← Book details Big Uncle Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 2 OF 9

Chapter 3&4

Big Uncle Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Suna fita Anty mimi ya shiga Kiran contact jay, amma harta yanke be
agaba, Hakan ta
ara Kiranshi still be
agaba ba, kallon Anty Billy tayi cikin takaici tace "Billy wlh jabeer yarenamu fa, wannan wanne irin danyen aikine yayi haka? Yanzu fisabilillahi idan Abba yaji baya garinnan aka jawo yarinyar nan yakenan zamuyi? Kinsanfa sam ba'a kyautaba Allah. "Humm anty Mimi kenan to idan ma baki saniba kisani domin kuwa jay yana U'S bayama
asar wlh kawai dabarace yayi mana. "Whatt? US fa kikace Billy? Yoshe yajeto bayan ko
azu nayi waya dashi da sim
inshi na Nigeria kuma yacemin yana Abuja? "Hum idan baki yadda ba tambayi Yusuf kiji,
an Ball ne fa kuma babban
an Ball da manyan
asashen duniya ke alfahari dashi, tayaya keke tunanin baze iya juya sim
inshi Aduk
asar dayakesoba? Hum to idan baki saniba kisani wlh jay yana U'S kuma acikin darenan ze wuce engilan sity domin sunada wasa gobe, amma idan baki yadda ba gobe idan Allah yakaimu ki kalli Ball
in daza'a buga tsakanin Real Madrid da Barcelona, Zaki ganshi aciki, domin Kinsan yanzu yana cikin
unguyar real Madrid ne kafin yawaske musu tunda bashida alkibla. "Hu'unm tab
ijam lallai jabeer kuwa yayimin wasa da hankali ya jefamu arame daga Allah ya fiddamu. Ni narasa uwar data yake
iyayya da wannan Auren abu kamar me ahafar aljannu, kodai aljanna ta aureshine Billy? Cewar Anty mimi. "To Anty Mimi Allah ka
ai yasan wannan lamarin amma dai abin akwai ayar tambaya aciki, domin ba yadda za'ayi cikakken namiji me jini ajiki dan shekaru 37, ace bayason aure, kuma wai wanda ke rayuwa acikin aturawa. Sedai kuma idan sune suka
auke hankalinshi. "No Billy kima Dena wannan zancen domin kab azuriarmu babu fasi
i gaskiya. "Hakane kuma. Hakan sukaci gaba da tattaunawa har suka
arasa family house
insu, gidan Alhaji Idris dikko.
U'S
Wani ha
en matashi ne ke kwance acikin gidan motsa jiki, yana training, kallo
aya zaka mishi kasan cewar shi
in majiyi karfi ne kuma kyakkyawan namiji ajin farko, farine tas domin baka isa ka banbantashi da farar fatar
asar ba, yana cikakkiyar
ira me
aukar hankali, ga kyau na ban mamaki. Akwai dogon hanci kamar birro, ga wata kyakkyawar suma daya bari tayi riskarshi
awanya, gaskiya wannan guy
in handsome ne ba kyarya domin duk inda ake son handsome yaje tashi yama wuce nan. Sedai fa duk abinnan nashi fuskar nan a murtu
e take tamkar besan minene dariya ba. "Hi Jay. Cewar wani matashin Bature tadaya
araso wurin. Seda yamaula kafin ya
ago yana kallon Baturen dawasu irin idanuwa nashi masu kama dana turawan domin
wayar idonshi lite blue ce me she
i, gwakuma idon a Lumshe tamakar
an shaye shaye, wanda suka
ara fidda mishi asalin kyawunshi me
aukar hankalin duk wani me kallonshi. "Hello joun. Yafa
a da wata shegiyar murya me bala'in shiga jiki, kafin yami
e daga kan ingin
in yana baya joun hannu suka gaisa, kana ya fara takawa cikin wani irin class da jarumta, yana goge lallausar sumar kanshi da towel, inda ya ajiye wayoyinshi ya nufa, yana zuwa ya
auki
aya, Anan yaga 5 miss call daga Anty mimi, 4, na Yusuf, 8, na Salmah, se kusan miss call 16 na abokananshi, Sekuma
aya da wata ba
uwar nomber wadda besan ko nomber waye ba, domin Kiran beshigo yadda duka sauran suka shigaba sabida indai bayada nomber mutum to kira baze shigo yadda yadaceba sedai kawai yaga alamar wanda yakirashi amma kaida kakira bazaka sameshiba.
