Sashe 6
Silar Waya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau ta kama Friday za'ayi mother's Eve duk an fara tafiya Event ɗin da za'a yi Amarya tayi kyau Masha Allah anyi taro lafiya an gama lafiya. Asabar akayi Dinner bikin ƴar gata ake kuma ƴar aura nera tayi kuka a gurin Amare da Angwaye sun sha kyau kamar ba gobe, Yau ne ɗaurin Aure kowa ya shirya maza na ta tafiya masallacin da za'a ɗaura mata kuma nata aikin Girki, Karfe shaɗaya na safe dubban mutane ne cike da gurin suka sheda ɗaurin Auren Aliyu Mahmud Da Amaryar sa Halimatussa'adiya Sani akan sakaci Naira dubu ɗari sannan aka ɗauka Aure Khadijah Mahmud da Angon ta Abdallah Musa Ɓagwai. Angwaye suna cikin abokan su sha ta musabaha bakin su yaƙi rufuwa.
Zaune suke a cikin ɗaki ita da ƙawayen ta tayi kyau cikin dakakken less tsokanar ta suke tayi shigowar wata a cikin sune tana magana ya ja hankalin su "Masha Allah An ɗaura Khadijah ta zama matar Abdallah, Allah ya sanya albarka ya Kawo ƙazantar ɗaki" kuka ta fashe da shi, sai ɗakin ya ɗau buɗa ana saka albarka.
Angwaye sunzo ansha hotuna da amarya Khadijah da Yan uwa shina yaya Aliyu ya tafi gidan su tasa Amaryar ansha hotuna
Tsugunne take a gaban su tana kuka nasiha suke tayi mata ƙanwar mama ce tace "Yaya ba abinda zaki ce ne?, zamu tafi" magana ta fara"Dan Allah Khadijah karki bamu kunya kibi mijin ki sau da kafa duk abinda yace kiyi karki ki yi kar muji wani abu saɓanin tarbiyyar da muka yi Miki, banda bin shawarar ƙawaye duk abinda yake damunki ki faɗawa mijin ki ko Ni karki faɗa wa kawa, Allah yasa ki shiga a Sa'a ya bada zaman lafiya" ɗaga ta akayi suka fice daga ɗakin
******************
An kai amarya gidan ta guda yayi kyau sai san Barka akeyi haka ma an kai wa Yaya Aliyu Amaryar sa sai dai muce Allah ya sanya alkhairi ya kawo ƙazantar ɗaki......
Washegari ƴan uwa da ƙawaye sunje musu har yamma suna tare da su a da zasu tafi tayi ta kuka taji daɗin zuwan su sosai haka suka tafi suna bata hakuri da ce mata zasu dawo wani lokacin
𝓕𝓘𝓥𝓔 𝓜𝓞𝓝𝓣𝓗𝓢 𝓛𝓐𝓣𝓔𝓡
Kwance take akan gado sai rawar sanyi take yi magana yake mata "ki tashi ki shirya mu tafi asibitin nan" "tohm" "Sannu" tashi tayi ta shiga toilet bata daɗe ba ta fito ta saka kaya rike hannun ta yayi suka fice.
***********
Ɗakin suka shiga gaisawa sukayi da doctor sannan ya fara màgana"tin jiya take fama da zazzabi da ciwon kai, sau biyu tana amai" dubata yayi sannan ya basu takarda "wannan test ne za take tayi sai ku kawon" "Okay" tashi sukayi suka tafi.
Bayan sunyi test din suka dawo gurin doctor karɓar result din yayi ya fara dubawa
"congratulations, matar ka tana da ciki na wata uku"
"Masha Allah Alhamdulillah".........
*Allah ya Gafarta mana🤲*
Mu Hadu a next page
Please Share🙏
𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸ℍℝ𝔸𝔸ℍ✍️
https://chat.whatsapp.com/D7QKwIocFqT0U3itrwaMyD
*รเɭคг ฬคץค📱😢🖤*
𝑨 𝑻𝒐𝒖𝒄𝒉𝒊𝒏𝒈 𝑯𝒆𝒂𝒓𝒕 ❤️ 𝑺𝒕𝒐𝒓𝒚
𝔹𝕐 𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸ℍℝ𝔸𝔸ℍ
🅟🅐🅖🅔 ❶⓿
Assalamualaikum Ina Amare 😍 ga dama ta samu zamu fara class din amare yadda zasu kula da kansu da angwayensu yadda zasu sace zuciyan angwaye da qarawa juna danqon soyayya da qauna harda yanda ake koyan girki da juices duka sannan da yanda zakibi mijinki sahu da qafa azauna lafiya
Ku tuntubemu a wannan number 09037561004
***************
"Bawani abu ne yake sata zazzaɓi da ciwon kai ba laulayi ne da masu ciki keyi, da zarar cikin yayi kwari zata daina"
"ga wannan magunguna ne zaku siya, indai tayi amfani da su zata ji daɗin jikin" karɓa yayi Yana yiwa doctor godiya sai hamdala yake yi bakin sa yaƙi rufuwa saboda daɗi suka tashi suka tafi.
