← Book details Bakin Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 32

Sashe 32

Bakin Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

"Hubby ka tayarmun da hankali,ina ka shiga?" qugunta ya tallafo gaba daya ya manna mata sumba a wuya

"Naje kano ne Swttest kuma ai na sanar dake,acan na jefar da waya na,yin wlcm back na sim cards ya dauki time,kuma dayar nabar charger anan ta dauke ba charge" turo baki tayi

"Dukda haka sekamun waya da wani wayar,kofa abinci sena gagara ci,ina tunanin lafiya shiru,se messages naketa aika maka amma shiru"

"Im so sorry habeebty,nayi laifi kuma bazan qara ba,yanzu mezan samu yunwa nakeji"

"Barin gama hada wannan, zan maka milkshake seka ci abinci" janyota ya qarayi sosai ya rada mata a kunne

"Dan Allah ki ajiye zancen girkinnan nifa yunwar ki nake ke nakesan ci" murmushi ta same masa cikin jin kunya,ya sake cewa

"Kefa bazaki cini ki qoshi ba,nafi tuwo dadi kuma ai kinsan wannan" kanta ta cura acikin qirjinsa cikeda jin matukar kunyan yanda yake zaro magana sufa maza basuda kunya ko? Ta ayyana a ranta,batayi aune ba taji ya sure ta tana cillar da qafafuwa amma be direta ko inaba se saman gadon ta, cakulkuli yasoma yi mata,tun tana iya dariya harta soma sarqewa,yar guntuwar rigar jikinta ya cillar ya soma wasa da dukiyar fulaninta,runtse idanta tayi sabida kunya gashi akwai wadatuwar haske a dakin kasancewar rana ta somayi,batayi aune ba taji bakinshi akan breat nata wani numfashi taja ba shiri,wani sanyine ya ziyarceta da dadi wanda batasan ta ina suke zuwar mata ba,dayan hannun ya daura akan dayan breast din atake ta soma numfarfashi sama sama, ba shiri ta daura hannunta saman kanshi ta soma shafa a hankali tana masa surutai iri da iri, lasarta yaso mayi tako ina yana jin qarfin yin abun sabida yana ganin cewar qwazonsa da qwarewarsa be tashi a banza ba,sabida tanajin dadi kuma ta nuna masa tana jin dadin sosai, a haka yaketa mata wasanni har suka biya buqatarsu, bayan komai ya lafa ya kalleta yace

"Hafcy naje na mayarda Nu'aiym gidan su babarsa na kuma sanar dasu niba dana bane,nama gayawa su hajiya kuma kowa na nuna masa shaidar jinin mu da akayi, yanzu kuma sekinyi haquri da abu biyu,na farko zaki kularmun da wannan gidan na tsawon shekara daya,na biyu kuma zakiyi rashina na kusan shekara daya,zan tafi london yin wani course shekara daya kumq ba hutu bare nayi tunanin zuwar muku hutu" daga kwancen datake ta zabura ta dafe qirji

"Shekara daya yaa muhammad? So kakeyi in mutu ne wai? Ina zan iya zaman Niger baka nan? Kumama ninace dakai zan iya haqurin zama bana samu. Wannan abun dakake mun, nifa wlhy mutuwa zanyi ka sabamun da abun dadi ka wanice tafiya wai bama sati daya ba ko wata shekara,cab di wlhy bazan yarda nikam" kawai seta qara fashewa da wani uban kukan me ban tausayi,dakyar ya rarrasheta akan idan yaje da wata biyu ya mata alqawarin zata bi bayanshi dakyar tay masa shiru.......haka ya shirya ya tafi har a air port soso se kuka take shima dakyar ya iya boye kwallar dayakeyi.

*Bayan watanni biyu*

Tunda jirginsu ya sauka a london take ta faman raba ido ta hangoshi,se can ta ganshi cikin qananun kaya blue and whitw sun bala'in masa kyau,kasa tsaida hawayenta tayi sannan ba shiri ta ruga da gidu ta fada jikinshi tafi mintuna biyu bata sakeshi ba kaikace rabuwa zasuyi bawai haduwa sukayi ba yanzu, shima kanshi ta bashi tausayi,suna isa gidan dayake zama amatsayin haya wanka kawai tayi tasha fresh milk ta zauna kusa dashi, ba bata lokaci ta cura bakinta a nashi ta soma tsotsa,har mamakinta yake yanda ta zare yau ko kunyar ra ajiye a gefe,tayata yayi amma ga mamakinshi tafishi zaqewa se lasarsa takeyi tako ina,haka ma yau koda akazo gun manager itace ta hau samanshi, ta fayyace masa ayoyin dake kanta wanda ta shawo bayan tafiyar sa agin Ruma, yaji dadin hakan kuwa sabida muhammad mutum ne me wayewa yana san wayewar kuma. Kallonta yayi bayan sunyi wanka

