Chapter 9 & 10
Big Uncle Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Tanufu part
in Jay. A parlor tawuce iklas amma sam bata kulada itaba, hartazo Dede
ofar matattakalar benen, abinda ta
auko ajakarta ta shiga fesawa awurin tundaga matsala tafarko harta jingine da
ofar shiga parlor shi. Damugun mamaki iklas ke Kallonta harta gama zubawa, kana tayi murmushi tashige
ofar parlor. Cikin sauri iklas tami
e tazo Dede inda ya fara zuba koma minene, tana kallon abinda takasa fahimta. Sedai zuciyarta ta shiga kokwanto na zargi akan abin. Cikin sauri tajuya tanufi kitchen moper take nema amma bata samuba, ganin idan taci gaba da neman motar uncle
inta ze iya fito yasa tadawo dasauri ta
auki robar ruwa biyu, tabu
e tafara zubasu awurin duk tawanke wurin daruwa, kana Takoma ta shiga neman moper cikin iyawar uban giji kuwa tasamu, gogewa ta shiga tana addu'a, harta goge tas kana ta
auki omo ta
ara wanke wurin ta goge, kana tamaida komai mazauninshi, kafin tadawo tazauna kamar batayi komaiba amma Aranta tana tunanin abinda idonta yagani.
Salmah
Koda ta shiga tana cikin bedroom
inshi yasaka computer agaba yana aiki, kasan cewar jiya suka buga wasa amma kuma yanzu yaga ansaka wata wasar a London 14 ga wannan watan gaya yanzu ana 9 gawata.
an tsaki yaja kafin yashigo address
in babban amininshi fadeel sidi gida
o. Hi,
PG where are you now? "Hello Jay DK I'm here to The Holland.
"Okay. Kawai yace ya sauka daga address
in yabu
e contact
in ogansu kenan, yaji shigowar mutum acikin bedroom
in nashi. Yayi matu
ar mamakin shigiwarta sedai ko
aguwa beyiba Balle tasaran yasanda zamanta...itako ido tazuba mishi yana kallon zallar baiwar kyau da tsarin halitta irin wanda Allah yabawa jay tabbas shi
in kyakkyawane na
arshe, tashaga da kallonshi harbatasan lokacinda ya ajiye akin dayakeyiba yami
e tsaye zebar
akin, seganin gilnawarshi kawar tayi. Cikin sauri tajiyo tare da ri
ota lallausan Fatar hannushi wadda takusan sakata sumewa daga tsaye. Cak yatsaya jin
arfin halinta acewarshi, amma sam bejiyoba, ita kuwa cikin kissa ta
araso tare da fa
awa jikinshi ta rungumeshi ta baya tana fa
ar "sannu da dawowa jabeer, ina matu
aukin dawowar mijina gareni, tun
azu nake tsimayin ganinka amma banganba shi yasa na biyo sawo, I miss my husband. Tafa
a tana goga mishi tudun na shanunta ajikinshi cikeda hilats, gata zabgegiya tunda ka
an tayi tsawonshi.
Bece mata komai ba seda taji tana shafa masa jikine yajiyo cikin mamaki yana
are mata kallo, domin shi indai ba a Turai ba babu inda za'a ce anyi aure kuma aurenma na ha
i bana soyayya ba amma ace amarya ita kekawowa Ango kanta harda kai hannunta jikinshi.
Damamaki yake Kallonta aranshi yana fa
ar anya kuwa momma taga wannan yayinyar da aka aura masa kuwa? Wannan ai kosu Anty mimi ta girma kuma tafisu girman jiki ai wannan sedai uwarshi badai mataba. Duk aranshi yake ayyana Hakan amma bace mata komai ba. Ganin tana neman wuce gona da iri ne yasa ya janye ta daga jikinshi tare da ficewa abinshi yana nazarin ta. Salmah na ganin yafita tace "yess angama, sauran ma bazasu gararaba, tana gama fa
ar Hakan ya
auko
aya abin tafeshe jikinta dashi gudun kar wanda tayi anfani dashi a waje yashafeta tukunnah tafito daga
akin.
Inda yabar iklas anan yasameta, zama yayi a parlor tareda kunna tv, kana ya dubeta cikin tsare gida yace "ke. Hakan yasa ta
ago atsorace tana kallonshi. "Ni sa'arkine? Cikin sauri ta girgiza kanta. "Bakida bakine?
