Sashe 100
Heedayah Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
7 MONTHS LATER
Daidai 10:20PM Heedayah na zaune a d'akin don moha peacefully sbd rayyan is fast asleep danko gobe akwai sch, knocking akayi a bakin kofar tace "come in". Don moha tagani da gudu ta tashy tayi hugging nasa "my mr romantic, ya haka? Ba se gbe zaka dawo ba?" Murmushi yayi mata "am damn missing my wife saisa na dawo yau", tace "awwn I miss you too". Ruwan wanka ta had'a masa nan ya shiga kafin yafito ta had'o masa tea tare da ajiye masa pyjamas nasa yana fitowa ya kurbe tean yasa kayansa sannan suka kwanta. A hankli yafara shafa heedayah, tace "mr romantic pls not now mubari se nan koda da 2yrs wlh ban gama hutawa ba" don moha yace "wani erin hutu baby? Rayyan is almost 4 yrs wani erin hutu again, ni gaskia I want another baby" a'a nikam ai kaga yadda haihuwan rayyan yabani wahala gaskia ni ba ynxu ba" don moha yace toh shknan xanje in auro wanda zata haifa min anoda baby" yana kaiwa nan ya juya hannunsa ta rik'o "okay fine naji" haka ba yadda ta iya dashy ta yarda yana mata tana mai da martani, a daren ranan suka raya sunnan manzo.
7 months later...
Daddy'n heedayah ya mallaka wa daddy'n don moha wato Alhj Ismail company'n sai da motocinsa dake kano sbd rik'e masa amana da yayi.
Heedayah na zaune a parlournta da cikin ta na wata shida yayi kato shima sosai sekace na 'yan biyu shan tsamiyan birin dake gabanta take tana kallo can driver ya dawo da rayyan frm sch da gudu ya kariso yayi hugging nata sannan yayi hugging cikin, "momma how are my sibling?" Heedayah dake shafa kansa tace "they is fine sweetheart go nanny is waiting for u, change ur clothes nd have ur lunch okay?" "Okay momma but when will they come? I want to play with them, they are twins right?" murmushi ta masa sannan tace "don't worry sweetheart very soon!" nan yashiga kolla ma nanny kira.
Suna cikin masa home work nasa don moha yadawo daga office dagugu rayyan yayi hugging nasa sannan suka kariso don moha yaba ta peck a kumatu "ya karfin jiki baby? Ya little babies namu?" Tace "bansani ba ai wlh..." bata k'are maganar ba yace "kokiyi shiri ko na nuna wa rayyan pic naki wanda kke kuka tun yana baby"... "A'a pls nayi shiru" rayyan yace "daddy show me! Show me!" Heedayah tace "mr romantic pls don't show him" ko sauraronta beyi ba yanuna wa rayyan suka ta dariya. Tashi tayi a fusace takoma d'aki don moha yace "see momma is angry lemmi go calm her down, go n meet nanny to finish ur homework for u, okay?" Tare da basa peck. Nan ya nufa d'akin da heedayah tashiga yasameta a tsaye d'aga ta yayi cak ya kwantar da ita kan gado "am sorry baby" tare da riko kunnuwansa murmushi ta masa ta jawosa ya fad'o jikinta suna murmushi cikin nishad'i da jin dad'i ni miemie na jawo musu kofar d'akin....
Anan ni miemie na ajiye pen dina nima...
Ina fatan kun d'au darasin dake cikin wannan littafi. Wato komin ya kake da mutum karka kuskura ka yarda dashi, ba'a yarda da d'an adam as baraka tab'a sanin what a person is capable of doing ba, danko zaku iya fitowa ciki d'aya da mutum amman yayi betraying trust naka. Kuduba yadda alhj S.u yayi trusting alhj Lawal tamkar blood brother'nsa amman dame ya saka masa? Da butulci. Kamar yadda akace makashinka yana a gindinka. Ina fatar kunga illar yarda da d'an adam dakuma amfanin wadatar zuciya, shi alhj Ismail daya gode wa Allah da abinda yake dshy gashi a karshe alhj S.u ya mallaka masa companinsa halak malak wanda ba karamin taimakonsa zeyi ba, shiko alhj Lawal dayasa greediness agaba a jail ya kare who knows ko ze mutu ma before 30yrs inprisonmnt nasa.
Allah sa mu amfana da wannan darusa a rayuwa yasa mugama da dauniya lfy yakuma rabamu da sharrin mutune erinsu alhj Lawal, Ameen!
Dafatan na nishad'antar nakuma fad'akar, inda nayi kuskure Allah yafemun, ya yafe mana gabad'ai.
Godiya ga Allah SWT daya bani ikon gama wannan littafi. A big thank you to all my fans where ever you are thank you so very much for your comments nd care, I love you all very much. ❤