Sashe 5
Ƴar Tsakar Gida Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Dakinga wannan page din indai ke mace ce to wannan page din nakune mata iyayen gida
Mata kamar yanda kukasani nicedai *buxuwa empire* wanda nake kawo maku kalolin mallaka,farin jini,kiranye dadai sauran su
Hajiyata mijinki duk dafa'insa kixo nan inshallah zamuyi maki maganin sa inshallah
Mace mai zama da miji mara kyauta mai mako kitaho inshallah magana ta kare
Kina zaune da saurayi ana mashi mgnr yaturo sai su gudu ki taho inshallah
Mace mai fama da matsalar jinnu matar aure ko budurwa
Budurwar da akalla zata kai shekaru 25 bata taɓa saurayi ba ta kitaho da izinin Allah
Budurwa mai samari amma da yazo ana murna zuwa daya bazai sake dawowa ba lamarin dai Allah shi gyara
Masu bukatar kiranye ko farraku tana iya mun mgn ta wannan number kamar haka:08139762831
Kiranyen miji
Aiki da tumfafiya
Aiki da idon dabba wato kamar bita zai zai
Aiki kan shanu a soke shi a bishiya
Aiki da sokakken dabba amma dabban da aka yanka sai a samu laya kamar guda 313 a xiba shi a duk wata organ 🫀🫁 ta ciki da ta waje
Zamu saka wani a idonsa a ƙwaƙwalwa aciki sannan a saka a kogo Hajiya ta mijinki he is sorry 😐 Allah ina fadamaki ai baya da tacewa sai naki
Sannan ana mawa yammata irin shi amma na kiranye cikin kwanaki uku xaki gansa a kowani hali aure kawai yake so
Bana tausayin namiji fa inkinsan kina tausayin mijinki kinfiso yarinka azabtar dake a maikuwan yarinka maki kyauta soyayya dake da yara ki da yan uwanki ba
To inkinfiso komai ki zauna a baya to gaskiya kizauna bansan yanda zan maki ba domin nayi ma mijinki mallaka ko saurayi ko yaƙi ko yaso sai yabiki yamaki abinda kk so kuma kk bukatar
Mallakar zuciya mai allurai a baima kare mai bukatar tabini pc
Mai bukatar mallakar ko kiranyen bakin Ruwa tabini pc inshallah mgn yakare
Nidai nafiso acemun Hajiya inason 🤗 komai da min da mijina kamar kaza ......... Ya rinka mun kaza kaza
Please 🥺 ko kinbini pc kigayamun abunda kk so direct
Matan da kayan sallah wani baiwa shi ba
Sha'anin yan uwanki bai san wannan ba
Lamarin ki da wasu kananan hidimomin ki sodayawa baya biyamaki bukata
Kije wani gida kiga matan gidan nayin abunda baki isaba kice dame tafiki dashi ga abinda tafiki dashi din .....
Ga mata masu bukatar kayan da'a available suke cikin price mai saukin gaske inshallah da masu aiki aciki da marasa aiki
Duk wacce take buƙata tana iya mun mgn ta:08139762831
Muna godiya ga mata bakiɗaya masoya mu mun gode🙏🙏🙏🙏🥰🥰🥰🥰🥰😍😍🙏🙏🙏🙏
*NASRULLAH DATA SERVICES*
_Reach out all for all your cable subscriptions at very cool rate (Airtime data, Tv Subs, prepaid bills)at comfort at your home_
*MTN*
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*GLO*
200MB ₦100
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*AIRTEL*
500MB ₦200
1GB ₦350
2GB ₦700
3GB ₦1050
5GB ₦1750
10GB ₦3500
*9MOBILE*
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*VALIDITY 30 DAYS*
*PAYMENT DATAILS*
ISHAQ NASIR
0778991869 | 7055852908
ACCESS BANK OPAY
*YOUR SATISFACTION IS CONCERN*
Follow this link to view our item on WhatsApp: https://wa.me/p/6501220559940694/2347055852908
*To kaman yanda na faɗa masu buƙatar na tallah ta masu hajar su a page ₦2000 ne idan kuma a Status ne ₦1000 kacal sai Kuyi mun magana ta WhatsApp number na 08081202932*
Mamanteddy 📚🧸
[7/24, 11:29 AM] Matar Mijin Ta: *🛖ƳAR TSAKAR GIDA🛖*
*Romance love and Sympathetic Story*
*Story and Written by Aisha Mamanteddy*
_Page 0 4_
*Ga masu buƙatar na tallah ta masu hajar su zasu na biya ₦2000 . Idan a status kacal za'a yi Miki advert ɗin zaki biya ₦1000 only ...Sai ku tuntuɓi wannan number nawa 08081202932.*
