Chapter 11&12
Big Uncle Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
"Kafin tayi saurin saka kanta acikin cinyoyinta tana dariya gudan kartaci najaki, dama gaya ta
ebo ruwa agidanshi yanzu, karta
arawa kanta wani laifin...Anty mimi ido tawaro tare da cewa Dede kenan ai itace maganinka, afili kuma setace "Nashiga uku fya
e kamar yaya my Kane banganeba?
an yatsina fuska yayi kamar bazeyi maganaba Sekuma yace "no Anty basar kawai senazo, daga haka ya yanke wayar. Kana yaci gaba da driving
inshi. Gidan Yusuf yanafi sedai kafin ya
ara yaji sweet voice
in iklas tana fa
ar"dan girman Allah uncle jay kayi ha
uri karka kaini wurin nan dan Allah namaidani gida Allah bazan
araba, tafa
a cikin wani irin mugun tsoro sabida ganin giga gidan sojoji tako ina awurin suna harkar gabansu, domin gidan Yusuf acikin Barack yake tunda soja ne. Dasauri ya kalli gefen datake shi sema yanzu yatuna da ita Wlh, amma ganin yadda ta tsorata yadakashi cewa. "Hum bake marar kunyaba, harda Samun damar yiwa mutane rashin mutinci, to miye nabani ha
uri yanzu ai sune zasuyi maganinki, yafa
a yana fefeta parking dinshi kana yabu
e motar yafito, tare da zagayowa yabu
e marfin gefen datake domin ta
i bu
ewa tafito sabida tsoro, fiddota yayi waje kana ya rufe matarshi. Su kuwa sojojin dake wurin suna ganin
aya daga cikinsu yawashe baki yana fa
ar"woww Wlh jay kd the only supper man danskeso a duniyer ball Wlh, aikuwa sauran najin Hakan duk suka waiga ganin dai tabbas shine duk duka taso suka nofo inda yake. Habawa ai iklas naganin sunyo kansu tabuga wani irin tsalle segata
are
are, ajikin uncle jay tawani irin ma
aleshi tana ihun neman
auki.
Ido yazaro yana
arin sauketa daga jikinshi amma Yakasa ayadda ta kanainaye yadda kasan kaska, sam ta
i bashi damar sauketa. Suma sojojin mamaki Sosai yakamasu, domin ta
i bari ko gaisawa suyida kowa, ta chakumeshi tako ina. Daya rasa yadda zeyi da itane kawa seta bu
e motar tare da du
awa da
yar ya
areta ya cillata aciki kana yamayarda motar yarufe. Ajiyar zuciya tasauke kafin ta she
e da dariya ita ka
ai acikin motar kana tace "haka kawai Sena zuba maka ido ka kawoni gun wa
annan gardawan su illatani ai Wlh baka isaba uncle jay.
Shikuwa seda ya ajiye ta ne yakoma ga sojojin suka gaisa cikin mutuntawa kana suka
auki picture dashi, kafin ya nufi cikin gidan Yusuf sedai koda ya shiga bayanan Hakan yasa ya fito kawai tare da shiga motar yaja se family house
insu...beshiga cikin gidan ba, a bakin
ofar gidan yayi perking yana Kallonta domin mugun haushinta yakejiba cikin tsawa yace"ficemin daga mota wawuya kawai. Aiko kamar jira yake yi ta
alle marfin motar tafice...shikuwa yaja motarshi yabar layin.