an gajeren tsaki yaja yaname shafa lallausar sumar kanshi, yasan duk wannan bala'in Kiran baze wuce sabida wannan kaddararren Auren bane. Tsaki ya
ara ja kafin yabi Kiran Anty mimi. A lokacin wayar na hannun ikram tana game, tana kira yashigo an rubuta "bro jay. "Laa barana bawa Anty mimi wayarta big uncle ne yake kira, tafa
a tana mi
ewa tsaye, domin duka kuwa Hakan yake kiranta da Anty mimi
anta da
anne. Dasauri iklas tace "kawo nakai mata, batajira cewar ikram
in ba ta kar
a tafice daga bedroom
in. Kaitsaye bedroom
in momma. "Momma Ina Anty Mimi uncle jay ne ke kiranta. "Aiko tana bayi ki
aga kigaya masa kafin ta fito kafin ya hasala ya fara yiwa mutane tijara, cewar Momma tana ficewa da bedroom
in. Ita kuwa iklas baki taturo gaba tana mita domin Allah yasani batason abinda ze ha
ata za uncle jay tunda mugune. Ganin wayar na neman yankewa ne yasa ta
aga tare da karawa akunne, amma batace komaiba. Shima kuma bece komaiba harna tsawon minti biyu, kafin taja
an gajeren tsaki yace "wai Anty mimi dama dan kimin shiru tasa kika kirani ne eye? Yafa
a cikin sweet voice dinshi. "Tana toilet, yaji saukar muryar da yarigada yasan kota wacece. Taune lips
inshi na
asa yayi kafin yace "baki iya gaisuwa bane dan ubanki, dazaki
aga min waya kimin shuru? Tajishi sarai amma seta turo baki kamar yana gabanta, tana
unai
asa
asa. Tsawa yadaka mata cikin fa
a wadda tasaka seda iklas ta yadda wayar jikinta na rawa tana zare ido takebin wayar da kallo cikin mugun tsoro tamkar shi take kallo a wayar domin tasan waye uncle jay, ba abinda ze hanashi cin ubanta inda tana gabanshi. "To rasa kunya wayar tawa kika jefar? Cewar Anty mimi tana
aukar wayarta. Arazane iklas ta kalli Anty mimi domin gabaki
aya atsorace take. Cikin mamaki Anty mimi tace "wai ke miyasameki ne ko wani kika jawo ne eye? Tana tambayarta tana
auko wayarta da haryanzu jay nakan layin. "Au keda jay ne kenan yayi Miki kyau kunfi kusa ai, tana fama fa
ar Hakan ta
auki wayarta tare da zama akan bed tana fa
ar"to
an renin hankali seyanzu kaga damar kira kenan. Sumsum iklas tafice daga
akin cike da tsoron abinda ze biyo baya tsakaninta da uncle
inta. "Lumshe lulu blue eyes dinshi yayi kana yace "Anty mimi bana kusa da wayarne. "Humm wlh jabeer karenamu kayi mana wasada hankali sanranka, yanzu ashe baha
asar nan kacemin kana Abuja? To mikake nufi da yar mutane ne jabeer? Tafa
a cikin takaici. "Kai Anty mimi wai dan Allah miyasa kikeda damuwa ne? "Damuwar
aniyarja jay, yanzu fisabilillahi idan Abba ko Momma suka gane abinda ke faruwa yakakeso muyi? Sannan kasan tasu duk me sau
i ce akan ta Dady ko kuma wlh yana hanya acikin satin nan zedawo Wlh Allah jay baka kyauta mana ba domin nida Billy kasaka adamuwa sabida fiddausi kowa cewa zeyi babu ruwanta shirinmu ne? Miyasa zakiyi haka please? Akawoma yar mutane dan ka mayardamu mutanen banza jabeer kagudu kabar
asa? Yanzu to gunwa ka barta kenan? Kuma yazakayi da hakkinta? Shiru yayi tamkar batajin abinda take yafa
a. Ganin Hakan yasa tace "au sharenima zakayi yayi ma kyau barana sanarwa da momma duk abinda ke faruwa ita sekayi mata bayani. "Kai Anty mimi wlh kinada hayaniya. "Eh lallai zaka gane inada hayaniya kuwa yanzu. "Please Anty Mimi dan Allah Abar zancen anan ahaka please. "Kasan Allah jabeer wlh Allah kadawo Nigeria goge ko jibi idan ba hakaba wlh dakaina zan kira dady nagaya nasa komai, kafin ta kwa
e mana kai zan fara
ama ita wlh. "Innalillahi shikenan zan dawo jibi amma ba gobe ba domin gobe munada wasa,
it yakashe wayarshi. Da kallo Anty mimi tabi wayar tana girgiza kanta tare da jinninawa hali irinna
anen nata.
