← Book details Sauyin Lamari Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 12

Sashe 2

Sauyin Lamari Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kaman bazatq fito har ya gyara zai kutsa d'akin ta d'aga labule a hankali ta fito ya yi wani murmushin gefeb baki. Wucewa ya yi ya fice daga gidan ta bishi da kallo kafin ta sauke ajiyar zuciya. Falon ta koma tayiwa Gwagwo sallama sannan ta fito da niyar cika kudurinta. Had'addiyar Range Rover ce fake k'ofar gidan daya jingina a jikinta. Yana ganin ta fito ya buɗe mata k'ofar ya riƙe murfin harya shiga sannan ya mayar ya rufe ya zagaya shima ya shiga ya tada motar suka bar layin. Waje take kallo da yanda hadari ya fara had'uwa lokaci guda garin har ya yi duhu. Numfashi ta k'ara saukewa tana kallon yanda kowa ke neman mafuka an fara iska da d'an yayyafi kafin daga bisani ruwa ya sauka da k'arfin sa tamkar da bakin kwarya. Motoci suka fara fakin gefen titi don gujewa hadari mai muni. Ta k'asan idonta taga ya sauke gefen titi ya faka motar. Wannan mayun idon nasa ya k'ara zuba mata da taji kaman tayi tsuntsuwa ta fice daga cikin motar. Wani irin shiru motar tayi sau k'arar ruwa dake sauka samanta da ac dake aiki. Numfashi ta sauke tana ganin yanzu ne lokacin daya dace ta fad'i abunda ke ranta.

"Uhhhmm"

Gira ya d'an d'aga yana k'ara gyara kwanciya jikin kujerar sa daya kwantar da ita.

"Da gaske ne Baba ya baka aurena?"

Murmushi ya yi ya harde hannu kan k'irjin sa.

"Why?, na d'auka Gwagwo tayi miki bayani?"

Tayi shiru batace komai ba tana taune harshe kafin ta k'ara cewa

"Kana tunanin zan iya zaman aure da kai bayan kana auren Amina da Asiya?"

Yanzu ma dai murmushi ya k'arayi yace " and why not?"

Haushi ya kamata ganin yanda ya mayar da abun wasa. "To gaskiya ni bazan iya ba. Ka bani takarda kawai Allah ya had'a kowa da rabonsa"

Manyan idonsa ya mayar ya lumshe yana murmushi yace "bazan iya yin hakan ba saboda amana ne aka bani . Zanyi koma menene don naga na riƙe wannan amana da cika alkwari dana d'auka wajen ganin na bata rayuwa mai kyau"

Idon Jadwah ya ciko da hawaye jin yana maganan Baba. Kasa jurewa tayi tace

"Don Allah ka gayamin Gaskiya. Baba nada rai ko ana gayamin hakan ne don kar hankalina ya tashi.?"

Har tayo zaton bazai ce mata komai ba sai kuma ya yunƙura ya zauna sosai kan kujerar yana kallon ta tsumammun idonsa. Murmushi gefen baki ya saki yana cewa

"Let's do this. Zan baki amsar tambayar ki amma in return ina buƙatar wani abu daga gareki"

"Ya ki ka ce. Kin amince da abunda nace?"

Shiru tayi tana juya kalaman sa cikin ranta ta fesar da numfashi mai zafi kafin a hankali tace

"Na amince "

Kai ya jinjina sosai yana d'an murmushi. Wayar sa ya d'auko ya danawa mahaifin sa kira. Buga d'aya Daddy ya d'aga yana kira

"My son"

"Dad Please ina so a kunna na'ura dake monitoring Baba ne yanzu pls"

Saida ya d'anyi shiru kafin Daddy ya amsa da "ok. Before ka kashe ga Maman ka tana ta mita ka k'i dawowa. "

Murmushi ya yi yana jin yanda Ammin nasa keta masa fada daga baya ta koma rarrashin yazo ya ganta ta ganshi. Wani murmushi ya yi yana kallon Jadwah data sauke kai katsa tana sauraren yace

"I promise Mom. Zanzo sooner than you think. Zanzo miki da best suprise "

Tayi murmushi. "To Allah ya kawo ka ya tsaremun kai duk inda ka ke"

Amin ya amsa ya kashe wayar yana d'an sauroro kaman minti biyu saiga kiran da yake expecting. Wayar kawai ya miƙawa Jadwah yace

"Hold it ki d'aga wayar"

Kallonsa tayi cikin rashib fahimta sai tadai k'arba ta ta d'aga kaman yanda yace. Tana d'agawa ta fara cin karo da wani makeken d'aki mai kyan gaske baza kace asibiti bane. A hankali aka juya wayar kan wani katon gado dake tsakiyar sa. Baba ne a kwance kaman mai barci fuskar nan tashi cike da annuri. Yanda ta ganni shi sai taga har wani k'iba ya yi a fuska ya k'ara haske duk da oxygen dake kwance kan fuskarsa da likitoci wajen biyar a d'akin suna ta y'an dube dube a kansa suna magana a tsakanin. Wayyo Jadwah tsaban yanda hawaye suka cika mata ido sai ta fara ganin dishi-dishi. Kuka ta fashe dashi mai k'arfi ta riƙe wayar taba kiran Baba da shafa screen d'in ta. A mugun hankali ya matso ya jata jikinsa gaba d'aya ya matse yana d'an buga bayanta. K'arban wayar ya yi ya kashe yace

"Ki kwantar da hankali ki. Baba yana samun sauki. InshaAllahu very soon zaki ganshi da idon ki"

