← Book details Hariji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 18

Sashe 10

Hariji Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

"A'ah cire wannan mayafin fuskar taki ki hauro nan ,muyi hira,in san me kikeso ,nima kisan me nike so" ya fada yina nuna mata gefensa a kan gadon

Girguza masa kai tayi,sannan tayi kwa6a kwa6a kamar za tayi kuka

"A'ah bana son gardama,indai kinason in jaki,jikina to ko mai nace banson jayayya"

dole taje inda yace ta zauna,sannan ta sassauta mayafin fuskarta
"Yawwa ko kefa"
A nutse ya matsa kusa da ita ,ya tallabo ginshikin qugunta,da nufin ya manno ta da jikinsa

Ai kamar an manna mata wuta haka taji ,aikuwa ta zabura ,gamida fashewa da kuka
"wallahi da gaske ina period ka yi haquri"

sosai ta basa dariya
"ummu na wauta,ai ban qarya taki ba,kawai ina sone in jiki a jikina muyi fira,kuma inyi feeding dinki,sabida nasan kacaniyar jama'a bai barki kin ci komai ba ...amma kin san wancan abunnnn?😉 "

Cuno baki tayi "wani abu?"
"Abun nan da akeyi in an tare"
girgiza kai tayi cikin shonin "ban gane abun ba dady"
"hhh banda zolaya dai,amma tunda baki gane ba matso in nuna maki yanda abun yike. "
ai da sauri bakinta ya dauki 6ari
"wallahi nagane"
dariya ya saki ,yanda yaga tayi maganar
"alryt alryt,to nayi maki alqawarin baza muyi ba har sai sanda ke kanki kika shirya agaza na da abun,but amma nima kiyi mun alqawarin sakin jiki dani da tararaya na gamida bani duk kular da ta dace"
"Indai wannan ne na yarda,nagode "
Tafada cikin zumudi ,har tana en surutai qasa qasa

Jinjina kai yayi sannan suka sauka qasa ya fara feeding dinta,taso tayi masa gardaman ta qoshi,don dai bazata yarda yabata abinci a baki ba,saidai hade rai yayi "yanzu fa kika yimun alqawari"
dole ta bude baki yina bata har saida ta fara yamutsa fuska sannan ya daura masa da hollandia
shikuma ya dauki qaramar spoon ya soma cin mixed fruit din da ya zamar masa al'ada cinsa duk dare.

"Kin ganni ina feeding kaina da kaina,meye amfanin matana,allah sarki gwanin tausayi,inda nine amaryata naga angona a haka amsa zanyi in basa,kuma in ta yi masa tausa in ya gama har yayi barci"

ware dukkan idonta tayi waje kafin tace "hm wallahi karma kace alqawari don kunya nikeji "

***
Bayan kwana uku

Da rana suna zaune shi yina kan kujeran falonta ,ita kuma tana qasan carfet tana matsa masa yatsun qafarsa da suka ɗan tasa ,sakamakon bp ɗinsa da ya ɗan motsa ,saboda faɗan da sukayi matan gidan ,wanda duk akan yanda ya tare a sasan tane ,itakuma dama duk ta gama tsorata dasu,don haka ta kulle sasansa bugun duniya ,taƙi buɗewa ,shine yaje yayi masu kaca kaca ,ya dawo yina ta haki,saboda fushin da yayi ,shine bp ɗinsa yayi rising ,itakuwa hakan da ya faru shi ya ƙara mata ƙaimi da Azama ,akan taga ta jajirce ta sashi farin ciki,kafin ta fara tunanin hanyar dazata gyara matsalar cikin gidanta da kishiyoyinta.
Adnan ne ya kirasa a waya
"Dad ,Anty yau ciwonta ya motsa ,saidai tanata kiranka all the time,plz dad in zai yuwu kazo ..."

