← Book details Hariji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 18

Sashe 15

Hariji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin galabaita ,ummi ta farka
Cikin dusashewar murya take kiran "Ruwa"
A nutse nurse din ta zo kanta "Hajiya ,kina on drip ,so ba'a shan ruwa sai ya ƙare..." bata rufe baki ba ya taho da bottle din ruwa a hannu
"Nas ,ki kashe ruwan mana,ta sha ruwa a kunna daga baya ,kuma beside ai ba patient bane client ne,ko yanzu ta nemi sallama zamu wuce gida ko ummu na"
kallo daya tayi masa ,kawai zai gashi tana hangoshi sanda yike sukuwa a kanta,aikuwa da ƙarfi ta kwarma ihu
"Nurse kwankwaso na yina ciwo a kira mun likita"
jikinsa rawa ya soma yi "ayya haryanzu ciwo nne?"
ɗaga masa kai tayi "nurse kira likita mana"
"dady kaje za tayi mun massage"
"meye amfani na ,ni zan maki tausar" ya fada yina haurawa kan gadon
ai dasauri nurse din tafita ,cikin jimami da tausayin ummi "oh ni baraka,mai kwadayin auren sugar dadies don in kwashi naira ,ji yanda yarinyar nan lokaci daya wannan shirgegen alhajin yayi mata fata fata,kuma ji bi so yike ya haiqe ma er mutane a gadon asibitin,wannan bala'in da me yayi kama?"

Ƙuliya sosai yanda yaga tayi ɗashewar ciwo yaga tayi tsananin burgesa,yasha mamakin matan da ake cewa a first night sai an masu amfani da olive oil,could you imaging ,santsi gabanta keyi?,ga ruwa shau shau,Lallai yarinyar allah ya zuba baiwarsa,waima don datsoro a tattare da ita ,wannan inaga ta zama er hannu,lallai shi allah ya kashe ya baiwa

Hadiye kwadayinsa yayi ya fara jero mata ban haquri ,yina dad'a zuzuta mata kanta ,yina wassafa mata baiwarta ,wanda hakan yakaishi ga zarmewa..

Itadai shiru tayi ,kunya ina qasa ta nutse ,ruf,ta rufe idonta ta kama barcin qarya

shafa gora goran qananun kitsonta yikeyi yina ayyana abubuwa a ransa ,har likita ya shigo ya zuƙi ruwan allura aikuwa nan ta ƙanƙamesa tana "dady kace masu karsu caka mun allura da zafi" Qarshe cire drip ɗin akayi,ta ɗane cinyarsa tana kukan alluran

rungumeta yayi tsamtsam ya zame wajen saman buttocks ɗinta,cikin dubara yayiwa likitan sigina,bata ankara ba taji cuk an soka mata alluran

ƙara tasaki aikuwa yayi maza ya rufe bakinta da nashi yina girgiza mata kai alamar,tayi shiru ,sannan da sauri ya shiga mulmula ɗuwawun yina wani lumshe ido yina jinsa a wani gajimare na dabam

sudai likita da nurse sulalewa sukayi suka fice ,batare da sun ankara ba

"wai mata na ganin anani" cewar nurse baraka ,tana bawa qawarta labari

Qawar da take amarya amarya itama tana auren dattijo irin su quliya ,tausayi tabata ,ai kuwa daga nurse's room ,suna hango fitarsa ,ta shige ɗakin

Suna shiga suka tardata tana tsiyayar da hawaye

"Nurse ,shine kuka tafi kuka barni,kun liqeni salan ya sake 6alle ni" guntse dariya sukayi,don lallai sun san ta tsorata dashi

"Wayyo ke kuwa ai duk dahaka muka sassaba ,baraka bamu waje ,zamuyi sirrinmu na matan aure"

janyo kujera nurse zahra tayi
"Ummulkulthoom,nan asibiti ne amma ba na maganin ciwo kad'ai mukeyi ba,harda counseling ,ummu ki saki jiki dani zan guiding dinki akan abunda in kika bi zakiji dadin gidanki ,ni sunana nurse zahra,kuma mijina babban mutum ne a garin abuja mijin mata uku nice ta huɗu,sanda na auri mijina iyayena suna zafin talauci saida iyayena suka saida gonakinsu na gado da filaye sannan nayi karatun nan,,a lokacin na tsanesa ,amma yanzu sonshi nake kamar in lashesa ,wallahi in nayi 2 hours banji muryar mijina a waya ba,to sai kin aza zazza6i nikeyi ,duk kinsan dalili? sirrin iya soyayya na wajen babban mutum ,ki bar samarin nan,da sun aureki wacce tafiki suke hange a waje,amma mazanmu lelen mu sukeyi,gani sukeyi taimakonsu mukayi muka auresu,see ko me zan fada maki bazaki gane ba ,sai kin fara dandanan gardin zama da mijinki ,wallahi unguwa in bacin inason inci gajiyar takarda ta,da wallahi nafi qarfen salaryn 100k+ da ake bamu anan

