← Book details Duniya Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 54

Sashe 8

Duniya Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Ahankali yaji ana kiran sunanshi sama sama ta cikin bacci, bude idanunshi yayi kadan ganin fuskar Arham yasa yabude idanun completely ya kallai, kafin ahankali yatashi ya zauna ya jingina bayanshi da bangon gado, zama Arham yayi agefenshi sanan ya fuzar da huci mai zafi kafin yadago kanshi ya kalle Waleed din yace "Waleed" Arham hardly call him da sunanshi saidai ya kirashi da Xman, yanda yakira sunanshi yasa ya kalleshi, anatse Arham yace "today is the last day dazan maka tambayan nan, wlh in bakaban amsaba bazan karabi ta kanka ba am telling you, bansan meke damunka ba, for god sake Waleed u weren't like this before, remember am your blood right, I know all ur worries, nasan anything that has to do with you, tun zancen auren nan naka ka chanza gabaki daya, I know magana dama namaka wahala but banda ni, amman this days harni din da kyar kake kulani, Waleed what is wrong? What's the matter with you? What is bothering you like this talk to me Waleed, talk! " Arham yadaka mai tsawa sosai, hannu yasa da sauri ya yatoshe kunnenshi saiga hawaye sun zubo, da sauri yasa hannu ya share, ganin hawaye akan idanun Waleed yasa jikin Arham yay sanyi ahankali ya matsa kusada shi yatsun shi biyu yakai kan fuskan shi ya dangwalo hawayen dayake kan fuskan shi ya kalli yatsunshi ganin hawaye ne da gaske yasa cikin wata irin muryan mamaki yace "t......tears X-man? Ar.....are you crying?" yay maganan da mugun mamaki dan zai iya cewa rabon dayaga kukan Waleed tun suna yara, cikin wata irin damuwa yace "Waleed wats making you cry like this? Baka rasa ci ba, sha ba, sutura ba, Waleed duk wata jin dadin zaman duniyan nan damuke ciki kanada shi, tari kadai zakayi sai sama da kasa ta kusan hadewa dan kawai asan dalilin dayasa kai tarin, look at your room" yabi ko ina da kallo adakin yace "dakinka ko dakunan 10star hotel albarka, everthing imported, designers kasa kaya mai tsada, kanada mesarati, ferrari, g wagon, brabus, benz, range rover wanan danake magana fa duk na 2020, kaci mai tsada, kahau mai tsada, ka taka mai tsada ka kwanta amai tsada, Waleed babu abinda kanema karasa aduniyan nan, kudi kaman zasu fasa account dinka, inda ace suna magana da naka harda fito zasu dingayi, banga abinda karasa awanan duniyan nan tamaliki yaumin deen ba u are loved banga wanda baya sonka ba, just look at how Ilham take sonka kaman zata mutu sometimes I use to wish inama nine kai dan banga wani abu dazai dinga damuna ba, koma abu nadamu na I can use my money na kauda duk wata matsala ta, money is problem solver and a joy buyer" cikin crying tone Waleed yace "you are wrong Arham! You are wrong! You are so wronggggg" ya karashe maganan muryanshi tai rauni sosai, hannu yasa ya share hawayen dasuka zubomai tass sanan yakalli Arham da jajayen idanunshi yace "dukiya komin yawanta bata iya siya maka farin ciki, kwanciyan hankali, money can't buy happiness Arham, and right now right here, at this current moment I am not happy, I am not happy, I am very sad, very sad, kasan menene?" yay maganan yana goge hawaye dasuka zubomai kafin ahankali yace "I am not happy with this arrange marriage ko kadan na Ammi, shekaru na is just 28 maisa akeso amin aure? Am too young for marriage, gajiya akayi dani? Why rushing to get me into marriage, Arham am not ready for anything marriage nor am I ready for anything family am too young, am not ready to settle down, inma aure ne baza abari na nemi wanda nikeso ba...." "to kanada wacce kakeson ne Waleed kaida baka kula mata? U don't even have their time, rayuwanka gabaki daya you've dedicated it to your orphanage, ina kake gidan marayu, ina zaka gidan marayu, daga ina kake gidan marayu, beside what is dere da bazaka iya son zabin Ammi ba? That girl is beautiful, she is gorgeous, bata nemi komi ta rasaba na y'a mace ba, gata she's educated, tai karatu abinta, karatun ma a kasan waje, lawyer fa, haba in baka godema Allah ba ai baka bijirema ni'iman daya maka ba Waleed, ur wife is too perfect" cikin zafin zuciya Waleed yace "tunda har kaga perfection dinta marry her now? Wait! Are you on my side or side din su Ammi? My parents did awful things to me and u are supporting them? Where is my Arham my blood that always support me through thick and thin?" dan fuzar da iska Arham yayi saikuma yamika hannunshi yakama hannun Waleed din yace "am right here Waleed, am right here and I will always support you, always, I will always be by your side kaji" shiru Waleed yayi baicemai komiba sai kallonshi dayake idanunshi jajir, ahankali Arham yace "am not saying su Ammi sun kyauta, kuma am not taking side dinsu all am saying is the gurl is okay guy, kasandai u are still a virgin ko" yay maganan yanadan cizan lips dinshi alamun neman tsokana yace "kai har yanzu bakasan kan dadin abinva trust me this gurl u will enjoy her, kobaka sonta kadinga biyan bukatun ka da ita make ur self a man jor dan har yanzu kai boy ne" dan yatsine fuska Waleed yayi irin na shagwababbun yaran yan gayun nan yace "I can't sleep with a woman I don't have feelings for" cikin takaici Arham yace "kai matsalan ka kenan andai daura muku aure hakkinta na kanka dolen kane wanan wlh, anyway mubar maganan tashi kaje kai salla, ni zanje gidan naje naji mai kawayen Amarya ke bukata kafin gobe mu rakakai daki wayaga su Waleed ango, am even picturing how u will be groaning kaman giw......" jefamai filo Waleed yayi Arham ya arce aguje yay wurin kofa yana dariya sanan yajuyo yace "bye saina dawo" hararan shi yayi yanadan murmushi yace "bye" yatashi yaje yay salla.
[10/20, 11:41 AM] +234 806 139 0121: 💫 _TWO DIFFERENT WORLD_ 💫

✍️ M SHAKUR

6️⃣

_*This novel is 500 Fanmily*❤_
_How to Subscribe to TWO DIFFERENT WORLD_
_zaki turo 500 to account 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment to watsapp number na 07012181461, sainai adding naki a group din danake posting DUNIYA BIYU MABANBANTA_

_MORROCO 🇲🇦_

_please note, any kind of magana dazaku gani at this chapter be it hausa ko english, just know that nan bangaren speak solely Arabic, larabci._
_just relax and chill, banma fara DUNIYA BIYU MABANBANTA ba, more drama, more suspense and more nostalgic moments await you, I said it and I will still say it again no one can ever be like M Shakur, my writeups are blockbuster my readers can testify to that, just surrender😘_

*_MOHAMMED V INTERNATIONAL AIRPORT, MORROCO._*
Chapter 8 · 0% Book details