← Book details Rayuwar Samhat Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 13

Sashe 8

Rayuwar Samhat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Riƙe siririn hannunta yayi ya na ayyanawa aranshi lallai akwai aiki a gaba daga cewa ayi mishi comon kiss an ritsashi da duka nan gaba ai sai bulala.

Ganin ta cigaba da kawomai ƙananun duka ya sanya ya dafe kai ya na yamutse fuska kamar wani mara lafiya, aiko dandannan ta firgice ta shiga rarrashinsa harda bashi haƙuri tana janye nasa hannun ta maida na ta akai ta na shafa gaban goshinshi.

Maida kansa yayi akan cinyarta ya shiga narke mata ya na shagwaba kamar ƙaramin yaro, Ita kuwa ta dage ta na ta rarrashinsa dan sosai ya ke bata tausayi.

Daga barcin ƙarya na gaske ya ɗaukesa ba tare da ya shirya ma hakan ba.

Samhad ganin barci yayi awon gaba da shi ya sanya ta zame ta nufi toilet tayo wanka ta zauna ta yi kwalliya dukda ba wani abu ta shafawa fuskarba sai baƙin kwalli amma sosai tayi kyau, daya daga cikin rigunan da ya bada aka kawo mata ta sanya tare da gyala ƙaramin mayafin ta nufi kitchen don sama musu abin break fast.

Ta na tsaka da aiki ta jiyo bugun ƙofa, wanke hannunta tayi tare da zuwa ta tambayi waye, jin muryar salma ta amsa ya saka tayi saurin buɗewa ta na murmushi tare da janyo hannun Salmar ta shigo da ita.

Bayan sun gaisa take tambayarta wai lafiya jiya bata dawoba, murmushi Salma tayi tare da faɗin "lallai Anty Samha baki san halin Yaya Mubeen ba, ba yason muna shigo masa part shiyasa kikaga bamu zo ba yanzu haka tare nake da Yaya Sadeek yana waje ya tsaya yace inzo induba ko kuna lafiya."

Jinjina kai Samhad tayi tareda cewa "Allah sarki jeki ki shigo dashi" tashi Salma tayi cikin murna dan Sadeek ya damu sosai rashin ganin yayan nasa kwana biyu.

𝑳𝑰𝑻𝑻𝑨𝑭𝑰𝑵 𝑹𝑨𝒀𝑼𝑾𝑨𝑹 𝑺𝑨𝑴𝑯𝑨𝑫 𝑵𝑨 𝑲𝑼𝑫𝑰𝑵𝑬 𝑫𝑶𝑴𝑰𝑵 𝑪𝑰 𝑮𝑨𝑩𝑨 𝑫𝑨 𝑩𝑰𝒀𝑩𝑰𝒀𝑨𝑹 𝑾𝑨𝑵𝑵𝑨𝑵 𝒁𝑨𝒁𝒁𝑨𝑭𝑨𝑵 𝑳𝑨𝑩𝑨𝑹𝑰𝑵 𝒁𝑨𝑲𝑰 𝑩𝑰𝒀𝑨 200 𝑲𝑨𝑪𝑨𝑳.
𝑴𝑨𝑺𝑼 𝑱𝑰𝑹𝑨𝑵 𝑫𝑶𝑪𝑼𝑴𝑬𝑵𝑻 𝑲𝑼𝑴𝑨 𝑵𝑨𝑰𝑹𝑨 400 𝑲𝑨𝑪𝑨𝑳

👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

9136291920
𝑴𝑨𝑹𝒀𝑨𝑴 𝑼𝑴𝑨𝑹
𝑶𝑷𝑨𝒀.

𝑫𝑨𝑮𝑨 𝑨𝑳𝑲𝑨𝑳𝑨𝑴𝑰𝑵✍️
𝑴𝑨𝑹𝒀𝑨𝑴 𝑺𝑻𝑬𝑹.⭐⭐⭐

🌹RAYUWAR SAMHAD 🌹( abar tausayi ce 😭)

DAGA ALKALAMIN MARYAM ✍️✍️✍️
MARYAM STAR⭐⭐⭐

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/GvoBXao9nFdFA7W4DO42f1
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

PAGE 3️⃣1️⃣🌹3️⃣2️⃣

⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐

____________________________________________________________________________________________________

بسم الله الرحمن الرحيم.

Itama ajiyar zuciyar ta sauke tare da kwanciya luf a jikinsa ta na sauke numfashi.

Shafa kanya yayi yana sakin guntun murmushi wanda ba kowa ne ke ganin sa ba cikin sauƙi.

Mar'atussaliha" ya kirata ta re da janyo ta daga jikin sa, luf ta lafe tanjin har yanzu jikinta bai dawo dai-dai ba.

