← Book details Ƴar Tsakar Gida Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 17

Sashe 6

Ƴar Tsakar Gida Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nurain Whare are we Going now.? . ( Ina zamuje yanzu Nurain). Nurain ne ya kalli Abokanan nasa yana Murmushin nan nasa don shi mutum ne mai fara'a sosai ga surutu . Please come and Excout me to Primary Section , Akwai wata sabuwar Ɗaliba da nake son Ganin ta before a koma break . Kallon sa David yayi yana cewa " New comer .? Kasan tane ? . A'a ban san ta ba , kawai dai a hanya na ganta ɗazu , komai nata Dariya yake bani , oya common guyz . Sanin Halin sa da in yace Abu dole a bi masa yasa su bin bayan su suna nufan Primary Section, tun daga Primary 5 suka fara shiga , suna shiga duka daliban suke tashi su Gaishe su suna fadin " Good morning seniors....Bai tsaya basu Amsa musamman idan yaga bai ga Wacce yazo nema ba sai ya fita ya faɗa wani Ajin . Nufa Primary 2 suka yi inda a bakin Windown Ajin ya tsaya yana Hango inda Ɗaliban Suka Rufe Amrah tsayawa Su David suka yi suna kallon yanda kowa ke gabatar ma Amrah da sunan sa tare da Son zama Abokin ta . Amma bata ce masu komai. I think she don't know how to speak in English . David yayi maganan yana kallon Nurain Wanda idanun sa ke acan Seat din da Amrah take . Eh Nima tunanin da nake yi kenan . Ihun Wata yarinya suka ji tana daka nawa Ɗaliban Tsawa tare da cewa " Ibeg You Are disturbing her (Kuna damun ta ) . i think this girl doesn't know how to speak in English so please just leave her alone . Kallon Marian suka yi wacce ta kasance Yoruba amma Musulma ce . Tsoron Marian ake ji a Class din don bata da kirki ga tsiya ,hakan yasa kowa kama bakin shi . Excuse me pls , ku bani Wuri . Tayi maganan tana zama a saman desk din da Amrah take . Cikin Harshen Hausa tace " Aunty Jamima tace mana sunan ki Amrah Adaam Ɓaidu Right.? So can we be friends, zakiyi ƙawa Dani ?. Kallon ta Amrah tayi tana watsa mata manyan idanun ta kamin ta gyaɗa mata kai alamun eh . No that's not good, Nima magana Zaki mun kaman yanda nayi Miki Amrah ,kin yarda muyi Ƙawance tare ?. Cikin Zazzaƙar Muryar ta mai cike da sanyi na haƙuri tace " Eh na Amince . Murmushi Marian tayi tana Kama Hannun Amrah tare da Ɗagawa sama tana ɗaga murya tare da cewa " yanzu yan Aji dani da Amrah Mun zama Ƙawaye. Chioma ce cike da jin Haushi tace " And SO What.? Se mene kuma , mun ji to . Tayi maganan cike da Tsiwa tana barin Ajin . Taɓe baki Marian tayi tana kallon Amrah tana cewa " Shekaruna 8 kefa?. Ni kuma Shekaruna 7. Murmushi Marian tayi tana kallon Gyefen littafin Amrah tare da duba rubutun nata Wanda ko sunan ta bata saka a littafin ba . Ɗan jimmm tayi kamin tace " baki taɓa shuga Makaranta bane .? Gyaɗa mata kai Amrah tayi ,wanda kamin Marian tayi magana Nana ta katse su tana cewa " But you are not suppose to be in primary 2 , kamata yayi akai ki primary 1 ai. It is your business.? Gulma da saka ido to Ɗauke ta ki kaita Primary 1 din idan akan ki take . Marian tayi maganan tana dalla ma Nana harara . Karan kada kararrawa ne yasa Amrah Juyawa tana kallon inda daliban ke shigowa da gudu ajin idanun ta ne ya sauka akan Window inda Nurain yake da Abokanan sa ,suma idanun su na akan ta . Murmushi yayi mata a zuciyar shi yana cewa " Ohh Duk maganan ma dana yi mata ɗazu bata jini Bama Ashe .? . Juyawa sukayi ba tare da yace mata komai ba suna koma Section din su .

2:30pm . (Closing hour).
Ana tashi Amrah ta fito ga yunwa dake cin ta ,don ko karyawa ba tayi ba , har jiri take gani , gashi tasan idan ta koma gidan ba Abinci za'a bata ba sai Tallah da zata Dauka na Awara . A farfajiyar makarantar daga masu shiga school Bus sai masu shiga moton gidan su wasu kuma manya irin yan SS suna tafiya a keken su . Hanyar ƙasa ta kama tana fara tafiya tare da kallon titi nan biyu ko wanne na wucewar manyan Abin hawa ne . Hi Amrah...!!!

