Sashe 10
Rayuwar Samhat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Can ƙasan maƙoshi Mubeen yayi sallama, amsawa Alhaji Muhammad yayi kamin cikin kaushin murya yace "idan kagama abinda kake kuzo sashen Mammynku kai da matarka zamuyi diner".
Daddy bai jira Mubeen ya amsa ba ya katse kiran tare da duban Mamy a taƙaice ya ce "na kirasa" yayi ficewarshi dan gab ake ta fara kiran sallar magrib.
Wata muguwar baƙar harara ta jefa wa ƙeyar Daddy da ya juya baya ya fice, "mtswww" ta ja dogon tsaki tare da furta " kaima na kusa kawo ƙarshenka a doron ƙasarnan tun da ka fara zama barazana ga samun cikar burina dole na kawar da kai Muhammad kamar yanda na shafe babin Aisha."
𝑻𝑶 𝑴𝑨𝑺𝑼 𝑲𝑨𝑹𝑨𝑻𝑼 𝑴𝑰 𝑲𝑼𝑲𝑬 𝑻𝑼𝑵𝑨𝑵𝑰 𝑨𝑲𝑨𝑵 𝑴𝑨𝑴𝒀? 𝑲𝑬𝑵𝑨𝑵 𝑫𝑨𝑴𝑨 𝑩𝑨 𝑨𝑳𝑯𝑱𝑰 𝑴𝑼𝑯𝑨𝑴𝑴𝑨𝑫 𝑴𝑨𝑴𝒀 𝑲𝑬 𝑺𝑶 𝑩𝑨? 𝑻𝑶 𝑴𝑰 𝑻𝑨𝑲𝑬 𝑺𝑶 𝑨 𝑻𝑨𝑹𝑬 𝑫𝑨𝑺𝑯𝑰?
𝑺𝑯𝑰𝑵 𝑴𝑼𝑩𝑬𝑬𝑵 𝒁𝑨𝑰𝑪𝑰 𝑴𝑨𝑮𝑨𝑵𝑰𝑵 𝑫𝑨 𝑴𝑨𝑴𝒀 𝑻𝑨 𝑺𝑨𝑵𝒀𝑨 𝑴𝑼𝑺𝑼 𝑺𝑯𝑰𝑫𝑨 𝑫𝑨𝑫𝑫𝒀?
𝑲𝑼 𝑩𝑰𝒀𝑶𝑵𝑰 𝑫𝑨𝑵 𝑱𝑰𝑵 𝒀𝑨𝑵𝑫𝑨 𝒁𝑨 𝑻𝑨 𝑲𝑨𝒀𝑨 𝑨 𝑪𝑰𝑲𝑰𝑵 𝑾𝑨𝑵𝑵𝑨𝑵 𝑳𝑩𝑨𝑹𝑰𝑵 𝑴𝑬 𝑻𝑨𝑲𝑬𝑵 𝑹𝒀𝑼𝑾𝑨𝑹 𝑺𝑨𝑴𝑯𝑨𝑫.
𝑹𝑨𝒀𝑼𝑾𝑨𝑹 𝑺𝑨𝑴𝑯𝑨𝑫 𝑳𝑰𝑻𝑻𝑨𝑭𝑰𝑵 𝑲𝑼𝑫𝑰 𝑵𝑬 𝒁𝑨𝑲𝑰 𝑩𝑰𝒀𝑨 𝑵𝑨𝑰𝑹𝑨 200 𝑲𝑨𝑪𝑨𝑳.
𝑴𝑨𝑺𝑼 𝑱𝑰𝑹𝑨𝑵 𝑫𝑶𝑪𝑼𝑴𝑬𝑵𝑻 𝑲𝑼𝑴𝑨 𝑵𝑨𝑰𝑹𝑨 400 𝑲𝑨𝑪𝑨𝑳.