Gidan amarya.
Washe gari da safe
awayenta suka
ara wuni nan, da yamma suka tafi abinsu, kuma duka yan uwanta ba wanda yasan jabeer baya gari aka kawota, inba anty Hajara ba ita kuwa ku
i sun rufe mata ido, Hakan tasa bata sanarwa da iyayensu ba. Awannan ranar ma Hakan Salmah ta kwana ita ka
ai, kwana na biyu kenan, se washe garin ranar ne, Anty Billy takirata tana sheda mata jay ze dawo yau domin ta shirya tarbar mijinta. Wannan labari yayi mata da
i matu
a domin tanaganin dawowarshi shine cikar nasarar aikinsu.
Airport
Kusan mota takwas taje
aukeshi, kowacce
auke da nomber me Sunanshi Jay DK 1, har no 8, Hakan kuma data abokananshi Yusuf faruk dakuna isham, seta kanenshi jalal, da jafar, dukkansu jiran isowarshi suke yi cikin so
aukin ganinshi. Ahankali yatafara takowa daga matattakalar benen jirgin yana sanye da kanun kaya na adidas, sunyi bala'in kar
ar Fatar jikinshi, lulu blue eyes dinshi sanye da medical glass, yana tako cikin kuzari da jarumta irinta
arfan namiji meji da kanshi. Yan uwanshi na hango shi duk suka washe baki suna jiran isowarshi, domin bancin soyayya tajini, akwai soyayya gado ga matasa, wato soyayyar Ball, kamar yadda ake nunawa duk wani
an Ball do Hakan family shi ke nuna Mishi tankar wani ba
on tauraro acikinsu. Ai yana gama saukowa yan jarida da sauran mutanen dake airport
in suna mishi chaa, duk suka zagayeshi kowa burinshi yasadu da wannan cikakken dan Ball wanda manyan kasashen duniya ke alfahari dashi, JABEER IDRIS DIKKO KENAN, INKI JAY DK. Cikin hanzari escort
inshi suka taso suna shiga tsakaninshi da mutane wanda dakyar da su
in goshi suka sama mushi hanya har ya shiga mota, cikin hanzari suma duka fa
a motocinsu sukabar harabar wurin batareda ko mutum
aya daga cikin family shi yasamu ganinshiba, sabida mutane bazasu bariba, Hakan duka nufi katafaren gidanshi kaitsaye, domin su Mamma basusan baya
asar ba balle yanafi family house doline sedai gidanshi.....!
Humm akwaifa gwarama a
asa domin kuwa tana
asa tana dabo.
BIG UNCLE paid book ne akan 1500 kacal
spcial group, VIP kuma 1k, amma duka yan group
in MY HOME, zasu biya 1k ne kuma a special group,
zaku iya tura ku
inku a wannan account
9112799371 moneipoint sha'awanatu kasim, kana kutura shedar biyanki a wannan nomber
07037092176 on WhatsApp
Wannan book
in baze jimaba domin baze kaimu azimiba in sha Allah kuma azimin yazo game yawancin rayuwa. Kiyi hanzarin shiga domin kar ayi babu ke
Autar alheri
[1/29, 7:34
PM] Dr zarah:
*BIG UNCLE*
(SHUGER DADY RETURN)

AS NEW NAME IS

*BIG UNCLE*
Hot love with a new sexy romantic story
By
Dr Yasmeen Ahmad
Autar alheri
Writer of
ME & MY LION
ABBANAH
SHGER DADY
AND
OTHERS
Ayanzu tazo muku da Sabon kabce me
auke da Sababbin abubuwa, na soyayya bar Kwanci, shau
auna, cin amana, da kuma reality love na ha
a, duk acikin book
in *BIG UNCLE* (SHUGER DADY RETURN)
kugyara zama kana kubiyoni acikin wannan sabon kafce me
auke tallafin nutsuwa, dugunzuma tinani, gakuma sanya nisha
kudai kawai mu kafta aciki.
HAPPY SALLAH ALL MY LOVELY MUSLIM
Book 1
Chapter 2 · 0% Book details