Sashe 2
Silar Waya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
************
Zaune yake akan Kujera gaba daya hankalin sa na kan wayar sa lemo ne a gaban sa da snacks Baƙi ne sosai ba wani kyakkyawa bane kamar yadda suke koɗa shi Sallamar da tayi ita taja hankalin sa daga latsa wayar da yake yi amsa sallamar yayi "Barka da shigowa Gibiya ƙara so ki zauna" zama tayi akan kujerar dake facing dinsa "Sannu da zuwa, ya hanya?" "Yauwa, Hanya Alhamdulillah Ya mutan gidan?" "Kowa yana lafiya" "Masha Allah" "ya su Mommy" "Suna lafiya suna gaishe ki" "Ina amsa wa " shiru ne ya ratsa daƙin na wasu yan mintina sai kuma ya cigaba da magana "Kamar yadda kika sani kuma na sanar miki Sunana Bashir Yusuf dan kasuwa ne Ni Ina da shaguna a kantin kwari na ganki ina sonki kuma da Aure nazo dan bana so a dau lokaci" Kinyi shiru baki ce komai ba Murmishi kawai tayi cigaba da hirar su sakayi har gurin magriba "Baby ya kamata na wuce magriba na gaba to wa" "Ban gaji da ganin ka ba Allah" "Karki damu ai zan kara zuwa, Ni da nake son Auren ki ai ya kamata in ringa zuwa koh?" "Haka ne bari in taka ma"
Tafiya suke suna hira har ta rako shi bakin motar bude wa yayi ya shiga kallon ta yayi "ya naga kina ta bata rai ko har yanzu ba kya so in tafi ne ehmm" "Ai kace zaka ringa zuwa shikenan ai" Duƙawa yayi ya fito da leda a ƙasar sit din "Baby ga wannan ba yawa" "Har da ɗawainiya haka, Allah ya saka da alkhairi ya ƙara buɗi" "Ameen ya Rabb, Bari na wuce"
***********
Tana shigowa suka saki shewa Huda ce ta fara magana "Har ya tafi kenan" "Ya tafi" "Me muka samu" "Ke da kika ce baki da son abin duniya?" "Ban kaiki ba dai" ledar ta karɓa"Yanzu wannan abin arzikin Raudah take miki baƙin cikin samu" "Raudah ba zata taɓa min baƙin cikin saboda saurayi ba, kawai tafi son na ringa kula Aasim ne" "Aasim ai ba zai ringa baki irin wannan ba" "Huda buɗe ledar inga menene a ciki wai?"
NOTE:Ba ɓata social media nake ba ko cewa a daina ba A'a most of Yan matan yanzu suna ɓaci ne saboda biyewa son zuciyar su a social media suna ganin zasu samu wani abu. Please ya kamata a kiyaye
Jan hankali zuwa ga iyaye 👉 ya kamata ki ringa duba wayar ƴaƴan ki ki san dawa suke tare Sannan ku kula da Ƙ𝗮𝘄𝗮𝘆𝗲 suna taka rawar gani gurin ruguza tarbiyyar da muke gina wa. Allah yasa mu dace Allah ya kula da yaran mu tare da tarbiyyar su AMEEN🙏
*Allah ya Gafarta mana🤲*
Mu Hadu a next page
Please Share🙏
𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸ℍℝ𝔸𝔸ℍ✍️
[12/19, 11:00 AM] Fatima Zahra Intisar: https://chat.whatsapp.com/D7QKwIocFqT0U3itrwaMyD
https://facebook.com/groups/954731969412323/
*รเɭคг ฬคץค📱😢🖤*
𝑨 𝑻𝒐𝒖𝒄𝒉𝒊𝒏𝒈 𝑯𝒆𝒂𝒓𝒕 ❤️ 𝑺𝒕𝒐𝒓𝒚
𝔹𝕐 𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸ℍℝ𝔸𝔸ℍ
🅟🅐🅖🅔 ❹
ADVERT👇
👉📱*OUM AMRAAH DATA SERVICES*👉We offer you the best affordable and cheapest data😍
MTN
📲500MB➖ 150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲3GB➖900
📲4GB➖1300
📲5GB➖1500
📲10GB➖4000
*461*4#
AIRTEL
