Sashe 26
Shukra Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daga nan ta tada sallah tayi nafilfilu sannan tayi sallan asuba ta xauna tana Jan carbi ya fito ya gabatar da sallah haka Suka kasance har rana ta fito shuairat ce ta nade sallayar ta xauna a gefe tace
"Ina kwana"
"Lfy ya kike"
"Lfy alhamdulillh"
Da tashi ta kama hanyar fita dakin
"Ina zaki ?
"Nayi wanka Xan je dauko kaya a...
"Dawo ki xauna xaa kawo miki"
Ba musu ta koma kan gado ta xauna tana wasa da yan yatsunta.
Falo ya nufa bayan yan mintoci ya dawo ya shige bayin da alama wanka zaiyi.motsi take ji a falon ta fito don ganin waye ne ga mamakinta akwatunan ta aka jera da sauran kayayyakin da ta mallaka a dakinta , wani dakine da yake kusa da na mr president a can Suka shigar da kayan sai kuma mata masu aiki Suka shigo Suka gaisheta sannan Suka shige dakin take Suka ajiye komai inda ya dace Suka gyara dakin se qamshi ke tashi daga aka hada musu abinci a dinning.
Tsarin dakin ya birgeta kwalliya ta fara yi bayan ta gama ta saka wasu material masu kyau daga nan ta yafa veil ta wuce bangaren da momsi take Suka gaisa se kuma daddy shima ya fito ta ritsina ta gaida shi.sultan ya fado mata a rai a hanya Suka ci karo dashi yana ganinta a guje ya fada jikinta yana cewa
"Anty ina kika je nida jummai muka kwana jiya" ( jummai ya'r aiki CE)
Tana shafa kansa tace
"Sorry boy muje kayi brkfast koh"
Daga nan Suka wuce bangaren mr president don karya kumallo.
Bayan kwana4 su daddy sukayi sallama akan cewa zasu koma , momsi kuwa ta ajiye mr president da shuairat tayi musu nasiha sosai akan zaman ta kewar aure daga nan Suka fara shirin komawa.
Love u all....😘😘
[2/21, 2:40 PM] Reefat: 💞NI DA SHUGABAN KASA💞
*57*
By *Reefat yahya*
Shuairat tana zaune a falo tana danna wayarta da alama chatin takeyi mr president yana office ynzu saura masa 1yr regime dinsu ya kare cos an fara shirye-shiryen zabe na gaba ana son ya fito Dan takara shikuwa baya so yace mulkin ya ishesa haka.
Umaima CE ta shigo ckn gadara da nuna isa ta zauna a daya daga ckn kujerun ta kalli shuairat da wani irin kallon raini sai kuma ta fashe da dariya, shuairat bata juya ta kalleta bah ta cigaba da chatting dinta
"Ke munafuka bakiji shigowata bane bazaki gaisheni bah"
Nan ma bata kulata ba kawai shuairat taji wani wawan mari a fuskarta dankari ko iyayenta basu taba wanka mata mari irin wannan bah..ba tare da dogon tunani bah ta daga hannu ta rama dai-dai nan mr president ya shigo falon
"Subhanallah Aysha meke faruwa"
Nan umaima ta rike kunci ta fashe da kuka sannan ta fada jikin mahaifin nata tana rusa uban kuka mr president yabi shuairat da wani irin kallon tuhuma ransa ya baci kwarai da gaske shuairat ta kawar da fuska gefe..
"Aysha wannan shine amanar da na danka miki? Dama zaman da kukeyi kenan idan bana gida ko nayi tafiya...
"Dad wllhi kullum se ta mareni ta kuma zagi iyayena , ba hali inyi magana cos babu Wanda xe yarda...dad don Allah ka bata hakuri idan wani laifin na mata kuma don Allah ta daina zagin mom ....
Ta karasa maganar ckn kuka ran mr president ya kara baci sai tafarfasa xuciyarsa ke yi shuairat tace
"Mr president.....
Hannu ya daga mata alamar baya son jin komi daga gareta daki Suka wuce yana rike da hannun umaima se kukan munafurci take yi.ran shuairat ya baci tayi mamakin rashin adalci da aka nuna mata ido da ido, dakinta ta wuce ta fada kan gado tana rusa kukan bakin ciki.
Yinin ranar tayishi ne a dakinta abinci ma bata fito ta ci bah mr president kuwa ya lallaba umaima ta koma bangarenta tana jin dadin abunda ya faru ko a banza ta shiga tsakaninsu Ashe dai dad yana sonta.
Mr president ya dawo da dare yana cin abinci ya jira fitowar shuairat Amma shiru babu labarin ta ladi ya kira yace a kira shuairat ta fito taci abinci nan ladi ta shaida masa cewa bata ci abincin rana bah kai ya gyada ya koma dakinsa zama yayi akan gado ya fara tunani tabbas baiyi adalci bah kamata ace ya tsaya yayi bincike Amma Sam ya rufe ido ya nuna yafi son ya'rsa hakan babu adalci Sam.a hnkli ya taka xuwa gaban hotonsa da Maman umaima yana shafa hoton yace
"Zainab ki gafarceni Tabbas na zauna lfy dake Amma ban taba jin sonki a xuciyata kamar yanda na fara jin son Aysha bah, na yarda da maganarki idan abubuwan da kika fada min a baya hakane toh lallai na fada tarkon so...ckn kankanin lokaci namanta dake ya daina yawan tunawa dake ya daina xubar da hawaye a kan rashin ki...am sorry"
Hawayene Suka fara gangarowa yana lumshe ido yana tunanin cewa dama haka so yake? Tunda yake a rayuwarsa bai taba shiga yanayi irin na ynxu bah..lallai yayi nisa ckn tarkon so yana son Aysha bazai iya rabuwa da ita bah.nan ya juya ya fito direct dakinta ya nufa ya tura kofar a hnkli tana kwance ckn wasu kananan kaya skinny jins da red top gashin kanta a ya rufe mata fuska...wow😍 mr president ya tsaya tamkar statue shi bai taba ganin kyawunta irin na yau bah, bata San ya shigo bah ta juya kenan Suka hada ido tayi saurin kawar da kanta gefe a hnkli ya taka xuwa kan gadon ya xaune a gefenta
"Look Aysha! Am sorry ..nasan banyi adalci bah I shul have...
