← Book details Gangar Jikinsa Na Aura Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 14

Sashe 13

Gangar Jikinsa Na Aura Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read

naku she mahifinki ma ya rasu? Hannata gyada kai tace yafi shekaru 2 ma da rasuwa.Ramlah tace Allah ya jikansa. Mahaifiyar haisambabu abinda take iya cewa sai kuka kawai takeyikamar ranta zai fita mahaifiyar ramlah ce take rike da ita tana lallashi itam kuka take. Ramlah tace saimatar babanki muka iske take cemin suma basusan inda kike ba, kanin mahaifiyar yazo ya duke kitun bayan rasuwar mahaifinki kun tafi ksarsuniger. Na tambaya wani nigertace Dashi sunangarin muka kwana sannan muka nufi garin Dashi. Na dan sha wuya kfin nagano inda kike. Munyikwana 2. Gidan wni bawan Allah a grin muna yiwamatansa kwatance sai can daya daga cikin matantace hnna matr marigyi bello mdu custom. Nacemijinta ya rasu ne? Sukace ya rasu harta fita dagatkaba, naji dadi da sukace a ynxu baki da miji don zan iya tahowa dake, to amma yaya zanyi gashibaki sanni ba yan wanki da yanuwn mijinki ba zasubari in taho da ke ba, na tambaye su 'ya'yankinawa yanxu? Suka ce baki taba haihuwa b watankibakwai d aure mijinki ya rasu ya barki, sai kawai natuno wata dabara nace to tunda mijinki ya rasu bari ince daga gwamnatin jihar kano matar gwamna taaikoni don in kafa wata kungiya da za'a tallafawamatan da mazajensu suka rasu suka barsu damarayin 'ya'ya. Haka kuwa akayi nasa aka rakanifadar maigari Ni da direbana muka hada bkimukace tare aka turo mu. Dajin hak mi gri da jam'ar gari yasa akyi shela aka tar mana matan da mzansusuka rasu suka brsu. Kallo 1 nayimiki na gane. Ki,sbd na sanki a hotuna a wajen raudah kanwata tunkun aji 1 har aji 6. Tund nasan kin iya rubutusauran basu iya ba, nace to wacece tazo ta rubutasunan ta basu iya ba, nace to wacce ta iya tazo t ding rubutawa suka nun ku kika zo kika rubuta.Na babbaku taimakon da zn baku sannan nacetunda kin iya rubutu to ke zki dinga wakiltar sukina karbomusu taimako dga kano na nemi d kibiyoni kano, naci sa' kuwa 'yanuwanki sukaamince kika biyoni, don kawai in kawo ki wajen haisam.Wannan karon hann murmushi ne y kece matasbd tsananin farin ciki. Ta sake tattara hankalintawajen rmlh tana suaronta. Ramlah ta cigaba dahawaye tace hanna gaki a tsakiyar faalon gidanhaisam don kece kadai mganin da zaisa haisam yawarke daga wannan matsannancin ciwon zuciyar da yake fama dashi "ta sharbe hawaye tci gba dacewa Haisam ya sha wuy hanna a sanadiyyartsananin sonki, haisam ya rasa walwala a rywr sa asanadiyyr tsananin sonki. Haisam mi kaunar ki nefiye da duk wani mai sonki a duniya. Sai yu hnnataji amsar wnn klmomi data dde tan nemn dalilin da ke cewa haism yafi kowa sonta a duniya. Mahaifintane y fara fada mata, Bello madu ya fada mata haka,snn ramlh ta fad mata. Lallai na yarda haisam yafikowa sona. Hanna take fada a zuciyarta. Ramlah tasake rushewa da kuka mai tsanani tace ban barshikuma ya auri wacce yke so ba. Hanna ta matso na rungume ramlah tana lallashinta tana bata hjr itamakukan tkeyi, ramlah tace hanna dole nayi kukadole na dauwama a cikin bakin ciki har karrshenryw ta sbd halin