Ummu kiyi qawance dani kinji zan koya maki komai , amma dafari nalura ke macece mai raki,shi kuma mijinki,yinason aji dad'i ,to yanxu akwai wani cream da zan matsa maki a gabanki,bama sama kowa sai matan manya dasuka haihu a wajenmu,kinsan mace inta haihu komai nata na,raguwa to wannan herbal ne amma akwai aiki,yina ciko da tsokar gaban mace kinyi cifcif,sannan zan baki wani tabs da zaran kina tareda mijinki ,ko bakida desires kedai kisha musamman a yanxu dakike amarya zai dauke maki jin zogi,kiji ni'ima da qaruwar sha'awa ,bake babu raki"

zuru ummi tayi mata da ido,ta kasa ce mata komai,amma a ranta tana mamakin ce mata mai raki da akeyi,baasan ita din dauriya ne da ita ba,amma ita kanta shaawarta da du'ai take had'awa da batasan yandaza tayi ba

"Ummu kinyi shiru ko baki amsa tayi na bana? wallahi harga allah sonki kawai nakeyi kuma ina tausaya maki ,kasantuwar nasan wuyar xaman kishi,dole ki wasa takobin ki ta hanyar samun fada a wajen megidanki"

"shikenan na gode anty nurse amma in na yarda da shawarar ki yarda dashi zanyi,bayan kun dinka ni in dad'a farkewa?

"Ah ah ,d'inkin da mukayi maki zai kwana biyar kafin ya warke ,so yanzu zan bashi tsoro mu riqeki ,har tsayin kwana five sai ayi discharging dinku aje gida a cigaba da gashi"

Cikin sauqi ta matsa mata cream din ,tare da mata alqawarin zuwa mata da tablet din gobe,sannan ta bata plans sosai gameda yanda zasu zauna lafiya da quliya da matayensa

**
Tunda quliya ya ji labarin ba yanzu za'a sallami ummi ba ,ya kira adnan ya bashi haquri da nufin nan da one week zasu je honey moon ,so zasu fara biyowa nan saudin

Shiru adnan yayi amma a ransa yina cewa "Ni ya hanani in auri muradina amma yayi aure wai ko kunya ,wai zasuje honeymoon ,kai dady ya canja,ace masa anty ta farko amma yaqi zuwa sai taji sauki,Ni wallahi har naji na tsaneta tun kafin in ganta,amma kuma zanso ganin wanda ta iya juya control din dady har haka
63&64
*Alheri writers asso.*

Bayan sati guda

5:20Pm
Ummi cikeda farin ciki aka sallameta a asibiti,suka rankayo da quliya zuwa gida,saidai tasha mamaki da ba ko karen da ya leƙo daga Abokan zaman ta da sunan sunzo mata ya jiki,saidai maids dinsu ke kawo mata abinci har aka sallamesu,itakuwa ummi ko an kawo tsoron ci takeyi,don a tunanin ta zasu iya zuba mata guba taci ta mutu,don haka daga an kawo take sawa a kira masu gadin asibitin a fitar da abincin,itakam banda tea mai zallah madara da sugar dasu chips to sai kajin da Kuliya,ke zuwan mata dasu da sauran snacks take ci,don haka asibitin ba qaramar kar6anta yayi ba tayi fresh ,tayi ɗanye ɗanye,kamar me jego,suna waya da ƴan uwanta amma bata faɗa masu ciwonta ba,tinda wannan sirrinta ne da mijinta

Motarsu na shigowa compound din taji gabanta ya yanke ya fadi,batasan dalili ba,da sauri ta furta "Innalillahi wa inna ilaihir raji'un" hka ta 6allo qofar ta fito sukuku,ai kuwa ilai,tana shiga babbar falonta abun mamaki saiga kishiyoyinta a zazzaune sun sha wanka ,daurin wannan na dukan na wannan ,a tsorace tace "sannunku "
shikam murtuke fuska quliya yayi ,sannan yace "me ya shigo daku dakin matata?"
"Haba quliya ,yaufa ranar kwana ne,amma kaje ka daukota daga asibiti ni bance komai ba,sai daga kaga mun shigo dakinta muyi dubiya har zargi ya shigo?"