𝑨𝑪𝑪𝑶𝑼𝑵𝑻 𝑵𝑼𝑴𝑩𝑬𝑹
9136291920
𝑴𝑨𝑹𝒀𝑴 𝑼𝑴𝑨𝑹
𝑶𝑷𝑨𝒀
𝑺𝑯𝑨𝑰𝑫𝑨𝑹 𝑩𝑰𝒀𝑨 𝑻𝑨 𝑾𝑵𝑵𝑨𝑵 𝑳𝑨𝒀𝑰𝑵
09136291920
𝑴𝑨𝑺𝑼 𝑺𝑶𝑵 𝑨𝒀𝑰 𝑴𝑼𝑺𝑼 𝑻𝑨𝑳𝑳𝑨 𝑲𝑼𝑴𝑨 𝑲𝑶 𝑹𝑼𝑩𝑼𝑻𝑼 𝑨𝑲𝑨𝑵 𝑾𝑨𝑵𝑰 𝑨𝑩𝑼 𝒁𝑨𝑺𝑼𝒀𝑰 𝑴𝑨𝑮𝑨𝑵𝑨 𝑻𝑨 𝑾𝑨𝑵𝑵𝑨𝑵 𝑳𝑨𝒀𝑰𝑵
09136291920.
𝑫𝑨𝑮𝑨 𝑨𝑳𝑲𝑨𝑳𝑨𝑴𝑰𝑵✍️
𝑴𝑨𝑹𝒀𝑨𝑴 𝑺𝑻𝑨𝑹⭐⭐⭐.
🌹RAYUWAR SAMHAD 🌹(Abar tausayi ce😭)
DAGA ALKALAMIN✍️
MARYAM STAR⭐😘⭐(ƳAR BAIWAR JAJIRTATTU 💪)
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/Il6PbHRGayI7I9vb2hjsH6
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
𝑻𝒚𝒑𝒊𝒏𝒈.....
𝑷𝑨𝑮𝑬 3️⃣8️⃣
___________________________________________________________________________
بسم الله الرحمن الرحيم.
A zuciya Mamy sai tsinewa Samha da take dan ta lura saboda ita Mubeen ya canza mazauni, shiru wajen yayi babu mai magana har suka gama cin abinci.
Bayan sunkammala kowa ya tashi aka nufi cikin main parlor suna hira sama-sama, rabi da kwatar firar duk Mamy ce ke surutun.
Ganin babu wani reaction akan Daddy da Sadeek da ya ci maganin ya sanya zuciyarta tayi mumunar bugawa dan sai yanzu ta tuna tsauraran sharuɗɗan da Boka ya gindaya musu.
Miƙewa tsaye ta yi tare da dafe ƙirji ta furta "na shiga uku Turai kin kashe ni!" kallonta kowa ke yi jin abinda ta faɗi.
Murmushi Samhad da Mubeen sukayi tare da kallon juna suna Samhad tayi mishi alamar jinjina, kiss ya jefo mata a saman iska aiko cikin jin kunyar abinda yayi ta duƙar da kanta ƙasa ba ta sake yarda sun haɗa ido da shina.
Ƙarin bayani ( Lokacin da Mubeen ya bawa Samha tarihin ratuwarsa ya gaya mata yasha kama Mamy ta na zuba abu cikin abicin Daddy ko nashi ko kuma bakin ƙofar ɗakinshi, shi ne Samha ta ƙudiri aniyar saka ido sosai akan lamuran Daddy da mubeen.)
Mamy ganin idan kowa ya dawo kanta ya sanya ta waske tare da yin murmuhin yaƙe ta na sosa ƙeyarta ta ce "uhumm wallahi dama saƙo na bawa Turai ta shine ta ce min ita tayi tafiya amma ta ba driver ya kawomin shine fa na shafa'a sam na manta wallahi sai yanzu na tuna."
Girgza kai kawai Sadeek yayi ba tare da ya ce komaiba ganin yanda tabi ta tsargu sai ƙyafta ƙananun idanuwanta da man bleaching ya fara lalatawa ta ke.
Salma ce ta ce "Allah sarki Mamy miye ba ɗaga hankali haka ai nasan yana hanya ko kuma yazo aka hanashi shigowa ya juya" "Eh wallahi kuwa nasanma haka akayi tunda ban sanar da security zuwanshiba" Mamy ta karɓe zamcen Salma tare da zabura cikin sauri ta nufi bed room ɗinta ta danno ƙofar harda murza key.
Nannauyan numfashi Daddy ya sauke wanda ya sanya suka ɗago suna kallonsa amma banda Samha da zaman wajen ya takurata ta kasa nutsuwa sai wasa ta ke da siraran yatsun hannayenta.
