Sashe 5
Silar Waya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Da nayi me?, ko da yake Ni zance baka kyauta min ba"
"Yanzu kasan an fara bada aiki amma baka faɗan ba sai dana ga message, Ni kuma me nayi maka?"
"Ai kyale ka nayi ban faɗa maka ba saboda ka san amfanin wayar yanzu ba ga shi ka sani ba, da kake kin duba wayar ka"
"kyaleni da wayar nan wani lokacin sharrin ta yafi alkhairin ta yawa"
"Yanzu ai sai ka ɗau damarar duba wa tanan za'a Turo maka employment letter"
"Tohm Naji"
***********
TWO WEEKS LATER
Hira suke yi shi da su Haidar da Jinan kira ne ya shigo wayar sa ɗagawa yayi Bayan sun gaisa cewa yayi "Ok bari in duba" ya katse kiran wayar ya cigaba da dubawa "Alhamdulillah"shine abinda ya ke ta maimaita wa Haidar ne ya lura da shi "Yaya me yake faruwa?"
"Haidar na samu aiki bayan shekaru da gama makaranta Alhamdulillah"
"Da gaske Yaya" "Ina maka wasa ne"
"A'a yaya" Madeeha ce ta rangaɗa buɗa sai ga Mama ta fito
"Me yake faruwa zaki cika mana gida da buɗa?"
"Mama abin farin ciki ne ya samu, Yaya ne ya samu aiki"
"Kai Masha Allah Alhamdulillah ke da zaki yi addu'a ka yi buɗa Allah ya taya riko"
"Mama ai manta wa nayi tsabar farin ciki"
"Ai ba kya manta addu'a ba, Karki sake irin haka in kika yi addu'a sai kiyi buɗar daga baya, ina Jinan ne?"
"Tohm bazan sake ba, Ta fita"
"A ina kasamu?"
"Ameen A gurin su Fahad ne wallahi"
"Amma yaron nan ɗan kirki ne Allah ya saka masa, Sai ka faɗa masa"
"Ameen ya Allah, Ai shi ya kira ni ya faɗa min ma"
"To Madallah, Bari Alhaji yazo a sanar masa"
Ya kira Fahad ya sanar masa sannan ya kira Hisham yayi murna sosai kamar shi ya samu "Kaima taka tana hanya Insha Allah, tare fa muka samu"
"Allah yasa"
"Ameen" ya katse kiran
Bayan ya dawo an faɗa masa abin alkhairin daya same su yayi murna sosai sai sawa Fahad Albarka suke....
Δ⟆ΔᏓIŊ ᏓΔΒΔɌIŊ
Gida ne ƙato na gaske buɗe wa nayi na shiga ba kowa a parking lot din sai bishiyu da motoci Part uku ne da gidan sai boys quarters guda ɗaya ne a buɗe amma ragowar duk a rufe suke ciki na shiga mata shiyar budurwa ce a zaune zata iya Kai wa shekara sha takwas tana kallo Sakkowa ake daga bene Abinda yaja hankalin ta kenan Dattijiwa ce A kalla zata iya Kai wa shekara hamsin magana ta fara yi mata
"Yanzu ke Khadijah baki da aiki sai kallo, Kinyi Sallah ne?"
"Mama nayi sallah fa kuma ban daɗe da saukowa ba"
"Ina makarantar ko Yau ma ba zaki je bane?"
"a'a yanzu zan shirya in tafi"
"ya kamata dai, yanzu Alhaji zai sauko in ya ga baki tafi ba ranki ne zai ɓaci kin sani" ta shiga kitchen
"Insha Allah ma in ya sauko ba zai same Ni ba na tafi" ta tashi ta hau sama.....