"Shi mara gaskiya ko cikin ruwa ya shiga sai yayi zufa,n nace ina zarginku? ko da yike babu laifi ,kulthoom dai er uwarku ne ,kuma bazan hanaku kuyi zumunci ba shine ma farin cikina ,saidai ta dawo tana buqatar ta huta,ta gode da gaisuwarku ku tashi ku fita"
"Ƙuliya?" Banufiyar matarsa ta ɗan kira sunanshi da sauri
"Out!"
Miqewa sukayi suna girgiza kai,kowaccensu na ciki na ciki

"Dady me yasa?"
"me yasa mene?" ya fada yina rungumota jikinsa
Shiru tayi qirjinta na bugun sauti da sauri sauri

"Faɗi abunda ke ranki ,rabin raina"
"Dady dama,nacene be kamata ka ta6eni ba,bayan kana dakin wata..." wani daure fuska yayi kamar hadari "then?"
Tsit tayi ,tsabagen tsorata dashi har jiknta na rawa
"Na gargadeki na qarshe ba ruwanki da lamarin cikin gidana amma..." kurum sai ya cikata ya tsallake qafa cikin zafi zai fice a d'akin

Wohoho me nayi da zafi?

ganin har zai fita tayi gaggawar cimmasa ,ta ruqunqumesa ta baya

"Dady ka gafarceni bazan sakeba ,na tuba,kaine kadai me sona in ka juya mun baya na bani "
A take fuskarsa ya washe ya juyota ya rungumeta
"Ina alfahari da samun mata kamar ki ummu na"
"Nagode Alfaharina"
"Iyan ba ,maimaita inji? "
kafa kanta tayi akan qirjinsa
"Ki maimaita nace "
"Uhm uhm ni kunya nikeji " ta fada tana noqe kafada

"Is olryt muje ki rakani dakina yau acan zaki kwana,nima yaudai a kawo mun ziyara"
ware masa idonta tayi "Dady "

"Shishh 😤Ina buqatar sauyin suna,wannan sunan na Adnan ne shi daya sai kuma yaranki masu zuwa ,amma for now, ki kirani da Alfaharina ,ni kuma zan kiraki da zinariyata"

daariya ta saki maras sauti ,har saida dimple dinta ya lo6a
"Uhm dadyy..." cak tayi shiru ganin yanda ya zaro mata ido ,cikeda barkwanci "Au Alfaharina" "Na'am zinariyata,me kike so ?"

Cak ta sauke qwaran idonta akan glass din window dinta ta saqon labule ta hagosu a maqalqale suna leqensu
"Goyo goyo zakayi mun "
"Angama ta gaban goshi" saida ta kalli wajen windown tayi masu gwalo ,sannan ta d'ane a bayansa yafara kewaya wa da ita a falon

"Alfaharina na gaji"
"Muje in maki tausa a d'akina"
"wayyo sorry,inajin kunya" ai kuwa da sauri ya miqe da ita a baya
"Aikuwa ban sauke ki ki tsere" ya fara nifar qofa da ita
"To dady na yarda amma jakata da keyn part din" zuwa yayi gaban kujeran ta miqo hannu ta dauki jakarta sukayi hanyar qofa

Suna kuwa ganinsu suka ruga bayan flowers suka 6u66uya

"Alfaharina bayanka dadi,amma baka tsoron wani ya gammu?"

"Nan ai gidanki ne,kamar yanda bayan naki ne,to wazanji kunya don ya ganni ina lelen matata? mutum daya ne adnan,kuma baya nan"
***
A qofar dakinsa ya bata mukulli,ta bude masu ,bayan ta biyo da hannuwarta ta kafad'arsa ta bude suka shige ta maida ta murza key,wani shaawar mijinta na bijiro mata

"An dai da6a abun kunya,tsofai tsofai yana daka shirgin er cikinsa ,tana yasar masa da kima a gida"
Chapter 15 · 0% Book details