Sashe 10
Gangar Jikinsa Na Aura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
fara yi musu fada donlabari ya kai mata cewar anga su hanna a fadasunje karbar jari. Tana cewa dole Hanna ki barmingidana sbd so kike ki koywaindo kinji da fitinawanda da bata iyaba, ki tafi can gidan ku acan ake yunwa ake neman jari mu nan Allah ya rufa manaasiri,kema indo tunda wanda ya du nuyinki ke da'ya'yankiya rasu bello ne damn yace shi zai dingaciyar dku gashi ya mutu dole kema asan yaddaxa'ayi idan bangaren gidanku zaku siyarmin to,idan ma wani zaku siyarwa dai duk daya ki karbi kudinki ki kada 'ya'ynki ku koma can Tawa localgobernment grinku. Ba zaku zo ban haife ku bakusamun hawon jini tunda kun hallaka mazan nakuni dai ku kyale ni. Washe gari da sassafe su hnnasuka tashi suka hu aiyukan gidan,bayn sun gaamsuka leka ko ina basu ga inna haule ba ta shiga makwabtasai suka debi bokitansu suka cewamasa'ud dan gidan indo in inna tazo yace mata suntfi deboruwa . A tamfar. Maikyau hanna ta daurabasu tsaya a ko ina ba sai a fada wajen taro, sunmadanmakara don ynzu tar da rabi wjen taro, sunmadan mkra don ynxu tara da rbi tayi suka ajiye bokitansu a lungu sukaje wajen taron matr ta. KalliHanna tyi murmushi tace hanna ke muke jira kifarakiran sunaye in rarraba muku kudin . Hanna tagaisheta faram faram da fara'a sannan ta krbitakardar ta. Fara kirn suna tace Hanna abubakariman ce ta farko, matar tace to ki kira sunayen daya bayan daya suzo subi layi sai kwai in dingamimmika musu kudin a layi Hanna ta fara kirnsunayen, kowace tan zuwa tana shiga layi kamaaryadda sunayen suke a jikin takrdar,byn hanna takammala kiran sunayen sai matr t mike tace tomadalla Assalamu Alaikum jam'a su duka sukace wa'alaikussalm tce ni sunana Haj Hindatu umardaga kano state nigeria. Nazo nan grin mai sunaDashi karkashin karamar hukumar mgarya a.Janhuriyar niger don in kawowa 'yan uwana matatallafi da taimako yaddamatan da suke da mazasuke samun taimako daga wajen mazajensu to ku da baku damazasai kusamu san'ar da zakutaimakawa kanku da marayin 'ya'yanku. Sukasatafi raf'-raf suna cewa Allah ya saka da alheri mungode hajiya hindatu. Ta cigaba da cewa dagagwannatin jihar kno matar maigirma gwamanjihaar kano ta bude wta kungiya wacce za'a dinga taimakwa matan da mazansu suka rasu sukabarsu. Shine taga ya dace mu shigo makwabciyarkasarmu Niger suma mu hada kai da gwiwamutaimaka musu saboda Abunda yayi nigeria shiyayiniger duk uwa daya uba daya muke, tafi sukahauyi suna murna suna cewa Allah ya kiyaye Nigeriada gwannatin jihar kano Hajiya Hindatuumar taci gaba da cewa yanxu anan garin zamukirkiro wani suna mu saka wa wannankungiyatamu. Don mucigaba da turo muku tallafi tako ina daga kasarmu. Bani za bawa kungiyar nansuna bku d knku ykmt ku saka mata suna. Nan dai wannan tace a sa mata kaza wacce tace asa mt kazadaga karshe di. Suka tsayr da shawarra akan asawa kungyar sun hindatu umar, tayi darya tace a'aba sunana za'a sa ba sbd wata kila baz ku sakeganinaba saidai kuga an turo muku wata sbdmuma acan 'yan kungiyar muna da yawa idan aka turoni yaugobe wata za'a turo muku. Amma yanzutunda ga wacce taiya rubutu da karatu hanna itazata dinga wakiltarku idan ta kama mahar cannigeriazata dinga zuwa tana karbo muku tallafi inaganin idan kun amince asawa kungiyar sunnhanna. Gaba daya suka hau cewa mun amince asa sunan HANNA,Dagakarshe