Iɳα ɱαʂυ ʂσɳ ƙσყαɳ Gɾαρԋιƈ Dҽʂιɠɳ ɠα ԃαɱα ƚα ʂαɱυ "ƶααɦɾαɦ ɠɾαρɦเcร" ȥαƚα ƙσყα ɠɾαρԋιƈ ԃҽʂιɠɳ ƙყαυƚα ȥαƙυ ιყα ʂԋιɠα αʝιɳ ƚα ԋαɳყαɾ ԃαɳɳα ʅιɳƙ ԃιɳ ƙαʂα 👇
https://chat.whatsapp.com/FbuFhRkSH9zAQVBJ0Ue4DM
*Allah ya Gafarta mana🤲*
Mu Hadu a next page
Please Share🙏
𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸ℍℝ𝔸𝔸ℍ✍️
https://chat.whatsapp.com/D7QKwIocFqT0U3itrwaMyD
*รเɭคг ฬคץค📱😢🖤*
𝑨 𝑻𝒐𝒖𝒄𝒉𝒊𝒏𝒈 𝑯𝒆𝒂𝒓𝒕 ❤️ 𝑺𝒕𝒐𝒓𝒚
𝔹𝕐 𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸ℍℝ𝔸𝔸ℍ
🅟🅐🅖🅔 ❽
ADVERT👇
👉📱*OUM AMRAAH DATA SERVICES*👉We offer you the best affordable and cheapest data😍
MTN
📲500MB➖ 150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲3GB➖900
📲4GB➖1300
📲5GB➖1500
📲10GB➖4000
*461*4#
AIRTEL
500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲5GB➖1400
📲10GB➖2600
📲15GB➖3500
📲20GB➖4500
*140#
GLO
📲500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲3GB➖800
📲5GB➖1300
📲10GB➖2500
*127*0#
9MOBILE
📲500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖500
📲3GB➖700
📲5GB➖1300
📲10GB➖2000
*228#
Valid for 30 Days
ACCOUNT DETAILS:
8142298168
ZAHRA'U MUHAMMAD ABUBAKAR
OPAY
RECHARGE CARD, CABLE SUBSCRIPTION AND ELECTRICITY BILL ARE ALSO AVAILABLE
PHONE NUMBER 👇
08142298168
Iɳα ɱαʂυ ʂσɳ ƙσყαɳ Gɾαρԋιƈ Dҽʂιɠɳ ɠα ԃαɱα ƚα ʂαɱυ "ƶααɦɾαɦ ɠɾαρɦเcร" ȥαƚα ƙσყα ɠɾαρԋιƈ ԃҽʂιɠɳ ƙყαυƚα ȥαƙυ ιყα ʂԋιɠα αʝιɳ ƚα ԋαɳყαɾ ԃαɳɳα ʅιɳƙ ԃιɳ ƙαʂα 👇ƙσ ƙυɱα ƙυ ƚυɳ ƚυႦҽ ƚα ƚα Wαɳɳαɳ ɳυɱႦҽɾ 𝟎𝟗𝟎𝟒𝟕𝟓𝟕𝟒𝟒𝟎𝟒

Bayan magariba ta dawo daga makaranta tana zaune suna hira da Mama sallama akayi suka amsa "Baba sannu da zuwa" "Yauwa yar Auta" "Yaya sannun ku da dawowa" "Yauwa" "Alhaji har kun dawo kenan?" "eh wallahi" "To Madallah...
Gidan Alhaji Muhmud Kwari kenan yana da mata ɗaya da yara Uku biyu maza sai mace ɗaya suna zaman su lafiya yaran su kansu a haɗe yake Usman shine Babba Sai Aliyu sai yar ƙanwar su Khadijah Usman Director ne a SUBEB, yayi Aure shekarar data wuce yanzu matar sa ta kusa haihuwa, Aliyu kuma yanzu ya gama University, ƴar makotan su zai Aura har ya kai ƙudin Aure saura six months bikin sa, yar Auta kuma Khadijah Yanzu take a Level one Alhaji Muhmud Isah babban ɗan kasuwa ne da akeji da shi yana da Shaguna da Plaza da a cikin kano da waje yana zaune a Unguwar Nasarawa matar sa ɗaya Hajiya Sadiya tun auren lalle da aka yi musu suke tare yaran su suna da ilimin addini dana zamani kuma suna da tarbiyya dai-dai gwargwado.
