Sashe 14
Gangar Jikinsa Na Aura Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Zaharaddeen Shomar
Whatsapp 08168575100
GANGARJIKINSA NA AURA 2 Part 3
Posted by ANaM Dorayi on 04:41 PM, 30-Apr-15
Under: Gangarjikinsa ta Aura
Jama'ar dake cike a falon iyayensa da
iyayenramlah danginsa da dangin ramlah da
makabtaduk sukaji tausayin hanna fiye da kansu
da kansu.Hanna ke akayi wa mutuwa.inji
mahaifiyar haisamyace min hjy ku barni na auri
hanna, hjy hanna ceryw ta amma naki fur ashe
kuwa da gaske yake gashi yanxun babu shi ina
ma yana da rai yazoyaga hanna, sai duk falon
aka dauki kuka gabadaya.Hanna ta kankame
tsakiyoyinta da abun busarta acikin gyalenta ta
mike ta dakyar tana hadahanya tana tafiya
dakyar ta nufi wani daki ashedakin haisam ne,
can lungu gado ta shige tayizauna yayin da
idanunwanta suka fada kan wanikaton hoton
haisam dake like a jikin bangon dakin yyi kyau
sosai yana dariya a hoton. Taji gabanta yayanke
ya fadi ta kurawa hoton ido kem yayin dataji wani
ruwa dga hancinta yana zurara ta cikinkanta
numfashin ta na kokarin dauke mata abundazata
iya tunawa kenan , ashe suma tayi,
Amratukanwar haisam aka turo dakin tazo taga
wanni hali hanna take ciki karta nemi ta halaka
kanta. Saikuwa tazo ta ganta ta jingine a lungun
gado azaune ido babu baki sai fari ta kafe.
Amratu takwalla ihu sai duk aka shigo aka tara
hanna cikinwannan hali. Ba'ayi wata wata ba aka
daukota anasalati aka yayyafa mata ruwa ta
farfado.Tana bude ido taga dandazon jama'a har
sunfina dazu mata da maza an idar da sallah
magaribaan sake taruwa ana jiran isowar gawar
haisam.Kofar gida cike yake taf da maza. Hanna
tayi salatita tashi ta zauna tana tunanin a ina
take ko daimafarkin ne, amma ta murtsike idon
ta goge ruwan dake fuskrta taga zahiri ne ba
mafarki bane haisamya rasu , ya rasu da gaske
ne. Hanna taji sai sannuakeyi mata yayin da taji
wasu na tambaya itacehanna? Wannan ce hanna?
Wadanda suka zoyanzu kenan. Hanna tace a
zuciyarta wato kowama ya sanni kenan kamar
yadda nima acan duk wanda ya sanni yasan
haisam,KARSHE Hanna ta matsa kusa da
mahaifiyar haisam ta zaunasai taji mahaifiyr
haisam tasa hnnu ta goge matahawaye, tace
mata hanna yi hkr Allah ya kaddarahaka fatana
ki din da yiwa Haisam addu'a kinji ko,Allah ya
jikansa ya gafrta masa. Allah ya hadaki damai
sonki fiye da gafrta masa. Allah ya hadki da mai
sonki fiye da yadda haisam yake sonki. Hanna
tagirgiza kai tace har abada ba'yi ba, baza ayi
bakuma hjy, na rasa mai sona nima na rasa
wandanakeso. Sai su duka suka rushe da kuka.
Kanhanna akn cinyar mahaifiyr haisam tana
kukakamar ta shiga cikinta don tsananin son da
taji tana yi mata tamkar haisam tunda ita ta haifi
haisam. Itamahaifiyar haisam ta dafa knta jin
hanna taketamkar haisan ita tunda haisam na
son hanna itamaharga Allah taji hanna ta shiga
ranta. Amma aikingamaa ya gama haisan din
daya hada ya tafi yabarsu, Can Hanna ta dago
tace zanje inyi sallar mgariba?Hjy haisam tace eh
jeki kiyi. Hanna ta mike dakyarga tsananin
faduwar gaba da ciwon kai, ita kantabazata iya
musulta yadda takeji a wannan rana ba.Ta shiga
dakin ta kalli wajen da hoton haisam yakemanne
taga an cire shi sai ta wuce ta shiga bandaki ta
dauro alwalla tazo ta fara sallah. Bayan ta idar
dasallar magariba ta tashi ta fara jero nafiloli sai
tajigaba daya an dau salati tun daga yan kofar
gidahar matan dake falo sai taji ana cewa sun
iso, an isoda gawar. Tana tsaye tan sallah sai taji
ta sulmuye tazauna kafarta ta kasa daukarta
gbanta ya yanke ya fadi. Taji duk tsikar jikinta
tana tashi, kukan da yakizuwa dazu ya kece mata
tamkar ranta zai fita. Cantaji salatin da akeyi ya
lafa sai ta rike bango ta tashitsaye dakyar don ta
fita falon taje taga gawr abunkaunarta don idan
taga fuskarsa yanzu ita ce kadaizata dinga
tunawa har karshen rayuwarta. Duk dama taji a
jikinta itama ba dadewa zata yi ba aduniya zata
bi haisam dinta. Tunda damuwa datunani ne ya
kashe haisam a shekara 2 ita yanzuyadda takeji
ya linka yadda haisam yakeji don hakazuciyarta ta
iya fashewa a wata 3 ta mutu ta huta.Tana tafiy
a hankali don karta fadi.har ta fita daga dakin,
tana fitowa taga gaba daya daruruwanmutanen
da suke zazzaune a falon sun juyo sunakallonta
gaba dayansu. Idonta ya dira akan watafuska
wacce take tunanin ba gaskiya take gani bagizo
ne. Kash!! Anan zan dakata mu hadu aGANGAR
JIKINSA TA AURALittafi na 3 Naku ANaM
Dorayi,Nagode da karfafamin gwiwan da kukeyi,
Allah yabani ikon kammala 3 kamar yanda na
kammala 1en 2...Bye!