Tunda aka ce tana da ciki yake tarairayar ta kamar kwai ko aikin baya zuwa shi yake komai na gidan tace za'a zo taya ta zama yaƙi yace shi yake so yayi aikin sa. Yanzu ma kwance take a kan kujera kiran waya ne ya shigo ɗaukar wayar tayi ta shiga kitchen
"Habiby Umma na kira"
"Ɗaga ki sa min a kunne" ok tace tayi yadda yace gaisawa sukayi da Umman
"Abdul jikin ne yasa har yanzu baka shigo ba? rabona da kai tun she karan jiya"
"A'a Umma taji sauƙi yau da daddare zan shigo ma"
"Allah ya kaimu Allah ya ƙara sauki, haɗa Ni da ita mu gaisa" to, mika mata wayar yayi suka gaisa sannan ta kashe wayar ta koma palour.....
***********
"Dan Allah kiyi hakuri ki daina damuwa Insha Allah kema zaki haihu"
"Kana jin abinda doctor yace bazan taɓa haihuwa ba"
"Ai doctor ba Allah Bane, ko yaushe in Allah yaso zaki iya haihuwa"
"Allah yasa, Amma ina ganin kamar da wuya tunda doctor yace bazan iya haihuwa ba"
"Ai doctor ba Allah ba ne duk kin samu kanki kiyi hakuri, Ɗauko mayafin ki mu Tashi mu fita"
"Tohm" ta tashi ta ɗauko mayafin suka fita....
Gidan su ya Kaita "in na dawo zan zo in ɗauke ki sai mu koma gida"
"Allah ya tsare ya kiyaye hanya"
"Ameen" ta fice shi kuma ya ja motar ya tafi.......
Zaune suke ita da maman ta magana suke "Abin yana damuna wallahi"
"Tunda yace Karki damu Karki ɗaga hankalin ki ki ɗaga nasa, mu ma ki ɗaga mana namu"
"Ni tsoro na ɗaya kar daga baya yace zai ƙara Aure shine Kawai yake damuna"
"Shi yace Miki zai ƙara?, Ko kina Haihuwa indai yayi niyyar ƙara Aure sai ya ƙara, Gwara ki kwantar da hankalin ki"
"Tohm Insha Allah"
"Yauwa" suka cigaba da tattaunawa
Bayan Magariba yazo ya ɗauke ta suka tafi tun daga lokacin ta sauya ta daina ɗaya hankalin ta suna zaman su lafiya da kwanciyar hankali...
*************
𝓑𝓪𝔂𝓪𝓷 𝓦𝓪𝓼𝓾 𝓦𝓪𝓽𝓪𝓷𝓷𝓲
Abubuwa da yawa sun faru, ciki har da mutuwar Alhaji Muhmud Kwari, ta bangaren ma'auratan suna zaman su lafiya wataran ana samun saɓani kuma dama zaman Aure zo mu zauna ne zo mu saɓa ko harshen da haƙori suna saɓa wa....
**********
Cikin Khadijah ya shiga watan haihuwa, Yau ko gobe zata iya haihuwa.
Tun safe take jin ba daɗi amma taki faɗa wa Kowa sai da ya dawo yaga halin da take ciki sannan suka tafi Asibiti...
Kwanan su biyu kenan har yanzu bata haihu ba. Doctor ne ya fito daga ɗakin kenan duk rufu wa sukayi akan sa kowa yana tambayar sa "Ta haihu"
"Har yanzu bata haihuwa ba ina ga C.S kawai za'ayi mata, ina mijin ta yake"
"Gani nan"
"Ka same Ni a office Yanzu" bin bayan sa yayi suka tafi office din
Mika masa File yayi ka cike yanzu sai mu shiga operation din yanzu. karɓa yayi da sauri ya cike"Allah yasa ayi a Sa'a"
"Ameen" ya fice.
Nurse's ya kira a shirya operation din gaggawa....
************
𝔅𝔞𝔶𝔞𝔫 ℌ𝔬𝔲𝔯 Ɗ𝔞𝔶𝔞
Fitowar su kenan daga operation ɗin "Ku kwantar da hankalin ku, Anyi aiki lafiya ta samu Baby Boy Amma sai dai" "Sai dai me?" suka haɗa baki wurin faɗa "Allah yayi mata rasuwa" Innalillahi wainnaillaihir-rajiun suka shiga faɗa Aliyu ne ya daɗi sumamme.........
