← Book details Big Uncle Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 4 OF 9

Chapter 7 & 8

Big Uncle Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

"Tace "jabeer kaje kaga matarka ko? Tayi maganar idonta nakanshi. Shiru yayi mata kamar bejiba yana danna wayarshi. "Jabeer banason iskanci fa wai bada kai nake maganaba eye? "Kai Anty mimi wlh kinada damuwa, to mizan mata idan naganta please hab. Yafa
a kamar zeyi kuka. Ido Anty mimi tawaro cikin mamaki tace "mikake nufi ne jabeer? Matarka kake tambaya mizaka mata wannan wacce irin maganace haka? Kanada hankali kuwa? "Oh god please anty Dan Allah kidena wannan zancen badai anyi Auren ba? Hankalinku yakwanta to ai shikenan Dan Allah kubarni naji da kaina mana., yana maganar irin ko ajikinshi
innan.
"Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un jabeer? Anya Kanada Lpy kuwa? Kodai dagaske ne aljana ta aureka? Dasauri ya
agako ya kalleta jin abinda tace, Sekuma yasaki wani guntum murmushin gefen baki, yaci gaba kawai da abinda yakeyi. "Jabeer magana nakeyi kagayamin please. "Gaskiya kam wannan abin akwai ayar tambaya acikinshi domin da badan munsan cewar babu mazinaci a zuri'armu ba wlh damunce turawancan dake cikinsu koyoshe sun
ata mana kai maybe Shiyasa hankalinka baya akan iyalinka, cewar anty Billy cikin jin haushinsa. Dasauri ya
ara juyowa ya kallesu Sekuma ya girgiza kanshi, tare da mi
ewa kawai ze bar wurin yace "anty Billy turamin waccan yarinyar samu fitane. "Wacce yarinya kenan? Shiru yayi mata kamar bejitaba. Ita kuwa tagane wayake nufi sarai dagangan tayi mishi hakan.
"Jabeer bakada lokacinmu ne shi yasa zaka gudu? Tun da bakada abin cewa ko? To wlh bari kaji in gayama wlh ba kawoma yar mutane akayi dan kazuba mata ido kana Kallonta ba wlh doline kaje gareta kuma kabata hakkinta na aure idan ba hakaba wlh dakaina zangayawa Dady abinda kake ciki kaji nagayama, sabida abinda bazanso ayiminba wlh bazan bari ayuwa waniba ina kallo, domin wlh duk wanda na aurawa
ata yamaidata photo wlh dakaina zanje na
auko abuta, wannan wanne irin wulakancine haka? Anyi
aurin aure anyi biki duk babu kai kagudu kabar
asa, yanzu kuma kadawo kabirki
awa gari jaka zuwa yawo dan renin hankali, Karka kula yar mutane zaka yadda zanyi dakai wlh.
Ido yazuba mata yana kallon yadda take masifa harta dasa aya, kafin yashafa sumar fuskarshi cikin basarwa yace "Allah ko anty? Bansaniba bari wani ya auri
aya daga cikin yayana yayi musu Hakan, Anan ne zakaga asalin abinda nake fa
a, koda yake ai kafin nayi wani abin kune kan baka domin wanzam bayaso akanshi, sedai akan wani. "Humm nidai turomin iklas, ina mota, tafa
a yana ficewa abinshi, aranshi yana mamakin wannan bala'in da anty mimi keyi dashi akan wannan amaryar komiyasa take wannan masifar oho.
"Ke zo kije uncle
inku na nemanki kije yana mota. Cewar Anty Billy tadashigo bedroom
in dasuke ciki. "Nikuma Momy? A'a bakeba ni, Zaki tashi kijeme kosena makeki,. Dasauri tami
e tana dirowa daga kan bed
in tana turo baki tayi waje, amota tasameshi zaune Harya kunna motar yana jiranta. Hakan tazo dan nesa da setin inda yake zaune tace "uncle jay gani Momy ce tace nazo kana nemana, tafa
a cikin ta
a rarriyar muryarta. Bece mata komaiba sema
auke kanshi dayayi daga gareta yana
ara gudun ac shi. "Uncle Jay..."shii Dan Allah shiga mota muje, yafa
a cikin gajiyawa. Ido tazaro yanaja baya cikin mugun tsoro, amma yagame Gabas da yamma kafin yayi mata wani mugun kallon kargaga
i ganin tana neman guduwa. Ai babu shiri tafa
a motar tamkar zata saki fitsari, Hakan yaja yafice daga gidan kota kanta be
ara biba balle tayi tunanin yasan da zaman murun acikin motarshi ahakan har suka
arasa gidanshi.
Fitowa yayi yanufi cikin gidan, Hakan itama tafito jiki a sanyaye tabi bayanshi...zama tayi a general parlor ganin yanufi saman bene, tana jiran tsammani. Shikuwa Pert
inshi yanufa kaitsaye sedai yana shiga yaga bakowa, su Yusuf sun wuce abinsu tun
azu...bedamuba yanufu bedroom
inshi.... Salmah kuwa tana zaune a bedroom
inta text yashigo wayarta, ga abinda aka rubuta ata
yaice. *KINSANFA BAMUDA LOKACIN
ATAWA TUNDA YA DAWO KIYI
ARI KIYI ABINDA YADACE DOMIN IDAN KIKA BARI SON DAKIKE MASA YAYI TASIRI ACIKIN PLAIN
INMU NARANTSE SEKIN KAR
I HUKUNCI, MAZA KIJE DOMIN ZE IYA KOMA BARIN
ASAR GOBE,
KUMA BA ABINDA KIKA ISA KIYI MUDDIN YABAR
ASARNAN KO SUMAR KANSHI BA'A ISA ATA
A A ACAN
IN SHI YASA MUKA SHIRYA KOMAI ANAN.* Ajiyar zuciya yasauke bayan tagama karanta sa
on kafin tami
e ta
auko jakarta bu
ewa tayi ta
auki wani abun kana tafice daga bedroom
inta zata nufi part
in Jay....!
BIG UNCLE paid book ne akan 1500 kacal
spcial group, VIP kuma 1k, amma duka yan group
in MY HOME, zasu biya 1k ne kuma a special group,
zaku iya tura ku
inku a wannan account
9112799371 moneipoint sha'awanatu kasim, kana kutura shedar biyanki a wannan nomber
07037092176 on WhatsApp
Wannan book
in baze jimaba domin baze kaimu azimiba in sha Allah kuma azimin yazo game yawancin rayuwa. Kiyi hanzarin shiga domin kar ayi babu ke
Autar alheri
[1/30, 11:23
AM] Dr zarah:
*BIG UNCLE*
(SHUGER DADY RETURN)

AS NEW NAME IS

*BIG UNCLE*
Hot love with a new sexy romantic story
By
Dr Yasmeen Ahmad
Autar alheri
Writer of
ME & MY LION
ABBANAH
SHGER DADY
AND
OTHERS
Ayanzu tazo muku da Sabon kabce me
auke da Sababbin abubuwa, na soyayya bar Kwanci, shau
auna, cin amana, da kuma reality love na ha
a, duk acikin book
in *BIG UNCLE* (SHUGER DADY RETURN)
kugyara zama kana kubiyoni acikin wannan sabon kafce me
auke tallafin nutsuwa, dugunzuma tinani, gakuma sanya nisha
kudai kawai mu kafta aciki.
HAPPY SALLAH ALL MY LOVELY MUSLIM
Book 1
Chapter 4 · 0% Book details