← Book details Hariji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 18

Sashe 14

Hariji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Doctor ,ku taho da ambulance Asokoro number 5,rush nayi kisa!" kurum sai ya rushe masu da kuka ,ya yarda wayar yazo yina dad'a girgiza ta

"Ummu na ki tashi,wayyo allah saida kikace in qyaleki ,ashe rabon ayi haka,kaico da wannan zuciyar"

jin qarar ambulance ya sashi saka doguwar faarar pyjamas dinsa ,a juye ya saka wandon ya sa6o ta a kafada,jinin ta duk ya gama 6ata masa jiki ya fito compound yina qwallawa ma'aikatan da suke gadi kira

"Ku bude ,emergency ,innalillahi wa inna ilaihir rajiun"

suna shigowa ya sungumeta ya cusa a cikin motar,ai kafin ya shigo wato nurse ta guntsi ruwa a baki ta fesa mata a fuska,cikin qaraji ta kwatsa ihu

"Wayyo ya kashe ni,na mutu"
matan da suka fito a gurguje cak suka tsaya a bakin motar ,shi kuwa sai sambatu yike

"Wallahi kulthoom,soyayya ce,ba da nufin zalunci bane ba"

Kamar wulqawar flashing ,wani abu ya gilma a idon oganniyar gidan

"Au dama ba daga bene bane ta fad'o,garin daukar haqqin mune ya 6arrarraka er iska? kai allah wadaran shed'aniyar yarinyar nan,ji yanda ta haukata mana miji a gaban ma'aikatansa,masu ganin kimarsa?..."

ai bata ankara ba ,ta ji an figi mota an barsu anan a yashe suna salallami

en aikin mata guntse dariya sukayi ,musamman yanda sukaga idon mugaye ya diddilo

"Ah e dey shock dem "cewar eli ,ta juya ta wuce sashensu ko a jikinta,don yau uwar dakinta Nnenna ta zazzage ta, lallai yau sun yarda an kawo masu alaqaqai,don sunga madarar zulumi kwance a ƙwarar idonsu

"meye mafita anty,ko mu bi shegiya asibitin ne ,mu dura mata oga fiya fiya,tasha a magani ta mace kowa ya huta"

murmushin makirci tayi ,a daidai nan aka qwala kiran sallar shiga masallaci.

Juyawa tayi ,ta kama tafiya ,sannan taja ta tsaya

"sai sanda na gama plan da investigation dina sannan zan yanke hukunci,amma yanxu meye laifin er nan ,quliya me gidanmu shi yaja muna wannan abun kunyar tsofai tsofai,wai ya amshi budurci"

ta faɗa tana mere baki ,cikin takaici,ta ja ƙafanta ,gamida tasa ƴan matan ƴarta zuwa sashenta

kowa haka yafashe,yaransa kansu maza da mata sun sha kunya,abunda wai suke zumuɗin su damtsa ,yau ga ubansu yayi luguden daka a gindin ƴar mutane,wannan abun kunya da me yayi kama??

**

Saida akayi dressing dinta gamida ɗinke wajen ciwukan ta sannan aka saita mata drip ,yaga an gyarata an mata wanka an saka mata hospital gown ,sannan ya ji daɗi daƙarfin dawowa gida,don yayi wankan tsarki yayi sallah subahi

Tunda ta shiga ɗakinta safa da marwa takeyi ,ta ƙulla wannan ta sauke ,daga ƙarshe ta yanke shawarar kurum wucewa garinsu minnah ,can garin bidda

"Ban dawowa sai naji matsayin yarinyar nan a zuciyar quliya,in tayi ruwa rijiya,insa ya saketa salin alin,in naga yina zafin sonta insa a kasheta,ko a koreta tsiya tsiya ,ko kurciya ko hauka,in kuma en tsibbun minna sun kasa in sa mayu su yagalgala mun kurwanta ,suyi ta lasa kullum ciwo,har ta gungura kabari,kafin nan sai in dawo kanki,ke shegiya Nnenna ,cikin sauqi zan gama dake tunda dama ke kafura ce baki sallah..."

shigowar motarsa yasa ta zabura ta shigo ta riske sa a d'akinsa..

