Sashe 10
Ƴar Tsakar Gida Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
To inkinfiso komai ki zauna a baya to gaskiya kizauna bansan yanda zan maki ba domin nayi ma mijinki mallaka ko saurayi ko yaƙi ko yaso sai yabiki yamaki abinda kk so kuma kk bukatar
Mallakar zuciya mai allurai a baima kare mai bukatar tabini pc
Mai bukatar mallakar ko kiranyen bakin Ruwa tabini pc inshallah mgn yakare
Nidai nafiso acemun Hajiya inason 🤗 komai da min da mijina kamar kaza ......... Ya rinka mun kaza kaza
Please 🥺 ko kinbini pc kigayamun abunda kk so direct
Matan da kayan sallah wani baiwa shi ba
Sha'anin yan uwanki bai san wannan ba
Lamarin ki da wasu kananan hidimomin ki sodayawa baya biyamaki bukata
Kije wani gida kiga matan gidan nayin abunda baki isaba kice dame tafiki dashi ga abinda tafiki dashi din .....
Ga mata masu bukatar kayan da'a available suke cikin price mai saukin gaske inshallah da masu aiki aciki da marasa aiki
Duk wacce take buƙata tana iya mun mgn ta:08139762831
Muna godiya ga mata bakiɗaya masoya mu mun gode🙏🙏🙏🙏🥰🥰🥰🥰🥰😍😍🙏🙏🙏🙏
*NASRULLAH DATA SERVICES*
_Reach out all for all your cable subscriptions at very cool rate (Airtime data, Tv Subs, prepaid bills)at comfort at your home_
*MTN*
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*GLO*
200MB ₦100
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*AIRTEL*
500MB ₦200
1GB ₦350
2GB ₦700
3GB ₦1050
5GB ₦1750
10GB ₦3500
*9MOBILE*
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500
*VALIDITY 30 DAYS*
*PAYMENT DATAILS*
ISHAQ NASIR
0778991869 | 7055852908
ACCESS BANK OPAY
*YOUR SATISFACTION IS CONCERN*
Follow this link to view our item on WhatsApp: https://wa.me/p/6501220559940694/2347055852908
*To kaman yanda na faɗa masu buƙatar na tallah ta masu hajar su a page ₦2000 ne idan kuma a Status ne ₦1000 kacal sai Kuyi mun magana ta WhatsApp number na 08081202932*
Mamanteddy 📚🧸
[7/27, 1:36 PM] Matar Mijin Ta: *🛖ƳAR TSAKAR GIDA🛖*
*Romance love and Sympathetic Story*
*Story and Written by Aisha Mamanteddy*
_Page 0 7_
*Littafin Ƴar Tsakar gida na kuɗi ne Regular payment ₦500 Vip payment ₦1000 Special payment ₦1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932... Idan VTU transfer ne sai ki tura ta Wannan number 09061466409*
Kallon su Amrah keyi sam ta rasa fahimtar inda maganan su ya nufa , abun ka ga karamin yaro Hausan har a lokacin koyan ta ake yi,wannan yasa ta kallon Baba Zuwai tana cewa " Wallahi Baba.....yi mun shiru...!! Ta daka mata Wani irin gigitaccen Tsawa tana mai Cigaba da cewa " Nawa Ɗaya shine ki bani Kuɗi na casss Don Ƙwandala ya ɓata sai na sauya Miki kamanni da Duka a cikin gidan nan . Cikin Rawar Jiki Amrah ta miƙa ma Baba Zuwai kudin ,jikin ta ko ina Rawa yake yi ,tsoron ta ɗaya kar yazo kudin bai kai ba . Muryar Baba Zuwai ne y katse ta tana faɗin " Allah ya cece ki sun cika , wuce Ki Dauki bokiti ke debo ruwa ki zo ga kwanuka can ki Wanke su . Tom Baaba . Amrah tace tana Saurin wucewa ɗakin Ikilima don anan yanzu Amrah ke kwana ita Ɗaya ,don ikiliman bata nan . Duk da A wannan shekaran zata dawo Gida Shikenan kuma an gama Sakandire . Aje uniform din nata tayi tana saurin fitowa tare da Ɗaukar Bokiti da Wannan yammacin tana nufar makoton su inda suke da rijiya don ta debo Ruwan wanke wanken .
**
Akwana a tashi babu Wuya shakuwa da soyayya tamkar yaya da Kanwa ya shiga tsakanin Nurain da Amrah ,wacce a yanzu take cikin zakukwuran yaran Ajin nasu . A farkon Term din tayi na Goma wanda a jarabawa na gaba tazo na Uku . Sam a yanzu bata damuwa da Fitinan cikin gidan su da tsangwaman da take sha , Don idan sun ɓata mata tana fitowa zata shige Gidan Su Nurain , Anan zai Amsa kayan tallahn ta ya rabar suyi hira tayi barci idan ta huta sai suyi karatu . Sosai kokarin Amrah ke basa mamaki don kullum a zuciyar sa cewa yake " An kashe product anan , Don bata yi sa'an Iyaye ba ,duk da a yanzu ya san ita marainiya ce . Wannan yasa shi sosai yake bata kulawa ,ya zama mata tamkar uwa uba bango majingina . A yanzu har yakai ya kawo sunan ta a makarantar ƙanwar Nurain ,don da yawa wasu suna mata kallon ƙanwar sa ce .
