Sashe 11
Hariji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bankaɗa mata harara yayi "Ban sani ba,mele ne" dariya ta saki "hhh su sweet an fa girma"
cikin quluwa yace "Oh ashe kinsan meye kike tambaya" daga nan ya hade gira yina cigaba da driving har suka kai filling station din,yi tayi kamar tayi zuciya tasoma yinqurin 6alle qofar ,kafin tace"malam cire muna security"a nutse ya kamo hannunta ,aikuwa tayi rikica ta fada jikinsa ,karaf idonsa yayi tozali da kan nononta da sukayi tsatstsaye a silk ɗin rigarta
A wani bala'ance yakai hannunsa ya shafi kan nonon sannan kamar wanda akayi wa amfani da magnet ya janye hannunsa yina sosa qeya
Itakuwa zuru tayi masa da ido ,taso ya cigaba don sosai take neman abokin shan minti a daren nan,hakan nema ,yasa ta kirasa refill amma ya qi bata hadin kai ..
"Sorry my beelah ,sharrin shaidan ne,dont interpret me wrong"
ca6e baki tayi ,sannan ta janye kanta "oh! worry don't ,buɗe mun dare nayi"
a kasalance ya buɗe mata ƙofar ,yina ganin ta zura ƙafa zata fita ya ƙwalla mata kira
"beelah tah!"
A nutse ta waigo fuskarta ,kicin kicin ba alamar fara'a
"beelah mayafi bakisa ba"
Ba tareda ta kallesa ba tace "inajin zafi" rumtse mayafin da ya dauko mata yayi a hannu ,ransa a mugun 6ace "ke dabbah ce zaki fita a haka duk nonuwanki a waje?"
"aww,ya burge kane,to ai mazan ba kowa bane en sa ido irinka"
"to bazaki fitaba ,ki jirani ,ni inje in refill din"
yina kaiwa nan ya fita ya 6amo ƙofar da ita
"Nonsense ,ana dauraka a hanya ka ƙi ka gane"
Baran baran suka rabu bayan ya maidata school sannan da kashejin ,in taje ta cire rigar ta qona
Yina shiga whatsapp ɗinsa ,saiga voice note ɗinta ,cikin shagwaɓa tana bashi haƙuri da alƙawarin ƙona kayan da safe ,tunda ta gane bayason tasa ta fita dashi wai ai dama don shi ta siya"
Sannan ta ɗaɗɗauki hoton kanta ,da duk saida surorin jikinta suka bayyana ,tundaga ɗuwawukanta,zuwa breast ɗinta da nipple
Abun ya bashi mamaki saidai ,ya barsu hoton kwantar masa dashaawarta da zaran ta taso masa ,musamman duk safiyar duniya da lokacin kwaciya barci
Hawayen takaicine ya sirnano masa a dakalin kunci
"Meyasa za kayi mun haka dad? Nabela me sona ce,qaddara ne ya shiga tsakani da sharrin qawaye..."
hoton da aka wanke masan zuwa na takarda ,ya ɗauka yina kissing duk inda yasan gaɓoɓin jima'in ta ne
"Haba dad ,ni mutum ne me tsananin buqatuwa,na jure na haɗiye shaawata ,for many years don kiyaye dokokin allah,plz dad kar kasa in halaka...