"Me laifin ka ? Don ka nuna ka goyi bayan ya'rka? No..ko kadan I din blame u, am just...
Bata karasa ya rungumeta gam a jiki hawaye na malala a fuskarsa wani ajiyan xuciya tayi itama kuka Mara sauti takeyi
"Am so sorry my lady..pls kada kiyi fushi dani , muje kici abinci koh"
Ya sassauta rungumar ya daga kansa yana kallonta a hnkli yasa hannu yana share mata hawayen da suke fitowa ya sake cewa
"Am sorry pls...
"Is ok! Nima ka yafemin kuma...
"SHhhhh...bakiyi laifi bah ki kwantar da hnklinki now let's go n eat"
Ba gardama ta tashi hannunsu sarke da juna Suka fito falo bata damu da kayan da suke jikinta ba don tasan cewa babu Wanda zai shigo a wannan lokacin.a dinning area Suka xauna kan kujerun table din suna fuskantar juna ya xuba mata abinci ya tura a gabanta ta fara ci a hnkli tabbas taji yunwa ba kadan bah, suna ci suna kallon juna a haka har Suka gama sannan Suka koma daki sun fara shirin bacci.
Muje xuwa.......
😘😘😘😘

*58*
By *Reefat yahya*
Haka rayuwa ta kasance kullum shuairat da mr president suna Dada shakuwa da juna akwai kyakkyawar fahimta a tsakaninsu kuma suna girmama juna sosai babu raini a ciki mr president ya siyawa mahaifin shuairat wani dankareren gida a can maitama gidan ya hadu sai San Barka shuairat tare da iyayenta sunje hajji sun dawo tana kwance a dakin mr president ta gaji sosai sabida yan xuwa mata Barka da dawowa, wanka tayi da towel a jikinta haka ta kwanta bacci yayi awon gaba da ita.
Karfe 10 mr president ya shigo dakin ya tsaya ya kura mata ido babu ko keftawa tayi kyau sosai gashin kanta ya baje akan gadon don ta wanke kan nata batayi parking bah.a hnkli ya daga ta zan gyara mata kwanciya 😳😳 towel nata ne ya kunce kurr...ya kurawa jikin nata ido🙊hmmmm...wani irin yanayi ne ya ziyarci xuciyarsa chak! Ya tsaya ya kasa motsawa ita kuwa baccin takeyi ckn kwanciyar hnkli ya dau tsawon minti5 a ckn wannan hali dakyar ya daga kafansa ya fara tfy sannan ya kwantar da ita ta juya akan gadon towel din ya kunce gaba daya 🙈🙈🙈ckn hnxari mr president ya fada toilet yana rufe ido tmkar Mara gskiya dakyar ya saita kansa.
Ya share 30mins ba tare da yayi wanka ba kurum ya xauna xuciyarsa na dukan 3-3 haka ya daure ya watsa ruwa ya fito har ynxu tana nan inda take ya kawar da fuska gefe sannan ya jawo bargo ya rufa mata jikin, ya gama shirinsa na bacci tsaf ya koma kan rest chair yayi kwanciyarsa ya kulle ido Amma me? Hoton shuairat kawai yake gani.
12:15am ta bude ido a hnkli ganin haske a dakin yasa ta juya tana kallon koina mr president ta hango saman kujera yana bacci ckn kwanciyar hnkli sai ta fara tuna yanda akayi ta dawo kan gadon cire bargon tayi 😳ganin babu kaya a jikita nan ta kwala ihu take mr president ya farka
"Lfy...my lady meya faru"
A hnkli ya karasa kusa da ita tace
"Don't touch me pls"
"Meya faru?
Tayi shiru ta rasa me xata ce masa kawai ta fashe da kukan shagwaba take ya rikice ya xauna kusa da ita ya jawota jikinsa har ynxu bargon ne ta rufa dashi
"Tell me my lady! Mafarki kika yi?
"Um..um "
"Toh meya sameki?
"Ba Kaine bah...ka ciremin kaya na ka barni haka ...
Dariyane ya subuce masa lallai ma wannan yarinyar
"Nifa ban cire miki kaya bah haka na tarar dake kwance "
"Allah ban yarda bah" ta tura baki tana magana
"Shikenan tunda karya xan miki"
Ya kawar da kai gefe hannu ta sa ta jawo kumatunsa tana murmushi tace
"Bance karya kake bah my man wasa nake ma"
Bai kulata ba yana kallon gefen har ynxu
"Eyya..ur excellency fushi kake dani! Am sorry toh"
Nan ta rungumesa ta baya gashi babu kaya a jikinta wani irin shock ne mr president yakeji a jikinsa ya kasa daurewa nan ya juya ya hada bakinsa da nata .....🙈🙈🙈
Hmmmmmm....muje xuwa

*59*
By *Reefat yahya*
~love zone~ I knw many will love dis page irinsu anti waine😜😜