Sashe 4
Gangar Jikinsa Na Aura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
gashi kwatsam yadamu da sanki kinsan tun ba yauba kawunki ahmad ya fadamin cewar bello madu yana sonkiamma ya gargadeni da nayi shiru kar in sanar mikihar sai ya sanarwa da magabatansa shima. Hannata cije tayi dan murmushi tace'' hajir kenan watonayi sa'a sosai ashe dana sami bello madu ta sama.Ba tare dana wahala ba? Amma ni a wajena sai dai ma ince shine yayi sa'a sosai ma kuwa.Alhamdulillah amma akwai matsala tabbas. Hajir tajuyo gaba dayanta tana kallon hanna can tace'' bangane akwai matsala ba. Wacce irin matsala kumahanna ? Ko bakya sonsa ne? Hanna ta girgiza kaitace ta ce a'a ni naki shi bayan shine zabin iyayena ina sonsa mana. Muryar bello madu ce tace.''assalamu alaikum''.Kai tsaye ya shigo cikin gidan kamar yadda yasaba shigowa daman. Kai tsaye wajen hanna yadosa. Hajir ta amsa masa sallaman gami da yi masatsiya ta ce'' oh dan halak kaki ambato yanzuzancenka fa muke yi ango kasha kamshi dagazuwanka ka doshi wajen hanna da idan kazo wajen wa kake dosa? Bello madu ya kyalkyale dadariya yace'' kai hajir kin fiye tsokana kinsan da saiinyi sati biyu a boda ban damu da zuwa garin nanba amma yanzu kusan kullum sai nazo garin nanko banzo gidan nan ba ina jin dadin garin sabodamatar da nake so tana cikin garin. To yanzu an banu izini inzo wajenta kina nufin sai in doshiwajenki duhu bayan shigowata hasken fuskarhanna ne ya bugi idanuwana. Kinsan ko a kabarihaske ake nema ana neman tsari da duhu. Hajir tarike baki tace'' ah bello madu daina hadani daduhun kabari allah ya baka hakuri'' wannan hira tasu ta bawa hanna dariya bata san sanda tatuntsire da dariya ba duk da wani kululun bakinciki daya dira a ranta yanzun nan da bello madu yashigo haisam kawai zuciyarta take haska matainama inama aceda haisam za'ayi musu auren nanwata guda ya rage ayi bikinta. Bello madu yace'' hajir yi hakuri bada duhun kabari nake hada kibani na isa? Ai nasan kokarin da kike min wajenturani fadar zuciyar hanna tun dazu ina zaune atsaye ina jin hirar da kuke yi. Kuyi hakuri ba labe namuku ba ina doso kaina bello madu naji anaambato shiya sa na dakata sai dana gama jin komai'' hajir tayi dariya tace a'a baba bello ka faralabe a gidan mutane dai kawai zaka ce min'' yakarasa wajen hanna ya jawo wata kujera a gefentaya zauna a hankali yayin daya kafawa hanna idoyana kallonta. Ji yake tamkar ya hadiyeta sabodason da yake yi mata. Fargabarsa daya yana tsoro kada hanna taki amincewa da soyayyar da yake yimata haka nan bayan abokinsa ahmad ya shaidamasa an bashi hanna yayi farin ciki amma farincikin ragagge ne yana gudun kada a takurawahanna ta aureshi yazo ya rasa soyayyarta ammayau sai gashi da kunnensa yaji hanna tace''ni na kishi bayan zabin iyayena ina sonsa'' don haka yauyafi kowa farin ciki. Hanna ta dago a kunya cetagaishe shi ya amsa cike da fara'a ya mika hannu yakarbi rariyar dake hannunra ya fara tankade. Hajirkuma tana yi masa tsiya tana cewa'' wai bellowannan bamu san wanne irin abu za'ayiwa hanna bayan anyi aure tuwan ma kai zaka dinga tukamata. Bello yace ke kin fadi kadan tauna abincikawai bazan yiwa hanna ba saboda bazaiyu intauna mata ba amma a baki zan dinga bata bayanna dafa mata domin hanna tafi saraunoyar da takemulkin