Sashe 5
Rayuwar Samhat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Faɗa mata yayi ya daɗe yana biybiyar Aisha amma ya kasa yi mata magana sai yau, a nanne ya sanar da ita yadaɗe yana son Aisha kuma da aure ya ke sonta, ya na so ta shawo mashi kan Aishar ta amince dashi.
Ƙara sunkuyar da kai Aisha tayi tanajin kamar ƙasar wajen ta bude ta shige.
Gabatar musu da sunan sa yayi Muhammad Bashir Ƙarfe.
Anan ne nabila ta gabatar masa da cikakken sunan Aisha da kuma matakin karatunda.
Godiya yayi musu tare da amsar number wayarsu dan yace sauri yake wani wajen zaije yanzu amma insha Allah zai dawo gobe.
godiya Nabila ta yi mishi suka tafi gidansu Aisha dan raka ta.
Dasu ka shiga sosai maman Aisha ta tarbi Nabila har tana mitar suna unguwa ɗaya amma basa san zuwa ana gaisawa.
Hakuri Nabila ta bada ta re da cewa " Insha Allah za,a kiyaye" da ya ke maman Aisha macece mai sauƙin kai da Nabila ta tashi tafiya haɗa mata yan abubuwa tayi ta ce ta kaiwa Mamansu kwana biyu ba su haɗu ba insha Allah zata shigo kwanannan.
Amsa Nabila tayi tana jin kunya dan kuwa kwata-kwata maman ta su bata kula maman Aisha wai acewarta ta ci ka iyayin tsiya dan taga ta mijinta yafi nata kuɗi.
Mahaifiyar Aisha haifafiyar garin bauchi ce karatu ya kawo ta kano anan ta haɗu da Alhaji Ahmad wanda kallon farko da yayi mata ya faɗa tarkon sonta.
Soyayya ta shiga tsakanin Mubaraka da Ahmad me ƙarfi wanda daga baya Ahmad ya samu mahaifinshi ya faɗa masa ya samu mata ƴar bauci tazo karatune a kano
Sosai mahaifin Ahmad yaji dadin hakan dan sosai dan yadaɗe yana mashi maganar aure sai yace lokaci baiyiba.
Ba,a ɗauki lokaci ba Mahaifan Ahmad suka shirya suka tafi har can Bauci dan nema masa auren Mubaraka.
Sosai dangin mahaifan Mubaraka sukayi musu tarba mai kyau kuma suka amsa tayinsu na son haɗa zuriya basu baro Bauci ba sai da aka tsaida lokacin auren acewrsu ai ba za,a wani ja lokaci ba tunda yaran sun fahimci juna.
Akwan a tashi ba wuya wajen Allah, lokacin da aka tsaida na auren Ahmad ta Mubaraka asha shagali sosai bayan an ɗaura aure mahaifan Mubaraka suka haɗasu su duka biyu suka yi musu nasiha mai ratsa jiki daga ƙarshe suka damka amanar Mubaraka a hannun Ahmad.
Kwanci tashi asarar mai rai Mubaraka da mijinta Ahmad suma zamansu cikin kulawa da fahimtar juna har Allah ya albarkace su da samun ƙaruwa Mubaraka ta haifi yarinya mace Wace taci suna Aisha, bayan ta yaye Aisha da watanni ta kuma samun wani cikin ta haifi yaro namiji aka saka masa suna Ibrahim ana kiranshi da khaleel,
Bayan shekaru masu yawa Mubaraka bata sake haihuwa ba har saida Aisha ta gama primary school sannan ta sake haihuwa yarinya taci sunan Maman Mubaraka Zainab ana kiranta da baby.
Rayuwa ta na tafiya kwanaki na shuɗewa su koma sati, sati na shuɗewa ya koma wata, wata na shuɗewa ya koma shekara, Aisha ta girma sosai halin yanzu tana da kimanin shekara ashirin da biyu, yayinda kawarta Nabila ke da ashirin kasan cewar tana da girman jiki, ita kuma Sarhabila ta na da shekara ashirin da hudu dan ta bawa Nabila shekaru huɗu.
CI GABAN LABARIN
Tunda Muhammad ya samu kan Aisha ta hanyar ƙawarta ya shiga gina soyayyarshi aranta kasacewar bata taɓa yin saurayi ba yasa take jajja baya da shi dan ita bata wani iya soyayya ba kawaide tana sonshi amma ko fira bata iyayin ta minti biyu tashi, kullum shine ke jawo rabari wanda saidai ta bishi da Eh ko A,a.
Tun abun yana damunshi harya fahimci halinta ne hakan sai yaci gaba da lallaɓata acewarshi idan sukayi aure zai canjata.
Akwana a tashi babu wuya Muhammad ya matsawa iyayensa akan aje ayi maganar aurensa da Aisha, da farko ƙiyawa mahaifin nasa yayi kamar yanda mahaifiyarsa tayi amma dayaga yanda Muhammad ya shiga matsananciyar damuwa kuma yayi bincike ya ga mahaifin Aisha mutumin kirki ne saiya amince tare da yiwa Muhammad alƙawarin aura mashi Aisha indai ya amice zaije ƙasar Chaina dan gabatar da wani babban kasuwancin a wani katafaren company wanda ake sarrafa ƙarfe.