Janyota yayi tare da raɗa mata akunne ya ce "Mar"atussaliha a kwai daɗi ko in ƙara kaɗan pleaseeeeeee".

Saurin buɗe shanyayun idanuwanta ta yi ta re da fiddosu waje cikin sauri tace "ka ƙara me"?.

kiss manah nidan bai isheni ba kalar na jiya wanda muka kalla nakeso kiyi min...."

Ba ta bari ya ƙarashe maganar ba ta shiga kai mishi dukan wasa cikin shagwaba dan sosai ya bata kunya.

Riƙe siririn hannunta yayi ya na ayyanawa aranshi lallai akwai aiki a gaba daga cewa ayi mishi comon kiss an ritsashi da duka nan gaba ai sai bulala.

Ganin ta cigaba da kawomai ƙananun duka ya sanya ya dafe kai ya na yamutse fuska kamar wani mara lafiya, aiko dandannan ta firgice ta shiga rarrashinsa harda bashi haƙuri tana janye nasa hannun ta maida na ta akai ta na shafa gaban goshinshi.

Maida kansa yayi akan cinyarta ya shiga narke mata ya na shagwaba kamar ƙaramin yaro, Ita kuwa ta dage ta na ta rarrashinsa dan sosai ya ke bata tausayi.

Daga barcin ƙarya na gaske ya ɗaukesa ba tare da ya shirya ma hakan ba.

Samhad ganin barci yayi awon gaba da shi ya sanya ta zame ta nufi toilet tayo wanka ta zauna ta yi kwalliya dukda ba wani abu ta shafawa fuskarba sai baƙin kwalli amma sosai tayi kyau, daya daga cikin rigunan da ya bada aka kawo mata ta sanya tare da gyala ƙaramin mayafin ta nufi kitchen don sama musu abin break fast.

Ta na tsaka da aiki ta jiyo bugun ƙofa, wanke hannunta tayi tare da zuwa ta tambayi waye, jin muryar salma ta amsa ya saka tayi saurin buɗewa ta na murmushi tare da janyo hannun Salmar ta shigo da ita.

Bayan sun gaisa take tambayarta wai lafiya jiya bata dawoba, murmushi Salma tayi tare da faɗin "lallai Anty Samha baki san halin Yaya Mubeen ba, ba yason muna shigo masa part shiyasa kikaga bamu zo ba yanzu haka tare nake da Yaya Sadeek yana waje ya tsaya yace inzo induba ko kuna lafiya."

Jinjina kai Samhad tayi tareda cewa "Allah sarki jeki ki shigo dashi" tashi Salma tayi cikin murna dan Sadeek ya damu sosai rashin ganin yayan nasa kwana biyu.

Bayan sun gaisa ya tambayi yayan nashi murmushi Samha ta yi ta faɗa musu ai bashi da lafiya, damuwa ce ta bayyana akan fuskokinsu dan suna ƙaunar yayan nasu wanda akullum burinshi shine ya ga ya faranta musu.

Ganin damuwar da suka shiga ya sanya Samhad rarrashinsu tare da kwantar musu da hankali akan ya samu sauƙi sosai yanzu haka barci yake.

Jinjina kai Sadeek yayi dan yafi kowa sanin waye Mubeen idan bashi da lafiya kawaide yayi shiru ne dan kartagane ama sam hankalinshi baya kansu.

Kitchen ta shiga ta gabatar musu da abin kari wanda tayi, ba wani sosai suka ci ba saboda sunyi break fast dan kartaji babu daɗi shiyasa.

Ganin shirun yayi yawa ya sa ka Samhad faɗin. "Salma dan Allah idan kingama abinda kikeyi ki zo ki taya ni aiki so nike in gyara parlon nan".

Sadeek ne ya amsa da yanzu ma idan kin shirya sai muyi ai tunda ba wani aiki bane me wahala".

Cikin jin nauyinsa kasancewarsa babba akanta ya sa ta ce "a,a kabari sai kunshirya sannan yanzu da ga tashin ku sai inkama saka ku aiki".

Tab Anty Samha da ma kinyi shiru dan tunda Yaya Sadeek ya ce zaiyi aikin to ai yayi kinsan yana son aiki sosai nima shi ne ke tayani gyara nawa ɗakin idan na tashi gyarawa."

Aiki su ka shiga yi babu kama hannun yaro Sadeek ya ɗauke manyan kujerun da ke shimfiɗe a parlon Salma ta share sai Samhad tayi mopping.

Basu jima ba suka gama aikin tsaf Salma ta ɗauko room freshner aka sanya, sosai ɗakin yayi kyau dan juya kayan ciki sukayi su ka canza musu waje....