Ihun Ɗaliban ne yasa Nurain Wanda a yanzu suke SS 3 kuma yana da muƙamin Headboy saurin juyowa shi da duka abokanan nasa suna kallon inda Yaran primary din suke a layi . Sunan Amrah ne ashe da aka kira a matsayin wacce tazo na uku yasa Ɗaliban ihu suna kiran sunan ta Da Fine Girl fine girl don sunan da suke kiran ta dashi kenan . Tsayawa yayi yana murmushin nan nasa yana gani Amrah ta fita cike da karsashi da gwarin Gwiwa ta ta amsa Kyautar nata tana juyawa tare da kallon Ɗaliban tana mai ɗaga masu cike da fara'a . Juyawa Nurain yayi yana kallon Abokanan nasa suna barin Wurin don ita Amrah bata Gansu ba ma . A cikin Ajin su babu wacce Amrah ke shan Wuyan ta irin Naana bata da kirki ,kullum aikin ta kenan bin ajijuwan tana cewa " Ai Amrah yar talakawa ce har tallah take yi , basu hada komai da Nurain ba . Duk tana faɗin Wannan maganan ne saboda Tasan Familyn Nurain . Don da mahaifiyar ta da Momyn Nurain ƙawaye ne sosai . Don a bakin Naana Mommyn Nurain ta fara jin sunan Amrah da Halakar su da Nurain . Kallon Marian tayi tana dalla mata harara tare da kallon Amrah wacce ta dawo inda suke tsaye . Bakin ciki ya ishi Nana do mun kuwa ita ce ke daukar positon din da A yau Amrah ta dauka , ita kuma tayi baya don na Huɗu tazo . Humm Wacce kike ne ? Amrah Ko? , Kar ki manta Wacece ke , Haka zalika kullum talaka a kasan mai Arziki yake , Ki daina farin ciki don a yau kin zo na Uku a gobe ina nufin a kwana a tashi Ni zan zama ta gaba dake , sannan ke matsayin ki ba zai wuce mai mun shara da goge goge ba . Mtswwwww...! Saurin buɗe baki Marian tayi zata yi mata magana sai Amrah ta riƙe ta tana Girgiza mata kai Alamun ta rabu da Naana don ita bata son tashin hankali gaba Ɗayan ta ,sannan kuma sam bata ji zafin maganan Nana ba ,don dama tasan Naana ba tsaran ta bane . Duk Hutu suna Abroad kin ga ba zata hada kan ta da ita ba . Idanun ta sun ciko da ƙwallah sosai Amma sai ta maidasu tana lallashin Zuciyar ta daba kan ta Haƙuri .
**
A hankali take kutsa kan ta Izuwa Falon Gidan ,cike da Sanɗa wai a dole tana so tayi surprising din sa . Yanda taji Muryar nasa ne yasa ta saurin ƙarikawa inda yake , Sakin Takardar da kyautan nata tayi a ƙasa Ganin Hawaye na bin Kuncin Nurain , Jarumin Namiji wanda ko karaya bata taɓa Gani a idanun sa ba ,amma a yau taga Hawaye . Cikin nuna damuwa ya furta " Please Mommy ki bari na kammala SS 3 ɗin After all sai na dawo America, idan na tafi Wane zai kula da Amrah.? . Wacece Amrah ? , Muryar Daddyn shi ya katse shi cikin zafi ,wanda da'alama mutum ne mai zafi , gobe zan sa a zo dauke ka , jirgin 11am zaku biyo zuwa America. Tare aka haife ku da ita yarinyar ne ? , Ƙanwar Nusaiba tana SO ta ganka duk ta damu , yau ne fa karin Shekarun haihuwar ka ,amma baka sai dai muyi ta kallon hoton ka . Shiru Nurain yayi a zuciye cike da sangarci irin na yaran Hutu ya Datse kiran yana cilli da Wayar can Gyefe . Kallon sa Amrah tayi a hankali ta kira sunan sa da " Nurain ...! Ɗago da sexy eyes din sa yayi yana kallon ta kamin yace " Na'am Amrah . Meke faruwa ? Tafiya zaka yi ? Zaka koma America ne inda Mommy da Nusaiba suke kaima?. Duka a lokaci daya take jero masa tambayoyin nata . Cike da son kawar da damuwan sa ya kalle ta yana kafe ta da idanu,kawai sai taga ya zaro mata idanun sa yana tsora ta ,saurin bata tayi ,nan take ya hau yin mata Dariya yana faɗin " Matsoraciya . Taho muje kasa palour . Bin bayan sa tayi tana faɗin " Nurry ka daina tsorata Ni da yawa haka .