← Book details Big Uncle Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 1 OF 9

Chapter 1 & 2

Big Uncle Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

"Shirin zuwa wurin dinner faty suke yi cikin gaggawa sunayi suna duba a gogon dake manne cikin bedroom
in domin sun makara gasu kuma sune manyan abokanan ago kuma wakilansa.."isham yadace muwuce haka fa kunga bayin Allah nan sekiranmu sukeyi.
aguwa wanda aka kirada isham yayi kana ya duba agogon Sekuma taja
an gajeren tsaki yana cewa "ni wlh duk jikinane amace faruk domin domin banta
a ganin dinner aure hakaba, biki ba ango kuma kusan amaryar mazataji da
i ba. "Hum to ai itace tace taji tagani kai miye naka acikine mlm? Ni wlh ko ajikina domin tana waye JAY kuma ta yadda ta aureshi ahaka. Cewar harun yana dariya. Mi
ewa Yusuf yayi yana fa
ar "dan Allah muje nasan yanzu kowa muyake jira amma fa wlh duk ku kashe wayoyinku domin gujewa Kiran Mami, yawwa. Daga Hakan duk suka fice daga hotel room
in dasuke suka shiga motocinsu tare da nufar tudun wada kaitsaye unguwarsu amarya.
"Hello Muna
ofar gida kufito. "Okay Muna zuwa. "Kai kutashifa ga angayenan sunzo, haneefa
awar amarya. Mi
ewa duk suka suka fito sun sawo amayar atsakiyarsu tasha kyau harta gaji, gata duguwa kuma meji Masha Allah domin kab tafi
ammatan nata girma. Mota aka bu
e mata tashiga taname sauke ajiyar zuciya. Kafin
awayenta su shiga sauran motocin suka
auki hanyar zuwa wurin dinner faty
in.
Suna isa aka sake waker amarya da ango ana rerawa cikin lafazi me da
i. Hakan suka shiga cikin hold
in wanda da shigarka
atuwar bana zata tarbeka me
auke da picture
in amarya kawai, a
asa kuwa anrubuta *SALMAH ADAM & JABEER IDRIS DIKKO* kallon Sunan jabeer
in takeyi harta zauna mazauninta. Kafin aka fara abinda yatarasu awurin.
Haneefa da wata yayarta mesuna Hajara sukazo wurinta. Hajara tace "wai salmah ina jay ne? Mitasa bezoba dama baya cikin motar ashe ke ka
ai ce? "Humm baya ciki Anty Hajara aikine yari
eshi besamu shigowa garinnan ba kuyi ha
uri please. Ido suka waro atare kafin Anty Hajara tace "anya kuwa salmah Kinsan inda kika jefa kanki? Wannan wanne irin abune Hakan ace ranar aurenka ka kasa halarta wurin dinner? To yanzu idan aka kaiki gidan shi wa aka kaiwa kenan? Tunda bema shigo garinba? "Kai Anty Hajara dan Allah kidena wannan zancen please muyi abinda yataramu kar hankalin mutane yadawo kanmu please, tafa
a kamar zatayi kuka. Wata muguwar harara Anty Hajara ta Banka mata kafin taja tsaki kawai tabar wurin.
agawarta keda wuya, seka text yashigo wayar salmah. Anyi gajeren rubutu kamar Hakan. *KARKI DAMU DA DUK ABINDA ZA'A FA
A AKAN ZUWAN JAY WURIN NAN DOMIN KIN RIGADA KISAN PLAIN
INMU KAI KARKI
ATA MANA SHIRI OKAY.*
tana gama karantawa tasaki wani
ayataccen murmushi wanda ya bayyana tundaga zuciyarta.
Hakan aka cigaba da gudanarda faty kamar kowanne sedai wannan babu ango babu dalilinshi. Sedai manyan abokananshi su baza capacity ha
arya musamman Yusuf da faruk, kai harma da isham.
Ana cikin hidima har ankusa tashi Sega tawagar yayun ango mata sun iyaso. Cikin shiga ta alfarma, wanda kallo
aya zaka musu kasan cewar nera tayi kuka ajikinsu. Manyan matane masu aji da class kuma masuji dakansu, atare dasu akwai
ananun yara hu
u se matasan
ammata uku wanda bazasu wuce shekaru 15, zuwa 16, yarane tsintsar yarama. Kyawawan gaske, kuma black beauty San kowa
in wanda yarasa, musamman ta tsakiyarsu wanda Allah yayiwa baiwar diri na
aukar hankali kyawunta yafita daban dana sauran domin jikinta da yanayinta tamkar
asar itopia ce. Zuwa sukayi har inda mc. Kana
aya daga cikinsu ta kar
a tace "assalamualaikum jama'a ina me matu
ar bada ha
uri akan zuwanmu kurarren lokaci, ayimana anfuwa please, kana zamu Siya fiskar amarya ayan kasan cewar bamu samu damar halartar bu
ar kai ba in sha Allah zamuyi ayanzu, ngd sosai. Tafi aka shiga yi sosai ana sowa. Hakan mc ya kar
i spiker yana cewa "Masha Allah Hajiya bilkisu idris dikko megadon zinari,
orafinki yakar
u hajju. Haneefa ce tazo ta