Cikin kulawa Sadeek ya shiga jerawa Daddy sannu dan wata irin zufa ce ke karyo mishi, kasa amsa maganar Sadeek yayi tai ɗaga kanshi da yayi mishi nauyi yayi, a hankali Daddy ya miƙe tsaye ya fara tafiya lummm jiri ya ɗaukeshi yayi taga-taga zai faɗi Mubeen ya miƙe cikin zafin nama da karayar zuciya ta tare Daddy da zuwa yanzu ya fara fita hayyacinsa.
Saurin tashi Salma Samha da Sadeek sukayi su ka nufi wajen Mubeen da ke rungume da Daddy yana jera mashi sannu.
Samha ce ta nufi fridge ta dauko sasanyan ruwa ta kawowa Mubeen ya bama Daddy, bayan ya sha ruwan rawar jikin ta tsagaita Mubeen ya sa Sadeek ya kama mashi Daddy suka kaishi ɗakinsa suka kwantar akan lallausan bed ɗinshi suna sake jera masa sannu fuskokinsu cikin yanayin damuwa.
Kallon Mubeen Daddy ke yi yana jin ƙaunar yaron nasa na ratsa zuciyarshi, duk da yanda kamshi ke juyawa hakan bai hanashi kamo hannun Mubeen ya riƙe kam yana hawaye ba, addu'oi ya shiga jero musu tare da saka musu albarka ya kuma jadadda musu irin ƙaunar da yake musu.
Zuciyar Mubeen ce ta karye ya shiga sakin zafafan hawaye yana tausayawa kansa da mahaifinsa da ake son a rabasu ta ƙarfin tsiya saboda san zuciya.
Sadeek ne ya shiga rarrashinsu tare da kwantar musu da hankali dan shima kukan yake son yi dan kuwa sosai zuciyarshi ta karye ganin yanda Daddy ke kuka ya na neman yafiyar Mubeen wanda tunda suka taso babu wata jituwa tsakaninsu sai dai kawai Daddyn ya bawa Mubeen umurni.
Bayan sungama kukan Daddy ya shiga maida ajiyar zuciya kamin daga bisani wahalallen barci mai nauyi yayi awon gaba da shi.
Ganin Daddy ya samu barci ya sanya Sadeek lallaɓa Mubeen akan ya tashi ya je shi zai kula da Daddyn tunda yasamu yin barci, da farko Mubeen ƙin yarda yayi amma da Sadeek ya tabbatar masa da zai tsaya ya kula da Daddyn idan wani abu ya taso zai nemeshi sai ya yarda ta fito ya nufo parlo.
Mamy tunda ta shiga ɗakinta wata irin zufar tashin hankali ta shiga ɓarko mata wayarta ta lalibo ta shiga ɗirkawa Hajiya Turai kira babu ƙaƙƙautawa, kiran nashiga amma ba,aɗauka tayi kira yafi sauk ɗari amma ba,a ɗaukaba daga karshe jin cikinta na juyawa ya sanya ta shige toilet a sukwane ta na sakin tusa.
Samha ce zaune rungume da Salma da ke shashshekar kuka, Mubeen ne ya shigo jiki a mace kamar wani marar lakka, kallonshi Samha tayi cikin tausayawa ta ce "sannu Yaya Mubeen ya jikin Daddyn?" numfashi ya sauke tare da zaunawa akan hannun kujerar da suke zaune yana faɗin "yauwa, kema sannunki jikin Daddy Alhamdulillah."
Ma sha Allah, Allah ya bashi lafiya
Ameen, ya Salmar?
Yayi tambayar yana kallonta, cikin yanayinta na sanyi tace "Alhamdulillah gatanan sai kuka ta ke tun ɗazu da muka baroku sashen Daddy".
Shafa gemunsa yayi tare da miƙewa ya shafa kan Salmar da ke barci tana sauke tagwayen ajiyar zuciya ya wuce zuwa bed room.
Cikin hikima Samhad ta tashi ta bi bayan Mubeen zuwa bedroom ɗin itama, iskeshi tayi zaune ya ƙurawa waje ɗaya ido yana tunani, ya bata tausayi ganin ƴar walwalar da ya fita da ita ɗazu shida Sadeek dukta bace daga fuskarshi saima damuwa da ta baibaye fuskar tashi.