Jin Muryar shi tayi Wanda cikin sauri ta juyo tana kallon Nurain a keken sa dake bayan ta yana murmushi. A daidaita zaki Hau ne na taran Miki .? Kallon sa tayi tana Girgiza kai alamun a'a . Ɗan kallon ta yayi yana ƙare mata kallo kamin yace " Ke scholarship ne aka dauke ki anan .? Eh . But me yasa bakya magana.? Kurr tayi masa da ido cike da Yarinta idanun ta na kawo ruwa tace " Idan ina magana Baba Zuwai duka na take yi... Shiiiii Don't cry please kar kiyi kuka , Ni ki rinƙa mun magana saboda baki ga nima ina Miki magana ba ?. Eh kana mun . Yauwa yanzu zo tanan na goya ki a keke na mu tafi..... Cike da Yarinta ta Wangale masa baki gyefe da gyefen Kuncin ta yana loɓa . Common Amrah yi sauri rana bai damunki.? Sam bata basa Amsa ba ta nufi inda Nurain yake da hannun sa ya Ɗagota yana Ɗaurata a gaban keken nasa yana fara tafiya da ita tare da bin Wani hanya wanda bata san wacce hanya bane don sun sauka a titi . Murmushi yayi yana kallon ta tare da cewa " Kinga tanan yafi sauƙin kaiwa Gida nan da nan zamu je gida. Da gaske ..? . Eh mana .! Ruwa ruwa zai sauko Kayi Gudu . Amrah tayi maganan tana kallon sama don a watan August ake nan da nan ruwa ya sauko ,don a wannan lokacin yayyafi aka fara . Dariya Nurain Yayi yana dakatawa da tuka keken yana cewa" Tsoron Ruwan kike ji.? Gyaɗa masa kai tayi tana cuno dan mitsulun bakin ta gaba na yarinta tana cewa " Idan ruwa ya duke Ni to da kayan zan kwana Baba Zuwai ba zata bari na cire ba a jiki na zai bushe ,Ni kuma ina jin Sanyi sosai . Wacece Baba Zuwai.? . Wangale masa baki tayi tana faɗin " Mama nace . Ɗan jim Nurain yayi kamin ya kafe ta da ido a zuciyar shi yana ayyana anya Mahaifiyar tace kuwa .? May be bata san Maman ta bane ko ta rasu . Ruwa ne da iska ya sauko a lokaci daya . Ihu Amrah ta fara sa masa tana faɗin " Shikenan da tsumammun kaya zan kwana , kuka take yi sosai wanda Ganin haka yasa Nurain saurin nufa Wani rumfan mai tsire ,don mutumin da Yamma yake fara fitowa . Amma kamin su kai tuni ruwan ya gama sauka a jikin su sun tsime sosai....... Ganin yanda take Kukan yasa shi ɗan murmushi cire da son kwantar mata da hankali yace " I'm sorry Amrah , Amrah kin ma san sunana kuwa.? . Goge Hawayen fuskar ta tayi tana cewa " A'a . Fuskar ta ya ɗan Tallabo yana cewa sunana Nurain... Kasa Furta sunan tayi da kyar ta ce" Nurry.................

```Tallah```
Assalamu alaikum jama'a yau gaku ga buxuwa empire

Dakinga wannan page din indai ke mace ce to wannan page din nakune mata iyayen gida

Mata kamar yanda kukasani nicedai *buxuwa empire* wanda nake kawo maku kalolin mallaka,farin jini,kiranye dadai sauran su

Hajiyata mijinki duk dafa'insa kixo nan inshallah zamuyi maki maganin sa inshallah

Mace mai zama da miji mara kyauta mai mako kitaho inshallah magana ta kare

Kina zaune da saurayi ana mashi mgnr yaturo sai su gudu ki taho inshallah

Mace mai fama da matsalar jinnu matar aure ko budurwa

Budurwar da akalla zata kai shekaru 25 bata taɓa saurayi ba ta kitaho da izinin Allah

Budurwa mai samari amma da yazo ana murna zuwa daya bazai sake dawowa ba lamarin dai Allah shi gyara

Masu bukatar kiranye ko farraku tana iya mun mgn ta wannan number kamar haka:08139762831

Kiranyen miji
Aiki da tumfafiya
Aiki da idon dabba wato kamar bita zai zai
Aiki kan shanu a soke shi a bishiya

Aiki da sokakken dabba amma dabban da aka yanka sai a samu laya kamar guda 313 a xiba shi a duk wata organ 🫀🫁 ta ciki da ta waje

Zamu saka wani a idonsa a ƙwaƙwalwa aciki sannan a saka a kogo Hajiya ta mijinki he is sorry 😐 Allah ina fadamaki ai baya da tacewa sai naki

Sannan ana mawa yammata irin shi amma na kiranye cikin kwanaki uku xaki gansa a kowani hali aure kawai yake so

Bana tausayin namiji fa inkinsan kina tausayin mijinki kinfiso yarinka azabtar dake a maikuwan yarinka maki kyauta soyayya dake da yara ki da yan uwanki ba

To inkinfiso komai ki zauna a baya to gaskiya kizauna bansan yanda zan maki ba domin nayi ma mijinki mallaka ko saurayi ko yaƙi ko yaso sai yabiki yamaki abinda kk so kuma kk bukatar

Mallakar zuciya mai allurai a baima kare mai bukatar tabini pc

Mai bukatar mallakar ko kiranyen bakin Ruwa tabini pc inshallah mgn yakare

Nidai nafiso acemun Hajiya inason 🤗 komai da min da mijina kamar kaza ......... Ya rinka mun kaza kaza

Please 🥺 ko kinbini pc kigayamun abunda kk so direct

Matan da kayan sallah wani baiwa shi ba
Sha'anin yan uwanki bai san wannan ba

Lamarin ki da wasu kananan hidimomin ki sodayawa baya biyamaki bukata

Kije wani gida kiga matan gidan nayin abunda baki isaba kice dame tafiki dashi ga abinda tafiki dashi din .....

Ga mata masu bukatar kayan da'a available suke cikin price mai saukin gaske inshallah da masu aiki aciki da marasa aiki
Duk wacce take buƙata tana iya mun mgn ta:08139762831
Muna godiya ga mata bakiɗaya masoya mu mun gode🙏🙏🙏🙏🥰🥰🥰🥰🥰😍😍🙏🙏🙏🙏

*NASRULLAH DATA SERVICES*

_Reach out all for all your cable subscriptions at very cool rate (Airtime data, Tv Subs, prepaid bills)at comfort at your home_
Chapter 6 · 0% Book details