Sashe 1
Silar Waya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
https://chat.whatsapp.com/D7QKwIocFqT0U3itrwaMyD
*รเɭคг ฬคץค📱😢🖤*
𝑨 𝑻𝒐𝒖𝒄𝒉𝒊𝒏𝒈 𝑯𝒆𝒂𝒓𝒕 ❤️ 𝑺𝒕𝒐𝒓𝒚
𝔹𝕐 𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸ℍℝ𝔸𝔸ℍ
🅟🅐🅖🅔 ❶
بسم الله الرحمن الرحيم
12:00PM
Unguwar Sharada
Gida ne matsakaici ba Kato ce ba gidan masu rufin asiri na Bude na shiga mata ce a zaune akan kujera a bakin kitchen tana fere doya kofar dakin ta kalla ta fara kwala kira
𝐍𝐚𝐣𝐰𝐚𝐡! 𝐍𝐚𝐣𝐰𝐚𝐡!! 𝐍𝐚𝐣𝐰𝐚𝐡!!!
shirun da taji ne yasa ta Kara cewa
"Kayi tayi wa yaro magana Amma yayi shiru"
Tashi tayi ta shiga cikin dakin
"Wai ba da ke nake magana bane ba ki da aiki sai danna waya"
"kin gama aikin dana saka ki ne? ehhh"
Zaune take a kan kujera gaba daya hankalinta yana kan wayar dake hannun ta
"Ummi kiyi hakuri yanzu zan karasa in tashi inyi miki aikin kinji"
"Ni na rasa me kike yi da wayar nan da baki da aiki sai taba ta ke ba wata sana'a kike yi da ita ba ballan tana ince"
"mtwsssss ki tashi anan kafin inzo in fasa ta"
Da sauri ta dago Masha Allah Kyakyawa ce sosai baka ce amma ba sosai ba tashi tayi doguwa ce sosai
"yi hakuri Ummi ynx zan tashi in fara Insha Allah yanzu zan gama"
Sharar falon ta fara bayan ta gama tayi mopping sai ta Ci gaba da sana'ar tata
***
12:40AM
Kwance take a kuryar ɗaki waya take Yi hankalin ta kwance kamar ba dare ne ya tsala ba
"Amma dai kace min zaka zo sai yanzu kawai kace ka fasa zuwa sai jibi"
Answer ya bata
"Ai da gobe da jibin duk ɗaya Allah ya kaimu zanzo Insha Allah"
"Ai Kai ka Samin Rai na gama shiryawa zanga Habibina at the first time Amma ka ce sai jibi,Shikenan Allah ya kaimu jibin"
"Ameen Baby dare yayi ya kamata ki kwanta"
"Tohm Allah ya tashe mu lafiya"
"Ameen ya Rabb sai da safe"
Wayar ta cigaba da dubawa wa magana ta fara ita kadai
"mtwsssss Kabi ka ishi mutum ance ba'a Sonka baza'a Aure Kaba Amma ka nace ai sai kayi tayi"
**************
Zaune yake akan gado tun dazu yake ta faman kiranta user busy ya rasa me yake damun Najwah da bata sonsa shi ba wani nakashashe ba balle tace sake trying number nata yayi cikin sa'a ta shiga
"Assalamu Alaikum"
"Wa'alikumussalam malam Dan Allah ka kyale ni bacci zanyi tun dazu ka dameni da kira nace bana Sonka ka kyale ni ko ana soyayya dolene"
"Najwah Dan Allah ki saurareni ki bani dama ko ba yawa kinji"
kitttt ta kashe wayar
Mu Hadu a next page Please Share
𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸ℍℝ𝔸𝔸ℍ✍️
[12/19, 11:00 AM] Fatima Zahra Intisar: https://chat.whatsapp.com/D7QKwIocFqT0U3itrwaMyD
*รเɭคг ฬคץค📱😢🖤*
𝑨 𝑻𝒐𝒖𝒄𝒉𝒊𝒏𝒈 𝑯𝒆𝒂𝒓𝒕 ❤️ 𝑺𝒕𝒐𝒓𝒚
𝔹𝕐 𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸ℍℝ𝔸𝔸ℍ
🅟🅐🅖🅔 ❷
بسم الله الرحمن الرحيم
*Washegari*
Fitowar sa kenan daga Ɗakin sa kyakkyawa ne ajin farko dan bashi da makusa Fari ne sol dogo kallan tsakar gidan yayi yara biyu ne zaune a tsakar gidan suna aiki kallan su yayi
"Huda, me yasa har yanzu Baku tafi makaranta ba"
Wace aka kira da Huda ce ta kalle shi
"Yaya Barka da safiya, yau sai Yamma muke da lecture din"
"Barka,ohk tohm ya kamata Kuna gama aikin nan ku shirya ku tafi da wuri kunsan ba'a wasa da karatu"
"Tohm Yaya"
Dayar ce ta dago ta kalle shi"Yaya Aasim Ina Kwana"
"kin tashi lpy? kinji abinda na fada Koh? Dama kece me yin skipping makaranta ya kamata ku daina yanzu Kun girma kinji"
"Insha Allah Yaya zamu ringa zuwa"
"Ina Haidar yake ne?"