LITTAFIN RAYUWAR SAHMAD, NA KUDI NE ZAKI BIYA 200 KACAL DAN BIYBIYAR PAGES.

9136291920
Maryam umar
Opay.

DAGA ALKALAMIN✍️ MARYAM STAR⭐⭐⭐
🌹RAYUWAR SAMHAD 🌹(Abar tausayi ce😭)

DAGA ALKALAMIN✍️✍️
MARYAM STAR⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐

___________________________________________________________________________

PAGE 3️⃣3️⃣

بسم الله الرحمن الرحيم.

Itama ajiyar zuciyar ta sauke tare da
kwanciya luf a jikinsa ta na sauke numfashi.

Shafa kanya yayi yana sakin guntun murmushi wanda ba kowa ne ke ganin sa ba cikin sauƙi.

Mar'atussaliha" ya kirata ta re da janyo ta daga jikin sa, luf ta lafe tanjin har yanzu jikinta bai dawo dai-dai ba.

Janyota yayi tare da raɗa mata akunne ya ce "Mar"atussaliha a kwai daɗi ko in ƙara kaɗan pleaseeeeeee".

Saurin buɗe shanyayun idanuwanta ta yi ta re da fiddosu waje cikin sauri tace "ka ƙara me"?.

kiss manah nidan bai isheni ba kalar na jiya wanda muka kalla nakeso kiyi min...."

Ba ta bari ya ƙarashe maganar ba ta shiga kai mishi dukan wasa cikin shagwaba dan sosai ya bata kunya.

Riƙe siririn hannunta yayi ya na ayyanawa aranshi lallai akwai aiki a gaba daga cewa ayi mishi comon kiss an ritsashi da duka nan gaba ai sai bulala.

Ganin ta cigaba da kawomai ƙananun duka ya sanya ya dafe kai ya na yamutse fuska kamar wani mara lafiya, aiko dandannan ta firgice ta shiga rarrashinsa harda bashi haƙuri tana janye nasa hannun ta maida na ta akai ta na shafa gaban goshinshi.

Maida kansa yayi akan cinyarta ya shiga narke mata ya na shagwaba kamar ƙaramin yaro, Ita kuwa ta dage ta na ta rarrashinsa dan sosai ya ke bata tausayi.

Daga barcin ƙarya na gaske ya ɗaukesa ba tare da ya shirya ma hakan ba.

Samhad ganin barci yayi awon gaba da shi ya sanya ta zame ta nufi toilet tayo wanka ta zauna ta yi kwalliya dukda ba wani abu ta shafawa fuskarba sai baƙin kwalli amma sosai tayi kyau, daya daga cikin rigunan da ya bada aka kawo mata ta sanya tare da gyala ƙaramin mayafin ta nufi kitchen don sama musu abin break fast.

Ta na tsaka da aiki ta jiyo bugun ƙofa, wanke hannunta tayi tare da zuwa ta tambayi waye, jin muryar salma ta amsa ya saka tayi saurin buɗewa ta na murmushi tare da janyo hannun Salmar ta shigo da ita.

Bayan sun gaisa take tambayarta wai lafiya jiya bata dawoba, murmushi Salma tayi tare da faɗin "lallai Anty Samha baki san halin Yaya Mubeen ba, ba yason muna shigo masa part shiyasa kikaga bamu zo ba yanzu haka tare nake da Yaya Sadeek yana waje ya tsaya yace inzo induba ko kuna lafiya."

Jinjina kai Samhad tayi tareda cewa "Allah sarki jeki ki shigo dashi" tashi Salma tayi cikin murna dan Sadeek ya damu sosai rashin ganin yayan nasa kwana biyu.

Bayan sun gaisa ya tambayi yayan nashi murmushi Samha ta yi ta faɗa musu ai bashi da lafiya, damuwa ce ta bayyana akan fuskokinsu dan suna ƙaunar yayan nasu wanda akullum burinshi shine ya ga ya faranta musu.

Ganin damuwar da suka shiga ya sanya Samhad rarrashinsu tare da kwantar musu da hankali akan ya samu sauƙi sosai yanzu haka barci yake.

Jinjina kai Sadeek yayi dan yafi kowa sanin waye Mubeen idan bashi da lafiya kawaide yayi shiru ne dan kartagane ama sam hankalinshi baya kansu.

Kitchen ta shiga ta gabatar musu da abin kari wanda tayi, ba wani sosai suka ci ba saboda sunyi break fast dan kartaji babu daɗi shiyasa.

Ganin shirun yayi yawa ya sa ka Samhad faɗin. "Salma dan Allah idan kingama abinda kikeyi ki zo ki taya ni aiki so nike in gyara parlon nan".
Chapter 8 · 0% Book details