← Book details Heedayah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 100

Sashe 22

Heedayah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Don moha yace "barin dan miqe" ya tashy ya nufa daki ya miqe kan gado da wayarsa a hannunsa yashiga cikin gallery yana kaiwa kan wata pic ya danna pic din na bayyana naga little 8 years old heedayah da sch uniform da bag a bayanta tayi dariya sosai a hoton wanda ya sake cire kyanta, bayan da don moha yagama qarisa wa picture din kallo sannan yace "my heedayah I hope you are somwhere living peacefully, ina kka shiga? For all the years being u've always been in my heart nd will always be, show urself to me pls, ajiye wayar yayi bisa zuciyarsa ya rufe ido kamar me bacci amman ba baccin yakeyi ba.
GIDAN ALHJ LAWAL, matarsa da dansa mustapha na tarar a parlour wanda shima yayi don moha a girma ynxu sede don moha yafisa builded body, shiko kamar ba wanda yaje london ba, he's calm ba erinsu don moha da suka maida daddy'nsu mahaukaci ba. Can wayar ummansa tayi ringing dubawanda tayi taga alhj lawal tadaga suka gaisa take tambayarsa "ya abujan?" Ya amsa da "alhamdulillah gbe ma zan shigo, zuwa anjima zamu shiga meeting din" umma tace "toh Allah bada sa'a" ya amsa da "ameen take care" ya katse wayar, ni miemie nace wani meeting ze kai alhj lawal abuja, can na tuna ahse shi yake processing duka companies na alhj s.u, wannan kenan.
One month later***Heedayah sun fara attending lectures tana kuma maida hankalinta sosai gun karatu anytime ta dawo gda kuma tana kan ipad nata tana yin researches ko kadan bata kula samari, yawancin mazan BUK se sun yi toasting nata amman bata basu face ko kadan haka suka gaji suka bari amman still akoi chewing gum dasuke binta. Watanni da dama sun ja, haka shekaru ma.
***4 YEARS LATER***
Acikin BUK na hango yan mata da samari cikin graduation gowns se hidima akeyi awani corner na hango heedayah da course mates nata se hira suke suna dariya wasu na daukan selfie abun sha'awa, naja gefe nace "heedayah manya graduates" shes's now 21 years old tazama babban budurwa, step 1 knan. Ba ita ta dawo gida ba a ranan se 7:30pm tana shiga parlour taga mummy ta qarisa gunta da gudu tayi hugging nata "mummy alhamdulillah nayi obtaining undergraduate degree dina yanzu sauran inshiga law sch na 5years shikenan nazama prosecutor" mummy tayi hugging nata back "am soo proud of you my heedayah, Allah cigaba da baki sa'a, ur daddy nd I are very very proud of you" heedayah tace "thank you mum i love you both" tasako mummy tace "ina daddy?" Mummy tace "yana bacci" heedayah tace "to nanny fa?" Mummy tace "tana dakinki tana wanke toilet" heedayah tace "toh" ta haura sama taje ta bude nanny a bangida "nanny I made it am now a graduate" hannun nanny du kumpa tayo kan heedayah tayi hugging nata tana mata congratulations a daren ranan heedayah taga gata sosai gun daddy da mummy dey are all proud of their lovely daughter.
5 days later daidai 3:15pm heedayah na gaban dressing mirror na dakinta se making up takeyi bayan like 20mins tagama ta jeta closet nata ta ciro wata doguwar riga purple nd white tasa tayi nadin tarha da gyalen kayan ta feffeshe turare ta dauko jakarta da shoe tayi kyau sosai sannan ta dau keyn motarta ta sauqo qasa tasamu mummy da daddy zaune a parlour tace dasu zata gdan frnd nata mummy tamata Allah kare daddy yamata waving hand a hankali dan bai iya amfani da hannun sosai, sannan ta fice bata tsaya ko inaba se unguwan su na da wato zoo road can da ta kai gaban wata gda tayi parking ta dau wayarta ta kira wata number tare da fadin "hello, shams gani kifito" bayan 'yan mintuna shams tafito, shams yar kyakkayawar budurwa ce baqa doguwa hakannan bara ta wuce 17 years ba ta iso gun motar ta bude tashiga, tagaishe da heedayah, heedayah ta amsa cikin fara'a "ya gda dasu mama?" Shams ta amsa da alhamdulillah, heedayah tace "lets go straight to the point as u know frnd ita zainab ce tabani number inki da address na gdanku nd ina fatan ta gaya miki abinda nakeson kimin, i'll pay u whatever it takes in har zakimin aiki me kyau" shams tace "inshaa Allah hajiya" heedayah tace "call me heedayah" tare da ma shams murmushi sannan ta cigaba "senaga gdan naku ma na kusa da gdan dana keso ki nemo aikin" Shams tace "ina jinki heedayah" heedayah tace "well yanxu zuwa anjima nikeso kije gdan ki samu matar gdan kice mata kina neman aiki ne, zamu je dake ynxu in nuna miki gdan" shams tace "ok toh" Heedayah ta kunna mota basu tsaya ko inaba se layin gdansu na da tayi parking daga wata corner tana nuni da yatsa tace "kinga wancan? ba na farkon ba na biyun wato ta tsakiyar, kin gane ko?" Shams tace "eh nagane" ni miemie nace "what is heedayah about doing? Wannan fa gdan alhj ismail takeso shams ta nemi aikin yi toh what is she upto? Metakeson yi???" Masu karatu ku biyoni dan cigaba da jin wannan labari
[10/10, 2:22 PM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: 👮👮👩👩💥💥💥💥💥
HEEDAYAH!
💥💥💥💥💥👩👩👮👮
3⃣2⃣
written by miemie👄

