← Book details Big Uncle Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 7 OF 9

Chapter 13 & 14

Big Uncle Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

"Ta hanyar komawa gidanshi dazama, wlh muddin ba alkhairi yakawota rayuwarshi ba nikuwa Sena zame mata ciyon ido. "Uhn uhm fa iklas, karkayi wannan gangancin domin bakisan shirintaba kuma kiga ba shiri kukeyi da uncle jay ba, please kibari mugawa Momy ko Anty mimi kinji sesusan matakin
auka inaga zefi. "No iman karki kuskura kigayawa wani daga cikin wannan maganar kekanki nagaya mikine domin muyi shawara bawai dan Inaso wani yajiba, miyasa zamu gaya musu bayan munsan ba
aukar abin gaske zasuyiba, wlh musamman Momy cewa zatayi shirme ne kawai bakeyi dan Allah mubar zancen tsakanin mu kinji. "Shikenan zanyi Hakan amma yanzu ta yaya Zaki koma gidan uncle wanda yayi aure acikin satin nan, ya kikega zamuyi a yadda kikoma can? "Humm wannan kuma abune me sau
i kawai bara naga momma. Tafa
a tana mi
ewa tabar
akin. Kaitsaye bedroom
in momma tanufa inda tasameta zaune tana linke kayanta. "momma linkiya kikeyine? "Eh Rigi mammiya yau kuma da wacce kikazo? Ta tambaya tana Kallonta. Baki taturo baka kamar gaske kana tace "ba wannan amaryar bace ta uncle jay, dayaje dani gidanshi yanzu shinefa tadage akan wai Seya barmatani wai ita tsoro takeji a gidan ita ka
ai idan yafita, kuma duka masu aikinta basa shigowa part
inta, shine yace wai Sena zauna tare da ita, nikuwa na
i zama na gudo abuna. Tafa
a cike da ta
ara tana wani cin magani kamar abinda tafa
in gaskiya ne. "Tofa
iKon Allah yanzu ke iklas inbada kike marar tausayi yoshene mutum ze ro
i alfarmar kizauna dashi na
an wani lokaci kigudo? Yanzu ko tausayinta bazakijiba tunda Kinsan halin jabeer nasan koyana
asar nan ba lallai yazauna gida ba Balle gashi baya zama
asar ma gaba
aya, kuma ai naga kuna Hutu balle kice school amma sabida shegiyar fitinarki kika
i zama to dakika gudo ni Umar me Zaki
ullamin nan iye? "Baki ta
ara turowa tana wani marmar da ido yadda tasan zata
ular da momma, aiko tayi nasara. Cikin takaici momma takaiwa bakinta masga amma bata santaba tagoce, "rigimammiyar banza da wofi dani kike zancen wlh barama kiga, tafa
a tana janyo wayarta. Contact
in jafar tashiga yana
agawa tace "jafar kana kusa? "Eh momma. "To zo ina nemanka, daga Hakan ta yanke wayar kana ta kalli iklas dake zaune kamar muna fuka tace "Kinga wlh tun muna sheda juna nidake, kitashi maza kije ki ibi kayan dazakije dasu kiwuce Jafar ya maidaki idan ba hakaba kuwa wlh yanzun nan zan kira mimi nagaya mata, kuma Kinsan abinda zebiyo baya yawwa. Cikin tsoro iklas ta kalli momma kamar gaske jin ance za'agayawa Anty mimi domin duka yaran sunfi tsoronta akan Anty Billy ko Anty fiddausi. Domin Anty mimi ita ke cin uwar yaro baruwanta da girmanka kai tsaye zata masgeka ka kawomats wargi. Rau rau tayi da ido hadda tara
wallar
arya, kafin tayi magana Sega fajar yashigo bedroom
in. "Yawwa jafar dan Allah maza
aukarta ka kaimin ita gidan jabeer yanzu kaji. "Okay momma amma lpy kuwa? "Lpy qalau barni da ita kawai kasan
ar taku zuma ce seda wuta. Maza ka Kaita. "Okay muje babyn Yaa jay
tafa
a cikin tsokana yana ri
o hannunta, Hakan suka fito parlor momma nabiye dasu abaya tana masifa harsukazo
ofar fita parlor kana iklas tajiyo idonta tab da hawaye tace "to kayan sakawana fa bara ma
auka. "A'a kuje ba uwar da Zaki tsaya
auka salon wannan munafikin kawun naki ya dawo yasameki ku kulla wani abun ko, maza kuje idan kinje shi jabeer