matar ta jawowata jaka ta fara mikamusu damin kudi kowcce kudin data samu idanaka kiyasta dakudin nigeria zaiyi kimanin nairadubu sha biyar-biyar. Bayan kowacceta karbataceba'a kare ba.akwai atamfofi da wasu kudadenda za'a sakebasu shima daga gwannatin nigeria saidai basu zo dakudin yanzu ba amma idan zaiyusu nada wata daga cikinsu da zataje ta wakilcesudan taga waje tacigaba da zuwa su sai suka hadabaki suna cewa mun wakilta hannaa matsayinwakilyarmu. Hjy hindatu ta juya ta kalli hanna tacekin amince hanna zaki bini nigeria kidinga karbo musu taimakon? Hanna tayi murmushi ta ce hjymezai hana sai in biki din akan haka sukayi sallamacewar hanna zata bi hjy hindatu kano don karbomusu wasu tallafin masu yawa,kafin hanna tabimatar saida taje da sauri gidan kawu ahmad tashaidamasa duk sha'awarda sukayanke akanta ya amince ya kumayi mata fatan Allah yasa su dauketaaiki ma acan tayi yace idan da sarari tajemakarantarsu takarbo sakamakon jarabawarta tanemi aiki ko Allah yasa ta dace. Ta rabakudintagida 2 ta bashi rabi. Ta sake rabanata gida 2tabawa matarsa hajir. Kogidan inna haule bataje ba dauko kayanta kawai ta fada motar su hjy hindatuumar sai tafiya daman hjy hindatu tayi. Sallamadagaci dasauran hakiman garin tabasu kudi masuyawa sumata sanar musu zata tafi da hanna dontasake karbo musu wasu kudaden taimako. Sunyimurnasosai sun shi albarka sunyi musu fatan Allah yakiyaye hanya. Mutumin da sukazo dashimai sunashehu shine yake tuka motr hjy hindatu a baya tazauna hanna ce ta zauna a gidan gaba, motar kirarhumma jeef dindimemiyar motamai dauke darundumemyar rikoda an saka sauti mai tashi a hnklsai sanyayyiyarna'urar sanyi ce ke dukan jikin hanna. Cikin motar ma abun kallo ne lallausankujerun motar su suka sa hanna ta nutsu komagana bata iyayi,tace a ranta Allah ya baku duniya wannanmota ce kawai ba gida ba, Allah mai azurta wandayaso sun hau titi dodar suna zuba gudu a titi saihanyar kan karfe 3 ma a ciki garin kano tayi musutafiya suke kamar bayi sukeyi ba sbd babu watakura ko gjy irin ta matafiya a tare dasu. Hanna sai kaallon kano takeyi galala komai yaci gaba bakamar lkcn da ta zo ba. Babu abinda ya fado mata arai sai ranar data zo wajen haisam zuwanta kanona farko kenan kuma bata taba ska ran sakedawowa ba ashe zata dawo yanzu Allah ya kawodalili. Ta dinga kallon haanyoyi ko zata gane gidan su haisam amma ina ba tama gane hanyar ba balleta gane gidan. Haism haism take kira a zuciyartayayin da kwalla ta cika mata idanuwanta. Tamadubi hjy hindatu take kallonta tace hanna yayadai naga kamar kwalla ta cika miki ido ko iskar ACce tyi miki yawa a ido a rage? Hanna tace a'a babu komai suka cigab da tfy can hjy hindatu tace hannaga garinmu fa, kano kenan kin taba zuw kano netunda naga kamar a nigeria kikayi karatu? Hannatace nan FGGC kazure nayi na taba zuwa kano saudaya sheraka 2 da suka wuce amma bazn iya tunaina ne unguwar dana zo ba, sulemanu cresent sunan unguwar , hjy hindatu tace oh sulemncresent sunan unguwar ai bamu da nis sosai ynxumun ahmdu bello way zamu bi ta wajejen dai ni asokoto rd farm center nake zan nuna miki kwanarhanna tace to suka cigaba da tafiya.Daidai get din wani tsantsereren katafaren gdamotar su hanna ta tsaya yayin da mai gadin ya tasoda sauri yazo ya bude musu. Hjy hindatu ta kallihnna tce hanna nan gidana ne ina so muyi sallamuci abinci mu huta