Sashe 1
Masarautar Jondan Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
[3/26, 2:54 PM] +234 806 222 4030: number da xaku mata magana idan kuna son Book ɗin Wanda yake a 500fs +227 96 51 58 05 Maman Fareesah*
*Ga masu son biyan Book 2-3 zasu iya turo kuɗinsu sai nasakasu a Paid grp idan ta bank ne 150₦ ne idan kuma Kati ne Transfer 200₦ ne, Mtn, ga number bankinaAcct: 0472282105...*
*Gtbnk Ramlat Abdulrahman Manga. Ga number da za asame ni 08130269641 nagode Masha Allah*
MJ3
1️⃣+2️⃣
Ukraine.....
"Didih! Don Allah ki rage tunani, da damuwa wallahi jinin ki yayi mugun hawa, ga abin cikin ki yana bukatar kulawar ki, tun yanzun kin saka damuwa idan cikin ya tsufa ba zasu barki ki haihu da kanki ba, sai dai Cs. Don Allah ki rage damuwa kodan Albarkacin Ablah."
Lap
Kura mishi ido nayi na wasu dakikai kafin na sauke nannauyar ajiyer zuciya kafin nace.
"Abdul bana tunanin komai kawai ina mamakin yadda tawa kaddarar ce."
"Karki yi mamaki da abinda Allah ya shirya a rayuwarki kawai ki gode mishi da ya baki rai da lafiya, wanda har kike fuskartan matsalar ki dashi da ace baki da lafiya da duk abinda ke faruwa sai dai ki kalla da ido, ya zame miki zafi biyu. Kuma ai ke da ilimin ki duk abinda ya faru da bawa mujarabbi ne. Ko ba haka ba, kinga kenan babu ta inda mutum. Zai ce Allah bai mishi Adalci ba, tunda ya jarabeka sannan ya baka lafiya, toh me zaka yi idan baka gode mishi ba, sannan mutanen da Allah yake jarabta, yakan tacce sune ya jarabe su, sannan idan suka cinye ya musu tanadin alkhairi."
Duk sai naji jikina yayi sanyi sosai, sannan na d'ago kai na kalle shi nace.
"Nagode Dudu! Insha Allah zan yi aiki da abinda kace, kuma zan rage damuwa. Yawwa Ummun Ablah."
Kwalla ne ya zubo min sakamakon tuno yarana, ina matuƙar kewarsu sai dai na bisu da Addu'a, Allah ya bi min hakkina dan sun zalunci mu. Shigowar Sophia tare da Ablah wacce ta sake kamar tana gida kodan taga Affan ne yasa tasake dan shima yana janta a jikin shi, abincin ta ajiye min sannan tace.
"Didih ya kamata ki rage tunani, kamar yanzun naji ake miki magana, amma har kin koma."
Murmushi nayi mata sannan dan kar su dauke Ni ina nan da halina, na dauki abincin na fara ci dukda cusawa nake amma kodan farin cikin su dole naci, cokali uku nayi naji na koshi, ajiyewa nayi sannan na ture gefe nace.
" Na koshi!"
Magani ta mika min nasha sannan nace mata.
"Zanje na kwanta."
"Don ALLAH Didih banda dogon tunani."
Murmushi nasaka mata sannan nayi wuccewa ta, na shiga d'akinta a lokacin zuwan su, kwana uku da suka wucce bar min d'akin.
Yadda Allah ya bani ikon arcewa daga jordan, lokacin da na fito daga gidan na hadu da Ghaniyu, amma bai gane Ni ba, har na bar cikin masarautar da unguwar baki daya, sai da na fita a ta unguwar sannan na buɗe jakata na ciro karamin gyale na rufe fuskana, sannan na same taxi ɗin da ya dauke Ni har airport na saya mana ticket din Ukraine.
Bamu tashi ba, sai kusan Asuba. Sannan muka bar Jordan dan duk bani da nutsuwa.
Kuma dama Ummi ce ta bani shawarar haka, lokacin da tashigo dakina tace.
