Sashe 9
Silar Waya Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
"kai kuma ba kana ganin ƴar uwar ka nace ka cuce ta Wallahi Ni da kai ne kar inji wani abu"
"Insha Allah ba zaku ji komai ba"
"Allah yasa"
*Allah ya Gafarta mana🤲*
Mu Hadu a next page
Please Share🙏
𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸ℍℝ𝔸𝔸ℍ✍️
[2/5, 3:31 PM] Fatima Zahra Intisar (CEO ZAAHRAH GRAPHICS DESIGN): https://chat.whatsapp.com/Kb1rRqrLAda8A1JJtEO4HU
*รเɭคг ฬคץค📱😢🖤*
𝑨 𝑻𝒐𝒖𝒄𝒉𝒊𝒏𝒈 𝑯𝒆𝒂𝒓𝒕 ❤️ 𝑺𝒕𝒐𝒓𝒚
𝔹𝕐 𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸ℍℝ𝔸𝔸ℍ
🅟🅐🅖🅔 ❶❾
★★★★★
Soyayya suke sha kamar ba gobe dama can tana son shi Kawai zuga tan da suke yi ne yasa yake ga kamar bata son shi.
★★★★★
Kullum bikin ƙara to wa yake ga aiki ga Hidimar Biki duk ya zama busy zaune suke shi da Fahad lokacin break tattaunawa suke "Nifa Ina ganin gwara na nemi leave tun yanzu"
"Mai kake ci na baka na zuba da sauran gurin sati uku bikin nan ka bari ko zuwa wani satin mana"
"Kai anya kuwa, Baka ga yadda na zama ba bani fa lokaci, Rabon da in ga Amarya ta fa anfi sati biyu kullum ina aiki safe rana dare, gwanda in huta ko bayan bikin da sati ɗaya ne sai na dawo gurin aikin"
"Ni Ko a ganina gwara ka bari sai next week, kar Manager yayi magana"
"Ai ko sai dai yayi ina koma wa zan rubuta leave sai bayan two weeks da biki zan dawo"
"To Allah yasa ya Barka"
"Ameen, Ai ya barni, bari kaga na tafi"
Ya tashi ya tafi "Aasim kenan Allah ya sanya alkhairi dai"
Tunda ya rage saura sati ɗaya biki ta zama ba lokacin zama ga gyaran jiki ga rabon IV Raudah ce take taimaka mata da rabon wani gurin taje ba tare da ita ba
"Amma za'a kaiwa su Huda dai Koh?"
"Haba dai Raudah, Allah ya kiyaye in gayyace su, su da basa son yaya Aasim ɗin, su fa suka jefani a dana sani da badan da su Ummi da ke ba da tini bansan a wace rayuwa nake ba Ni dasu har abada"
"Ni kuma a ganina gwanda mu kai musu su san zaki yi aure kuma wanda basa so ɗin zaki Aura"
"Ni Ko dai a'a, saji a gari bani babu su har abada, ko mai kama da su bana son gani"
"Ai shikenan amma da tani ce sai an kai musu"
★★★★★
Biki akai na ƴan gata amarya tasu ango nasu anyi shagali lafiya an gama lafiya an kai amarya ɗakin ta washe gari an je mata kamar yadda ake zuwa. Tsaftattciyar soyayya suke yi a gidan su baka jin kansu zaman lafiya dai-dai gwargwado suna yi ana samun saɓani kamar ko wane ma'aurata.
An saka ranar Raudah da Bilal tun a shagalin biki suka haɗu za'a yi Bikin nan da six months.....
*Allah ya Gafarta mana🤲*
Mu Hadu a next page
Please Share🙏
𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸ℍℝ𝔸𝔸ℍ✍️
[2/5, 5:54 PM] Fatima Zahra Intisar (CEO ZAAHRAH GRAPHICS DESIGN): https://chat.whatsapp.com/Kb1rRqrLAda8A1JJtEO4HU
*รเɭคг ฬคץค📱😢🖤*
𝑨 𝑻𝒐𝒖𝒄𝒉𝒊𝒏𝒈 𝑯𝒆𝒂𝒓𝒕 ❤️ 𝑺𝒕𝒐𝒓𝒚
𝔹𝕐 𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸ℍℝ𝔸𝔸ℍ
🅟🅐🅖🅔 ❷⓿
𝐁𝐚𝐲𝐚𝐧 𝐖𝐚𝐬𝐮 𝐒𝐡𝐞𝐤𝐚𝐫𝐮
Abubuwa da yawa sun faru ciki har da Rasuwar Hajiya. Anyi Auren Yaya Abdallah da su Jinan. Yaya Abdallah ya auri ƴar gurin aikin su yanzu ƴaƴan su biyu. Jinan da Madeeha Watan su biyar da Aure Madeeha ta Auri Fahad Ita kuma Jinan cousin ɗin su ta aura dan ƴaƴan Mama. Haydar kuma saura sati biyu bikin sa. Company da suke aiki da lokacin Sallama yayi har dasu aka sallama saboda hazaƙar su ya basu Jarin da zasu ja. Juyawa suka fara kuma Allah ya sa musu Albarka kuɗi sai shigowa suke ta ko ina...