500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲5GB➖1400
📲10GB➖2600
📲15GB➖3500
📲20GB➖4500
*140#
GLO
📲500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲3GB➖800
📲5GB➖1300
📲10GB➖2500
*127*0#
9MOBILE
📲500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖500
📲3GB➖700
📲5GB➖1300
📲10GB➖2000
*228#
Valid for 30 Days
ACCOUNT DETAILS:
8142298168
ZAHRA'U MUHAMMAD ABUBAKAR
OPAY
RECHARGE CARD, CABLE SUBSCRIPTION AND ELECTRICITY BILL ARE ALSO AVAILABLE
PHONE NUMBER 👇
08142298168
Zazzage kayan suka fara yi "Wow Amma gaskiya guy din nan ya iya siyayya jibi fa"
"irin ta ? guys, Kai gaskiya ta birge Ni"Turare ne guda biyu sai chocolates da biscuits
"Uhmmm Ni ba wannan ba, da gaggawa fa yake so ayi bikin nan"
"mene a ciki ai gwara ki bawa masu baƙin ciki kunya su san aure ne ya kawo shi ba wasa ba"
"Ni na fiso in gama karatu na sai inyi auren"
"Ai ana haɗa karatu da Aure mutane nawa ne suke haɗawa"
"sai dai nayi sharawa da Ummi duk abinda tace, haɗe min kayan in Kai mata ta gani"
"mu fara ɗaukar rabon mu dai, sai ki kai mata" Harara ta zabga mata
"Sai ma kun dauƙa kenan zan kaiwa Ummi?"
"Haba Huda mahaifiyar ta fa zata kai wa ta gani, ki bari in ta gani ko gobe ta taho mana da shi school, tashi mu tafi"
"Ahlam tattaro min na nan"tattaro wa ta fara suka haɗe su cikin ledar ta Tashi ta shiga ciki
Fitowar ta kenan daga toilet tayo Alwala "yanzu nake shirin in leƙa inga ko kin dawo?"
"Ummi yanzu na shigo, Gashi shi ya bani"
"Najwah kinsan bana son karɓar kaya daga hannun maza ina hanaki"
"Ummi bani nace ya bani ba shifa ya bani kuma sai da nace ya bar shi "
"Uhmmmmm Najmah kenan, nasan halinki sarai ɗauka ki tafi, Ki sallami yaran can nasan abinda suke jira ai duk halinku ɗaya, Ni dan ma ba jin magana ta kike ba amma ta tuni kin rabu da su"
"Ummi bari na je, sai na dawo" tashi tayi ta fice
Suna nan zaune a palour suna jiran ta"yauwa har kin fito, yanzu nake yarawa a raina indai baki fito ba tafiya zamuyi"
"Ahlam kenan, kune zaku iya tafiya da dai Raudah ce ita zata iya"
"ehh ai zata iya tafiya tunda ta ga Abinda Ya baki tana ɓakin ciki ba"
"Nasan Raudah tin Muna yara bazata taɓa min baƙin ciki akan abin duniya ba, gashi nan ku raba"
"Yanzu ke Raudah duk kayan daya baki iya wannan zaki bamu ko dan turaren ba zaki bamu ba?"
"Amma dai ai kunga guda biyu ne, wa zan bawa a cikin ku yanzu"
"Ahlam zata iya haƙura ta bar min, ko da yake nasan Raudah ma zaki bawa, tashi mu tafi"
"Allah dai ya bar ƙauna Raudah yasa za'ayi bikin nan damu, sai gobe in mun haɗu a school"
"Ameen, ku gaida gida" fita sukayi ta raka su har waje sannan ta dawo ta shige ɗakin ta Alwala ta fara yi sannan tayi Sallah Qur'ani ta ɗauko ta fara tilawa
**********
Shigowar sa kenan gidan tun da ya fita da safe zaune ya tarar da su akan tabarma suna hira guri ya samu ya zauna "Mama Barka da dare"
"Barka dai, sai yanzu kake dawowa kenan"
"Yaya sannu da dawowa"suka haɗa baki gurin faɗa
"Yauwa, Ya makarantar fatan kunje?"