ara girgiza kan tayi still. Hakan ya
ara kular dashi, yacije lips
inshi na
asa kafin yace "idan kika
ara yimin body language Allah Sena tattakaki Anan wurin. Nace ni sa'arkine? "A'a, tafa
a cikin sauri kuma still tana girgiza kanta. "Okay amma shine kika
agamin waya kikamin shiru ko? Kana yanzu kike kiran kanki da babyn uncle jay, tunda ga sa'ar wasarki, harkika koyawa sauran fa
ar Hakan kega marar kunya? Tukunnah ma kinji nace ke
atace? Ni duk
ana babu marar kunya irinki, amma shine zakice wani babyn jay, miyasa bakice babyn jalal ba inaga ai shine uncle
inki ko? Domin shine kawai ze iya da shirmenki, Allah idan na
arajin kince wai babyn uncle jay idan nafara Ball dake sekinrasa ha
oranki, wawuya kawai. Yafa
a yana Banka mata haramta...rau ray iklas tayi da ido amma batace komaiba sedai ta kwa
e fuska kan tas tamkar zata rusa ihu. Anan Hakan Salmah tafito sedai rayi mugun mamakin ganin iklas agidan domin batasan da zuwanta ba, batace mata komaiba tanufi kujerar da jay kezaune ta zauna kana ta kwantarda kanta akan dantsen nannunshi tare da
ora
aya hannunta akan cinyarshi tana murmushi, ita adole ga mijinta, tana jiran iklas tagaidata. "Itakam iklas galala tayi tana kallon ikon Allah domin yanzuma data zauna kusan uncle jay
in setaga kamar tafishi girma., Hakan yasa tazuba musu ido kawai tana kallonsu tamkar tasamu tv. "Jay kuwa wani mugun haushi Salmah tabashi domin Shima bace bata ta
a ra
arshiba irin Hakan bancin su Anty mimi suda suke yayunshi. "Kekuwa baki iya gaisuwa bane kike kallonmu haka kamar kina kallon tv. "Hum tayaya zan iya gaisuwa bayan naje makarantar koyon sallama, maybe idan nadawo na koyo gaisuwar daga baya. kallon kuwa ai dole ne na kallekuwa dan kunmafi vt da
in kallo ha
i me matu
ar birgewa tsakanin giwa dakuma zomo
tafa
a tana sakin dariyar datake toshewa domin fa iklas koyaya taga abin magana bakinta baya iyayin shiru seta maida martani, gakuma tsiwar bala'i. "Ido Salmah tawaro tana fa
ar "ke nikike gayawa magana? Ni sa'arkice? Kina
ar mijina kuma kizo har cikin gidana kizageni? To Wlh baki isa ashe bakida mutunci. "Ahh ke dakata malama gidanki ko gidanmu? A Ina yabi yazama gidanki? Gidan uncle jay dai, mutunci kuma kece bakidashi tunda har kika kawo naganarshi, kumada kike cewa nazageki, ai garada kika fa
a da bakinki cewa
ar mijinki, Kinga ba
arki kenan, sabida Hakan babu laifi dan jaki yakifarda tsohon dayahau kanshi kingane ai. "Ke waini zakiyiwa ranshi kunya, cewar salama tana mi
ewa tsaye cikin hasala zata daki iklas. "Hee dakata dan Allah banason shirmen banza Anan, ke tashi muje, yafa
a yanayi gaba abinshi. Mi
ewa iklas tayi tabi bayanshi Seda takai Dede
ofar fita parlor tajiyo tanayiwa Salmah gwalo. Aikowa tasha
a iya sha
a tankar tabita tamakota Hakan takeji amma ba hali.
Suna fita yabu
e motar ya shiga itama ta shiga kana yaja sukabar gidan sun
anyi tafiya menisa kafin yaji wayarshi na
ara koda yaduba Sunan Anty mimi yagani ra
au akan wayar yana yawo. Hakan yasa yayi picking call
in tareda
arawa akunne amma bace komaiba. "Hello my Kane kana ina Hakan? Kona gun
anwata amarya? Tafa
a cikin son
ular dashi. Kwa
e fuska yayi kafin yace "Anty mimi amarya ko
ar tasha miyasa bazaki gayamin karuwace kuka kawoba tamin fya
e, yafa
a ko ajikinshi domin sam yamanta da iklas acikin motar harga Allah, ido iklas tawaro tare da juyowa tana kallonshi kafin.....!
To masu
orafi affuwan
bawai nasaka ku
in book dayawane sabida wata manufar ba no, nasakane sabida mutanen dabasa muna adilci, amma bakomai duk wanda keso ze iya tura 1k fatan alkhairi
BIG UNCLE paid book ne akan 1 kacal
spcial group, VIP kuma 1k, amma duka yan group
in MY HOME, zasu biya 1k ne kuma a special group,
zaku iya tura ku
inku a wannan account
9112799371 moneipoint sha'awanatu kasim, kana kutura shedar biyanki a wannan nomber
07037092176 on WhatsApp
Wannan book
in baze jimaba domin baze kaimu azimiba in sha Allah kuma azimin yazo game yawancin rayuwa. Kiyi hanzarin shiga domin kar ayi babu ke
Autar alheri
[1/30, 1:13
PM] Dr zarah:
*BIG UNCLE*
(SHUGER DADY RETURN)
AS NEW NAME IS
*BIG UNCLE*
Hot love with a new sexy romantic story
By
Dr Yasmeen Ahmad
Autar alheri
Writer of
ME & MY LION
ABBANAH
SHGER DADY
AND
OTHERS
Ayanzu tazo muku da Sabon kabce me
auke da Sababbin abubuwa, na soyayya bar Kwanci, shau
auna, cin amana, da kuma reality love na ha
a, duk acikin book
in *BIG UNCLE* (SHUGER DADY RETURN)
kugyara zama kana kubiyoni acikin wannan sabon kafce me
auke tallafin nutsuwa, dugunzuma tinani, gakuma sanya nisha
kudai kawai mu kafta aciki.
HAPPY SALLAH ALL MY LOVELY MUSLIM
Book 1