← Book details Big Uncle Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 3 OF 9

Chapter 5 & 6

Big Uncle Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Dan
aramin garga
i kuma me anfani, dan Allah duk wadda batada aure karta karanta, kijira lokaci na nan zuwa da zakiyi yadda kikeso agidan aurenki, ni banyi dan lalacewar tarbiyar
ar kowaba, kuma idan kika karanta kuma kika
ata rayuwarki akan Hakan, wannan keda Allah, kuma rayuwarki kika
ata batawaba.
"Suna dosowa get
in gidan yawangale kanshi, suka danna hancin motocinsu ciki, parking sukayi a perking space kana cikin hanzari escort
inshi suka zagaye motar da yake ciki suna zare ido domin dukkansu Black American soldiers ne..su Yusuf ma fitowa sukayi Hakama, su jalal, suna jiran fitiwaeshi domin babu me damar isa ga wannan motar Balle yata
ata. Kusan minti biyar kafin ya bu
e marfin motar, kana ya fito yana
arewa gidan kallo domin tunda aka fara ginin bezoba seyanzu. Wani irin hugg yaji anbashi ta gaba data baya, Hakan yasa ya runtse idonshi kawai domin ya san bame masa Hakan se
anenshi, "oyoyo Yaa jay, suka fa
a atare suna
ara
ameshi. "Hugging
insu yayi bank, yana shafa bayan jalal dake gabanshi, kafin yace "thanks my blood chichi, yafa
a akan lips
inshi yana bawa Yusuf hannu suka gaisa Yusuf
in na murmushi, Hakama yabawa faruk da isham, duk sukayi musabaha, kafin ya nufi cikin parlor gidan ri
eda hannu jalal domin shine
arami kuma ya
i sakinshi, su Yusuf nabiye dashi abaya.
Suna shiga kaitsaye part
inshi suka haura duka domin basuga kowa a parlor ba, Anan suka zube parlor kana shi kuma yawuce bedroom
inshi. Kayan jikinshi yacire duka wannan
irar tashi ta mijiya
arfi ta bayyana, batareda ta
auki komaiba yanufi toilet sedai dudda short nicker
in Adidas dake jiki behana bayyanar cikakkiyar halittarshiba acikin short
in.
Ruwa yasakarwa kanahi, yana sauke ajiyar zuciya yasani cewar bayasan wannan Auren amma ba yadda ya iya dashi tunda anrigada an
aura. Tunani kawai yake yi Harya gama wankan ya fito
aure da towel a
ugunshi. Hakan ya nufi mirror yasamu duk abinda yake anfani dashi akan mirro, murmushin gefen baki yayi wanda ya
ara fito da asalin kyawunshi, kafin ya taotai lips yana girgiza kanshi, domin yasan wannan ba aikin kowa bane se, Anty mimi, seda ya gama duka uzirinshi kafin yafito cikin wasu
ananun kayan red shirt and black gems. Sunyi masa matu
ar kyau domin sun amshi kalar Fatarshi., fitowa yayi yanabin abokanan nashi da ido. Yanajin faruk na fa
ar "wlh jay yamure domin konine natashi idan natashi
ara aure Allah
atuwa zan Nemo wadda komai yaji ajikinta alaji..."Allah ko nawan kasan takan tsiyar manyan mata kenan. "Eh mana. Yanajinsu yazaga yawuce bece musu komaiba, yana fita suka bushe da dariya isham na fa
ar"guntafa zeje yaga kayan harka, woww gaskiya jay zeshana a wurinnan, firarsu sukeyi irinta abokanai cikin nisha
i da farin ciki, domin tuni su jalal sun fice warsu Shiyasa suka samu wannan damar.
Shi kuwa yana fita harabar gidan yanufa, ya kar
i cer key hannun
aya daga cikin drivers dinshi, ya shiga mota yaja yabar gidan bayan yahanasu biyarshi domin bayaso mutane Susan shine aciki....kai tsaye family house
insu yanufa.
Dukkansu suna harabar get
in gidan, ikram iman, iklas, suraj, Yasir, mubin, duka yaran
an gidan sun ha
u bancin
ananun, wasa sukeyi suna gudane gudane suna wasar
oya, domin ba kowane namiji agidan daze tsawatar musu, Anty Billy ce kawai tafito tana musu magana amma sukayi bris da ita....iklas aka
aurewa ido suna takalarta suna
oya, ita kuwa tana bulayin nemansu, suna mata dariya. Tunda yashigo da hancin motarshi cikin gidan yake Kallonta, gatadai
aramar yarinya amma daga nesa zaka
auka babbar mace ce, batada wani jiki sosai, amma yadda take da
ugu, da manyan mazaunai zaka
auka babba ce. Kauda idonshi yayi daga Kallonta yanajan
aramin tsaki, kafin yayi perking yafito daga cikin motar, ko kallo inda suke beyiba yadoshi cikin parlor gidan, sedai bekai da