Ciki zumudi muhammd ya amince da sharaɗin mahifin nasa ya fara shirye-shiryen aure da kuma tafiya chaina yin aikin.
SARHABILA
Tun ranar da ta ƙyalla ido taga Muhammad ta susuce ta kasa zaune ta kasa tsaye ta shiga matsananciyar damuwa,
Tunda ta ganshi ido dan ido taji kibiyar ƙaunarsa ta ratsa cikin ƙirjinta ta isa har can cikin zuciyarta, matsananciyar ƙiyayyace ta sake nunkuwa a zuciyar Beela baby wanda izuwa yanzu tunanin yanda za,ayi ta mallaki Muhammad kawai tasa a gaba.
Ba,aɗauki lokaci ba aka tsaida lokacin auren Aisha da Muhammad, wata ɗaya aka sanya saboda muhammad ya dage akan bazai tafi Chaina ba sai da auren Aisha, Hakance ta faru dan sai da aka ɗaura musu aure wanda akayi shagalin biki na kece raini sannan ya ɗauki amaryarsa suka bar ƙasar.
Aifa tunda akai auran Beela ta fara rashin lafiya saboda damuwa da taimata yawa, maman Nabila ganin abun yayi yawa kullum tana ɗaki riƙe da waya tana kuka saya ta bari saida yara suka tafi makarantar islamiya ta ritsata aɗakin tana tambayarta mike damunta haka da kullum take zuƙewa kamar mai fama da cuta.
Sai da Beela tasha kuka sannan ta faɗawa mahaifiyar tata abinda ke damunta.
Dogon tsaki Maman Nabila taja tare da cewa ai duk laifin kine da baki fadi da wuri ba akasan abinyi gashi har anyi auren sumbar ƙasar.
Kuka Beela ta sakawa mahaifiyar tata tana faɗin ta taimaka mata zata iya rasa ranta akan son Muhammad.
Shiru Maman Beela tayi ta na tunani kamin daga bisani ta kwantar mata da hankali tace ta daina damuwa akan haka tayi alƙawain za ta tsaya mata har sai ta samu abinda ta ke so.
Sosai Beela ta ji daɗin maganar da mahaifiyarta ta faɗa mata dan tasan kota halin ƙaƙa saita san yanda tayi ta biya mata buƙatarta.
Sosai Beela ta koma walwalarta kamar yanda ta ke tun farko, ta koma shafe-shafenta fiye da da acewata sai ta kamo Aisha haske tunda farin yaja hankain Muhammad acewarta.
Bayan kwana biyu Maman Nabila taje gidansu Aisha wai tazo tayiwa maman Aisha ban gajiyar biki tunda ita bata samu damar zuwaba.
Mubaraka batada riƙo ko kaɗan hakan yasa ta amshi Maman Beela hannu biyu cikin karrama ta gabatar mata da ruwa da lemo sai abimci da sauran kayan gara da basu idasa ƙarewa ba.
Babu kunya maman Nabila ta take abicin tas tana lashe baki sanan ta shiga bugun cikin maman Aisha akan auren, so take taji sanda zasu dawo daga ƙasar wajen amma takamaima ita kanta maman Aishar bata dan ranar dawowarsu ba dan ance aiki ne mijin Aishar ya samu acan.
Cikin rashin jindaɗi ta dawo gida tare da labartawa Beela yanda sukayi da maman Aisha kuka Beela ta saki mai tsananin karfi.
Rarrashinta Maman Nabila tayi tare da ce mata taje taci gba da shirinta ko shekara nawa zasuyi ai dole su dawo idan kuwa har suka tako ƙasarnan to ko auren ta Muhammad babu fashi.
CHAINA
Soyayya Aisha ke gwadawa mijinta Muhammad wanda yayi mamakin yanda ta zage ta na kula da shi kamar ba ita ba duka har yanzu bata sakin jiki dashi tayi fira sosai kamar yanda yake so, daga baya da ya sake gane halitarta ce hakan sai ya daina ta kura mata ya koma kulawa da ita kamar sarauniya dan kuwa duk abinda zai faranta matarai shi yakeyi inde ya fuskanci bata son abu to ko zaiyi ƙoƙari ganin baiyi mata shiba.
Aurensu nada wata 3 Aisha ta fara rashin lafiya wanda suna zuwa asibiti baturen likitan ya duba Aisha yayi masu albishin tana da shigar ciki na wata ɗaya.
Saboda murna abaya ya goyo Aisha tundaga asibitin wai acewrshi ba zata sake aikin da zai wahalar da ita ba bare ta wahalar da babyn.
Sosai Muhammad ya maida hankali wajen kula da Aisha ga kuma aiki da ya ɗauko zafi.
Sau dayawa Aisha kanyi kukan godiya ga ubangiji akan baiwar samun miji na gari jajjirtace da yayi mata.
