← Book details Heedayah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 100

Sashe 21

Heedayah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin siririyar muryarta "is there a problem here?" Guy din ya sakar mata wata shu'umar murmushi sannan yace "lets find somwhere nd talk" heedayah ta dibi kudinta tasa a jaka takama hanyan fita guy din yana biye da ita, wanda suka dibi ledojin ma haka bata tsaya ko inaba se gabar wata mota qirar KIA 2016 ta danna security a jikin makullin motar ta budu sannan ta bude musu booth suka sa mata ta sallamesu da dari biyu suka mata godiya, nanne ta dawo da kallon ta kan wannan guy tace "well?" Yace "I am aasim nd you are?" Da fuskarta a daure tace "heedayah" yace "wow nice name, uhm kar nayi keeping naki waiting is like ure heading to somewhere" yasa hannu cikin aljihu ya ciro card nasa yace "ga card dina maybe u could call me semui proper introduction" da kamar heedayah barata amsa ba sekuma ta amsa bata ce masa komi ba tashiga motarta tafice, se mamaki guy din yake bata taya ze cire N65,760 ya biya wa mutumin da yafara gani yau? Lalle kam ahaka har ta iso gabar wata makekiyar mansion ni miemie nace "lalle rayuwa juyin masa, yaushe su heedayah sukayi wannan gda? Ina gdan gadon mummy?" Honk da tayi ya katse min tunani, mal musa ya bude mata ta karasa gun parking motoci tayi parking motarta.
Wow gaskia gdannan ya hadu sosai za'a iya cewa yafi gdansu na da da kyau sede wancan din yafi wannan sarari, ga motoci har guda 4 a pake da KIA, hyundai 2015, benz S63 dakuma prado shigen irin na little 8 year old heedayah sede wannan ya dan fisa kyau dake new model ne. Tace mal musa dan taimaka min mukai wannan leather bags din ciki ta diba shima ya diba suka shiga ciki suka ajiye, wata kyakkyawar mata na hango zaune akan sofa tana kallo na tabe baki "kaai gaskia wannan tamin kama da mummy'n 8year old heedayah" daga sama akacemun "ai itance" nace "wow haka tayi qiba..." heedayah ta bugeni ta karasa gun mummy'nta ta dale cinya ras! Mummy tace mata "sannu da zuwa" tace "yawwa mummy ai bakisan meya faru ba yau a mall" mummy tace "mefa?" Nan heedayah ta fara labarta mata, ni miemie nace "gaskia ba'a raba mutum da halinsa wato har yau heedayah tana nan da halin bada labari" tana gama bata labari ta curo card din aasim din ta miqa wa mummy, mummy tace "ke kuwa ai dole ya kashe kudi kaman ya kashe banza pilot ne fa!" Heedayah ta miqe tare da fadin "shi ya dama, his won problem" ta nufa gun fridge a dinning area ta dauko drink ta bude takai baki, mummy tace "ke heedayah haka rayuwarki zata kasance miki knan?" Heedayah ta turo baki kan ze taba bango "nikuma menayi ynxu?" Mummy tace "baraki kirasa ba?" Heedayah tace "in kirasa yamin me? Nace bemin ba." Mummy tace "tohhh zancen kenan kullum *ni bemun ba* shin heedayah until wen maza zasu fara miki, kisani dis is a very bad habbit kke tshy dashy ure no more a child ure now 17years old", heedayah tace "ai nasani mummy" mummy tace "den mesa kke shutting maza haka? Baki taba saurara wa na miji bafa, harta cousin naki ammar yaron sister na yace kin masa anman haka kka ki kula sa, uhm uhm fa heedayah kiyi a hankali" Heedayah ta taso frm inda take zaune tazo ta zauna kusa da mummy sannan tce "aure kkeso inyi ne?" Mummy tace "ko kadan nafison kiyi karatu amman kuma dat doesn't mean zakina ma maza abinda kkeyi, ynxu me laifin wannan aasim din kiga almosg 70k ya kashe miki gshy da profession me kyau" heedayah tace ni mummy ba aure da saurayi bane a gaba na, tun ba yau ba ina gaya miki I WANT TO BE A PROSECUTOR. Mummy tace "bakiji mena fada miki ba knan, kiyi overlooking abinda alhj ismaill ya mana, yau shekaru nawa heedayah? Ke baki mantuwa ne? Ai akoi Allah gashy cikin iko da rahamarsa ynxu rayuwar mu taka irin ta da, daddy'nki kawai muke jira yaji sauki, ai akoi Allah kuma Allah ba azzalumin kowa bane, kiyi wa Allah kibar fadin ke prosecutor zaki zama, bama haka ba, kefa mace ce heedayah ba na miji ba ko kin manta ne?, had it been na miji ne ke Allah zan barki ki karanta wannan criminal law kinsan ko shekaru nawa zakiyi kafin ki zama prosecutor din? Dan sekinyi obtaining undegraduate degree na 4years sannan kishiga law sch nakusan 5 yrs, heedayah 9 years wasa ne? kiyi tunani pls ni I cant force u kiyi abinda bakiso abinda kkeso shi zakiyi but u can always count on my blessings. Heedayah tace...
[10/10, 2:22 PM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: 👮👮👩👩💥💥💥💥💥
HEEDAYAH!
💥💥💥💥💥👩👩👮👮
3⃣0⃣
written by miemie👄