wahala da bakin ciki dana jefahaism na cuceshi na cuci kaina. Hanna tce antyramlah daina cewa haka Allah ya rubuto sai anyi haka amma bake kikasa haka ta faru ba, ramlah tadago kalli hanna tace haisam ya sha wuya, kullumyan tunani kamar ya zautu don wni lokaci sai kagayayi murmushi yace hanna kenan tsananin tunaninki da yakeyi. Ni dai ina tare da GANGAR JIKINhaisam ne amma zuciyarsa na wajenki. Ramlah ta sake rushewa da kuka tce GANGAR JIKINSA NAAURA zuciyarsa na wajenki hanna. Ke kadai cemaganin ciwon nan na haisam hanna kece kawaizai gani ya warke.Hanna tasa hannu tana gogewa ramlah hawayecan cikin zuciyarta kuma cike take da farinciki datadade bataji irinsa ba cikin sanyin murya tace yanzuina yaya haisam din yake, ku kaini in ga jikin nasa.Gaba daya falon suka dauki kuka mai tsummazuciya. Hanna cike da mamakin meyasa suka sake rushewa da kuka kuma. Hnna ta dubi Ramlah tacelfy kuka sake rushewa da kuka? Ramlah ta dafakafadar hanna tace hanna saidai kiyi hkr Allahyayiwa haism rasuwa jiya yya habib yayo waya.Zasu taho d gawar a yau da daddare zasu iso.Hanna ta zabura ta mike tsaye yayin da zuciyarta ta far dukan 3 3 kanta ya fara sarawa kamar zai fasheta dora hannu aka yayin da jiri ya dauke ta ta komata zauna, ramlah ta riketa. Izzidin kanin haisam neya katse hanna daga tunanin da take ciki yazogabanta ya durkusa yana mai tsananin kuka dahawaye yace ni nake jinyarsa yace min duk ranar dana ganki na baki wannan. Ya mikowa hannatsakiyoyinta da abun busarta. Cikin snyin jiki tasaahnnu ta karba tana jujjuyawa ta gansu gr dasukamar yau ya karba daga wajenta. Sai ta tuno ranarda aka kai ta makaranta tan zaune akan akwati,haisam n kn benci yana mata tambayoyi har ya krbi wadnnn tsakiyoyin, sai hawye ya dinga digowadaga idanuwanta.izzidin ya ce bayan tfyr ramlahjikin yaya haisam ya rikice sosai har aman jiniyakeyi. Ashe yaya habib yana ta cuku cuku zai fitadashi turai. Bayan tafiyar ramlah da kwana 2 yayahabib ya tafi dashi londonRanar da suka isa da daddare Allah yayi ikonsayaya haisam ya rasu. Gingirim hanna ta tsaya tanakallon izzidin tamkar wata gunki. Izzidin yaci gabada cewa yaya habib yn kuka yayi waya yace yau dadaddare gashi nan zai juyo da gawar haisam shinewannan taron da kika gani ana jiran isowar su muke. Kiyi hkr hanna haka Allah ya rubuta miki.Haisam yasha wuya a sandiyar sonki. Kowa yayishiru ba abinda kakeji a falon sai sautin shesshekarkuka kowa keyi. Can hanna ta rushe da kuka tanacewa Innalillahi da inna ilaihir raji'un haka Allah yarubuta min haka Allah yaso ya ganni nagode wa Allah. Yanxu babu babana, babu mijina bello madu,babu haisam din da nake sa ran xan ganshi dukdaran dadewa. Hanna ta rusa kuka tana bada lbrnrywr ta tun ranar da mahaifinta ya kaita mkrnt sukagamu da haisam har izuwa aurenta da bello madu,har izuwa rana irin ta yau da aka bata lbrn mutuwar haisam. Tace ta dauka ita kadai kehaukarta Haisam yana can da matarsa ya manta daita tunda yace ya cika burin daya kudira akai nainyi karatu ya dawo gida yanzun zai cika alkawarindaya dauka. Sai na dauka haisam ya manta da watahanna ashe ina nan like a ransa. Hanna kuka wiwi
Chapter 13 · 0% Book details