duniyar nan idan ma akwai yadda nake jinta a raina,Ga mamakinsa sai suka ga hawaye shar yatsiyayo daga idanuwan hanna. Babu abinda ya satakuka sai tausayin kanta dana bello madu dominkowannensu son maso wani yake yi, inama haisamne yake jinta a ransa haka kamar yadda bello maduyake jinta a ransa. Shima ina ma yadda yake sonta tana sonsa haka'' allah sarki bello ka makara''hanna ta fada a ranta' sai bello ya kurawa hannaido kawai yana kallo sai ya juya ya kalli hajir wacceitama tayi kasake a tsaye tana kallonsu. Ya miketsaye ya kade garin da yake hannunsa yace dahanna ta taso suje zaure yana son ganinta yana da magana da ita. Hanna ta mike ta dauko ruwa tawanke hannayenta ta yafa gyalenta tana biye dashisuka fita zaure. Tambayoyom da bello madu yajerawa hanna sun doshi goma dom son yaji meyeya sata kuka ko aurensa ne bata so amma duk daa'a hanna take amsa masa. Domin idan ta kuskura ta bayyana abunda yake ranta ta sake shiga ukutasan bello ba zai takura yace sai ya aure ta bahakura zaiyi idan ya fasa aurenta wazata aurakuma tunda bata da maganin ciwon da yakedamunta. Na san na rasa haisam, na rasa shi kumahar abada na rasa soyayyarsa na rasa farin cikin rayuwata, meye ya rage mun a duniya kuma?Banda jiran ranar mutuwa. Bello ya katsewa hannatunani yace'' to tunda na tambayeki kince ba komaiakwai wata magana guda da nake son muyi dakehanna don allah kiyi hakuri ki sake yin hakuri daduk yadda kika tsinci rayuwarki, abinda nake nufi shine watakila hajir ta fada miki ina da gida nawana kaina yanzi ma a ciki nake zaune nan za'a kaikibayan anyi bikinmu, to kinsan halin iyayemusamman ma mata mahaifiyata ta kekashe kasatace lallai lallai sai dai a kaiki cikin gidanmu ma'anagidan da take zaune da kishiyarta wanda ba karamar takura bane dakine kwaya daya jal ganata ga wanda za'a kaiki. Kiyi hakuri ko bayanbikin zanci gaba da bata hakuri akan ta yarda inmaida ke gidana'' hanna ta sunkuyar dakai tacekawu wannan ba wani abu bane da zaka damukanka. Kaabi maganar mahaifiyarka domin abunda babba ya hango yaro koya bishiyar rimi bazai ganoba, ita ta haifeka tafika sanin dalilin dayasa tacemaka ka zauna da matarka a kusa da ita . Allah yabamu zaman lafiya gaba dayanmu ni da ita. Ni dakai kuma na gode'' wannan kalamai na hanna yakwantarwa da bello madu hankali don bai taba zaton hanna ba zata damu ba idan taji yare dasurukai zata zauna amma sai yaji ita take kokarin yimasa nasiha, akan ya kwantar da hankalinsa yabimaganar mahaifiyarsa. Kuma hanna ita ce take yimasa godiya. Daga karshe ya yiwa hanna sallamayace zai koma wajen aiki sai nan da kwana hudu zai dawo an turashi tsakanin boda dake tsakaninmaigatari da niger da zarar ya dawo za'a kawo lefeinsha allah. Hanna tayi masa fatan dawowa lafiya yatafi ita kuma ta shiga gida,Ta iske hajir tana kwasar tuwo . Taje kusa daita ta jawo kujera ta zauna. Hajir ta kalleta taceamarya a gidan custom bello madu kinsha kamshi,amaryar nan da wata guda. Wai ya naga duk jiknkiyayi sanyi ne har koke koke kike yi? Koda yakemuma fa duk munyi wannan don gabanin bikina kurket na rame sai kuka ina zaton auren waniabun tashin hankaline ashe babu abinda ya kai shikwanciyar hankali, ke kuwa daga ke sai masoyinkiku biyu a gida ku rakashe kowa kokarin yafarantawa dan uwansa yake yi. Ke