ara rufewa Salman fuska, kana Anty Hajara dawasu daga cikin family ta sukazo suka tsaya, kamar yadda akeyi. Mc yace "to yayun amarya anawa Zaku bu
ewa yayun ango fuskar amaryar tamu?
an yatsina fuska Anty Hajara tayi kana tace "millan
aya (1m) "to'to'too Hajiya bilkisu kinji yadda sukace farashin fuskar amaryarsu 1m ne. Jinjina kai Anty Billy tayi kana tace "bakomai mc ai banice zansiya jay fuskarba
anshi ne? "IKRAM, IMAN, and IKLAS., kunji farashin fuskar amaryar uncle jay ko? "Murmushi iman tayi taka tace "nasiya a 1.5m mom. "Tofa kaji mc tace ta
ara musu 500k akai. "Nikuma nasiya 2m mom, cewar ikram. "Woww Masha Allah lallai baby's kunaji sa amaryar uncle
innan naku kenan. Tofa jama'a ciniki yafa
a domin dai Anty Hajara yayar amarya ta tsayar a 1m, amma
an ango sun suya a 3.5m Masha Allah. Ihu aka
auka da sowa cikin jin da
i Anty Hajara se watsar baki takeyi duk fishin rashin zuwan jay a wurin yakau sabida wannan uban ku
in, takowa ikram tayi zata bu
e fiskar amaryar kenan taji saukar sweet voice
in iklas cikin wata irin murya me shegen da
i cikeda tsintsar ta
ara wanda ke nuni da cewar ita
in sangar tacciya ce ta
arshe kuma sarkin Tsiwa. Tana cewa. "No ikram nice zan bu
e fuskar amaryar big uncle fa kima Dena
auki. Tafa
a tana murgu
a baki. "Dariya duk mutanen wurin sukayi, kana Anty Billy tace "to sarkin rigima bayan bakece kika Siya fuskar amaryar ba kuma zakice kezaki bu
e? Baki taturo gaba cikin cikin sakalcinta tace "No mom aini ba'ajira nasiyaba kawai taje zata wani bu
e. "To
ar lele kuma
ar daukar family Alhaji Idris dikko, ayi mana afuwa please abisa rashin jiran farashinki, munajinki ke anawa Zaki Siya? Seda tawani sha
amshi ta jujjuya manyan idanuwanta masu Kamada madara kana tace "nasiyawa uncle jay fuskar amaryarsa 5m. "Yeeeee wow big girl Masha Allah, wurin ya
auki ihu da sowa yana tafi cikin, isa da class iklas tazo tare da fiddo wayarta ta kalli Anty Hajara tace account no. Ai cikin zumu
i Anty Hajara ta gaya mata account
in, atake tatura musu 5m. Kana tasaka wayarta acikin jikarta tadu
a tare da yaye mayafin amarya salmah. Hakan yasa sukayu ido hu
u da juna wanda ya haddasa wa Salmah fa
uwar gaba sabida ganin tsananin zalmar kyaun iklas me birkita lissafi. Murmushi ta sakar mata wanda yasa saura ka
an yawu suzubo daga bakinta, tayi saurin taresu tana jawo nata murmushi me Kanada kuka agaban iklas tayi mata. Duk wurin aka
auki ihu tana tafi. Cikin farin ciki da nisha
Tunda suka shigo wurin idon harun ke kanta tamkar ya ha
iyeta yakeji wani irin son yarinyar yaji yakamashi lokaci
aya, domin beta
a ganinta ba se yau, musamman yanzu datake magana ba
aramin tafiya da duk mazan dake wurin tayiba kan cewar ta Sanger tacciya kuma komai cikin ta
ara da tsiwa takeyinshi. Wannan dalilinne yasa ta
ara gigita duniyar harun..Hakan har aka gama aka watse amma besamu ganinta ba domin tana tare da Mom
inta dakuna sister's
inta su iman.
Bayan an tashi daga dinner ne su Anty Billy da Anty fiddausi, Anty mimi, suka
auki amarya zuwa gidan mijinta tare da rakiyar abokanan ango, bayan sun Kaita
akinta ne suka bu
ata ci Abar mata
awayenta nan sukwana tare kasan cewar ango baya gari kuma haryanzu be isoba, Hakan kuwa akayi, nan akabar haneefa, Maryam safiyya, zasu taya amarya kwana, bayan su Yusuf sun ajiye musu komai na bu
ata har kazar amarcinta, kana sukayi musu sallama suma suka tafi...!
Tofa
yanzu da game
in ze fara, wannan wanne irin aure ne ba ango babu dalilinsa?
Autar alheri
[1/28, 12:40
PM] Dr zarah:
*BIG UNCLE*
(SHUGER DADY RETURN)

AS NEW NAME IS

*BIG UNCLE*
Hot love with a new sexy romantic story
By
Dr Yasmeen Ahmad
Autar alheri
Writer of
ME & MY LION
ABBANAH
SHGER DADY
AND
OTHERS
Ayanzu tazo muku da Sabon kabce me
auke da Sababbin abubuwa, na soyayya bar Kwanci, shau
auna, cin amana, da kuma reality love na ha
a, duk acikin book
in *BIG UNCLE* (SHUGER DADY RETURN)
kugyara zama kana kubiyoni acikin wannan sabon kafce me
auke tallafin nutsuwa, dugunzuma tinani, gakuma sanya nisha
kudai kawai mu kafta aciki.
HAPPY SALLAH ALL MY LOVELY MUSLIM
Book 1
Chapter 1 · 0% Book details