"Yaya ya tafi makaranta tun 7:00"
"Ok bari mu gaisa da Mama"
"Sai ka fito"
Zaune take a gefen gado da charbi a hannun ta
"Assalamu Alaikum"
"Wa'alikumus salam"
"Mama Barka da safiya"
"Barka dai Dan nan ka tashi lafiya" "Alhamdullilah"
"Masha Allah yanzu nake cewa aje a dubo min ko ka tashi ka karya"
"Mama karyawar nan a batta sai anjima idan na dawo, ynx zanje gurin su Hisham ne tunda na tashi naga missed calls dinsa"
"Da ka fara karyawar idan ka tafi sai an ganka" "Tohm" "Jinan" "Na'am Mama" "Kawo wa Yayanku kayan Kari" "Tohm Mama" Daya daga cikin Yan mata biyun Dake zaune a waje ne ta shigo da Tray a hannun ta "Yaya gashi" "Yauwa Sannu" "Bari in sauri in gama inje gurin su" "Yanzu ai sai ka tafi da kwarinka Dan ba lalle ka dawo yanzu ba" Hirar su suka cigaba yana karyawar sa
**********
Tafiya take hankalin ta gaba daya yana kan wayar da take dubawa "Ke dai ba zaki Chanja ba kenan" "Ummi yi hakuri wata ran ma ba zan taɓa ba na shirya zan tafi" "Allah ya bada Sa'a banda kula ƙawayen banza Najmah" "Insha Allah Ummi" "Allah ya tsare ya kiyaye" "Ameen ya Rabb"
*********
Fitowar su kenan daga lecture su huɗu ne suke tafiya suna hira neman guri sukayi suka zauna daya daga cikin su ce tayi magana "Najmah wai ba yau zaku hadu da guy din nan ba?"
"Uhmmm Huda kenan yace wai sai gobe"
"kamar ya gobe,gaskiya ya kwafsa shi da yace yau zai zo, na matsu na Ganshi inga mai zai kawo"
"Wallahi ku Chanja halinku ku daina son abin duniya"
"Dakata Raudah ba mu muka ce su kawo ba kuma ba muce kizo ki gani ba kiji da ustazancin ki"
"Da kuke ta ƙaƙaba mata wannan shi kuma Aasim tayi yaya da shi? kun san shi iyayen ta keso kuna tunanin zasu ba ta wani ba shi ba"
"Haba Raudah nifa Abinda nake so shi Abi na yake so kuma kowa yasan bana son Aasim kallon Yaya kawai nake mai"
"Kyale ta bakin ciki take miki ita bata samu kamar sa ba Aasim din da har yanzu bashi da sana'ar yi shi zaki aura, kyaji dashi mtsss"
"Ahlam baki ce komai ba fa"
"Toh ni me zance Huda ai duk abinda zan faɗa kin gama fadar sa"
"Ai shikenan"
Chigaba suka yi da maganar su ita kuma littafin ta ta dauka ta cigaba da karantawa.
************
Zuwansa kenan majalisar tasu su biyu ya tarar suna hira gaisawa suka yi sanan yace
"Tunda na tashi naga missed calls dinka Hisham Allah yasa dai lafiya?" "Lafiya lau abin farin ciki ne ya same mu shiyasa na kasa bari ka fito na fada maka, kuma baka ɗaga ba" "Meya faru?" "Wallahi Fahad ne ya samu aiki a AY GENERAL ENTERPRISES" " Kai Masha Allah Alhamdulillah, Abokina na taya ka murna Allah yayi jagora, Ka rike amana kaga aikin nan wuyar samu yake duk gamu a zaune" "Ameen Ameen, Insha Allah kuma zaku samu Ni da ban kaiku matsayin karatu ba na samu" "Allah yasa muna da rabo" "Ameen dai Hisham" Hirar su suka cigaba irin ta abokanai.