Dukda gabanta na faɗuwa hakan bai hanata zama akusa da shiba, ɗan kwalin rigar kanta dake fitar da ƙamshin turare ta cire ta kamo fuskarshi mai cike da haiba da kamala ta shiga goge mishi zufar da ke taruwa.
Tsaf ta goge mishi zufar sannan ta jawoshi jikinta takwantar tana shafa yalwataciyar sumar kanshi wadda ta gyara mashi.
Ajiyar zuciya ya sauke mai mauyi tare darungumeta tsam yanajin nutsuwa na saukar masa, sunkai kusan minti arba'in a rungume da juna kafin Samha ta dagoshi da ƙar da ga jikinta, bayan sun tashi zaune ta zame ta nufi toilet ta yo wanka sannan ta haɗa masa ruwan wankan shima dan dare ya soma yi.
Ɗaure da ƙaramin towel ta fito wanda bai kai gwuiwarta ba jikinta sai sheƙi ya ke fatar na ɗaukar ido ta nufi clothset don ɗaukar kaya ta ce da Mubeen da ke kwance yana ƙarewa jikinta kallo ta ƙasan ido yana taune pink lips ɗinsa tare da raya wani abu a ransa wanda ni dai bansan ko miye ba.
Tunda tayi masa magana ta ga shiru bai motsa ba ya sa tayi tunanin ko barci yayi awon gaba da shi, harta ɗauko kaya za ta saka sai kuma ta fasa ta nufi bed ɗin danta tadashi kar barcinnasa yayi nisa ba tare da yayi wanka ba.
Kamar me ciwon hannu takai siririn farin hannunta tana bubbuga bayansa cikin sanyayyar muryarta ta ke faɗin "Ya Mubeen please ka tashi kayi wanka dan kaji daɗin jikinka".