***
Tunda quliya yasha cafee ya samu barci ya kwasheshi sai dab da magrib ya miqe ,shima ummi ne ta tasheshi,murmushi yayi ganin yanda ta riƙe throw pillow ,tana zungurinsa dashi wai bata son ta6a shi
Wanka yayi sannan ya hure zuwa sashenshi ɗaure da towel ,ya kuma rufe jikinsa da wani tafkeke
amma duk da haka ummi kunyarsa ne duk ya dameta din haka taƙi rakasa,yina dab da shigewa ɗakinsa Nnenna ta hango shi ,kanshi jam6ar da ruwa
da sauri tayi sashen uwargidan
"Anty nayi mugun gani,na aza quliya baida qoshin lafiya,amma ya haiqewa yarinya harda tsakar rana😌walahi kinyi gaskia da kikace dangin harijai ne"
"Nnenna banson sharri,alhaji bai kusanci yarimyar nan ba,don tun daren tarewarsu na la6e kuma naji yace zai bata lokaci mai tsawo har sai don kanta ta nemesa,kinga kuwa komun iskancin budurwa bata neman miji daga aure"
"lallai anty to yanxu yazo ya wuce daga part dinta da towel yayi wankan tsarki kansa duk ruwa"
**
Ummi na zaune tana tuna barkwancin quliya tana ɗan murmusawa a falonta ,idonta suna kakkafe a ƙaton window size ɗin hotonsa da yayi shigar alƙalai ,yayi azaban kyau,ta shirya cikin atamfar english ja da yarfin ganye ganye da milk ,kayan sun kakkamata ba sosai ba amma tayi kyau sosai,sai qamshi takeyi da ɗakunanta
gefenta jan mayafine,ta ajiye ,irin tana jin dawowarsa ta saka
Ba zato ba tsammani ta ji shigowarsu kamar barade
"Amarya baki laifi"
Duqar da kai tayi cikin jin kunyarsu "ina yininku"
"ko ki fito abunki ,tunda kika kulle a daki da miji,ke baki tsoran girmansa,ko so kike ya tsufar dake? "
"Anty don allah ki bari kunya nikeji"
dasauri Nnenna ta cafe "Dayallah anty bar rarrashinta ,muda mukazo muyi mata concrete warning akan mijinmu...ke kalleni dakyau,wallahi nafi qarfin in kwanta da quliya ,kema ya kwanta dake,don yanda kike dinnan baza ki rasa cutar infection a tare dakeba "
"Haba Nnenna watannan yarinya ce da sanyi ake binta,gwara dai ki fada mata illan shigewa tsoho ,yanzun nan zai ɓararraka ki ,ya mutu ya shasheki ya ƙwace maki ƙuruciya,ki rasa matayi"
Ran ummi ne ya soma sosuwa ,yanda taga sun tasa ta a gaba suna zagin ɗan bawan allah ,to mai ma yayi mata?
A nutse ta dago idonta ta kallesu kyarkyar ,a take taji tsoronsu ya dasashe a qwaran idonta
"Kun shigo mun daki babu sallama,na gaisheku kun kasa amsawa ,kuna aibata mutumin da ya kasance miji a gareku ,to in har tsohone ,ku rabu dashi mana,don ni kam yanzu naga gidan samun lada,zanyi tattashin tsufansa wata qila allah yayi mun tukuici da aljanah "
"ke yanzun nan bakin ki zai yi jini mu kike gayawa magana"
"Afuwan iyayen gidana ni a su wa? zuwan jiya jiya?,kawai kun soken mun miji ne shine ni kuma na kasa daurewa na ankarar daku rabon da zaku samu inkunyi haquri sakamakon tsufansa ...barema ni santalelen saurayi nike gani a qwarar idona ,akasin ganin ku,furfuransa ya zame mai qawa dake qaramun sonsa daganin haibarsa, *Ina sonka mijina💋* "
ta qarasa magananta ,daidai nan ta isa gaban qaton hotonsa ta mannawa bakinsa dake ɗauke da murmushi kiss
"Ina sonka kaji,ɗan saurayi na"
kalmar da ya sauka a dodon kunnensa kenan lokacin da yike shigowa ɗakin,a kuma daidai nan Nnenna ta zaro dorina ta cikin riga ,itama ɗayar ta ciro nata suka dunfareta ,sun ɗaga kenan zasu sauke mata a gadon baya ta waigo a furgice ta ɓoye a bayan elergement ɗin tareda ƙwala ihu "wayyo mijina kazo!"
"kuna dukanta a bakin *igiyoyin auren ku* "
Paid Book at 200# regular 400# v.i.p ,all payment via 09065990265 or bank account 7782217014 ,Mohammed Hassana ,fcmb.
51&52
*Alheri writers asso.*
Cak suka sandarar da hannunsu a yanda yike ,sun kasa aiwatar da abunda suka so yi.
A sukune ya tako zuwa inda suke ,kafin ya miqa hannunsa ,ya janyota daga bayan hoton nasa
Aikuwa da shesheqa ta fad'a jikinsa
Maida ita yayi ya sakata a qirjinsa yina rad'a mata "sorry amaryata" a kunne ,shiru tayi tana jan ajiyar zuciya da qarfin gaske ,sosai ta tsorata ,bata ta6a tunanin kishiyoyi zasu iya mata taron dangi suce zasu daketa ba sai yanzu da ta gani real,,Oh allah wacce take gidanta ba kishiya taji dad'in ta .