*************
Bayan sallar isha'i zaune suke ita da Ummi suna hira "Ummi gobe idan Allah ya kai mu zanyi baƙo" "Ɓako kuma?"
*Allah ya Gafarta mana🤲*
Mu Hadu a next page
Please Share🙏

🅟🅐🅖🅔 ❸
ADVERT👇
👉📱*OUM AMRAAH DATA SERVICES*👉We offer you the best affordable and cheapest data😍
MTN
📲500MB➖ 150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲3GB➖900
📲4GB➖1300
📲5GB➖1500
📲10GB➖4000
*461*4#
AIRTEL
500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲5GB➖1400
📲10GB➖2600
📲15GB➖3500
📲20GB➖4500
*140#
GLO
📲500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲3GB➖800
📲5GB➖1300
📲10GB➖2500
*127*0#
9MOBILE
📲500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖500
📲3GB➖700
📲5GB➖1300
📲10GB➖2000
*228#
Valid for 30 Days
ACCOUNT DETAILS:
8142298168
ZAHRA'U MUHAMMAD ABUBAKAR
OPAY
RECHARGE CARD, CABLE SUBSCRIPTION AND ELECTRICITY BILL ARE ALSO AVAILABLE
PHONE NUMBER 👇
08142298168
"Najwah wane irin bako?" "Ummi wani ne a social media muka haɗu yace zai zo gobe kuma Aurena zai yi" "Shi kuma Aasim da yake ta jiran ki fa" "Ummi kisan ba son Yaya Aasim din nan nake ba, tunda Allah ya kawo wani ai shikenan" "Ki daiyi a hankali da shi, mazan yanzu sai an bisu a hankali, mu san man na social media kar ya sake yace kije wani gurin ki same shi ko ki bishi wani guri kije kinjini" " naji kuma Insha Allah bazan bashi ba" "Allah yasa" "Ameen"
***************
Tun safe take shirya wa ta rasa wace irin kwalliya zata yi don ta birge shi waya ta ɗauka ta fara kira"Hello Hudu kina ina ne" "Ina gida lafiya" "Wai yaushe zaku ƙara so ne?Na rasa wane kaya zan saka" "ko wanne kika sa kin san zai miki kyau,ki bamu nan da one hour zamu ƙara so" "ohk sai kun ƙara so din"
Bayan la'asar
Zaune suke su uku a palour duk sun ƙagu yazo kira ne ya shigo wayar ta "Ladies shine, Allah yasa ya iso" "Ameen yi sauri ki ɗaga kar ya fasa zuwa" "Yanzu ma kuwa" ɗagawa tayi "Hello Baby,ka ƙara so" "Habibty gani a waje" "Okay bari a zo a shigo da kai"
"Please Ahlam jeki shigo da shi"
"Ok tohm"Tashi tayi ta fita
Da sallama ta isa bakin motar amnsa mata yayi da murmishi akan fuskar sa"Yan mata ya kike" "Lafiya dama Najmah ce tace ka shigo" "ok" fitowa yayi ya bita a baya suka shiga cikin gidan.
"Beb Masha Allah Kinyi dace, kin Ganshi kuwa, ai yafi kyau a zahiri fiye da pics" "Ya haka Ahlam salon ki fasa mata kai taji babu ya ita a cikin mu? kin san dai samun Saurayi kamar Noory zai yi wuya" "wane naki wannan matsolon da baya sakar kuɗi Kyautar sa bata wuce 5k baya ƙari a kai" "ya isa haka Please, ku kallen da fatan dai nayi kyau?" "Kinyi kyau sosai, duk fa abinda ya baki ki ƙarni mana dan shi zan zauna jira amma da yanzu zan tafi" "Duk son abin duniya na ban kai ki ba Huda gaskiya kin fini" "ai gwara ka tara tun yanzu yauwa" "Bari in cewa Ummi yazo zan tafi"
Dakin Ummi ta shiga sallama tayi "Ummi yazo bari inje" "Tohm Najmah dan Allah ki kiyaye, Nidai duk da banga yaron nan ba har yanzu bai kwanta min a rai ba" "Insha Allah Ummi ba abinda zai faru sai alkhairi" "Allah yasa dai" "Ameen"