*Allah ya Gafarta mana🤲*
Mu Hadu a next page
Please Share🙏
𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸ℍℝ𝔸𝔸ℍ✍️
Ina masu son koyan Graphics design da kayan yara ga dama ta samu ZAAHRAH GRAPHICS zata koyar kyauta danna link din kasan nan kayi joining link👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/InVNOcsENDeLwBApc3jYeB
[1/16, 10:24 PM] Fatima Zahra Intisar: https://chat.whatsapp.com/D7QKwIocFqT0U3itrwaMyD
*รเɭคг ฬคץค📱😢🖤*
𝑨 𝑻𝒐𝒖𝒄𝒉𝒊𝒏𝒈 𝑯𝒆𝒂𝒓𝒕 ❤️ 𝑺𝒕𝒐𝒓𝒚
𝔹𝕐 𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸ℍℝ𝔸𝔸ℍ
🅟🅐🅖🅔 ❶❶
https://chat.whatsapp.com/KJgod5tFCsjGiDai1wPmlK
*CONTACT GAIN WATA HANYACE WACCE ZAKU SAMU MASU GANIN STATUS DUNKU, DA KUMA KAYAN DA KUKE SAIDAWA❤️💯*
*KINASO KI SIYA KAYA A ONLINE AMMA KIN RASA NUMBER WANDA ZAKISE KAYA A WAJENSA*
*KO KUMA DAI KINASO KI SAYARDA KAYANKI A ONLINE NE AMMA BAKIDA CUSTOMERS DA ZASUGA KAYANKI HAR SU SIYA*
*KIYI JOINING WANNAN GROUP LINK DON SAMUN CONTACT NA MASU SIYE DA KUMA SIYARDA KAYAYYAKI KALA-KALA A ONLINE*
*JOIN NOW ND GET VERIFIED*✅🤸
Banda maza 🙏🏻
***************
Duk juyo wa suka yi kansa Nurse's ne suka ɗauke shi akayi ɗauki da shi. Duk suna cikin tashin hankali ga mutuwar Khadijah ga Aliyu ya suma Addu'a suke tayi Allah yasa kar ya mutu......
30 𝓜𝓲𝓷𝓾𝓽𝓮𝓼 𝓛𝓪𝓽𝓮𝓻
Doctor ne ya fito daga ɗakin da aka kai Aliyu"Fatan ya farfaɗo doctor" "Ya farfaɗo yanzu zamu sallame shi, gawar ma an gama cike files yanzu za'a baku ita" ya wuce....
An basu gawar Khadijah sun tafi da ita, lokacin da suka je gida har an fara taru wa yan zaman makoki Anyi wa Khadijah wanka kamar yadda Addini ya tanada aka kaita ma kwancin ta na gaskiya (Allah yasa mu cika da imani)...
An yi ta Zuwa gaisuwa har akayi Bakwai Ranar da aka yi sadaukar bakwai aka raɗawa yaron suna yaci suna Abdallah sunan Mahaifinsa. An barwa Umma shi Tunda ita Allah bai bata haihuwa ba zata cigaba da kula da shi.
***************
💕B💕a💕y💕a💕n 💕W💕a💕t💕a 💕H💕u💕ɗ💕u
Tunda Allah yayi wa Khadijah rasuwa duk ya zama wani iri yau da lafiya Gobe ba lafiya jefi-jefi yana zuwa Duba Abdallah tunda shima ba lafiya ya cika ba. Tun jiya bashi da lafiya yana kwance shiyasa ana sallar Asuba suka nufi Asibiti jikin yayi tsanani kwantar dashi akayi bayan wani lokaci doctors din ne suka fito daga ɗakin "Doctor ya tashi ne?" "Sai dai kuyi hakuri, Allah ya ƙarbi abin sa" "Innalillahi wainnaillaihir-rajiun" shine abinda Baba ya faɗa ƙananen kuka suka fara...
An basu gawar sa sun tafi gida sun yiwa ƴan gidan su Khadijah waya sun sanar ƴan uwa da abokan arziki ma an musu waya an sanar musu. Bayan Sallar La'asar aka kai shi gidan sa na gaskiya.
*****************
Abdallah ya zama Maraya ba Uwa ba Uba Umma ita ta cigaba da riƙe shi ta ɗauke shi kamar ɗan data haifa. Kullum addu'ar su Allah ya basu ƴaƴa amma har yanzu shiru kike ji......
Aasim ya ƙara girma yanzu ya kusa shekara biyu shirin yaye shi take yi ...
Haɗa kaya take yi a akwati sai zirga-zirga take yi buɗe kofar akayi sallama yayi ta amsa "Yanzu dai dole sai kin kai shi gida, ba zaki iya yaye shi da kanki bane?"
"Abban Aasim gwara na kaishi gidan in muna tare tausayin shi zanji in kasa yaye shi"
"Shikenan, Allah ya taimaka ki sauru ki gama sai in ajiye ku"