Sashe 9
Hariji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rushewa da kuka ummi ta sake yi,ta caka gwuiwarta a qasar floor din tana basu hakuri
"Kaico rayuwata"
"ke sharaf,robish,zauna ki zama gaula kishya ta taka ki,ba kiran emergency ba ta kira gindin bindiga,wainan tsinannun kishiyoyi za ayi a gidan nan,ummi shawara daya zan baki ki zage ,ki zama cikakkiyar ƴar ta'adda,kowa ta hareki da rigima ki aikata mata,er muciyar nan ki zaman tanazarsa a bayan qyaure kafin in aiko maki da gora da addah. "
"Hhhh kice gida zai zama kwata,kaca ka ca kenan,wallahi har na hango wancan mai kama da zabiyar tasha yanka.. "
"Ashsha allah ya kyauta,ummi ya da haka kuma?" Quliya ya katse su ,wanda shigowarsa kenan ,bayan ya samu labarin tashin hankalin gidansa ya zo a sukwane
Sai a wannan karon uwargidan ta keto ,ta sashenta,batayi wata wata ba,ta faɗa ta bayan ƙuliyar ta rungumesa tana sauke wawan ajiyar zuciya
"Alhajina mun auna arxiki,yau munga kuturun tashin hankali,alhaji da baa kawo dauki da wuri ba da kaga gawawwaki,gashi sunja duk yan uwana sun ware ta qofan baya,ni kuwa saura qiris in fadawa titin street din nan ,ta windon upstairs dina,quliya umurninka nike jira zan kori duk ma'aikatan gidan nan,saboda na lura an zugesu ,kar su takurawa amaryarmu! "
taqare maganarta tana wani ruqunqumesa tana shinshinar wuyarsa
Sakin baki da hanci sukayi cikin tsananin mamaki,karuwanci ido biyu,lallai gidan en boko,itakuma kalar naki salon kenan makira! lallai da nice ummi sai na gallazeku,wanda zaisa ku gudu dake da waccan jaujau din kun bar ladanku" cewar hajjo ,tana farfar da ido tana taunan cingam.
Quliya mamakne ya ishesa..
Ashe abunda ake fadamun akan su haka ne?"
A nutse ya 6n6are ta a jikinsa ,sannan ya bude brief case dinsa ya basu daurin 1k guda uku
"Ahuta gajiya,jirgi na jiranku,uwargidata ke kuma duk hukuncin da kika yanke akan gidanki,to yayi,abunda kawai nikeso,ki kamo mun hannun qanwarki ki kawota sashena,kuma kuzo da Nnenna,daga nan bai sake magana ba ,ko ya saurari gidiyarsu ba ,ya wucesu,yina addu'a allah yasa su koma gida lafiya batareda sun kassara ko sun raunata wani ba again"
Yina bada baya ,ta waigo ta kallesu ta watsar ,sannan taje ta yaye fuskar ummi
"Hmmm en mata zaki iya kishi dani?,barka da zuwa gidana,saidai zan gargadeki ki jawa en uwanki kunne,wallahi zasu ja maki dana sani,so su tattara rashin mutuncinsu sukai kano zai musu amfani kafin yanzun nan insakar masu police dog suyi mun taya taya da naman jiki"
fuuuu ta wuce ,tana jiyosu suna danna ashariya,saidai natsuwa sukayi da sukaga wani ware house na karnuka lafta lafta jikinsu buzu buzu gwanin ban tsoro
gani suke kamar zasu cinye wayan ne ,su biyosu,aikuwa a take cikin tsoffin cikinsu ya karta,da sauri suka firfita zuwa wajen get ,sukayi parking kamar en gudun hijira..
47&48
*Alheri writers asso.*
Watsewa duk dangin ummi sukayi,yayi saura ita kaɗai sai hajjo,da ta janyeta Zuwa part ɗinta,a ƙoƙarinta nason ta gamsar da ita ,cewar duk wannan tsiyan da sukayi,sun yishine na gyaran zama,don sun lura,kishiyoyinta akwai su da damuwa,sosai ta gyarata cikin wani yadi ,samfarin kalar na en indiya ,mai haɗe da tafkeken mayafi ,da ta naɗe jikinta a ciki kamar lafaya.