"Idan kinga da Matsala ki tattara ki bar musu gidan suci kansu, karki zo naija domin zasu biyo ki Abbanku zai mika musu ke, ki tafi gurin Dudu, ki zauna abinki."
Dan haka lokacin da yace min.
"Ki fita a rayuwata, SAFINAH ki nisance ni, in ba haka ba zan miki lahani, bana kaunar ganin fuskar ki SAFINAH kije na tsane ki"
Wannan kalmomin jin su nake kamar wuta Ashraf yake watsa min domin ya gama cuta ta, amma ba komai Allah shi zai bi min hakkina.
★★★
Jordan......
Wato halin da ake ciki a jordan sai Addu'a, domin kuwa Ashraf sau biyu yana bada umarnin a yanke kan mutum, tsabar baya cikin nutsuwa shi gashi dan abu kad'an yake fusata shi, ko kuma yaga suna mishi kallon mahaukaci,
Sai ya daina zuwa padar ma, baki d'aya. Ya tara uban gemu, baya magana da kowa har Nannah.
.... A bangaren Zoyah kuwa yan kabilar su ne suka dawo da ita, gurin Salman Bin Abul Bashari suka kaita, shi da kan shi ya dawo da ita, tun da ya fara magana Sultan kwanta a kujera tare da lumshe idanunshi, bai kuma buɗewa ba sai da ya gama, dake Dattijo ne Bini Abul Bashari, dakyar Ashraf yace mishi.
"Nagode sosai."
Daga haka ya bar musu falon..
Tun daga ranar bai kuma shiga har kowa ba daga ita har Nannah, lokacin da Nannah ta ganta ha'inta ya tashi, amma sai yayi kamar baya ta damu ba..
Ashraf ya zuba musu ido.
★★★
Abubuwa suna faruwa sui
na faruwa, maganin su shine Addu'a, kuma takobin musulmai dan haka na cire Ashraf a rayuwata na shiga kula da cikins, iya kokarina ina kiyayye komai. A hankali rayuwar ke sabunta kan shi, musamman idan ka dauki kazamar buri yayi tasiri akan.
Daga kanina har matar shi bana jin komai sai ma birgeni da suke dan tsakanin da Allah suke ƙoƙarin sani farin ciki.
★★★
"Assalamu alaikum! Hmm Ummi ina gajiya, dama na kiraki Ni Ko Safinah tana gurinki, yau kusan kwana uku kenan bata gidan ban kuma san inda take ba Don Allah kuyi hakuri idan tana nan."
Murmushi tayi sannan tace.
"Ga irin abinda nake guje maka, Ashraf kai da Mahaifiyarka,. Allah sai ya sakawa SAFINAH Domin ta kyautata muku,ban san ita ba da baka san waye kai ba, Sannan itama Mahaifiyarka, badan SAFINAH ba ko a hanya ka ganta bazaka ganewa ba, amma SAFINAH tayi kasadar sayar da Rayuwarta kuka saka mata da haka Wallahi Kun bani mamaki, Safinar kuka zalinta ba komai ya Allah yana tare da mai gaskiya, ita kuma Allah yasa tana hannu na gari, dan Ni dai nasan sabida ku SAFINAH ta bijire man, shine kuka sata tabar muku kasar."
Inda take ba nan take shiga.....
Wallahi Ni barci nake ji😪😴
[3/26, 2:55 PM] +234 806 222 4030: number da xaku mata magana idan kuna son Book ɗin Wanda yake a 500fs +227 96 51 58 05 Maman Fareesah*

_An same spelling errors sosai a pagen jiya dan haka zan tashi dai dai inda Ashraf yake tambayar Ummi SAFINAH domin Jiya barci ya cika min ido ne wallahi_
3️⃣
"Assalamu alaikum! Hmm Ummi Barka dai, dama zan tambaye kine ko SAFINAH tana gurinsu, yau kwana uku kenan muna nimanta"
Murmushi Ummi tayi sannan tace.