"Ta fara magana?"
"eh dad"
"zanzo yau"
"Ah ah ,ka bari sai gobe,zan kula da ita"
"Zan zo nace yau!"
yina faɗan hakan ya kashe wayar yina ƙoƙarin zame ƙafarsa a hannunta
saidai da sauri ta matse ƙafarsa
"Dady cool down first,kana da hawan jini and duk abunda aka fada maka,to ba me daɗi bane,kar ka tashi jiri ya ɗebeka " sannan a hankali ta miqe takai hannunta kan goshinsa ,zafi zau
da sauri ta watsa yatsunta a gefe dagefen goshinsa ta soma matsawa gamida yi masa addu'ah

kamota yayi sosai ya rungumeta a jikinsa ,jikinsa har rawa yikeyi ,sannan ya lumshe ido yina furzo numfashi a galabaice ,dole yasa ta natsu gamida lafewa a jikinsa ,don ta lura yina cikin zafin zazzaɓi ne

hannunsa ya cusa ta cikin rigarta ,ya ajiye akan fatar cikinta ...
49&50
*Alheri writers asso.*

Gabanta ne ya ringa bugawa fat fat,musamman da taji yina ƙoƙarin wuce gona da iri ,sakamakon yanda ya nitsa ƙaramar yatsarsa a ramin cibiyarta ,yina jujjuyawa ,yina furzo wani irin numfashi dake haifar mata da tsoronsa .saidai ta lura ya manta da cewa da ummi yike tare wacce yayi mata alƙawarin haɗiya ƙwalmarsa a kanta har sai ta shirya don kanta...a hankali cikin shesheƙa take furta "ya isah ,ya isah" amma a maimakon taga ya bari kurum sai taga ya wani birkitota ,ya damqi qasan qeyarta ,ya haɗe bakinsa da nata yina kissing ɗinta da zafi zafinsa

wani yarrrr ,taji kamar kiyashi suna bin mata jiki,tsumin da aka daɗe ana tsumata dashi ,a take suka soma aikinsu,,amma duk da hakan qoqarin qwace kanta tayi ta qarfin tsiya ,sannan taja baya da sauri ta duƙe tana ajiyar numfashi,kamar wacce tayi gudu ta gaji.
Bata ankara ba taga ya biyota da sauri kamar ɗan maye ,yina wani irin layi,idonsa sun shanye baka kallon komai acikinsu sai tsantsan jaraba
cikin wani irin murya da bata sanshi dashi ba yake bata haƙuri "kulthoom ,kiyi haquri ki bani dama in tara dake a yau,inajin some thing huge a game dake,gobe zanyi tafiya ,zakiso in tafi da qishin ruwan kusantar mace ,bayan gaki halaliyata? listen ,kinaso in je inbi matan banza ne ummu ? "
matsawa ta ringa yi da baya da baya "to amma kai kayi mun alqawarin baza kayi mun komai ba,sabida ni yarinya ce bazan iya ɗaukarka ba,ni dai kawai kayi haƙuri" Kawai daga nan ta tsage masa da kuka

Komawa kan kujera yayi da6as ya zauna ,tareda riqe mara "shikenan,ki daina kuka ummu na qyale ki,allah zai ji6inceni tunda alqawari zan cika ,kiyi shiru" ya qare maganarsa cikin cije le6e ,tareda dafe mararsa ,wani irin zazzafan zufa na tsatsafo masa a goshi

Aikuwa ba kunya ta matso tana murmushi ,ta duqa akan gwuiwarta "nagode dadyna" murmushin dauriya ,yayi "Bani cofee"
ai da sassarfa ta bar wajen zuwa haɗa masa cofee ,amma pant ɗinta ya jiƙe mata jagwab ,wanda har ya fara damunta ,gashi halittar ƙasanta sai motsi takeyi ɗas ɗas ,hakan kuwa ba ƙaramar tayar mata da hankali yikeyi ba ,wanda da ka ganta kaga furgitacciya .