Cigaba da bubbuga mata baya yakeyi,gamida bata haquri ,cikin raunin murya ,amma karka tona 6acin ran da yike ciki .
"Kiyi haquri kinji,nayi maki alqawarin hakan bazai qara faruwa ba...kin haqura?"
D'age kai tayi ,cikin kwa6e fuska a mugun shagwa6e.
"Nagode farin cikina ,wuce ciki kafin in shigo " juyawa tayi ta kama tafiya ,en madaidaitan bombom d'inta suna juyin sixteen ,seventeen .
Kyar yayi ma bom bom d'in da ido ,sosai yikeson ya bud'ata ko yayi penetrating ya d'and'ani baiwarta .,saida yaga qulewarta sannan ya hadiye miyau,maqut ! Har kana ganin wucewarshi a wajen Adam's apple d'insa .
Zuwa lokacin Nnenna ta gama qulewa ,har wani hawayen baqin ciki da kishi na tsatsafo masa a kwarmin ido .
Riqe qugu tayi ,tana girgiza qafa
"Ku kuma wa'inda ba matan rufin asiri ba ,kuzo ku fitar mata daga d'aki manyan banza da wofi ,wallahi girman ku bai dada maku komai ba,kuma mind you idan wani abu ya faru da matata ,ba ruwana da matsayin da kike dashi a wajena ,wallahi summa billahi sai nayi shari'a dakowaccs daga cikin ku ,shashashu "
Tsaki Nnenna tayi qasa qasa "to mai shari'a ,sai mene don kayi qararmu,ai mu dama munsan dole yanzu muyi haquri tunda an tsotse gishiri akan kaza ,ta sabuwa ake yi yanzu ,amma a juri zuwa rafi itama zata shigo sahu ,in ba haka ba kana cin abincin mu ne ehemmm ? Ka jingine mu ,baka biya mana buqatunmu ,ya kake so muyi ? Muyi fasiqanci da auren mu ehe ? Wallahi na gaji ,banyi tsufar da d'a namiji zai jingine ni ba ,nima ina buqatar inji abinda ko wacce mace ke alfaharin kasancewar ta matar aure "
Shiru yayi masu,ba tareda ya tamka wa kowaccensu ba ,dik da 6a6atunsu
Saida yakai bakin qofar Sannan ya waigo "In kun fita kuja mana qofa"
"Wallahi maza da yawa zasu shiga wuta tabbas "
Wani mugun tsawa ya buga mata "hey dont spoil my mood,idan kika bari na tunzura sai kin raina kanki,out from here ,shashashai kurum!"
Sim sim suka fita ,amma d nupe woman d'in ta qudurci abubuwa da dama a ranta "lallai koda asirin kauca hanya sai tsinanniyar nan ta bar mun gidana ,don ba'a kawo wacce zata ringa yi mun barazana da kambun uwargidana ba ,kai kuma zamu gani ,don na lura qyaleka kana shanawarka ba asiri sakayau shi yike saka ka har wani yi mana barazana da saki ga yawan duka!"
***
Suna fita shima ya wuce d'akin ta ,tayi jugum ta rafka tagumi ,zufa kashir6in ta had'a dukda ,A.c d'in d'akin bai hanata jin zamzam ba ,tausayin mijinta sosai taji ya kamata ,ashe dama duk zamansu da matanshi baya kusantarsu ?? To meyasa ? Nidai wannan mutumin beyi ruwan mugaye ba ,bare ince haka siddan ya qaurace masu a shimfida,,,gaskiya lokaci yayi da zan bawa wannan bawan allah haqqinsa na aure don sosai yana wahala ,ni na lura da haka a yau d'innan kuma yina da haquri ,nayi observing haka.
Har ya hayo kan gadonta bata sani ba ,saida taji yace "ba'asan me sunan *oum kulthoom* da riqo ba ,ki yafe ma en uwan zamanki ,zafin kishine ya kaisu suka so dukanki ,amma nayiwa tufkar hanci"