Duk abun nan ummi da ido take binsu,amma ita sunma kasa gane ciwonta,ace kamarta itace ƙanwarsu,and tayi aure ta barsu a gidan ,dama ace rashin mazane ,amma ba haka bane tsabagen kwaɗayine da huɗubar shaiɗan,wannan lamari nasu in ta tuna yina haddasa mata damuwa ,ya za'ayi a cikin gidan in suka waiga suka ga sai isu ya su,ba me kwa6a masu? Dukda dama ko da take cikinsu nata nasiha ne,matsayinta na qanwarsu,uwace allah ya basu amma son kuɗi ya rinjayi zuciyarta ga iya gane banbancin halas da ɓacuwar tarbiyyar yaranta...Allah see my family through🤲😭 ta ɗaga hannu tana addu'a cikin zubar ƙwalla
sosai hankalin uwale ya tashi ganin ƴar ƙanwarsu na sharar da hawaye,wanda shigowarta kenan tazo tayi wa ummi sallama kuma ta kira hajjo tunda jirgnsu zai tashi
Damuwane ya shigeta sosai,a ranta ta soma raya cewa "Anya zan bar ummieta a wannan gidan ? To waima shi quliyar bayida dangine sai mata da bamuga kowa a danginsa ba? koda shi aminin sarkin kano ne ko? kuma famous person ,in bacin haka da wallahi ba abunda zai hana in dauketa mu koma,saidai yace abiyasa kudinsa mu kuma munci halas!"
"Anty uwale zo in rungumeki ko zan samu saukin zogin da nikeji a raina,wallahi anty uwale inajin tsoron matan gidan nan,amma ..." sai kuma taja bakinta ta tsuke
ƙarasowa wajenta uwale tayi da sauri ta ɗaura kanta akan cinyarta,tana ɗan shafa mata kai ,tana ɗan girgiza mata kafaɗa ta sigar rarrashi
"Amma mene?" ta tambayeta da dukkan kulawa
Rawa bakin ummi ya somayi kafin tace"Anty kune kaɗai gatana,dangina ,fukafukaina,in baku bazan taɓa kai labari ba,plx ina roƙonku don allah ,ku fitar da mazaje cikin manemanku kuyi aure,indai har kunason raina ya natsu in zauna a gidan aurena , in fuskanci ƙalubalen cikinta na roƙeku"
Ta fada tana qarashe kalmominta cikin kuka mai haɗe da shasheƙa,,,wanda ke taɓa zuciyar masoya da ƴan uwa masu jin ɗan uwansu a jiki
Sosai jikin hajjo yayi sanyi A hankali takejin rashin kyautawar abunda sukeyi a ranta,to amma ya zasuyi ,meye zatace ya jawo masu ?kasancewarsu mabuqata , *harijai* ko kuwa kasancewar rashi da fafutukar buqatar rayuwa?
gyaran murya tayi sannan ,kamar hadin baki ,suka soma magana suna bata haquri ,da yi mata alƙawarin tsaida mazaje ,matsawar za tayi farinciki da hakan.
Murmushin jin daɗi tayi,kuma at d same time ,wasu siraren hawaye na silalo mata "Nagode yayuna,zan cigaba da tayaku da addu'a daga nan,kuma kuna yimun addu'a allah ya kaɗe fitina a rayuwar aure na da ƴan uwan zamana"
ca6e baki uwale tayi,wai en uwan zama? sai dai tayi shiru ,saboda kar hankalnta ya daɗa tashi,amma ita sheda ce,akan cewa har gaban abadan ,kishiya bata taɓa riƙar kishiya a matsayin ƴar uwar zama.
***
ƙuliya hankalinsa bai kwanta ba sai da ya tabbatar dangin amaryarsa ,sun bar abuja kuma sun sauka kano lafiya,,saidai abu ɗayane ya basa mamaki yanda matansa suka haɗe kai ,yayi kiransu ɗakinsa amma ba wanda yazo ,Amma ya alaqanta hakan ta 6angaren uwar gidansa.
**
*9:00pm*
Quliya wanka yayi sosai ya ɗakko wata tissue yadi mai ruwan milk ,da ya ɓoye tsufansa ,ya fito da kyawunsa ,kasantuwarsa na real balarabe ba algus.
wayarsa ya ɗauka yayi ta kiran matansa ,saidai ba wanda ya ɗauka,wanda ya alaƙanta hakan da kishi,sosai yikejin kansa cikin tsananin farin ciki wanda rabon da ya tsinci kansa a wannan yanayin tun sophy tanada lafiyarta kafin tayi hauka...
A Take tsikar jikinsa ta tashi yarrrr ! Wani baqin cikine ya maye gurbin farincikinsa ,da sauri ya miqe ya fiddo wipes yina tsantsane zufar fuskarsa
"Ya ilahy,yaushe zan saba da wannan yanayi naki sofy na,when?"