"Yalla6ai na,ya jikin er mutane?"

kallonta yayi qur,cikin tuhuma kafin ya gurgiza kai,cikeda rashin kula

"Taji sauki,bani waje zan wanka inje sallah"

"Quliya,wankan mene ne,kawai kayi alwala kar ka rasa jam'i,alabarshi ka yi daga baya"

"Wankan kauda janaba ne,ko ban isa bane,ko wankan sabulu ne kadai wanka?"
59&60.
*Alheri writers asso.*

Sunkuyar da kai tayi,amma karki tona ranta,wai wannan rawan qafar da rashin mutuncin,na menene,sai kace yau ya fara auren mata? ko da yike nine fa,da na saba karawa da isassun mata,yare dabam dabam,manya ma ba wannan berar ba,jiki duk bushewar talauci.

Har ya shiga yayi wanka ya futo,tana zaune,ransa sosai yike tafasa da ya kalleta ,gani yike tamkar itace ta faffarka masa mata

ƙanƙance ido yayi gamida faɗa ta da tsiya"wai ke baki sallah ne,kinzo kin tarke ni kamar kina gadina,kin zura mun manyan idon nan naki kamar mayya?"

A sanyaye ta kallesa ,idonta sun cicciko da ruwa

"Quliya,nayi maka laifi ne wai? to inma nayi maka wani abu ban sani ba kayi haquri dun allah! " kawai saita kifa hannunta akan tafukan hannunta ,tana kuka maras sauti ,jikinta dabayanta na jijjiga alamun ƙyaƙyatawa takeyi

sosai tasan ƙuliya da ruɗewa akan kukan mace,amma yau abun baƙin ciki
saima kada baki yayi da cewa
"Haquri kaya ne naɗa gammo ki ɗauka" dakatawa da kukan tayi takashesa da ido cike da mamaki

"Kinga don allah jeki waje inaso zan shirya,it is too early to spoil my mood,yau ina cikin farin cikin da na gaza samu a wajen ki a daren farko,yau ummu ta wanke duk baqin tabon da nike kallon ku dashi for many years ,yanzu qila ina iya maku kallon haske da rahama kuci albarkacinta,don nasan shigowar ummu cikin ku,saita yi mun yaqi dajahilcinku gamida rashin ƙana'a ..."

duk kissan ta yau kasa jurewa tayi saida ta magantu,don haka cikin zafi ta kwatsesa

"ƙuliya ya isheni,ka dameni tun da ƙuruciya kake cin zarafina takan tantanin budurci👌me akayi akayi shi ,such a bulshit ,abunda a ƙasashen waje basu ɗaukeshi a komai ba,ka fifita kasa samun sa ,a matsayin jin daɗinka da zaman lafiyar iyalin ka,wallahi ƙuliya kana da fitina,wai tsautsayi yina wuce kan kowa ne?,Ai gaka da ƴaƴa kuma bai wuce ya faɗa kansu ba,don ba ɗiyoyin ma'asumi bane.."

dariya yayi harda buga ƙafa.

"wai yara ,nikam banda yara da dukanku,gwara ki fara nemarwa ɗiyoyinki uba tun kafin dare yayi maki,kuma wai in yaranki sun bi maza abun mamaki ne? wayasan waye ubansu ɗan fashi kobwani kangararren ?aini an jona mun bala'i cikin jikina ,saidai na ɗauka a raina ,in ciyar dasu da hidima sadaƙa ne,ni kuma d allah ya hanamun haihuwa ba ƙina yike ba"

"Alhaji tsofai tsofai damu ne za mufara abun da bamuyi daquruciya ba,yaranmu kake qoqarin sheganta wa?"

"kece tsohuwa ,ni yanzu nike kan sharafina,naje na bi qyalqyal banza,na boko wayewa da jar fata,ashe ashe sa'ata na aura ,maras kowani irin kwaliti danike nema..wallahi ki fita kafin in tamfatsa maki ,don duk kallo ɗaya da zan maki ina tuno munanan abunda kikayi tamun ne a da"

ai da sauri ta fice ,"ya rabbi lallai asiri ya lalace"

**
Yina fitowa zai fita sukayi karo da Nnenna a bakin ƙofa

"My everlasting good morning "
"me kike so?" ɗan tsuke fuska tayi da sauri
takawa ya farayi zai fice da sauri tabi bayansa ta rungumesa

"Yau ina cikin farin ciki ,gobe my hero zai kwana tare dani ,ya jiyar dani daɗinsa ,da na daɗe ina marari"