𝑲𝑼 𝑲𝑨𝑺𝑨𝑵𝑪𝑬 𝑨 𝑻𝑨𝑹𝑬 𝑫𝑨 𝑵𝑰 𝑫𝑨𝑵 𝑱𝑰𝑵 𝒀𝑨𝑵𝑫𝑨 𝒁𝑨𝑻𝑨 𝑲𝑨𝒀𝑨 𝑪𝑰𝑲𝑰𝑵 𝑾𝑨𝑵𝑵𝑨𝑵 𝒁𝑨𝒁𝒁𝑨𝑭𝑨𝑵 𝑳𝑨𝑩𝑨𝑹𝑰𝑵 𝑴𝑨𝑰 𝑻𝑨𝑲𝑬𝑵 𝑹𝑨𝒀𝑼𝑾𝑨𝑹 𝑺𝑨𝑴𝑯𝑨𝑫.
𝑲𝑨𝑹𝑲𝑼 𝑴𝑨𝑵𝑻𝑨 𝒀𝑨𝑵𝒁𝑼 𝒁𝑨𝑴𝑼 𝑺𝑯𝑰𝑮𝑨 𝑪𝑰𝑲𝑰𝑵 𝑨𝑰𝑵𝑨𝑯𝑰𝑵 𝑳𝑨𝑩𝑨𝑹𝑰𝑵.
𝑹𝑨𝒀𝑼𝑾𝑨𝑹 𝑺𝑨𝑴𝑯𝑨𝑫 𝑵𝑨 𝑲𝑼𝑫𝑰 𝑵𝑬 𝒁𝑨𝑲𝑰 𝑩𝑰𝒀𝑨 200 𝑲𝑰 𝑲𝑨𝑹𝑨𝑵𝑻𝑨 𝑪𝑰𝑲𝑨𝑲𝑲𝑬𝑵 𝑳𝑰𝑻𝑻𝑨𝑭𝑰𝑵.
𝑴𝑨𝑺𝑼 𝑱𝑰𝑹𝑨𝑵 𝑫𝑶𝑪𝑼𝑴𝑬𝑵𝑻 𝑲𝑼𝑴𝑨 𝒁𝑨𝑲𝑼 𝑩𝑰𝒀𝑨 400 𝑲𝑨𝑪𝑨𝑳 𝑫𝑨𝑵 𝑴𝑨𝑳𝑳𝑨𝑲𝑨𝑹 𝑳𝑰𝑻𝑻𝑨𝑭𝑰𝑵.
𝑮𝑨 𝑨𝑪𝑪𝑶𝑼𝑵𝑻 𝑵𝑼𝑴𝑩𝑬𝑹👇👇👇👇👇👇👇👇
9136291920
𝑴𝑨𝑹𝒀𝑨𝑴 𝑼𝑴𝑨𝑹
𝑶𝑷𝑨𝒀.
𝑫𝑨𝑮𝑨 𝑨𝑳𝑲𝑨𝑳𝑨𝑴𝑰𝑵 ✍️
𝑴𝑨𝑹𝒀𝑨𝑴 𝑺𝑻𝑨𝑹⭐⭐⭐.
🌹RAYUWAR SAMHAD 🌹( abar tausayi ce 😭)
DAGA ALKALAMIN MARYAM STAR✍🏻�⭐⭐⭐
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/GMLNwj2j2i9Kh8AsHDRpMf
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐
PAGE 1️⃣8️⃣⭐1️⃣9️⃣
___________________________________________________________________________
بسم الله الرحمن الرحمن.
Bayan cikin Aisha ya shiga wata na takwas ta matsa akan tanason ta koma gida, Muhammad bai musaba ganin yanda tayi juri,ar zama a kasar bata taɓa cewa tanason zuwa gida ba sai wannan karon.
Waya yayi da Alhaji Bashir ƙarfe akan zasu dawo dan matarshi ta haihu a gida, fafur Alhaji ya hana yace saidai idan ita zata taho shiya tsaya saboda aikin da suke yanzu yake kai yana buƙatar nutsuwa.
Badan Muhammad ya so ba yasaka Aisha a jirgi ta dawo ƙasar haihuwarta ita kaɗai ba tare da shi ba, sunsha kukan rabuwa da juna dan tunda sukayi aure basu taɓa rabuwa ba dai-dai rana daya ba sai yanzu.
Bayan isowarta Alhaji Bashir ya tura driver ya ɗauko ta ya kaita har gidansu tare da kayanta.
Sosai Mubaraka tayi murna da da ganin yanda ɗiyarta ta chanza tazama matar manya kaida ka kalleta kasan hutu da kwanciyar hankali sun ratsata sosai.
Bayan ta huta sosai tayi waya da mijinta ta tambayi ina Nabila har yanzu tana zuwa ko ta daina zuwa tunda batanan.
Murmushi Mubaraka tayi ta ce "tana zuwa sosai ko jiya nan muka wuni atare tana bani labari har na faɗa mata kina hanya zaki zo".
Murmushi tayi tare da cewa "Allah sarki ƙawata ni kaina nayi kewarta sosai" sai kuma tace "Umma wai ina ina yaya Beela halan ta kusa aure?"