← Book details Silar Waya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 9

Sashe 3

Silar Waya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Barka dai gimbiya ga shi nan yau na kawo shi"

"Bilal koh?"

"Ya akayi kika yi saurin gane ni?"

"yadda nake jin labarin ka ai ya kamata kana zuwa in gane ka, ya garin ya aiki ko ya kasuwa zance"

"Gaskiya ne yanzu na ƙara tabbatar da abokanta karmu duka Alhamdulillah"

"Toh Masha Allah"

"Kun barni Ni kaɗai nayi shiru kuna ta hira"

"Ai kai kaki saka baki amma ba cewa akayi kayi shiru ba"Hirar su suka cigaba su uku

Rako su tayi har bakin mota sannan ta koma cikin gidan. Tafiya suke suna hira a cikin mota"Abokina tunda muka taho nake ta so nace maka ya ka ganta ne?"

"Ni ma tun dazo nake so ince maka tayi fa duk tafi sauran".

"Ai ba zan kyale ta ba so nake mufi haka saba wa Sannan in far mata in rabu da ita, itafa ta zata auren ta zanyi duk ta kiɗime ga wanda zai Aure ta taƙi shi sai Ni hhhhhhhhh"

"Allah ya shirye ka Abokina dai"

"Ameen dai"

*Allah ya Gafarta mana🤲*

Mu Hadu a next page

Please Share🙏

𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸ℍℝ𝔸𝔸ℍ✍️
https://chat.whatsapp.com/D7QKwIocFqT0U3itrwaMyD

*รเɭคг ฬคץค📱😢🖤*

𝑨 𝑻𝒐𝒖𝒄𝒉𝒊𝒏𝒈 𝑯𝒆𝒂𝒓𝒕 ❤️ 𝑺𝒕𝒐𝒓𝒚

𝔹𝕐 𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸ℍℝ𝔸𝔸ℍ

🅟🅐🅖🅔 ❺

ADVERT👇

👉📱*OUM AMRAAH DATA SERVICES*👉We offer you the best affordable and cheapest data😍

MTN
📲500MB➖ 150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲3GB➖900
📲4GB➖1300
📲5GB➖1500
📲10GB➖4000
*461*4#

AIRTEL
500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲5GB➖1400
📲10GB➖2600
📲15GB➖3500
📲20GB➖4500
*140#
GLO
📲500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲3GB➖800
📲5GB➖1300
📲10GB➖2500
*127*0#

9MOBILE
📲500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖500
📲3GB➖700
📲5GB➖1300
📲10GB➖2000
*228#

Valid for 30 Days

ACCOUNT DETAILS:
8142298168
ZAHRA'U MUHAMMAD ABUBAKAR
OPAY

RECHARGE CARD, CABLE SUBSCRIPTION AND ELECTRICITY BILL ARE ALSO AVAILABLE
PHONE NUMBER 👇
08142298168

Kamar kullum zaune suke a majalisar su suna hira shida Hisham, Hisham din ne yace "Ni kwana biyu bana ganin Fahad sai dai waya"
"Ni ma haka dazu ma munyi waya da shi yace maybe ya shigo" Kamar yasan zancen sa ake sai gashi nan yayi parking motar sa fito wa yayi ya musu sallama amsa wa suka yi "Abokin yaushe kayi mota bamu sani ba?" "Yanzun nan aka bani ita a gurin aiki nace ku zaku fara ganin ta" "Masha Allah Allah ya sanya alkhairi amma na taya ka murna" "Congratulations Aboki Allah ya sanya alkhairi" "Sai dayan albishir din bayan wannan" "Wannene?" suka haɗa baki gurin faɗa to ku ban gurin zama mana "gashi nan zauna" zauna wa yayi sannan ya fara magana "Kamar yadda nace muku a gurin aiki a ka ban motar nan kyauta saboda ƙwazo da na keyi ba fa iya Ni kaɗai aka bawa ba a'a muna da yawa, sannan suna neman vacant zasu ɗauki aiki duk ku kawo CV ɗin ku idan da rabo sai kuga an dace"
"Allah yasa da rabon, Amma Ni ɗazu kawu Haruna ya karɓa suma wajen su suna nema, Sai dai Aasim ya baka Allah yasa a dace"
"Kaima ya kamata ka kawo ai raba kafa a keyi"
"Tunda shi yazo ya ƙarba da kansa zai bayar ne kaga shine MD da din ma niyyar karɓar ne baiyi ba"
"Tohm shikenan Allah yasa a dace"
"Ameen, Aasim baka ce komai ba"
"Ai ka gama faɗar abinda zance"
"Kadai halin nan naka ba zai bar ka ba" "Uhmmmmm" kawai yace