A take yaji kamar an watsa masa wuta,wai gobe zai fice a ɗakin ummi

"In kuma na sakeku a daren yau sai ƙaƙa?,banza raguwar ƙaton arne,gwara ki kiyaye ni arziƙin wannan yarinyar zakuci da inna bar nigeria ba me sake ganina "

zuwa tayi ta janyeta ,shi kuma ya wuce ,yina zancen zuci "ko kwana nawa ,kulthoom za tayi tawarke?" a take yaji yina wani tsuma,kawai tunawa dayayi da gindinta
Har yakai asibiti ,yana jinjina wani irin kyauta zai mata taji dadi ,kuma ta gamsu dafarin cikinsa akan abunda ta kawo masa

**
"Ki qyalesa ,akan takawo budurci duk ya gallazeki,wai ka rasa budurci a waje ba bala'in da ya kaisa a wajen miji"

wani kallon sheqeqe tayi mata"au kema ai naga kamar baki kawo ba"

"Inji shi alhajin yafad'a maki?"
"shafa kiji"

"Ke bar ganin ina janki a jiki a jiki yanzun nan sai muyi maki taran dangi dani da ƴaƴa na mu lallasaki"

"ehoo ƴaƴan rariya ba,tunda mai shari'a yaƙi karɓansu da rana tsaka,kinga gwara ni ban yaya ba ,bare ince na aje ɗan shege"

"amma ai kema ina sane da tsohon saurayinki da yike biyoki har dakinki ,da sunan business kuna kwakware juna"

"yo zama zanyi kaina ya kulle,ni mabuqaciya ce shi quliyar ya sani,so danida bf ɗina rufawa kanmu asiri mukeyi ,ya bani dick🍌in bashi cash💵"

"aiko kun bani kuma kin faɗa a kunnen da zai koma wa ƙuliya".

"banza da sanina nayi,ai ban tone sirrin kaina ba saida nasan naki,kije ki faɗan"

**
"Ina maka sahihiyar ƙauna ,Adnan ka taimaki zuciyar data jima tana muradin ganin kasancewar mu a inuwa mafi soyuwar kowa da daraja,wato inuwar aure,ka soni ,koda kwatan kwatan son da nike maka,wallahi nayi maka alƙawari koda za kana daddatsa naman jikina ƙarewar ƙiyayya ,in har ka aureni saina wanzar maka da farin ciki,na goge dukkan damuwar da ƙawata nabeela ta dasa maka .."

Dasauri ya katse wayar tana ambatar sunan beelarsa

"Wannan khadyn makira ce,so na take bayan tasan ni gani kashenin beelah ce?"

"kar kayi mun kallon makirci,wallahi ko beelah tasan ni masoyiyarka ce tun a baya"

Yayi dakace bai duba wannan message dinba,saidai kuma kodai yayi soyayyar qarya ne da khady wata qila albarkacin kishin kasancewarsu da khady ya dawo da akalar son beelah wajensa? to amma ya hukuncin quliya akansa? .

"Zan duba yuwuwar kar6en tayinki ko akasin hakan,ki tsimaye ni"

****
*Dubai*

wani miƙa uwale tayi ta watsa lafiyayyun hannunta a gadon bayan maiwada
a barci ya rarumi hannunta ya jiyo da,nufin ya rungumeta ,a rufafen ido ta lalubi kan nononsa da ya ɗan tasa ,ta kamausu ta murza a hankali

wani siririn ƙara ya saka "I love you my"
ya kamota duka ya rungumeta yina jin wani zazzafan son ta yina hudasa
kai duk soyayyar da ba'a ginasa a turban ɗanɗanan daɗin duri da bura ba,shirme ne

Katse masazancen zucinsa tayi dacewa "Inason shantalelen gindinka maiwadana,har ina tausayin kaina ranar da zamu koma nigeria bazaka cini kullum ba"

tallafo nonuwanta yayi yina murzasu ,tana wani nannarkewa a jikinsa tana wani nishin kirsa.

"Inada kyakyawar albishir gareki"
Walai tayi masa da ido "menene?"

"Sai kin bani tukuici"
"Hhhh sumba goma"
noƙe kafaɗa yayi
"Nidai yayi mun kaɗan"
"to zan tsotsa buran ka,sannan in baka nonona kasha,kuma mu wuni kana cina"

"nagode rayuwa ta" yafada yinaqanqameta ,kamar zai maidata ciki

"Na aika gidanku a nema mun auranki kuma ansa rana 3 weeks jiya,da mun koma nanda one week sai hidimar angwancewarmu"

gabanta ne ya bada sautin dam,wanda batasan dalili ba.

"ya naga kamar ba kiyi farin ciki ba?"

"Shine basu gaya mun ba"?

"To suprise you my love"
61&62
*Alheri writers asso.*
Chapter 14 · 0% Book details