Kiran wayarsa ya dawo dashi ,dai dain sa.
A hankula ya sauke ,idonsa da suka shanye saboda amfani da medicated glass ,akan screen din wayar
ɗan murmushi ya saki da ya ƙara ƙawata fuskarsa,tun kafin ya ɗauki wayar yaji ya nema damuwarsa ya rasa
"My son!" ya furta a hankula da kawai zaka iya ganewa a saman la66an sa da ya motsa.
"Assalamu Alaik,son ka huce?" .
"Dad ya amaryan ka?"
murmushi yayi na saman le6e,wanda ya sashi jin farinciki ko banza ,ya damu da damuwata,ya raya a ransa
"Son amaryata,tafi jin lafiyar dad ɗinka?"
Murmushi yayi ,gamida sosa ƙeya,kamar yina ganinsa a gabansa
"No dad,kawai dai auren naka yina ,raina ne,amma plz ka kula da ita sosai dady,if possible duk inda zaka kuje tare,saboda kar en gidan nan su nema cutar da ita"
"Son ance maka wani abu ya faru ne?"
ya tambayesa cikeda mamaki,saboda if zai canka,adnan bai taɓa kawo ƙorafin gidan a wajen ƙuliya ba,amma why wannan maganan?
katse masa tunani yayi da cewa"Dad kar fa ka kawo komai a ranka,na tafi can amma raina na wajen dady na ,feels so worried ,ina nan dawowa a satin nan"
sun cigaba da hira mai ɗan tsawo kafin ,ya katse kiran ,ya zauna turus ,yina saƙa da warwara a ransa ,shin inyi ko in janye?
**
Da sallama ƙuliya ya shiga ɗakinta,hannunsa ɗauke da wani tray na alfarma ,an ɗaura wasu madaidaitan farantai da bowl,sai glass cups biyu a kwance da wuƙa,cokali da fork .
su kuma a farantan ,ɗaya gasashen kaza ne ,sukutum ɗinta ,anyi gashin inji,an kwashe kayan ciki,an replacing da carot,cabbage da green pepper,sai ta wajen an shafeshi da garin yaji da magi,sai ketchup da salad cream,ɗayar bowl ɗin mix fruit mai madara da zuma,sai kwalin hollandia
Tun da taga shigowarsa ,gabanta ya yanke ,gamida bada sautin dam!
amma duk da hakan bai hanata jin nauyin ganin babbar mutum kamar sa yina kiciniya da tray ɗin kayan abinci
batasan sanda ta miƙe taje gabansa ba
saidai ta kasa cewa komai idonta na a ƙasa ,ta miƙa masa hannu alamar ya bata ta taimaka masa
Murmushin jin daɗi yayi,sosai ya sake jinta a ransa
"Amaryata,sha kuruminki yau ranar kine ,bakya laifi ko kin kashe ɗan masu gida" yayi mata magana cikeda zaulaya,sannan ya je ya aza akan center carpet ɗin dake gaban gadon nata
cak ta tsaya a inda take ta kasa motsawa ,itadai nauyinsa take ji...
"To qaraso mana ,ki zauna a gadon mulkinki" hmm abun ,zan kunya ,tsofai tsofai dashi bai kamata yina mata wannan kalaman ba
Batayi masa gardama ba,saidai akan carpet ɗin ƙasan ta zauna a maimakon ,kan gadon ,sannan ta ɓige da gaishesa
Umurni ya bata da taje tayi alwala suyi sallah ,nagodewa allah da ya nuna masu wannan ranar
ɗauke wuta tayi gamida shafa pant ɗinta dake ɗaukeda pad a hankula
"wayyo kunya,zanyi sallah ba tsarki ne,ko kuwa zan ce masa am up ne?".
jin shiru yasa ya kira sunanta ,"Ummul kulsum,kinaji na?"
Inda inda ta fara yi,"Au ,uhm ,eh "
"ok to shiga ciki ,kiyi alwalan ko bakisan toilet din bane?"
"Ah ,amma..." sai kuma tayi shiru ,tana jinjina abun a ranta
ɗan tunani yayi kaɗan ,kafin nan,ya zarce da zolayenta ,ta hanyar cike mata maganar da bata ƙarasa ba
"...Amma ina Al'ada,ko ba haka ki ke son fadi ba?"
shiru tayi ,tana ɗan murmushi,ta gyaɗa masa kai,batareda tace komai ba
sosai ta yabawa simplicity ɗinsa,ga barkwanci