**********
Zaune suke a gidan su Huda Su uku Ahlam ce kadai babu Raudah ce tayi magana "Najmah me yake damun ki?, naga tunda muka zo ba kya magana Kamar kullum"

"Ba komai fa"

"Wlh da komai, ai ba haka da kike yi ba"

"Gaskiya ne da akwai abinda yake damuna"

"Kenan baki dauke mu yadda muka ɗauke ki ba ai shikenan"

"A'a wlh dama Bashir ne yace gobe zai zo ya ɗauke Ni zamuje muga gidan da zamu zauna Sannan mu gaida Mummy'n su Ni abinda ke damuna cewa da yayi kar in faɗa a gida daga makaranta zamu wuce"

"To menene a ciki ba sai kije ba"

"Karki sake ki bishi, ba'a yarda da maza haka kawai Yace ki bishi shi ba lefe ya kawo ba balle kuɗi sannan ki kama ki bishi Karki kuskura"

"ke dai Raudah kullum in ta samu abinda zata ƙaru sai kin kushe, yanzu menene a ciki dan zata bi wanda zata aura da kike maganar bai kawo kuɗi ba naga har gidan su yana zuwa ai ba yaudarar ta zaiyi ba da yaudarar ta zaiyi ai ba zai dinga zuwa ba"

"Ke kuma duk inda rayuwar ta zata ɓaci nan kike kai ta cewa fa yayi kar ta faɗa ko a gida daga makaranta zasu je namijin arziki ne zai ce tabi shi ba tare da yardar iyayen ta ba"

"Ai sai kiyi ta yi"

"Najmah tashi mu tafi"

"Ba inda zata tunda ba gidan ku ɗaya ba kuma ai ba tare kuka zo ba"

"Tunda ke gidan ku ɗaya ai sai ki riƙe ta, ke kuma ki bi maganar ta kije ɗin mtwsssss" ta dau jakar ta ta fice juyowa tayi ta kalle ta
"Karki sake ki dau maganar Raudah bata son cigaban ki Amma in ba haka ba ya za'ayi yace kuje gaida mahaifiyarsa ki ƙi ai sai ya zata wani abin, Da Ahlam na nan itama shawarar da zata baki kenan"

"Kinga kyaleni zanje inyi shawara"

"Ki gaida gida, Amma dai kar ki ki bin shawara ta inba haka ba ba xauki daɗi ba" Tashi tayi ta ɗau jakar ta itama ta tafi

***********
A kiɗime take tunda ta dawo daga gidan su Huda duk ta rasa shawarar wa zata bi a cikin su kira ne ya shigo wayar ta tashi tayi take gaban dressing mirror ta ɗauko wayar Ahlam shine sunan dake yawo akan screen din ɗagawa tayi"Hello" "Hi, ykk y gd" "Alhamdulillah" "Masha Allah Ashe yau kunje gidan su Huda" "Eh wlh" "Ni ina biki shiyasa ban samu hallata ba" "ohk ya bikin?" "biki Alhamdulillah, yanzu muka yi waya da Huda take faɗan wani abin arziki" "Meya faru?" "Zancen da Bashir yazo da shi" "Har ta faɗa Miki kenan" "Eh mn taki faɗan, Wlh Najmah kar ki sake ki bi shawarar Raudah baƙin ciki take Miki bata samu kamar sa ba ita fa ko ma shin shini bata da shi ke kin samu mijin Aure shine zata kore Miki, indai ki kabi maganar ta Wallahi tafiya zaiyi ya barki, ai kamar baki yadda da shi bane shi yasa ba zaki bishi ba" "Uhmmmmm naji Nagode zanyi shawara" Kashe wayar tayi ta nemi guri ta kwanta.

***********
A palour ta tarar da Ummi tana zaune "Ummi Barka da hutawa" "Barka har kin shiryo" "Eh, Ummi yau bazan sami dawowa da wuri ba zamu tsaya tutorial dasu Raudah"
"Tohm Allah ya tsare ya kiyaye" "Ameen Ummi, sai na dawo" "Allah ya bada Sa'a"