Gidan Ɓaidu Ya hargitse tun bayan Tafiyar Baba Adamu don kai Amrah makaranta ,Inda baba Zuwai ke shiga ba nan take fita ba . Masifa kaman zasu raba Gidan wuri biyu . Nufar Ɗakin Lanti Jummai tayi tana budo labulen ta tare da cewa " Mu dai kam yau Lanti ki fito kiyi mana bayani,kodai Mahaifiyar yarinyar nan tana ba mijin ki Wani abun ne wanda mu bamu Sani ba . Zumbur Lanti tayi tana Miƙewa daga kishingiden da take a tabarman tsakar Dakin nata . Cikin Sauri ta fito tana nufo Farfajiyar tsakar gidan tana bin matan Gidan da kallo ,kana daga Bisani tace " A'a wallahi Ahir A cire sunan mijina akan komai naku , duk tsiyan da zaku yi ku tsaya a iya kan Amrah amma rainin naku kar ya tsallako kan Adamu . Baba Zuwai ne tana cilli da hannun ta na Jaraba gata ƙatuwa amma sam bata jin nauyin jikin ta don kiban ta ya zama na cuta . Nonuwan ta kaɗai aka barka dasu kaya zasu zama maka babba . Domin kuwa ko wani Guda Ɗaya yayi kai da jikin jariri ,Amma haka take surfa masifa tana cewa " Ai bamu muka saka Adamu ba , shi ya saka kan sa. Ya za'a yi ya dauki yarinya ya kaita makaranta kai tsada duk fadin Kaduna babu makaranta mai tsadan shi wai a raina mana hankali ace kyauta ne aka dauki nauyin ta . Koda ba muyi boko ba ,ai muna da ilimin sanin Rayuwa. Kallon Su Lanti tayi tana Cewa" Lallai kun dade da manta Wacece Lanti , akan mijina zan iya yin komai Wallahi kun Sanni farin sani . Tabbas kun manta irin faɗa na ,don Ni bana cacan baki sai dai cika Aiki , a nawa tunanin a yanzu an girma ne shiyasa nayi Watsi da komai , ashe har yanzu da sauran Haukan Ƙuruciya akawunan mu duka . Bara ina zuwa ....! Tayi maganan tare da juyawa tana nufan Madafin su ( Kitchen) . Ganin haka yasa Jummai kallon Baba Zuwai da Sauran matan Gidan kamin Zuwai tace " Wai mene take shirin yi ne .? .
Cike da sassataccen Gwuwa Jummai tace baya ne zata dawo gaba ai . Motsin fitowan Lanti suka ji daga Madafi nan take Kowa ya kalli inda take tahowa hannun ta dauke da Guggun ice irin manyan iccen nan na jego yana ci da Wuta ,don alamu daga Murhu ta fito dashi , nufo su take kaman Boss wanda tabbas sun san a da baya haka suke faɗan su acikin gidan ,wannan ta dauko taɓarya wannan bakin Wuta wannan bokitin ƙarfe . Wani irin zurawa da Gudu Zuwai tayi nonon ta na dukan ɗaya tana shigewa cikin Ɗaki tare da rufo ƙofa . Haka suma suka Gudu suna yin ɗakunan su babu Wanda ya tsaya . Ku ƙananan yan matsiyata ne ,da kun sani ku tsaya Ni ban iya cacan baki ba ayi aiki a zahiri ne da jiki shine za'a sani .
**
A makarantar Hi Academy an gama tantace Amrah an kuma miƙata zuwa ga Malaman Ajin su Wato Aunty Jamaima wata inyamura nan igbo ce . Nufar Primary 2 tayi da Amrah tana shiga Class tana faɗin " Good morning Class.! Good morning Aunty.." Ɗaliban suka haɗa baki Wurin Gaishe da Aunty Jamima. Kallon Inda Amrah take tayi tana faɗin " Ga sabuwar Zuwa sunan ta Amrah Adaam Ɓaidu . Wow nice name.... your Welcome classmate ( Muna maki Barka da zuwa ) . Sam Amrah bata ji mai suke cewa ba , sai dai bin su da kallo da take yi , Anty Jamima ce tayi mata Wuri A second seat don kowani dalibi seat din shi ,shi kadai ne da wurin aje jaka da Lunching Box . Sabon Rayuwa take ganin kan ta a ciki ,a haka take kallon kowa na Ajin da Ɗaliban ke ta mata Murmushi irin na baƙuntan nan . Tun da Aunty Jamima ta fara masu karatun har ta gama Amrah bata san inda ta dosa ba , a haka ta fita wani malamin ya shigo shima yayi nasa . Third period na fita aka tashi break nan take Yaran Ajin suka nufo wurin zaman Amrah kowa na gabatar mata da kan shi da turanci ,ta ɗan fahimta abun da suke nufi Amma kuma ita dai Ba turancin nan take ji ba , hasali wannan shine karon ta na farko da ta fara shigowa Aji da makarantar baki ɗaya indai aka cire Allo .