Yamm tsikar jikin Mubeen tashiga mikewa wadataciyyar iska mai haɗe da ƙamshin turaren wankan da Samha tayi amfani da shi ya shiga ratsa jijiyoyin dake gudanar da lafiyayyen jini a cikin jikinsa, kasa daure salon nata yayi ɗan ya kai gejin da bai shirya zuwa ba ilahirin gangar jikisa ta shiga shauƙin son kasancewa da halaliyarsa mace ta farko bayan mahaifiyarsa da taga rauninsa kuma tasan kaf tarihin rayuwarsa tun daga farko har zuwa matakin da yake yanzu.
Samhad da har ta haƙura ta juya zata sauka ganin ko motsi baiba taji anwani fizgi hannunta andawo da ita baya, kamin tasan abinyi Mubeen ya zagayeta da ƙaƙarfan jikinsa mai kama da na jaruman sadaukai.
Buɗe rinannun idanuwansa yayi a kanta yana jefa mata wani kasalallen kallo wanda yayi awon gaba da tunaninta, kamin tasan abunyi a sukwane Mubeen ya haɗe makinsu waje ɗaya yana sauke mata ruwan kissis masu zafi amma cikin yanayin sanyi da shauƙi.
𝑨𝑺𝑺𝑨𝑳𝑨𝑴𝑼 𝑨𝑳𝑨𝑰𝑲𝑼𝑴 𝑴𝑨𝑺𝑶𝒀𝑨 𝑰𝑵𝑨 𝑴𝑼𝑲𝑼 𝑭𝑨𝑻𝑨𝑵 𝑨𝑳𝑲𝑨𝑰𝑹𝑰 𝑻𝑨𝑹𝑬 𝑫𝑨 𝑩𝑨𝑹𝑲𝑨 𝑫𝑨 𝑺𝑨𝑳𝑳𝑨𝑯,
𝑨𝑳𝑳𝑨𝑯 𝒀𝑨 𝑴𝑨𝑰𝑴𝑨𝑰𝑻𝑨 𝑴𝑨𝑵𝑨𝑯 𝑨𝑴𝑬𝑬𝑵
𝑵𝑨 𝑺𝑨𝑫𝑨𝑼𝑲𝑨𝑹 𝑫𝑨 𝑾𝑨𝑵𝑨𝑵𝑵𝑨 𝑺𝑯𝑨𝑭𝑰𝑵 𝑮𝑨 𝑴𝑨𝑺𝑶𝒀𝑰𝑵𝑨 𝑨𝑩𝑰𝑵 𝑲𝑨𝑼𝑵𝑨𝑻𝑨 𝑱𝑨𝑱𝑰𝑹𝑻𝑨𝑪𝑬 𝑵𝑨𝑴𝑰𝑱𝑰 𝑾𝑨𝑻𝑶 𝑯𝑼𝑺𝑺𝑨𝑰𝑵 𝑼𝑺𝑴𝑨𝑵 𝑴𝑨𝑵𝑰 𝑱𝑰𝑲𝑨𝑵𝑺𝑯𝑰 𝑰𝑵𝑨 𝑨𝑳𝑭𝑨𝑯𝑨𝑹𝑰 𝑫𝑨𝑲𝑨𝑰 𝑨𝑲𝑶𝑫𝑨 𝒀𝑨𝑼𝑺𝑯𝑬, 𝑨𝑳𝑲𝑨𝑰𝑹𝑰𝑵 𝑨𝑳𝑳𝑨𝑯 𝒀𝑨 𝑲𝑨𝑰 𝑴𝑨𝑲𝑨.😘🌹
𝑰𝑵𝑨 𝑴𝑨𝑻𝑼𝑲𝑨𝑹 𝑮𝑶𝑫𝑰𝒀𝑨 𝑫𝑨 𝑰𝑹𝑰𝑵 𝑺𝑶𝒀𝑨𝒀𝒀𝑨𝑹 𝑫𝑨 𝑲𝑼𝑲𝑬 𝑮𝑾𝑨𝑫𝑨𝑴𝑰𝑵 𝑴𝑨𝑺𝑶𝒀𝑨𝑵𝑨 𝒀𝑨𝑵 𝑮𝑹𝑼𝑶𝑷 𝑫𝑰𝑵 𝑹𝑨𝒀𝑼𝑾𝑨𝑹 𝑺𝑨𝑴𝑯𝑨𝑫 𝑭𝑨𝑵𝑺 𝑪𝑳𝑼𝑩 𝑨𝑳𝑳𝑨𝑯 𝒀𝑨𝑩𝑨𝑹 𝑲𝑨𝑼𝑵𝑨, 𝑺𝑨𝑰 𝑫𝑨 𝑲𝑼 𝑰𝑫𝑨𝑵 𝑩𝑨𝑩𝑼𝑲𝑼 𝑩𝑨𝑩𝑼 𝑺𝑨𝑴𝑯𝑨𝑫🌹
𝑮𝑶𝑫𝑰𝒀𝑨 𝑫𝑨 𝑭𝑨𝑻𝑨𝑵 𝑨𝑳𝑲𝑨𝑰𝑹𝑰 𝑻𝑨𝑹𝑬 𝑫𝑨 𝑩𝑨𝑹𝑲𝑨 𝑫𝑨 𝑺𝑨𝑳𝑳𝑨𝑯 𝑨 𝑮𝑨𝑹𝑬𝑲𝑨 𝑨𝑩𝑼𝑩𝑨𝑲𝑨𝑹 𝑺𝑨𝑫𝑬𝑬𝑲 𝑴𝑨𝑻𝑨𝑰𝑴𝑨𝑲𝑰𝑵𝑨 𝑨 𝑾𝑨𝑵𝑵𝑨𝑵 𝑻𝑨𝑭𝑰𝒀𝑨𝑹 𝑨𝑳𝑲𝑨𝑰𝑹𝑰𝑵 𝑨𝑳𝑳𝑨𝑯 𝒀𝑨 𝑰𝑺𝑲𝑬𝑲𝑨 𝑨 𝑫𝑼𝑲 𝑰𝑵𝑫𝑨 𝑲𝑨𝑲𝑬.
𝑭𝑨𝒀𝑨𝑵 𝑨𝑳𝑲𝑨𝑰𝑹𝑰 𝑻𝑨𝑹𝑬 𝑫𝑨 𝑩𝑨𝑹𝑲𝑨 𝑫𝑨 𝑺𝑨𝑳𝑳𝑨𝑯 𝑮𝑨 𝒀𝑨𝑵 𝑲𝑼𝑵𝑮𝑰𝒀𝑨𝑹
(💪𝑱𝑨𝑱𝑰𝑹𝑻𝑨𝑻𝑻𝑼 𝑾𝑹𝑰𝑻𝑬𝑹𝑺).