Koda ta shiga gidan tasamu duka iyayenta dunyi tafuyarsu, uncle jalal da uncle jafar ne kawai a parlor se iman, dama itada iman yawancin zamansu ananne secan ba'arasaba suke komawa gidansu. "Oyoyo my daughter daga ina Hakan cewar jala yana mi
o mata hannu. Cikin sauri ya
araso wurinshi ta zauna tana gaida jafar, kana tace gidan uncle jay uncle. "Tofa keda waye kukaje gidan Yaa jay? "Nidashine. "Okay bedai yimiki komaiba ko? Domin nasan banza bazesa yakaikiba se in jibgarki zeyi. Yafa
a yana murmushi. Baki taturo gaba kana tace "ba abinda yayi min wai kawai fa dan nacewasu mubin Seni babyn uncle jay damuna wasa shine yakaini gidanshi yayita yimin bala'i hadda cewa ai bashine uncle Dina ba Kaine miyasa bazance babyn ka ba, ta
arsa zancen tana turo baki gaba domin idai taga jalal to anan iskancinta ke
ara girma. "Kai lallaima Yaa jay, aiko zamu fara kiranki da babynshi zanga yadda zeyi damu, yi ha
uri kibarshi kinji my daughter yafa
a yana share mata hayayen
arya data matso. Dariya jafar yayi yana cewa "lallai ko aiki yasameku indai yaa jay ne Dede yake da shirmen kowannenku...iman ma dariya takeyi domin wani lokacin ita kanta lamarin iklas nabata dariya....sunjima sosai a parlor kafin suka mi
e dukkansu suka fita. Sedai duk abinda suke yi hankalin iklas baya kansu domin gaba
aya tatafi da tunanin amaryar uncle jay tanason sanin mitake shiryawa uncle
inta, kuma miye manufarta. Hakan dai har suka gama shiriritarsu suka dawo gida.
"Iklas wai miyake damunki ne? Naga tun
azu kinkoma wata sukuku kodai duk akan rugimarki ne keda uncle jay? Cewar iman tana dafata ganin yadda gaba
aya tasukukuce. Ajiyar zuciya tasauke cikin damuwa tace "iman akwai matsala ne agidan uncle jay Wlh, shine abinda ya
agamin hankali. "Matsala kuma Iki? Kamarya wacce irin matsala? "Humm bazaki gane bane iman amma seriously nake gaya Miki wannan zancen wlh akwai abinda ke faruwa badede ba gidan uncle jay, domin ni yanzu san ban yadda da wannan matar tashi shiba.. ido iman tawaro cikin tsoro tace "mikike nufi Iki? Badai cutarda uncle jay takesonyiba? "Humm Nima bansaniba wlh iman nakasa fahimtar komai amma koma minene zan gano kuma Wlh Sena dakatar da ita sam bazan bari wani abin yasamu uncle jay ba, yadda yatsayawa rayuwarmu data iyayenmu Nima Hakan zantsaya masa Wlh se inda
arfina ya
are, tafa
a cikin tabbarda kalamanta. "Tayaya iklas ? Yakike tunanin Zaki iya dakatarda ita akan
udurinta tun da ita
in matarsa ce? Iman ta tambeta cike da damuwa...kallon iman tayi cikin yanayin tsiwarta ta gyara zamanta sosai tare da zaro dukka manyan idanuwanta waje kana tace, "ta hanyar komawa gidanshi dazama....!
BIG UNCLE paid book ne akan 1k kacal
spcial group, VIP kuma 1k, amma duka yan group
in MY HOME, zasu biya 1k ne kuma a special group,
zaku iya tura ku
inku a wannan account
9112799371 moneipoint sha'awanatu kasim, kana kutura shedar biyanki a wannan nomber
07037092176 on WhatsApp
Wannan book
in baze jimaba domin baze kaimu azimiba in sha Allah kuma azimin yazo game yawancin rayuwa. Kiyi hanzarin shiga domin kar ayi babu ke
Autar alheri
[2/1, 8:33
AM] Dr zarah:
*BIG UNCLE*
(SHUGER DADY RETURN)
AS NEW NAME IS
*BIG UNCLE*
Hot love with a new sexy romantic story
By
Dr Yasmeen Ahmad
Autar alheri
Writer of
ME & MY LION
ABBANAH
SHGER DADY
AND
OTHERS
Ayanzu tazo muku da Sabon kabce me
auke da Sababbin abubuwa, na soyayya bar Kwanci, shau
auna, cin amana, da kuma reality love na ha
a, duk acikin book
in *BIG UNCLE* (SHUGER DADY RETURN)
kugyara zama kana kubiyoni acikin wannan sabon kafce me
auke tallafin nutsuwa, dugunzuma tinani, gakuma sanya nisha
kudai kawai mu kafta aciki.
HAPPY SALLAH ALL MY LOVELY MUSLIM
Book 1