Fitowar su Kenan daga lecture kira ya shigo wayar ta ɗagawa tayi"Assalamu Alaikum" "Wa'alaikumus Salam, Gani a bakin gate" "Tohm gani nan ƙarasowa" "Sai kin zo" ya kashe wayar, cire wayar tayi daga kunnen ta ta kalle su duk ita suke kalla suma "yazo kenan" ɗaga musu kai kawai tayi Raudah ta kalla tace "Bestie wlh gabana faɗuwa yake kamar kar inje" "Tunda kin ki bin shawara ta kije Allah ya kiyaye, Amma ki sani kin tafi ba tare da sanin iyayen ki ba" "gaskiya bari in me waya na fasa" saurin kwace wayar Ahlam tayi me zaki yi saboda ita bata samu ba shi yasa kema kar kisa mu kenan cewa fa yayi mahaifiyar sa kawai zaki gaisar ku dawo menene a ciki kiyi addu'a kawai ki tafi" Wayar ta ta karɓa ta tafi "Sai gobe idan Allah ya kaimu"

**********
Motar ta buɗe ta shiga gaisawa suka yi yaja motar su tafi "Baby ya nagan ki haka? duk Kinyi wani iri, baki da lafiya ne?" "A'a, kawai gaba na ne yake ta faɗi tun ɗazu" "kiyi ta addu'a kawai" ya cigaba da janta da hira

Kototon Mansion ne fita yayi ya buɗe gate ɗin gidan sannan ya dawo ya tada Motar shiga yayi sannan ya ƙara fito wa ya rufe gate ɗin gurin kofar da take yazo ya buɗe "Baby fito mu shiga" ɗagowa tayi ta kalle shi sai kuma tayi ƙasa da kanta "Tohm" ta fito su shiga palour ne ƙato babu kowa a cikin gidan shiru waya ya fito da ita daga aljihun sa yayi kira ɗagawa akayi "

*Allah ya Gafarta mana🤲*

Mu Hadu a next page

Please Share🙏

𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸ℍℝ𝔸𝔸ℍ✍️
*รเɭคг ฬคץค📱😢🖤*

𝑨 𝑻𝒐𝒖𝒄𝒉𝒊𝒏𝒈 𝑯𝒆𝒂𝒓𝒕 ❤️ 𝑺𝒕𝒐𝒓𝒚

𝔹𝕐 𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸ℍℝ𝔸𝔸ℍ

🅟🅐🅖🅔 ❻

ADVERT👇

👉📱*OUM AMRAAH DATA SERVICES*👉We offer you the best affordable and cheapest data😍

MTN
📲500MB➖ 150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲3GB➖900
📲4GB➖1300
📲5GB➖1500
📲10GB➖4000
*461*4#

AIRTEL
500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲5GB➖1400
📲10GB➖2600
📲15GB➖3500
📲20GB➖4500
*140#
GLO
📲500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲3GB➖800
📲5GB➖1300
📲10GB➖2500
*127*0#

9MOBILE
📲500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖500
📲3GB➖700
📲5GB➖1300
📲10GB➖2000
*228#

Valid for 30 Days

ACCOUNT DETAILS:
8142298168
ZAHRA'U MUHAMMAD ABUBAKAR
OPAY

RECHARGE CARD, CABLE SUBSCRIPTION AND ELECTRICITY BILL ARE ALSO AVAILABLE
PHONE NUMBER 👇
08142298168

Ɗagawa akayi sai ya sata a handsfree"Hello Mummy gamu mun ƙara so"

"Son tun ɗazu nake ta jiran ku ba ku zo ba, waya aka yi min kakan ku bashi da lafiya an kwantar da shi a asibiti na tafi asibitin nayi ta trying number ka bata shiga in ce kar ku zo ka gaishe ta kaji , sai wani lokacin ma haɗu Insha Allah"

"Tohm Mummy amma da koh text Kinyi min Amma ba komai, ga ta ku gaisa"

"ok, bata" mika mata wayar yayi amsa tayi ta fara Magana

"Mummy ina yini"

"Ina gajiya ƴa ta, gashi kunzo kuma an kwantar da kakan ku a asibiti na tafi can"

"laaahh Mummy ba damuwa ai, Allah ya bashi lafiya yasa kaffara ne"

"Ameen ya Allah" mika masa wayar tayi

"Son Bilal yana cikin gidan shi na bari"

"Auu dama yana cikin gidan amma shine ba san mun shigo ba, Mummy sai anjima zanzo in ɗauke ki sai in duba jikin nasa"

"To sai ka zo" katse wayar yayi ya ajiye ta sai ya kalle ta

"Baby bari in kira Bilal sai ku gaisa, Ban ma kawo Miki komai ba"

"Da ka barshi ma, mu da yanzu zamu tafi"

"saboda Mummy'n bata nan shiyasa baza kisha komai ba?, Bari in mata waya in faɗa mata ita sai ta saki kisha ko ruwa ne"
Chapter 3 · 0% Book details