Sashe 42
Duniya Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Ganin yanda Waleed ya matsa baya yasa Arham yazo wajen da sauri yana kallon fuskarta da kyau yace "blood wanan mutum ce ko aljana? Omg I've never in my life see mutum mai kyau hakaba, wai itace"? Yatambayi Waleed yana matsawa gaban gadon yana kallon yanda ta kankame Teddy, hannunshi yamika ahankali zai daura kan gashinta danya matsar ya kalli fuskarta Waleed dake bayanshi ne yace "don't touch her" da sauri Arham yajuyo ya kalleshi gyadamai kai Waleed yayi yace "mutafi, ba'a tashin ta in tana bacci she needs this sleep" yajuya yay kofa hakan yasa Arham yabishi abaya haryakai kofa zai fita yakara juyowa ya kalleta. "Arham" Waleed da yafita ya kwalamai kira hakan yasa da sauri yajuyo yafito yabishi abaya suka fita daga clinic din.
Kwanaki sunja, tafiya tasoma nisa, amman haryau wanan so dinan Waleed baitaba jima Ilham shiba, banda haka she is so lazy, gyara gida wahala yake mata, Ammi ta turo mata da yar aiki ya nuna mata shi kar yar aiki ta gyaramai daki in bazata iya gyarawaba tabarshi danshi baida takura, bata gyaraba hakan yasa kullum dasafe saiya gyara yake wanka yatafi aiki.
Kwanan nan koya nemeta bata bashi saita dinga nunamai bataso ta gaji hakan yasa ya tattare lamarinta shima ya jingine waje daya, daman yana neman ta ne sabida karya shiga hakkinta tunda ya lura bataso ya share ta shima bai kara neman ta ba saidai yana kulada ita danya lura tana fama da laulayin ciki sosai bana wasaba yana kulada ita bana wasaba.
Yau ta tashi da sassafe dan tunda tasami ciki bata iya tashi da wuri saidai ta tashi taga Waleed yadade da tafiyanshi aiki, ahankali ta daura hannunta kan katon cikinta dayay girma yana motsi ta lumshe ido tana yan tunani, Ammi tafi kowa murna da wanan cikin, kaman tahadiyeta takeji ta kwallafa ranta akan cikin, dan ajiyan zuciya tasake saukewa tabude idanunta ta kalli saman dakin tana tunani tana shafa cikin, idan za'a kasheta yanzu bazata iya cewa takamaiman cikin wayeba cikin Waleed da Arham, all she knows is yanda take having frequent sex da Arham bata having that sex da Waleed, tunda Waleed ya aureta batai MP ba, dan asatin da za'ai bikinta daman tai MP, kuma tun bayan sun fara sex da Arham bataga ranan duniya da Arham bazai zo yay sexing dinta ba saidai intaje gidansu kokuma intaje gidan maman mijinta shine kawai bazatazo ba, gashi wani irin so yanzu takema Arham kaman me dan son na neman fin yanda ma yake sonta ko cikin jikinta ne yasa haka oho, duk randa bata ganshi ba adaddafe takekai ranan, cikin yasa gabaki daya Waleed yafita kanta, bamataso yazo kusada ita dan kamshin turarenshi daga mata hankali yake, bata iya komi, ko girki bata iyayi saidai yar aikinta tamata akawo taci shi daman Waleed baruwanshi da abincin gidan yanada inda zaici abinci dayawa, gidan Mom, gidan Ammi, da gidansu Maman Arham. Duk wata da zaran Ammi ta tura mata 300k salary zatama Arham transfer dinsu sabida kawai she want to see him happy shima yabude business ko company kanshi yadena aiki karkashin Waleed.
