← Book details Shukra Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 53

Sashe 27

Shukra Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

10mins kiss sukayi dakyar Suka rabu da juna kowannensu yana maida numfashi kunyane ya hana shuairat daga kanta a hnkli ta juya tayi kwanciyarta tare da rufawa da bargo daga sama har kasa ta shige bargon lub...murmushi yakeyi ya yaye bargon dai-dai fuskarta ta kulle ido nan ya kwanta a gefe ya jawo kanta ya dora a saman kirjinsa yana shafa gashin kanta wani irin nishadin da bai taba samu a rayuwarsa haka ya tsinci kansa a ciki wai dama wannan shine so? Tabbas idan hakane babu abunda yafi dadi a duniya irin ka samu wacce kake so Ku kasance tare har abada..rayuwarsa a baya ya fara tunawa da irin zaman da sukayi da zainab, Allah Sarki zaman mutunci da girmama juna sukayi Amma babu so a ciki ko kadan..Allah yajikanta yasa
"Ur xcelency are u ok!
"Uhmm..am fine "
"Sure?
"Yeah am sure, kawai tunanin rayuwa nakeyi"
"Uhmm..ka tuna da Maman umaima ne?
Baice komai ba ya rintse ido tmkar mai jin bacci Amma Sam baccin ya ki xuwa shuairat ta kura masa ido tana kallon kyakkyawar fuskar tasa ya bude idanun nasa Suka fada ckn nata tayi murmushi ta cire idon ya daga mata gira yace
" kallon bai isheki bani"
Ckn jin kunya ta cusa kanta a kirjinsa tana murmushi.

1:40am suna nan kwance basuyi bacci bah shuairat ta lura da halin da mr president yake ciki a hnkli ta tashi baiyi magana da bargon a jikinta ta fita dakinta taje bayan 10minz ta dawo sanye da kayan bacci tana rike da wani littafi a hannunta yana kallonta ta dawo tayi kwanciyarta a saman kirjin nasa nan ta bude littafin "d little mermaid" haka aka rubuta batace komai ba ta fara karanta masa story buk din yana sauraronta yana jin wani irin nishadi , haka Suka kasance har 2:15 taji saukan numfashi a hnkli ta daga kanta ya fara bacci ckn kwanciyar hnkli ya kara kyau sosai nan ta kura masa ido tana kallonsa tanajin wani shauki a tattare da ita tabbas kaunar mr president ya mamaye mata xuciya ba komai bane ya janyo hakan in banda kulawar da yake bata sai kuma kyautawa iyaye da danginta yana matukar girmamasu yana karramasu ....haka ta kasance se 3 bacci ya saceta.

Tana zaune a falo ta harde kafa daya kan daya tasha kwalliya tamkar sabuwar amarya sultan ne ya shigo ya fada jikinsa yana cewa
"Mami kinga anty umaima ta ki ta kaini shopping koh"
"Me kake son siya a shopping my boy"
"Story books nake so kuma ina son chocolates da ice cream"
Zuwaira itace sabuwar mai aikin shuairat ita take kula da duk wasu hidimomin ta.shuairat ta bada umarni a kira bodyguards 5 suxo su raka sultan shopping , babu bata lokaci Suka shigo nan ta dauko kudi masu yawa ta mikawa zuwaira tace sukai sultan shopping su kula dashi sosai daga nan Suka sa kai Suka fita.
TNa nan xaune mr president ya shigo tare da sallama nan ta tashi ta rungumesa tana murmushi tace
"Wlcm back my man! Nayi kewarka sosai"

"Really?
"Yeah...Sosai fah ba kadan bah"
Suna dariya nan taja hannunsa daki ta nufa dashi ta hada masa ruwan wanka tare da ajiye masa kayan da zai saka bayan ta fesa kayan da turare me kamshi.bayan minti10 ya fito daga wankan ya zauna a Gavan mirror shuairat ta karasa hannunta rike da karamin towel nan ta fara goge masa ruwan jikin nasa mr president de se binta da ido yakeyi yana ganin sabon salon kulawar , bayan nan ta shafa masa mai yana xaune ko Kwakkwaran motsi bayayi..a takaice dai shuairat ce ta taimaka masa har ya gama duk wani shirin da zaiyi sannan Suka fito falo ta xuba masa abinci yana ci tana basa labarin gida.