**
*9am @ madina*

Adnan kwance yike,akan resting chair,dake bedroom ɗinsa ,hannunsa riƙe da hoton beelah ,cikin wani matsatsen material ,da ta saka wanda ya bayyana halittar ƙirjinta ,harta saman nipple ɗinsa saida suka bayyana,bazai taɓa manta ranar ba ,lokacin suna farko farkon soyayya da ita ,dadaddare ta kirasa ya rakata refilling ɗin camping gas ɗinta da ya ƙare a daren tana cikin girki,shikuwa cikin rawar jiki ya zari key ya wuce school ɗinsu beelan ,har gaban hostel ɗinsu yayi parking ,sannan ya kashe motar yina kiranta a waya

jimawa kaɗan,saigata ta fito da gas cylinder ɗin a hannu,tana wani irin tafiya wanda yasashi ,nutsewa a kallon kwankwasonta da suka botsaro ta cikin fitted gown ɗin silk yadin,ga nonuwanta da rabi da kwatansu suke a waje ,sai mommotsawa sukeyi majestically,hakan yasa har tazo ta ƙwanƙwasa ƙofar be fitoba
ƙwanƙwasa ƙofar ya sashi yin gigif ,ya fidda security ɗin taɗan shigo da fuskarta tareda ɗan duƙowa ,har yina kallon kafatanin nonuwanta da baa saka masu bra ba.
cikin sauri ya rintse ido ,tare da furta "A'uzubillah" a hankali ,duk da idonsa na kwadaita masa son qara kallon ta amma zuciyarsa ya hana masa hakan
"Wato bazaka iya fitowa ka tarbi ur princess ba ko? kodai na takura maka ne,na saka fitowa refill ,abunda ko en gadinku sun fi qarfin zuwa" ta fada cikin hila ,tana shaka shaka ,kamar sangartacciya,a take wasu desires ɗinsa da yike ƙoƙarin daurewa yaji suna taso masa
da sauri ya kautar da kansa ta daya 6angaren kafin a sanyaye yace "come in beelah,am sorry,ba haka bane "
shigowa tayi,bayan ta saka cylinder a baya ,sannan ta rufe
"Ja muje miji na"
wani zammm yaji kalmominta ,saidai a take yaji wani kishi yazo ya turnuqesa
"Wannan zaqin bakin na beelah ,yanxu haka,duk saurayin da yazo wajenta haka take masa..." katse masa tunani tayi ta hanyar ɗaura bayan hannunta a wuyarsa
"Are you alright darling"?
kamo hannunta yayi,sannan ya ajiye a kusada sitiyarin motar
"Beelah ina veil ɗinki?"
dariya ta tuntsire dashi "ho sarkin kishi to gayinan a hannuna"
ɗaure fuska yayi "Au a hannu ake riqe mayafi ko amfaninsa a rufe jiki? kuma me yasa kika fito da irin wannan shigar hmm?"
"ohhohh,haba my saurine yasa na futo dashi a hannu ,kuma wannan kayan na sashine don in burge mijina"
ca6e baki yayi ba tareda yace komai ba amma a ransa yina ayyana "wai miji,university gurlz hoo,ta ina na zama miji ,saurayi kawai ,a mere bf?"da haka yaja motar suka fara fita makarantar ,hannunta ta miqa ,tana kunna sauti a motarsa ,sannan ta fara yi musu selfie a tare ,jin still yaqi responding yasa takai hannu ta daura akan cinyarsa ,tareda gogar shacin sandar girmansa da taga ya tottokare a jikin wandon jc ɗinsa irin na en qwallo,amma dogo
Aikuwa tana zungurarsa ,taji motar ta bada sautin qyyyyyy! tana neman qwace masa
Da sauri ta matsa tana salati "wayyo my man karka watsar damu,meye ka cusa a hantsar wandonka ,feel free ka fadamun " ta fada tana qunshe dariya
Chapter 10 · 0% Book details