*******
Gida ne Ƙato na gani na faɗa Yara ne guda Biyu mace da namiji suna wasa a compound ɗin gidan Wata kyakkyawar matashiya ce ta fito yar kimanin shekaru 12 "Wafeek kuzo inji Mommy" "Ohh Kice ga mu nan zuwa" "Kasan dai Daddy ya kusa dawowa, in ya ganku a nan kwayi masa bayani" ta shige ciki.
Wata Hamshakiyar mace ce zaune a kan kujera sallama tayi Amsawa tayi "Sumaira suna ina"
"Mommy suna waje Wafeek ya taho ita kuma Areesha taki taho wa tana can wasa"
Sallamar yaran ce ta kastse mata hanzarin ta na yin faɗa "Mommy gamu"
"Ai na zata ba zaku shigo ba, So kuke ya dawo yayi ta yi mana faɗa Koh" "A'a Mommy sorry" "Kun san dai sanyin da yake jikin ku baya so kuna fita da yamman nan" "Ku shige ciki yanzu" sum sum sum suka shige "Ke kuma tsaiwar me ki ke" binsu ita ma tayi saman tsayuwar motacin sa taji tashi tayi ta ƙara gyara wa. Shigowa yayi zuwa tayi ta rungume shi "Welcome back Habeeb Albey" "welcome shaymaa" "Ya office" "Alhamdulillah" "Muje Koh" suka haura sama. Wanka yayi ya shirya saukowa suka yi ya zauna zaman cin abinci "Ina yan bari barin baki yau Naji gidan tsit" "Suna ɗaki na kora su" "Kina isar min yara fa" kiran su ya fara da gudu suka sauko "Daddy welcome" suka faɗa a tare "Welcome sweethearts, Ya makaranta da fatan ba'a yi fitina ba" "Yes dad" "Masha Allah mu koma palour Koh" duk suka bishi hira suka zauna a ka fara haka yake in dai yana shine abokin yaran sa suma sun saba da hakan, ita kuma ta hau gyara gurin.
Sai da akayi kiran sallah sannan suka tashi Alwala yayi suka tafi masallaci su kuma matan ɗauki suka tafi gurin naman su basu dawo ba sai bayan Isha'i Abinci suka ci aka dasa sabuwar hirar har Mummy'n su sai ten suka tashi har ɗaki suka raka kowa sai da suka kwanta Sannan suka shige nasu ɗakin.
Kwance take a jikin sa tasu hirar suke yi "Hubb kasan me ya faru yau kuwa"
"Ina zan sani Ameerah, sai kin faɗan ai"
"Yau na haɗu da Huda a asibiti"
"Huda kuma? me taje yi?"
"Eh Huda, Mijinta ne yayi mata mugun duka tun jiya aka kawota ba wanda yazo mata kuma shima ya tafi tunda ya kawo ta"
"Mai ta masa yayi mata haka?"
"wai Aure zai ƙara shine suke ta rigima yayi mata haka, baka ji in da naji tausayin ta ba, gashi Baban su ya daɗe da rasuwa mijin ya rabata da yan uwanta ko gurin Maman su bata zuwa fa"
"Allah sarki, Allah ya kawo mata ɗauki"
"Kuma kasan ta san Bashir Amma bata taɓa ko nuna min ba tasan halin sa gaskiya ta cuce ni kuma wai har Ahlam ta faɗawa Amma suka yi shiru" ta share hawaye
"Duk ita ta faɗa Miki" "Eh, gani nake kamar bazan iya yafe mata ba"
"Ai sai ki yafe mata ba gashi Allah yayi Miki sakayya ba, batare da kin sani ba, Allah ya baki Ni a matsayin miji ko shi kaɗai kya gode wa Allah ya baki yara na gari Kinga ya gama miki komai"
"sun min abubuwa da yawa" "Hakane kuma, da tini na yiwa kaina arasar miji nagari" "Ai ba kiyi ba, yanzu sai ki yafe musu Koh?" "Allah ya yafe mana baki ɗaya" "Ameen"
★ 𝗔𝗟𝗛𝗔𝗠𝗗𝗨𝗟𝗜𝗟𝗟𝗔𝗛 ★
Godiya ta tabbata ga Allah SWT da ya bani ikon kammala wannan littafin nawa.
Kuskuren da nayi Allah ya yafe min da ku baki ɗaya👏
Duk wanda na ba tawa rai tun daga farkon littafin nan har ƙarshe su yafe min Nima na yafe musu baki ɗaya😁
Godiya ta musamman ga *รเɭคг ฬคץค Ŧคภร* Nagode da comments ɗin ku da Adduo'in ku gareni. Mu haɗu a sabon book ɗina wanda zai fara zuwa 15/02/2024 Insha Allah.
Nagode.
Taku har Kullum 𝙵𝙰𝚃𝙴𝚈𝚉𝙰𝙰𝙷𝚁𝙰𝙷✍️