"Eh wlh, tunda na fita muna tare dasu Hisham, Fahad ne ma ya samu aiki"
"eh yaya munje"tashi suka yi suka basu guri cigaba suka yi da maganar su
"Masha Allah Allah yasa albarka kuma Allah yasa kuna da rabon yi"
"Ameen Ameen"
"Bari a kawo maka abinci"
"A bar abincin nan sai na dawo daga sallah"
"Tohm sai ka dawo"
"Abba bai dawo bane"
"Ya dawo ya tafi masallaci kasan zama ku haɗu a can"
"eh, bari in tafi"
"Allah ya tsare"
"Ameen Mama"yasa kai ya fita
Ai sai ku fito ya fita kar in zauna shiru ba daɗi
Bayan an idar da sallar Isha'i neman guri yayi ya zauna a gefen Masallaci yana jiran fitowar Abban "Aasim zaman me kake yi anan?"
"Abba Barka da dare tun safe ba mu haɗu ba shi yasa na zauna jiran ka mu tafi tare"
"Toh madallah na zata wani abu ne ya faru na ganka anan"
"A'a"
"Tashi mu tafi gida toh" tashi tayi suka jera zuwa gida
**********
Bayan wani lokaci
Shaƙuwa ce haɗi da Soyayya suka kara shiga tsakaninsu ya ƙara zuwa sau biyu gurin ta bayan zuwan farko maƙale take da waya a kunnen ta suna waya dashi"Yaushe zaka ƙara so?"
"Nan bada jimawa ba Insha Allah, nace Miki ki tanadi tsaraba kin san da babban baƙo zanzo Miki"
"In dai wannan ne Baby karka damu, wai wane wannan babban baƙon da ake ta ja min rai ne?"
"Ki bari kawai yazo kya Ganshi ya Miki introducing Kan sa"
"Sai kun ƙara so" Kashe wayar tayi ta ajiye tashi tayi sai ta shiga toilet waka ta yi sharp sharp ta shirya cikin doguwar rigar Atampa ta fito palour Ummi ce kadai a zaune
"Ummi yau Abi na nan"ɗagowa tayi ta kalle ta sannan tace
"Yana nan"
"Yauwa Bari inje nasan yana tare da Yaya zai shigo min da Bashir"
"Uhmmmmm Najmah yanzu yayan naki ne zai shigo Miki da baƙo bayan kinƙi ɗan uwansa jeki ai kn fi kusa ke da shi, yau ina ƙawayen naki?"
"Ummi san zuciyar su yayi yawa kullum in suka zo sai dai mu raba kayan nan uku ko Raudah basa bari a ajiye wa sai dai suyi ta bata labari"
"Auuuu da baki gane suna da son zuciya ba sai yanzu da kika samu abin duniya, Ni dama can basu yi min ba dan kin nace ne shi yasa na barki da su Amma ƙawance ku ke da Raudah ai yafi yarinyar kirki ai ita wannan Abin Duniyar bai dame ta ba"
"Ummi bari inje sai na dawo"
Sallama tayi cikin palourn kallon ta yayi tare da amsa sallamar "Yar lele ƙara so ki zauna"
"Abi Barka da Yamma"
"Barka, kina da matsala ne"
ɗaga kai tayi "Yaya Barka"
"Barkan ki"
"Abi gurin Yaya na zo"
"Gaki gashi ai" kallon sa tayi taga ita yake ƙalla sai tayi saurin ƙasa da kanta
"Ina jin ki aiki muke ki yi sauri"
"Yaya dama Bashir ne zai zo dan Allah in yazo ka shigo min da shi sitting room"
"Shine maganar?"
"Eh shikenan"
"Jeki in ya zo sai ki faɗan"
"Tohm yaya Nagode" ta Tashi ta fice tana murna
"Uhmm Yaro kenan, Mu cigaba koh"
Kiranta aka fara yi a waya ɗaga wa tayi"Hello Baby na ƙara so" "Tohm" katse wayar tayi ta lalubo number Yayan ringing ɗaya ya ɗaga "Yaya ya ƙara so" "Ohk" yace ya katse kiran tashi tayi ta ƙara gyara fuskar ta bayan wasu yan mintina ta tashi ta fice a palour ta haɗu da Ummi "Ɗau wannan tray din ki tafi dashi kin san ba wanda zai kai muku" "Tohm" Ta ɗauka ta fita
**********
Zaune ta tarar da su a palour suna hira sallama tayi suka amsa ta nemi guri ta zauna "Masha Allah wannan ce our Bride to be din dai koh?"
"Eh itace mana"
"Abokina nima ya kamata in tana da ƙanwa a bani"
"hhhhhhhh To Bata da ƙanwa" murmishi tayi "Barkan ku da zuwa"