wajen gobesai in kaiki wajenkungiyar subki tallafi a kaiki can garin naku ko? Hanna tace babu komi na gode hanna taga duniyawannan gida shine ake kira aljannar duniya sbdkana shiga farfagiyar gidn wasu fulawoyi ne anzagaye wani dan tudu yana ta bulbulo da tsuntsayemsu kyau aka watsa a farfagiyar gidan sunt t yawocan gefe kuma wajen wnke ne (swimmingpool) an kewye da wasu kujerun hutawa cn gefe kumawjen wsannin ne ma motsajiki (games) wajenbsket ball, tble tannis, football da sauransu. Iskuma gawta tafkekiyar kofa wacce zata kaika cikingidan. Daga can bay kuma boyi quarters ce itamakamar wani katfaran gidan. Arziki ma anan ai ba'a magn kai kce a turai kake ba'a nigeria ba. Hjyhindatu ta yukura zata fita dagcikin mota ta juya takalli hanna wacce ke zune tayi turus tace hnna fitoman hanna tj kofar zata bude ta kasa sai da hjyhindatu ta fito daga kujerar baya tabude mata tawaje snn hanna ta fito, gidan ya baw hnna sha'awakwrai da gaske. Tace hjiya gidanki yayi minkyau wlh, ta kalli hnn tayi murmushi tace nagodehanna.Wani dogon saurayi ne kyakkyawa a gefe azaune akan wata kujerar roba yayi tahumu ya rikekai. Hjy hindatu taje ta sameshi tana zulayarsa tacemijin me akayi maka yau? Kana ganina ko ka dagokayimin magana ko budurwarce ta baka maka rai?Daga nan hanna ta tantance kanin mijinta ne wasan kanin miji take yi masa, ya dago a sanyaye ba fara'ada kyar ya kalleta yace antynah muje daga cikimuyi mgn. Hjy hindatu t kyal kylle da dariya tace kaidalla rago nasan fada ku kayi kai da ummi dukydda kayi. Yace wannan me sauki ne muje ciki dai,ya juya ya halli hanna yace anty wacece wannan? Tace yar niger ce yace niger? Daman niger kike jeyau kwana 7 bakya nan ? Tace eh ehmuje ciki dai,hanna zo mu shigo ciki. Suka isa wani tafkeken falowanda zan iya kiransa aljinnar dunita anan hjyhindatu ta ajiye jakarta akan kujera ta kshingidadon gjy. Tace da hanna zo ki zauna bakuwa kema kin gaji hanna tayi murmushi dukka snsan jikintaya dau sanyin na'auraa, a fakaice kallon alatun dasuke jifge a falon take take tana tambayar zuciyartaabunda bata sani ba bata taba gani ba. Saurayinyaje wjen wata (telephone) waya da take sakale ajikin bango ya dauka yana latsa wasu lambobi can da aka jima yace" hello hjy ga aunty ta dawo ashewai niger taje. Hjy hindatu ta tshi zune tace lhhajiyrku kake gayawaa ashe niger naje damanhaka kake kai in an gaya maka magana sai kafada? Yazo a sanyaye ya zauna akan kujera yaceaunty dole fa hjy tsn kin dawo kuma in kika je tunda neman ki ake yi tuntuni "hajiya hindatu tacehjyr a asibiti take ko kuma a ofis? Yaya mai jikin inata tambayarka baka bani amsa ba? Yace yana canyaji sauki tace bari. Inje inyi sallah inje in duboshi,hour yanzu basu sallameshi? Yana premier hospitalko Aminu kani aaka mayr dashi? Ya ce yana can dai. Tace wai meke damunka ne duk da kyaar kkemagana na lura. Hanna tace wani ne bashi da lfy?Allah ya sawake. Hjy hindatu tace wlh mai gidanane bashi da lfy yana asibiti. Hanna ta girgiza kai tacekai kai Allah ya sawake masa, ciwon ya tsananta nehaka har da kwanciya a asibiti me ya same shi? Tace ciwon a zuciyarsa yake ciwo ne sosai yakefama wallahi hanna. Hanna tace zuciya? Is tarableAllah ya bashi lfy. Ramlah tace amin shigo gabandaki muyi sallah ko azahar bamuyi ba gashi 3da rabi yanzu la'asar ta kusa. Hanna na biye da itahar wani katafaran daki mai dauke da