"Thank you mummy but kisani nayi promising daddy, I don't care about ages dinnan koda it'll take me to my last breathe ne zan zama prosecutor inyi revenging wa daddy, kuma zancen in fara kula samari niba aure zanyi ba" mummy tace "heedayah nikuwa in har nina haifeki karki zama prosecutor ki karanta simple course naki ko business admininstration kowani sociology nanda shekara biyu kiyi aure abunki, mutuncin ki knan" heedayah ta zaro daradaran idanunta "haba mummy am way better than that, nd bana so muna arguing akan abu daya kullum ya isa haka pls" mummy tace "toh heedayah in kinga kin karanta wannan criminal law toh a bayan raina dan ba yadda zaayi ace ke kadai Allah yabani sannan ina ganinki kina misleading rayuwarki, u shud either choose ko ki karanta simple course naki kokuma kiyi aure" heedayah cikin tsawa tace "am not doing either of them" ta ruga sama dakinta da gudu tasa lock ta kifu kan gado se sharara kuka take tayi abinta sanda tayi me isarta sannan ta dauko 'yar diary nata tayi rubuntunta ta ajiye ta dauko ipad nata tacigaba da research nata akan criminial law tana cikin yi wayarta tayi qara dubawanda tayi taga admission later inta tsalle ta buga ta sauqo qasa da gudu bataga kowa a parlour ba sede karan nanny da takeji a kitchen, tayi dakin daddy inda ta tarar da mummy na hada masa drugs nasa ta karasa gun daddy da kyar ya daga hannunsa amman ya kasa kaiwa kan heedayah dan haka tadaga tasa yamata murmushi tace "daddy look admission later na yafito" ta nuna masa wayar bayan yagama karantawa yamata murmushi sosai heedayah tace "daddy talk to mummy wai baran karanta criminal law ba sede tamin aure" daddy ya daure fuska mummy ta karaso da drugs na daddy, daddy ya jijiqa mata kai da alamun "a'a" mummy tafara zazzaga bayani still daddy yaqi backing nata shide yace abar heedayah tayi abinda takeso badan mummy naso ba tace "to shknan Allah sa hakan yafi alheri amman du sanda wani abu ya sameki kar keda daddy'nki kuce banyi mgn ba," heedayah ta taso tayi hugging mummy tace "thank you" mummy tace "Allah sanya alheri," nan taba daddy maganinsa heedayah ta kwaso kayakinta data siya daxu takai daki tagama shryasu sannan ta sauqo tasami nanny a kitchen ta gaya mata kan tasamu admission nanny tamata murna sosai, washegary ita da mummy sukajesu BUK suka gama processing komi, wannan knan.

Bari mu leqa family'n alhj ismail da lawal.
Alhj ismail na hango zaune a garden na gdansa shekaru sun qaru kam harda 'yan furfura yana dan karatun newspaper nasa akayi honk a bakin gate, honk akeyi sosai, alhj ismail ya tsaya ganin waye wannan me honk haka megadinsa ya tashy ya bude gate motar don moha yagani qirar audi 2016 sabuwa pil baqa, azuci alhj ismail yace dama nasan ba dan iskan da zeyi wannan danyen aikin inba kai ba. Neman gu yyi sannan yayi parking har ynxu be kashe waqar daya qure acikin motar ba sanda yakusan 3mins sannan ya tattaro wayoyinsa ya kashe waqar yafito sanda nayi tuntube dana gansa. Na sake gurza idanuna dan in tabbata abinda nake gani gaskiya ne, don moha ya girma sosai ya zama saurayi he's now 23 years old kyau kam ba'a cewa komi ga body kamar na justin bieber;) packs nasa daidai basui yawa ba basui kadan ba, ga muscles nan a hannun nasa gwanin sha'awa yana sanyaye ne cikin jeans da wata shirt me long sleeves amman ya nannade hannun zuwa iya elbow insa wanda hakan yasake fidda body figure nasa, gashin kannan kamar sui mgn dan yadda suke qelli tafiya ya soma yi wane wani boss daddy'nsa alhj ismail se kwala masa kira yakeyi amman ko kadan baiji dake headphone ne a kunnesa ya qure yana jin beats abinsa, me gadi ne karaso ya tabasa nanne ya jiyo, me gadi yace "naga alhj nata kolla maka kira tin daxu" don moha yace "where is he?" Me gadi yadanyi yar murmushi yace "gahi can a garden, niko don moha kadena min turencinnan kasan ba ganewa nake ba" murmuahinsa dayasaba yi yayi masa sannan yace "kaima kayi zuciya ka koya" yana karasawa gun daddy ne yana maganan....ya nemi gu ya zauna alhj ismail yace "kai ynxu muhammad rayuwar daka dauka wa kanka ya maka knan? Sekace ba dan musulmi ba, koda yaushe kana cikin jin kidi toh wlh ka maida hankalinka nan ba london bane kanajina ko?" Don moha kam kidinsa yakeji bema san me daddy'nsa ke fadi ba sanda alhj ismail ya wurga masa newspaper inda ke hannunsa sannan ya dawo hankalinsa yacire headphone din, alhj ismail yace "ka maidani dan iska knan ko? ina maka mgn kana jin waqa ka kiyayeni fa muhammad" don moha yace "ayi hkr" alhj ismail yace "tashy kabany gu," ya miqe ya fara tafiya yana shan corner ya maida headphone nasa, side nasa da kaninsa safyan ya nufa ya samesa zaune a parlour yana game ya xauna a sofa nxt to him yace "kaifa bakada aiki kullum cikin game" safyan yace "toh ya zanyi? ya naga kajuma haka kuma?" Don moha yace "old man ne ya ajiye ni wai yana mun waazi" safyan yace "lol ba dama old man an samu sana'a" suka kwashe da dariya
[10/10, 2:22 PM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: 👮👮👩👩💥💥💥💥💥
HEEDAYAH!
💥💥💥💥💥👩👩👮👮
3⃣1⃣
written by miemie👄
Chapter 21 · 0% Book details