arasawa ba iklas tayi masa wata irin dam
a tana fa
ar "yeee wlh namaka mubin yes Seni babyn uncle jay
tafa
a cike da nisha
i tana
ara chakumeshi,
Lulu blue eyes dinshi yazuba mata cikin jin haushin yadda tayi Mishi. Mubin
in ne yale
o ma
uyarsa yaga abinda tayi cikin zaro ido ganin dodonsu yace "babyn uncle j
Sekuma ya toshe bakinshi domin yamanta da uncle jay dinne agabansu, kana yace "iklas bu
e idonki kiga waye agabanki wlh kin ka
e, yana gama fa
ar Hakan yafece gudun kar ruwa da iklas tajanyi yacishi. Aikojin muryar mubin yasa tabu
e idonta cikin saurin tana bin
afafun wanda ke gabanta da kallo. Wani irin fa
uwa gabanta yayi sabida sihirtaccen
amshin mayen turarenshi dayayi mata maraba ayanzu, domin seyanzu ma taji
amshin. Cikin sauri rasakeshi taredayi baya rana zare ido tamkar wadda tayiwa sarki
arya.
Lulu blue eyes
inshi yazuba mata kawai yana kallon zallar iskancinta acewarshi, amma bace mata komai ba. Iklas kam da tuni tasha jinin jikinta, cikin sham mata tayi baya tareda kwasa aguje tashige parlor tamar wadda aka jefo.
"Ke lafiyarki kuwa? Zaki fa
owa mutane haka. Cewar Momma domin ka
an tabigeta tawuce. "Inafa Lpy Momma, akwai dai rigimar data Nemo iklas ke gudun banza, Anty Billy tafa
a tana gyara zamanta. Baki Anty mimi tabu
e zatayi magana kenan Sega jay yashigo parlor bakinshi
auke da sallama akan lips
inshi. "Ah hab koda naji, wlh my
ane ne tagani shi yasa take wannan gudun, fitinanniya duk itace ta haddasa wannan rashinjin itace ummul haba'isi, amma yanzu dataga dodonsu aita gudu. "iKon Allah to ina sauran Anty mimi? "Oho Ina nasanar musu, tafa
a tana bankawa jay harara ta
asan ido domin ba
aramin haushinsa takejiba.
Zama yayi kusan momma yana ri
o hannunta, yace "momma good afternoon. "Kai jabeer rabani da wannan yaren naku na nasara, ina kabaro salmah tana lafiya daiko? Ta tambaya idonta na kanshi....bece komaiba sema mi
ewa dayayi yazauna kusan Anty Billy yana fa
ar "Anty Billy wannan kallonfa da Anty mimi kemin narashin yadda? Yayi maganar kamar bashine yayiba. "To sarkin gani, bakaji momma na tambayar ka amaryarka ba ne kashareta nikuwa kake tinanin nabaka amsa ko? Tafa
i Hakan ne domin ta ankarar dashi sabida tasan begane wacece salmah da ake magana ba, dudda yanada nomber ta yanzu Hakan idan anbincika besan sunanta ba..aikuwa kamar tasani domin sam begane wacece me wannan sunanba. "Tana Lpy Momma, yabata amsa atakyaice.
"My
ane tashi muyi magana, cewar Anty mimi...
an gyara zamanshi yayi cikin ko in kula yace "please Anty mubar maganar nan zuwa wani dan lokaci bayanzuba. "No yanzu zamuyi tunda momma ta tashi Allah yanzu zamuyita.
ewa yayi zaune Dede yana Kallonta kana ya kwa
e fuska kamar zesaka kuka irin atakurashi
innan...bata damu da yanayinshi ba tace....!
BIG UNCLE paid book ne akan 1500 kacal
spcial group, VIP kuma 1k, amma duka yan group
in MY HOME, zasu biya 1k ne kuma a special group,
zaku iya tura ku
inku a wannan account
9112799371 moneipoint sha'awanatu kasim, kana kutura shedar biyanki a wannan nomber
07037092176 on WhatsApp
Wannan book
in baze jimaba domin baze kaimu azimiba in sha Allah kuma azimin yazo game yawancin rayuwa. Kiyi hanzarin shiga domin kar ayi babu ke
Autar alheri
[1/29, 8:42
PM] Dr zarah:
*BIG UNCLE*
(SHUGER DADY RETURN)

AS NEW NAME IS

*BIG UNCLE*
Hot love with a new sexy romantic story
By
Dr Yasmeen Ahmad
Autar alheri
Writer of
ME & MY LION
ABBANAH
SHGER DADY
AND
OTHERS
Ayanzu tazo muku da Sabon kabce me
auke da Sababbin abubuwa, na soyayya bar Kwanci, shau
auna, cin amana, da kuma reality love na ha
a, duk acikin book
in *BIG UNCLE* (SHUGER DADY RETURN)
kugyara zama kana kubiyoni acikin wannan sabon kafce me
auke tallafin nutsuwa, dugunzuma tinani, gakuma sanya nisha
kudai kawai mu kafta aciki.
HAPPY SALLAH ALL MY LOVELY MUSLIM
Book 1
Chapter 3 · 0% Book details