Kalamai ya yi ta gaya mata na kwantar da hankali ya d'an buga bayanta. Ta jima tana kuka kafin ta samu ta d'an yi shiru. Har zuwa lokacin ruwa aka mai yawan gaske babu alamun zai dakata nan kusa. Sun jima haka rungume da juna harta fara dawowa hanyacin ta ta farga da yanda suke tayi saurin kwacewa daga jikinsa. Gaba d'aya kamshin turaren sa ya mamaye mata jiki. Murmushi ya yi yana kallonta yace

"Sharad'i "

D'agowa tayi da idonta da sukayi luhu-luhu da ragowar ruwa cikinsu. Sai ta zama kaman wata y'ar yarinyar da aka hanata alawa tana throwing tantrum. Gefen bakinsa ya cije yana kallon d'an k'aramin bakinta data shafawa man leb'e sai shining yake. Yanda take kallonsa da puppy eyes sai yaji dukkanin wani notin kansa ya kunce. Da y'ar siriryar murya tace

"Me?,menene sharad'in?"

Maimakon ya bata amsa saiya kawo hannun sa na dama ya talleb'e fuskar ta dashi ya matso da fuskarsa sosai wajen tata yanda suke shak'ar numfashi juna. Ido ta d'an zaro tana bin hannun nasa da kallo daya saka babban d'an yatsan sa yana shafa leben ta na k'asa zuwa gefen bakinta. Kwayar idonsa ya tsayar dashi cikin nata da yasa ta sandare kaman wanda ya saka cikin k'ank'ara. A hankali ya k'ara matso da fuskarsa sosai wajen tata hancinsu ya had'e. K'ara karkata kainsa ya yi yana kallon kwayar idonta yace

"Wannan"

Sai kuma ya had'e bakinsu. Very gently ya fara tsotsar leben ta na k'asa kafin ya kama na saman shima yana masa wani irin tsotsa kama ta samu sweet. Daga bisani kuma ya kama leben duka yana tsotso da gwanancewa. Tsananin mamaki da firgice yasa Jadwah kasa ta buka komai sai idonta data zaro kaman mujiya. Daga bisani suka fara maida kansu su rufe saboda yanda sakon nasa ya fara cin k'arfin gangar jikinta. Hannun sa yasa ya sakalo wuyanta sosai yanda zaiji dad'in yanda yaga dama da bakin nata. Sanda yaja harshenta cikin bakinsa gaba d'aya notin kanta ya kwance wani irin sexy sound ya d'an fito daga bakinta.

Tuni Moha ya k'ara rikicewa ya matse ta sosai jikin sa yana shafa gadon bayanta zuwan gashin kansa daya cire mayafin. Bata san yanda aka yi ba ta tsinci kanta kan cinyoyinsa zaune daram har zuwa lokacin bakinsa na cikin nata yana bata wani zazzafan sumba ko numfashi baya bari ta shaka. Da kyar ta kwace bakinta ya samu damar tura kansa cikin wuyan ta yana lasa sai zuba uban gurnani yake ya rike kugunta tsama. Hannu tasa ta dafe k'irjinsa jin yanda ya wani d'ago da kugubsa sosai jikin nata yanda zataji girman. Tuni ta dawo hayyacin ta tsoro ya shige ta kwace da k'arfi ta koma inda take zaune tana maida numfashi kaman wacce tayi tsere. Kwanciya ya yi jikin kujerar yana kallon ta k'asa da fitinannun idonsa. Leben sa ya lashe yana jin gard'in bak'in da kamshi sa kan nasa. Kasa kallonsa tayi ta maida hankali jikin windo k'irjin ta na wani irin bugu kaman zai tarwatse. A yanzu ruwan ya d'an ragu don motoci har sun fara tafiya. Tana ji ya sauke wata irin doguwar ajiyar zuciya kafin taji ya tada motar sun hau kan titi. Mall suka je ya yi musu uban shopping ita da Gwagwo. Kayan sawa, turaruka. Takalma, jaka da kayan motsa baki. Gefe kuma mota guda ta Mall din aka cika da kayan abinci ya bada Address suka kawo kafin su dawo. Yawo ya yi ta yi da Jadwah wajen buɗe ido cikin gari kafin ya karkata mota suka dawo gida bayan la'asar.

Bai shiga gidan ba daga bakin k'ofa ya tsaya ya juya ya koma mota ita ta shige gida har zuwa lokacin da tunanin abunda ya wanzu tsakanin dazu cikin ranta.

To b'angaren Balaraba abun sai k'ara tsamari yake don yanzu k'afa taki warkewa. Su kansu likitocin dake kulawa da ita sun rasa gane wane irin ciwone wannan. Daga karya abun na neman zama ciwo babba. Amsan karaya bata cin guri to amma ita inda ta karye gaba d'aya sun zama maruru kaman kuna sai uban ruwa da kafafun ke yi. Yau tsananin azabar data tashi da ita taita ihu cikin d'akin ta kaman mahaukaciya. Kiran duniya anyiwa Asiya amma shiru ka ke ji. Tana can tare da Jojo ko ta kan Moha da auren ba bata bi. Tana ganin yanzu tayi wauta data nacewa auren Moha. Jojo ita ce wacce take so . Maganan Jojo gaskiya ce da tace. Yanzu bata da y'anci kanta sai abunda namiji yace mata tayi. Abunda bazata yarda dashi ba kenan. Babu wanda ya isa ya hanata jindaɗin rayuwa.
Chapter 2 · 0% Book details