in yanema Miki wasu kayan sakawar kafin kidawo, Hakan momma ta tasa
eyar iklas agaba har motar jafar seda taga tafiyarsu tukunnah tadawo tana mita...haba ai iman dake kallon komai a window seda takai kwance wurin dariyar momma, domin wannan ha
ilon datakeyi doline yabawa mutun dariya batasan cewar duk plain bane.
Koda suka isa gidan jay bayanan har cikin parlor gidan jafar ya shiga yasamu Salmah zaune ita ka
ai tana chat a wayarta, tanajin sallamarshi tami
e tsaye tana tarbarshi sedai tana ganin iklas far arta ta
auke sam seya
e kawai. Amma sam bata bari jafar yagane hakan ba. "Barka da yamma Anty amma Anty amarya. "Yawwa barka ya gida? "Lpy qalau ga yarku nan nakowo muku momma tace nakawota ni zan koma. "To bazaka zaunaba ko ruwa kasha. "A'a ngd se idan nadawo wani lokacin yana gama fa
ar Hakan yafice abinshi. Dukkansu suna tsaye Harya fice daga gidan gaba
aya get yarufe kanshi. Kafin Salmah ta
ago tana yiwa iklas wani mugun kallo kana tace "ke ubanmi ya mayar dake gidan nan mara kunyar
arya? Hum uban wanda ya tsargu, tafa
a tana
auke kanta gefe. "Kai ni Zaki zaga? Aiko zanci uwarki agidannan wlh, tayi maganar tareda kaiwa iklas mari amma tagoce tahanyar daga tsalle ta haye kan kujera kamar kwa
o tana hararar Salmah, "ni Zaki daga wannan hannun naki me kamada katako? Lallai ma
walwarki bata aiki, yanzu kawai Sena tsaya kijibgeni ki jibgi banza, aike ko uncle jay da aka
abawa ke wlh kika jibga mishi wannan hannu seyayi karaya tara, balle yar ficika, ahh lallai kinsamu motauwa. Tana maganar tana wani jujjuya ido cikeda tsiwa. Gaya idan gomanta za'a ha
a maybe Basu isa su daki Salmah ba amma dudda Hakan girmata baya tsoratata. Cikinta salmah tayi domin tayi mata shegen duka kafin jay ya dawo. Sedai tana isa gareta ta
ara daga tsalle zuwa wata kujerar. Anan ta
ara binta, still itama ta
ara dira akan wata, Hakan suka fara wasar tsere a Parlor tamkar wasu dawaki, sam iklas ta
i bari salma ta kamata, ita kuwa ta
i ha
ura da bibiyarta, kuma se kunnata iklas
in keyi tana ihu, "jama'a akawo
auki bijima zata kama mage, wayyoo jama'a ga dorina nan na farautar kifi yeee kuwa jami'a za'ayi Kisan akai agidan angon amarya me fya
e wayyoo. Ke dallah kitsaya kihuta wlh idan kika suma anan baruwanani to, domin ruwa bazan zuba mikiba wannan irin nishi haka, tab
ijam lallai uncle jay ya
auko giwa hu'unm
ibgi, tafa
a tana
ara tsullawa awata kujerar, cikin mugun takaici itama salmah ta tuma domin ta kamata amma cikin rashin tazame jikake tibb tayi wata irin fa
uwa seda tasaki
ara, domin ba
aramar buguwa tayiba. "Innalillahi
an
ararda dorina, toke dorina inbanda abinki inake ina tuma sabida Allah gakidai abu ba ka
an ba, yoko wannan cinyar taki kikace Zaki
aga ai kingama rutsewa bale kiha
a sa wannan gingimarin jikin naki, uhnm uhnm gaskiya na tausayawa uncle jay
tafa
a tana wani marairaice fuska alamar tausayi, gata zamanta akan tsinin kujera ta
ora
afafuwanta tana neman wata sabuwar maganar...ido Salmah taruntse cikin ba
in cikin kalaman wannan yayinyar gareta, domin ba'ata
a cimata zarafiba irin yadda iklas tayi mata ayanzu ba, gashi kuma tayi wannan mummunar fa
uwar wanda tana tabbacin taji rauni. Haka kuma takasa giwa yarinyar komai abu kamar aljana. Tajima azauna tanajin babba
un kalaman iklas gareta kafin tami
e dakyar dajan
afa ta isa bedroom
inta tamaida
ofar tarufe. Zubewa tayi akan bed tanajin yadda
ugunta kemata azaba Hakan taketa juyi tanajin azabar na
aruwa kamar wadda ta