"Ga irinta nan, ga abinda nake guje maka, da kai da Mahaifiyarka kun sakata a gaba da fitina, ko tausaya mata baku yi, kun lalata mata rayuwa baki d'aya sannan kuma sakata a gaba, sabida rashin adalci duk abinda ya faru da SAFINAH sabida kune, ko mu da muke iyayenta bata sadaukar da Rayuwarta sabida mu ba, shine kuka saka mata da wulakancin, wallahi Ashraf ina jiye maka hakkin Safinah, domin idan ya tashi kamaka bazai maka da sauki ba, wato ga uwar da bata san ciwon haihuwa ba, shine ka kirani ka gaya min, SAFINAH ta b'ace ko tunanin halin da zan shiga idan naji labarin ba kayi ba bari kawai ka gaya min, toh Ni shawara biyu zan baka na farko ka nimo min SAFINAH na biyu kuma ka turo min sakon Sakinta ko kuma Ni nazo na amsa na gaji da wannan fitinar da yaki ci yaƙi cinyewan."
Bala'i Ummi yayiwa Ashraf sosai, sai da yasan ya tab'o mata y'a sannan kashe wayar, zama yayi ya cusa hannun shi cikin gashin kan shi, ji yaƙe kamar ya kurma ihu amma ba hali.
★★★
"Ni kika juyawa Baya Ammyn! Bayan na gama taimaka miki amma kika juyawa min baya da Sultan ya kore Ni."
"Zoyah zauna muyi magana ta gaskiya."
"Ki min shiru!" Ta dakawa Nannah tsawa.
Cikin b'acin rai tace.
"Bazan miki yadda nayiwa SAFINAH da Yaranta ba, sai dai zan azabtar dake, ta Hanyar da zaki rabu min da D'ana."
Dariya zoyah tayi sannan tace.
"Yaushe zaki fara? Kafin nan sai kiyi, kinci abincin da aka girka da guba, a wancan madarar dan haka karfin bala'i karfin tasirin shi, kuma zuwa nan da awa daya zaki daina amfanuwa da gab'ob'in jikinki."
Ai lokaci guda Nannah ta rud'e. Ta mik'e ta zauna da gudu ta fita daga falonta, ta nufi gurin SAFINAH, tana shiga ta fashe da kuka tace.
"Ashraf ina cikin tashin hankali zoka kaini Asibiti bani da lafiya, yanzun naci wani abu."
Bai ce mata komai ba, ya mike sannan ya koma ya zauna, kiran Ghaniyu yayi. Can sai gashi ya shigo, nuna mishi Ummi yayi sannan ya bar musu falon, al'amarin Ashraf da daure kai dan yanzun padar ma ya daina zuwa, da suka takura mishi ya yace ya gaji da mulkin, kuma mutane na jin daɗin mulkin shi, shi yasa basu takura mishi ba, suka bishi da toh.
D'akin SAFINAH shine matattarar farin cikin sa, dan haka yana shiga d'akin ya shaki kamshin humran da take amfani da shi, tsabar yadda take amfani dashi, kwanciya yayi.
"SAFINAH! Ina kika shiga ne? SAFINAH Kiyi hakuri mu koma yadda muke dake da can baya"
Haka yayi ta surutu shi ɗaya, ya gaji yayi shiru kuma,. Duk inda Ashraf yake tsammani ganin SAFINAH ya tambaya. Zumbur ya mike kamar wanda kunama ta harbe shi, ya shiga had'a kayan shi, sannan ya kira Fahad ya gaya mishi abinda yake bukata.
Ina wanka Fahad ya kira shi bai dauka ba, sai da ya fito yaga kiran sai yabi bayan kiran sun jima suna tattaunawa, kafin ya gaya mishi abinda yake bukata sannan suka yi sallama.
★★★
Wai ina labarin Dr ne?!
Share zufar da ta karyo mishi yayi lokacin da ya fito daga dakin wanke da ya kwantar da matar shi, Ammah ya samu a tsaye cikin damuwa tace.
"Ya cikin yana nan?!"