Rana zuwa Dare . Ga GRA nan ga sauran Wurare nan ai ba sai na ɓata Yawun baki na Wurin faɗa Miki Abin da ya dace da abun da zakiyi ba . Gyaɗa mata Kai Amrah tayi kana tace " Tom Mama. A'a ina Ni ban haife ki ba , Kinga yayana can , Baaba Zuwai ta katse Amrah tare da nuna mata inda su Zulai suke gata nan fa tayi kirɓeɓiya amma babu mijin Aure saboda babu hali . Ƙasa Amrah tayi da idanun ta ,kana ta Cigaba da jin Muryar Baaba Zuwai tana cewa " Don haka kar ki ƙara kirana da sunan Mama , ki rani da Baaba Zuwai yanda duniya ke kirana don Kema a Duniyar na ganki ,har gwara wasu na duniyar dake da ba'a san Asalin ki ba . Lumshe manyan idanun ta Amratu tayi wasu narkakkun Hawayen na zubo mata . Ba tare da ta iya magana ba ta juya tana shigewa ɗaki yayin da su Zulai da Sauran Ƴammatan Gidan suka kece da Dariya har da masu buga Ƙafa . Suna fadin " Baaba Zuwai tamu ,Allah ya bar mana ke . Dadin mu dake tsage Gaskiya ko mun Ɗacin ta .
A'a To ai Gaskiya ce kuma ban ga Abun tsoro ba , to wa ma zanji tsoron faɗa mawa wannan yarinyar da bata fi cikin hannu ba . Lanti ce tazo Wuce su data fito daga Banɗaki nan Cike da Tsiwa Zulai ta fara magana tana yin fadan yar hannun ka mai Sanda . Eh Baaba Ai irin Wannan Gaskiyar ne Wasu basa iya faɗi.
Suna tsaka da Wannan maganganun nasu ne Amrah ta fito sanye cikin Uniform din masu Aikin cleaning Dark blue sai farin hijab ƙarami iya kafaɗa . Nufar Igiyar Shanyan tsakar Gidan tayi tana kai hannun ta tare da Ɗaukar Hijabin ta dogo tana sakawa . A hankali ta kalli Baaba Zuwai wacce har a lokacin take bin ta da Wani irin kallo mai tattare da nuna tsana da kiyayya . Baaba na tafi Sai na dawo . Ki tabbatar kin sami gidan Aikatau din da zaki rinƙa yi ,don ina so na ringa ganin Kudin duk wata yana wuce haka . Tom sai na dawo . Banza tayi mata a haka ta fice tana masu sai ta Dawo amma babu Wanda ya kalleta ko ya tanka mata .
**
*ZAID SPECIAL HOSPITAL*
Shugaban masu goge gogen ne ta kalle su Amrah wacce ta tara a ɓarayin masu cleaning ɗin. Cike da jaraba da masifa take fadin " Duk Wanda na kama da Kuskure ko ƙalilan ne Koran sa zanyi ,do mun kuwa nima idan an kamu da kuskure nice za'a sallama . Duka idanun su a ƙasa yake ,yayin da Mom Cruzita ta Cigaba da kallon su tana bin Amrah da Wani irin kallo kamin tace " Ke Wacce kike? . Saurin Ɗagowa Amrah tayi tana furta " Amrah . Oh...! Kar na sake ganin ki da Wannan shegen Hajibin naki duk faci da ɗinki ,nan wuri ne na tsafta . Yanda kike tsaye a haka ,haka nake so na Ganki kullum . Kuma dole kuna yin guga don bana son ganin ko wacce ma'aikaciya da Squzing . Ok Ma. Suka furta a tare . Kowa zata iya Komawa bakin Aikin ta . A hankali Amrah ta juya tana kokarin barin wurin ne taji kiran Mom Cruzita . Cikin sauri ta dawo kusa tana faɗin ' Gani .
Kiyi maza Office Din Doctor Zaid kiyi aikin ki . Cike da Rashin fahimtar Waye Doctor Zaid ta juya tana faɗin " Ok ma . A farfajiyar Asibitin ne ta kalli Sauran yan Uwan ta masu aiki irin nata kana tace " Hajara Don Allah waye Doctor Zaid? . Wani irin kallo Hajara tayi mata kamin tace " Au Bama kisan Mai Asibitin ba kike so kice? , To me zaki yi masa ?. Hannatu ne ta katse su tana cewa" Haba Hajara ai ba lallai Amrah tasan shi ba ,tun da ba wani dadewa tayi anan ba ,kuma ai shima a satin nan fa ya dawo Nigeria bayani ya kamata kiyi mata . Ohh Haƙa ne ? , To bani da wannan lokacin . Hajara tayi maganan tana Wuce su tare da ɗaukar Roban zuba shaharan su . Humm Kinji Amrah me Asibitin ne ya dawo , jiya da yake da wuri kika tashi shiyasa baki sani ba. Office din shi sai kin hau benan can . Kin bi kaman zaki operation to hannun dama Office din sa yake . Tom Na gode sosai . Bakomai . Juyawa Amrah tayi tana nufar benen Asibitin tare da Hayewa ,kwatancen Amrah tabi tana nufar hannun daman ta . Idanun ta ne ya sauka akan ƙofan Da bata taɓa lura dashi ba sai a yau . Gyara Hijabin ta tayi tana kai hannun ta kai tsaye tare da murɗa Handle Door ɗin ,don a tunanin ta babu kowa a ciki ,kuma kaman yanda ta saba zata yi aikin ta ne ta fito . Yanda tayi tunani haka kuwa ya kasance don bata ga kowa ba . Nan ta fara kakkaɓe kakkaɓen ta tare da goge goge tana fashe Wurin da turare kaman yanda suka saba . Wani wuri ta gani kaman Corridor abun ya ɗan bata mamaki amma sai ta dauki bokitin ta tana nufa cikin wurin . A sarari ne ta furta " Me yakawo Gado kuma nan ,kaman Ɗaki,can dai nasan bai wuce consulting room ne to nan kuma fa ? . A yamutse ta ga Gadon nan take ta fara Gyara wurin da Bed ɗin . Waigawa gyefe tayi idanun ta na sauka a Privacy Wanda Tasan toilet ne . Idanun ta a ƙasa ta nufi Toilet din tana murɗa Handle din tare da shiga .