Zaune suka a dining table suna dinner tsit gurin baka jin motsin komai sai na cokula Khadijah ce ta fara gamawa sai ta fara magana "Yaya Aliyu wai Ina Aunty ne? Kwana biyu ka daina zancen ta" shiru yayi mata kamar beji ta ba "Zancen kike so Kenan, tana nan ke da bakya zuwa gurin ta, ko kiran ta a waya ba kya yi fa" "uhmmmmm yaya kenan, Ina zan samu damar zuwa gurin ta ballantana waya makaranta ta rike mu" "Kuyi makarantar ku ita ma tayi zaman ta a gidan su" "Yaushe zata zo?" "ai kin san gidan su zaki iya zuwa ki tambaye ta" "ok tohm" tashi tayi ta koma palour biyo ta yayi "Yar ƙanana ɗazu muka haɗu da Abdallah" "Da gaske" "Eh, yace ranar Friday zai turo a zo ayi magana" da sauri ta tashi ta bar masa gurin dariya yayi "Yarinya kenan, gashi har kin kyale Ni hhhhh"
ᗷᗩYᗩᑎ Kᗯᗩᑎᗩ ᑌKᑌ
Iyayen Abdallah sunzo sun kawo ƙudin Khadijah tare da sa rana wata shida masu zuwa za'a haɗe auren dana yayanta
Zaune suke a palourn"Amma yaya Yanzu zaki bari ayi wa Khadijah aure dududu nawa Khadijah'n take da Za'a yi mata aure" "Hindatu tunda yarinyar nan ita ta kawo shi tace tana so Kawai a aura mata yafi sauki" "Yanzu fa take a Level one, ku barta ta ƙara turawa a karatun mana sai ayi Auren" "Ai zaki iya zuwa ki bawa Alhaji shawara, tunda kinji jin abin da nake faɗa" tashi tayi ta wuce "Ina Ni ina bashi shawara, ai sai kuyi tayi Yarinya ƙarama ace ayi aure uhmmmmm" tashi tayi ta bita ciki
Hira suke yi cikin nishaɗi ita da Mama magana ta fara yi mata"Khadijah ya kamata ki koma gidan yayan ku tunda watan haihuwa Amina ya kusa kamawa babu mai taya ta zama kuma Kinga da saura bikin" "Yaushe zan tafi Mama?" "Idan yayan ku yazo sai ki bishi, ko zaki iya zuwa ke kaɗai" "A'a a bari sai yazo sai mu tafi tare" cigaba suka yi da Hirar Haihuwar...
Su biyu suka dawo daga masallaci gaishe da Mama sukayi Sannan ta ce "Yauwa tunda ka shigo sai ku tafi tare da Khadijah, kaga watan haihuwar Amina ya kusa gwara ta koma can da zama" "Tohm ta shirya bayan Isha'i sai mu tafi" "Yauwa gwada ace kana da wani kar haihuwar dare tazo kuma babu mai zama a gidan kun tafi Asibiti, Allah dai ya sauke ta lafiya" Ameen suka amsa a tare.
Bayan tafiyar Khadijah da kwana biyu Allah ya sauki Amina Lafiya an sami Baby Boy Yaro Kyakkyawa dashi a nata zuwa Barka ƴan uwa da abokan arziki ranar suna yaro yaci suna Mahmud ana kiran sa da Aasim. Aasim ya taso cikin gata ne shine jikan fari kowa yana son sa komai a ka samu ace Aasim kullum Zancen Khadijah tayi wa Aasim mata indai suna zauna da Aunty Amina "Aunty indai na haifi ƴa mace Aasim ne zai aure ta na riga da na masa Mata" sai dai tayi dariya tace "Allah dai ya kaimu lokacin" tace "Ameen".....
𝕋𝕎𝕆 𝕄𝕆ℕ𝕋ℍ𝕊 𝕃𝔸𝕋𝔼ℝ

🅟🅐🅖🅔 ❾

Happy New Year, Allah yasa mun shigo a Sa'a, Alkhairin da ke cikin ta Allah ya haɗa mu da shi, Sharrin dake cikin ta Allah ya raba mu da shi Ya Allah kasa mu amfana da duk wani abin amfani na wannan shekara, ka tsare mu ka kiyaye mu akan dukkan Wani sharri matsalar dake cikin ta baki ɗaya Allah yasa mu dace da alkhairin ta baki ɗaya Ameen ✍️🙏🙏🙏
𝕋𝕎𝕆 𝕄𝕆ℕ𝕋ℍ𝕊 𝕃𝔸𝕋𝔼ℝ
Aasim ya ƙara girma, Biki sai ƙara to wa yake haka yasa dole Khadijah komawa gida ta fara shirin biki ba dan taso ba ta tafi ta shaƙu da Aasim sosai
Shirye-shiryen biki ake ba kama hannun yaro bikin ƴar Auta da Yayanta. Ranar Friday za'a fara biki za'ayi mother's Eve Washegari za'ayi Dinner sai Ranar Lahadi a ɗaura Aure.