Mika hannu tayi ta dauki wayanta ta, number Arham tai dialing saida wayan yakusa katsewa sanan yadauka, cikin wani irin kashe murya tace "Kafi Zabo zaka shigo dawuri ko?" dan yatsine fuska yayi yace "babe kinga kin kusan haihuwa cikinki yay girma dayawa bai kamata kina sex yanzu ba, banda hakama kindan soma budewan haihuwa I don't enjoy it down there is a bit wide" yafadi in I don't care attitude, wani irin dukan zuciyanta maganan tayi amman saita danne batace komiba, saikuma chan tace "shikenan abari saina haihun, bye" takatse wayan da sauri hawaye ya cicciko idanunta, maganan ya mugun sosa mata rai, batason tai fada dashine danko taso tayi bazata iyaba, kwanan nan yanga yanga yake mata tarasa mesa yake mata haka, she don't know, gashi mugun son taganshi take kamshin jikinshi samata kwanciyan hankali yake, tana kwance taji kara alamun Waleed yafito da sauri tajuya baya taja bargo alamun bacci take dan tasan zai leko, bude dakin yayi ya leko ganin tana bacci yasa yamaida kofan yafice, ya sauka ya shiga motarshi yabar gidan, saida taji karan maida gate aka rufe sanan ta tashi da katon cikinta tabude kofan bayi ta shiga wanka tayi tafito tasaka wata yar short gown tadauko kasa kan dinning ta zauna tana kallon abinci amman duk taji ta tsani ci gashi tariga tace ma yar aikinta tana mata breakfast ta tafi sabida tasaran da Arham zaizo yau dan kullum in zaizo sata take ta tafi gidansu dan bata kwana daman, tana zaune gaban dining tana kallon abincin har karfe shadaya taji anbude Gate, zabura tayi ta tashi tsaye tai wajen window da sauri ta tsaya ganin motar Arham ne yasa tashiga tsallen murna, parking yayi yagaisa da mai gadin da tun yana mamakin zuwan shi gidan harya dena, yawuto wanshi cikin flat din, bude kofan yayi ya shiga yay kyau sosai yana kallonta, ahankali yamaida kofan yarufe sanan yay murmushi yabude mata hannu alamun tazo dawani irin gudu tai wajenshi tafada jikinshi ta rungume shi tsam tsam, shafa bayanta yashiga yi yace "sorry nasan joke dina got you angry, I love you matata uwar d'ana" yay maganan yana dagota ya shafa cikin jikinta, hararan shi tayi tace "tayaya kasan danka ne?" shiru yayi kaman bazai amsata ba sanan yace "sabida ni nasan nafi karfin mijinki Waleed, sperm dina ya shiga jikinki nashima ya shiga jikinki but am sure nawa yafi karfin nashi, and u will see bayan kin haihu ko danwa kika haifa" yay maganan yana tsugunnawa ya sakinma cikin kiss sanan yace "muje indan ciki sabida fita zanyi akwai very important place din dazani da kyar nasamu mijinki ya barni nafito" ahankali duk jikinta yay sanyi ganin baya wanan rawan jikin dayakeyi mata da idan zasuyi sex, yanzu yi yake kaman yana mata favor dan yaga she's addicted to him, da ace zata iya data cemai bataso, sama sukaje yabude dakin Waleed ya shiga da ita yashiga yan wasanni da ita dake haukatata dayasa tafara mai minshari sanan yay sexing nata, tabude dayawa yasa he don't enjoy her at all now yawani irin gaji da ita, ko 30min baiyiba yakawo sanan yasauka daga kanta, kana ganin idanunta kasan bata koshiba zaiyi bayi tarikeshi kaman zatai kuka tace "please Arham second round cikin nan yasa ban koshi dan Allah zan baka wasu kudaden da babanmu ya raba mana na end of the year" daure fuska yayi yace "kinma maidani mayen kudi" hawaye ne ya gangaro mata hakan yasa cikin fushi tace "wai Arham where is our love, nabar mijina ban damu dashi ba, babu abinda ke shiga tsakanina dashi, I hate him now sabida kai, and yanzu kana kokarin kadinga wulakanta ni after all that aI've done for you, kafadamin mena maka wani laifin namaka ne eh?" tamai tambayan tana kuka, mikewa yayi yay bayi batare daya damuba yace "is like yau baki tashi in good mood ba, is not your fault ciki kesaki ganin abu ba'a yanda yakeba, nidai ban dena sonki ba".