Heedayah ta sauke ajiyar zuciya "right now the time reads 3:52pm zan saukeki anan kishiga kawai ba se anjima ba, i'll be waiting for you here" shams tace "toh" sannan ta bude qofar ta fice heedayah na binta da kallo har ta shige cikin gdan sannan ta sauqe ajiyar zuciya, bayan like 20mins da shigan shams gdansu don moha, heedayah ta hango wasu samari biyu suna qarisowa gdan alhj ismail din kallonsu take amman takasa gane su waye ne seda suka matso kusa da gdan sannan heedayah ta xaro ido tare da fadin "is that really don moha?...wow!, nd that? Wancen waye kaman safyan?" Ahaka har suka shige gda. Exactly 4:42pm shams tafito daga gdan sanda ta waiga taga ba me kallonta sannan ta bude motar ta shiga da sauri, heedayah tace "so? How did it went?" Shams tace "na hadu da hjyr gdan tace min in dawo ko zuwa nxt week sbd me aikinta tayi tafiya for over a month bata dawo ba bayan tace mta sati biyu zatayi, so in har bata dawo next week dinba se na kama aikin" heedayah tace "excellent! Se mu jira zuwa nxt week din" ta kunna mota tayi dropping shams a kofar gdansu sannan tabata 1k data sha ruwa dashy, shams ta amsa tayi godia sannan ta fice, gdah straight heedayah ta wuce suka hadu da mummy dab zata shigo, "mummy ina zakije?" "Sannu dazuwa my princess, nan asibiti zanje emergency ya taso" heedayah tace "ayyah toh sekin dawo" mummy ta mata honk sannan tayi gaba heedayah tashiga tayi parking motarta ta shige ciki.
Exactly one week later, yau ranar takama sunday, around 5:10pm heedayah na kwance a dakinta daga vest se 'yar leggings da tsayinsa befi guiwanta ba tana kwance a kan gado da earpiece akunnenta tana jin beats nata a hankali, call daya fara shiga wayan ne yakatse mata waqarta, tana dubawa taga shams ta zabura tacire earpiece din ta daga call din "hello shams, ya kke?" On the other side shams tace "lafya, ya gdah da komi?" Heedayah ta amsa da "alhamdulillah, so ya kinje din?" Shams tace "yanzu dawona daga gdan nasu, se mu godewa Allah me aikintan bata dawo ba da alama ta gudu tabar aikin kenan so hjyr ta amince ta daukeni aikin akan 5k duda aikin baida wani yawa so daga gbe monday zan fara zuwa" heedayah ta daka tsalle "yes, good job shams, seki kiyaye karkiyi abinda zesa ta koreki, kinga daga nan semu fara aikin mu" shams tace "in shaa Allah heedayah baran baki kunya ba" heedayah tace "yawwa sannu da kokari, Allah kaimu goben take care" ta katse wayar. Da baya ta fada kan gado tanawata murmushi "my dreams are yet to become reality, but yanxu ina zan samu cctv (spying camera) dinda daddy'n don moha yataba kwace wa awurina? Thats the problem, Allah desa be jefar ba dan in har ya jefar my plans will all be ruined totally."
Alhj ismail na zaune a dakinsa can ya miqe ya karisa gun wardrobe nasa kome yake nima oho? Can ya ciro wata baqar jaka ya nemi gu ya zauna sannan ya bude yaciro cctv'n daya taba karba gun heedayah ko nazarin me yakeyi oho can ya sake miyar wa cikin jakar ya wurga cikin drawer'nsa
[10/10, 2:22 PM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: 👮👮👩👩💥💥💥💥💥
HEEDAYAH!
💥💥💥💥💥👩👩👮👮
3⃣3⃣
written by miemie👄
Chapter 22 · 0% Book details