gidanki nasiminti ne kewayayye ai bello madu ya zuba sumunti a gidansa tal a lailaye da simunti kamar abirnin. Mu da muke gidan kasa ma muke jin dadinrayuwarmu balle ke'' hanna ta ce'' kai hajir ai dagidan simintin dana kasar duk dayane yanzu yakecemun mahaifiyarsa ta tubure lallai lallai bata yardata kaini gidansa ba sai dai in zauna a gidansu. Hajir ta zabura ta wurgar da marar da take kwasar tuwota mike tsaye ta rike haba da hannu tace'' hanname kika ce kina nufin yanzu gidan su bello za'akaiki? Lallai mun shiga uku mu masu kai amaryama balle ke da zaki zauna da ita. Hanna ra jawohannun hajir ta zaunar da ita tace'' hajir zauna mana muyi magana daga zaune me yasa kika cemun shiga uku wani abune ? Hajir tayi ajiyar zuciyata koma ya ta zauna tace'' hanna bazan boye mikiba a gaskiya innar bello bata da haki saboda dukgarin nan babu wanda bai san bala'in inna hauleba har tafi iya abu matar babanki da kike bani labarinta don tun maigidanta yana nan bai rasu batake azabtar da kishiyarta indo wahalar duniyarnan yau idan kika je gidan indo da yayanta tamkarbayi ne a gidan. Debo ruwa ma a rafi ya ishekibayan zuwa gona da sassafe amma shi bello meyasa zai yi mana haka bayan yasa halin mahaifiyarsa ko da yake ba laifinsa bane don idanta saka musu kara basun isa su tsallake bamusamman bello yana yi mata ladabi sosai fiye dasauran kannanshi shine babba a gidan. Ina jin batsso yayi nisa da ita gani take komai ya samu yanzuke zai dinga dankawa gaba daya'' kafin hanna tace wani abu ahmed ne yayi sallama ya shigo sukaamsa masa gami dayi masa sannu da zuwa. Amurtuke ya amsa sannan ya juya ta kalli hajir tadaka mata tsawa yace. Ke hajir ki iya bakin kidanme kike kokarin rikita hanna akan aurenta dabello madu akanta aka fara zama da sirikai'' ya juya ya kalli hanna yace'' to saikin toshe kunnuwankishi aure dan hakuri ne kiji kiki ji ki gani kiki gani,ladabi da biyayya shi zai rabaki da masifa datakurawar surukarki. Kada ki yarda da 'yan zugamasu nuna miki kin hadu da masifar suruka mutumko shaidan ne yasan mai kyautata masa don haka idan kika bi inna haule sau da kafa dole ta dagamiki kafa. Bawai nace hajir tayi karya ba hakahalayyar inna haule take amma sai kinyi hakurikindaure kin mata biyayya zaki ga ashe duk abundaake fada maki ba haka take bama'' hanna tasunkuyar dakai kasa tace'' to kawu naji abunda ka fadamin zanyi amfani dashi na gode madalla'' tamike ta shiga daki. Ahmed ya juya ya kalli hajirwacce ta cika tayi fushi taf kamar zata fashe'' yashafa kumatunta yace'' ke kuma daga maganameye abun yin fushin'' hajir tace'' haba ahmed mekake nufi da ka ce kada hanna ta saurari yan zuga, kana nufin nice yar zugar kenan zan hanata yinaure ko? Ya ce a'a abunda naga laifinki shinemuddin kika sanar mata halin innar bello madu aizata tsorata kuma zata ji ta tsani surukarta daganan zaman lafiya babu kuma ni bello ne yafi banitausayi har cewa yayi ko zai fasa auren hanna ne saboda yasan tabbas zata hadu da halinmahaifiyarsa shi kuma a duniya abunda yaki jiniirin batawa hanna don yana sonta kamar yaddayake son rayuwarsa. Mun kada mun raya da innahauke ta hakura ta bar bello ya tare da amaryarsa agidansa taki fur wani uban ashar ta soka min ahe haushina take ji wai na dauki yata na bashi, ashetana so ta hadashi da