10:30 pm suna kwance akan rug carpet a ckn dakin mr president yana rike da newspaper yana karanta musu a yayinda shuairat tayi filo da kirjinsa suna duba jaridar tare daga karshe ya ajiyeshi a gefe ya juya yana kallon shuairat yace
"Oya...gist me"
Tayi fari da ido tace
"Gist kuma? Wane iri?
"Kowanne...maybe about ur love story"
Shiru ta masa ta rasa me zata fada
"Ina jinki"
"Uhmm...nifa ban taba yin soyayya da kowa bah"
"Uhhhh..uhhh fadi gaskiya man my lady"
"Serious"
"Aww...sai a kaina koh?
"Ni nayi soyayya da kaine?
"Oho!...tsohon da kike cewa bazaki aureshi ba dai shi kike so kuma dashi zakiyi soyayya insha Allah"

"Waya gaya maka cewa ina son ka , kuma waya ce ma zanyi soyayya da kai?
"Idan baki soni bah wa zaki so? Kuma da waye zakiyi soyayya idan ba da mijinki bah?
Shiru sukayi suna kallon juna yace

"Trust me Aysha! Muna kaunar junanmu kawai we didn't realized it ne shiyasa, I can admit it now..I have feelings for u n am ready for it ryt now.
Aysha zan iya sadaukar da komai akanki cki kuwa harda mulki da kuma rayuwata, matukar zaki soni ki xauna dani I can give up anytin..pls let's start a new life."
Shuairat kam shiru tayi ta kura masa ido tmkar taga sabuwar halitta ya cigaba da cewa

"Tunda nake a rayuwata bansan menene so bah, bansan ya ake yinshi bah.so daya tak! Na sani a duniya shine son da nake yiwa iyayena sai kuma lokacin da na samu ya'ya apart from dis bansan feelings for somtin else ba"
Ya ja wani dogon numfashi ya juya yana kallon fuskarta nan ya tallabo habarta yace

"Aysha! I want to b wit u har xuwa ranar da xan koma ga mahalicci na , pls accept me stay wit me n show me ur love n kia"
A hnkli shuairat takai fuskarta dai2 nasa hancinsu yana gogan juna idanunsu na kallon juna lebensu na taba juna ta xira harshenta ckn nasa ta fara tsotse bakin ba tantama ya fara maida mata da martani gaba daya ya rikice har ya fara fita daga hayyacinsa shuairat shu'umace haka ta cigaba da kissing nasa sai kuma ta tura yatsa ckn kunnensa tana masa tafiyan tsusa aikuwa lbri ya fara canzawa da ganin haka na ajiye pen dina na koma daga falo ina maida numfashi....

Hmmmmmm
Ku biyoni...

*Reefat* ce
[2/21, 2:40 PM] Reefat: 💞NI DA SHUAGABAN KASA💞
*60*
By *Reefat yahya*

Wata duniya daban Suka fada..dakyar shuairat ta xame jikinta ta koma gefe ta kwanta idanunta a rufe mr president kam ko kwakwaran motsi ya kasa yi sun share 10mins a haka sannan ya jawota jikinsa a hnkli ya rada mata
" let's sleep"
Haka ya rungumeta gam a jikinsa akan rug carpet din Suka kwanta ranan har bacci yayi gaba dasu.

Da safe bayan sungama brkfst mr president ya tafi office tana xaune a falo wayarta ya fara ringing anti mairo ce , ta daga ta kara a kunne

"My only anty"
"Ke ki kira wadannan securities naku su bani ixinin shigowa tun daxu muna bakin gate kamar masu shigan aljannah se wulakanta mu ake"

Dariyane ya kubce mata sannan tace
"Sorry anty gani nan fitowa"
Daga nan ta xaro mayafi tayi waje ana gaisheta tana amsawa direct wajen adana motocin da take fita dasu ta wuce nan kuwa aka bude mata ta shiga ta shaida musu inda xasu je wato babban gate na shiga gidan.
Anty mairo tare da shukrah ta hangosu suna tsaye ta fito da faraa ta karasa ta rungumesu sannan Suka dugunzuma xuwa mota basu tsaya ko ina ba sai can bangaren ta har ckn bedroom Suka shige , shuairat tana rike da waleed dan shukrah tana masa wasa.masu aiki Suka jera musu abinci da fruits da drinks kala2* bayan sun gaisa anty mairo tace
"Baby naga gidan da mr president ya ginawa iyayenki gskiya gidan ya hadu Allah ya kara budi ya Baku xaman lfy, gdkiya mijinki mutumin kirki ne ki kara godewa ubangiji da ya hadaku"

Murmushi take tana jin dadin kalaman anti mairo, shukrah ta harareta tace
"Munafuka da kince baki son tsoho fah, gashi ynxu kin fada tarkon sonsa"
"Kai shukrah ..ni nace miki ina sonsa ne?
"Ahaf..ga xahiri ! Daga yabonsa kawai kin hau murmushi babu gaira ba dalili..yarinya kibar munafurci idanunki ma sun bayyana karara kin dulmiya ckn kogin sonsa"
Gaba daya Suka fashe ta dariya anti mairo tace
Chapter 27 · 0% Book details