arye....iklas kuwa tana ganin tashige bedroom
inta ta sauko tana fa
ar "muguwar banza wato haka kawai Sena zeuna kijibgeni kijibgi banza koda tamamin akayi ai nadai daku kuma dukan baze gogeba, Humm wlh badani zakiyi wannan ba, kuma ina gidanki zama daram Sena uwarda kike kullawa uncle
ina. Tana gama fa
ar Hakan yami
a ta shiga gyara parlor da suka hargitsa dakanta, bayan tagama gyarawa take ta
auro alwala a toilet
in dake parlor tadawo, sedai bayan tafitone tatuna da ba abinda zata sanya tayi sallar domin kayan jikinta basa sallah koda anayi babu mayafi kuwa balle ba'ayi, tunda
ananun kaya ne.
an gajeren tsaki taja, kafin tabu
e wani bedroom datagani a parlor sedai ba komai aciki, Hakan yasa ta haura inda taga uncle jay yabi
azu, tana shiga taga wani tangamemen parlor wanda yafi na
asa kyau da tsaruwa da komai gakuma
aton picture
in uncle jay aciki yana sanye da kayan Ball ya
anata tamkar ze buga yana murmushi wanda ya
ara fito da asalin kyawunshi me matu
ar birgewa da
aukar hankalin me kallonshi. Shagala tayi da kallon picture
in Sosai har batasan ta isa a inda yakeba, takai hannunta yana shafa Dede setin bakinshi
arami dashi
auke da pink lips masu matu
ar birgewa, tajima tana shafa lips
inshi tana murmushi kafin ta ta
e fuska tunawa da yadda yake mata sekawai tajuya
aya daga cikin bedroom
in data gani a parlor, tana bu
ewa wani irin dad
amshin turare yaziyarceta wanda yasa seda ta lumshe dara daran idanuwanta. Kafin ta
arasa shiga cikin
akin. Tana
are masa kallo, yatsaru kam iya tsaruwa, komai a kwai aciki. Ganin mirror
akin cikeda kayan shafa, Hakan yasa tayi tunanin akwai kayan sakawa acikin bedroom, cikin sauri tanufi toilet domin ta watsa ruwa kafin tayi sallah dama kayanta sunci uban zufa na wasar kurar da tayi itada Salmah. Ganin ruwa yadda takeso bata tsaya komaiba taje ta kunnawa kanta ruwa tun kafin tacire kayan jikinta, yana tana tsulli tana rawa tamkar me shillalo a ruwan sama, tajima tanayi cike da nisha
i kafin ta cire komai na jikinta tafara wankanta hankali kwance.
Cikin sassarfa yashigo gidan domin tun yana hanya akayi magarib Hakan yasa yatsaya yayita amma yakasa tsayawa ayi isha'i dashi kamar yadda yasaba, sabida yanajin jikinshi duk ba da
i. Kaitsaye bedroom
inshi yawuce, kamar yadda yasaba, Hakan yacire komai najikinshi kana yanufi toilet
in kanshi tsaye domin a
agare yake da yayi wanka kafin yakoma masallaci, mir
a Handel
ofar yayi ya shiga kana....!
BIG UNCLE paid book ne akan 1k kacal
spcial group, VIP kuma 1k, amma duka yan group
in MY HOME, zasu biya 1k ne kuma a special group,
zaku iya tura ku
inku a wannan account
9112799371 moneipoint sha'awanatu kasim, kana kutura shedar biyanki a wannan nomber
07037092176 on WhatsApp
Wannan book
in baze jimaba domin baze kaimu azimiba in sha Allah kuma azimin yazo game yawancin rayuwa. Kiyi hanzarin shiga domin kar ayi babu ke
Autar alheri
[2/5, 10:30
AM] Dr zarah:
*BIG UNCLE*
(SHUGER DADY RETURN)

AS NEW NAME IS

*BIG UNCLE*
Hot love with a new sexy romantic story
By
Dr Yasmeen Ahmad
Autar alheri
Writer of
ME & MY LION
ABBANAH
SHGER DADY
AND
OTHERS
Ayanzu tazo muku da Sabon kabce me
auke da Sababbin abubuwa, na soyayya bar Kwanci, shau
auna, cin amana, da kuma reality love na ha
a, duk acikin book
in *BIG UNCLE* (SHUGER DADY RETURN)
kugyara zama kana kubiyoni acikin wannan sabon kafce me
auke tallafin nutsuwa, dugunzuma tinani, gakuma sanya nisha
kudai kawai mu kafta aciki.
Book 1
Chapter 7 · 0% Book details