"Waini yau ina kunyar ne? Se zarewa naga kin qarayi" cikin rashin damuwa tace "Kunya tabi kewarka wlhy,sun gudu abinsu ni dama zaka qaramun irin na dazu dana gode" janyota yayi jikinshi yana dariya ya soma mata cakul kuli suna kwasar dariya, dataga bayada niyyan saurara mata itama ta soma masa suka dinga haukan dariya su kadai kan su soma wasa da trow pillows suna zagayar dakin da gudu....

Second to the last lage,anzo kqrshe ma saura page daya kacan....mom nu'aiym
[3/3, 8:59 PM] Billy Galadanchi: *💅BAKIN RIJIYA....ba wurin wasan makaho bane*💅

   Love story 2018

Billy galadanchi

*HASKE WRITER'S ASSO.*(home of expert and perfect writers.)

Wattpadd@ 68billygaladanchi

*Sadaukarwa gareki qawar alkhairi ummie Aisha*

                                38
Soyayya ake tsafta tacciya cikin jin dadi  da gamsar da juna ba kadan ba,a london hafsa ta soma master's dinta  tana renon cikinta dayake da watanni shida a wannan lokacin, sam barka zaka gansu ba fada ba tsangwamar juna,sun manta duk wata damuwa dake damunsu ada....Bayan watanni hudu kuwa hafsat ta haifi yarta kyakyawa me kamada mahaifinta,murna a wurin muhammad ba'a magana aka sakawa yarinyar suna Nana khadeeja wato sunan Ammy suna kiranta da suna Nana, sosai suke san yarsu kuma suke godewa kyautar da Allah ya musu,haka bayan tayi 40 days suka dawo niger gaba daya Ammy kam farin ciki ya kasa a kanta akan wannan jikar tata se washe baki takeyi.

Maryam ma tanada ciki dukda ta kwana biyu bata samu ba,se bayan haihuwar hafsat da watanni hudu sannan ma ta haihu ta santola ya ranta kyakyawan gaske dayayo kamada sayyid matuqa,aka saka masa suna sayyeed ana kiransa da uncle say tun tashinsa,likita mahaifinshi kece dashi kasancewar yaci burin yaro yayi komai irinna kawunsa.

*Bayan shekaru bakwai*

Hafsat yaranta biyu da Nana da kuma Junior wanda shima sayyeed aka saka masa amma ana kiransa junior se uban qaton cikinta dake gabanta,ta bane tana ta faman shan rake,sabida cikin ba qaramun kwadayi ya sakar mata ba gashi yayi wani qato dashi,kallonga muhammad yayi yana dariya yace

"Big Barrister haka akeyi wai abun bako tayi kinzo nan sabida karma ki samma wani raken ko?" dariya tayi
"Kaga yaa daddyn junior nifa dankai na gudo kai ba cikiba amma komai kaga ina sha sekasha,yaudai bazan baka ba" tabe baki yayi

"Ai nasan shan raken na meye mace da tsohon ciki se jarabar tsiya,ni yau karki wani ce zakizo mun part,bazan iya ba" turo baki tayi hadda kwallan gulma

"Haba daddyn junior? Ni yaushe nayi jaraba? Gaskia ka dena banaso,kaga part din nakama bazan kara zuwa maka ba,kai kuma kaje ka nemi wanda ze maka girki" dariya yayi yace "wasa nake miki baby na,zomuje kiji wani abun" dakyar ta miqe ya ja hannunta seda sukaje daki ya kalleta yace "Nace jaraba kince noo,bayan kuma gashi nan ke dinnan jarabar ke damunki da tsohon cikinki amma kinsan yanda ake ayi jaraba, kin wani biyoni,to bazan ba" pillow ta janyo ta nausa masa,daga nan suka soma wasannin su,haka ta dale kanshi ta cinye abunta tass,yana matukar jin dadin rashin gazqwarta akan buqatunsa sam koda cikinnnan bata nuna masa qosawarta dashi akan kwanciya,ya sani yana takurata amna ya zeyi? Baya iya hakura da zumar hafsat kona kwana biyu, shiyasa kamar jaka haka take agunsa duk inda zasuje suna maqale da juna...

Tammat bi hamdillah

Abinda muka fada na amfani Allah ya sanya ku qaru kuma ku amfana dashi,Allah kuma ya sanya Alkhairi acikinsa,wanda mukayi kuskure Allah ya gafarta mana.

Ina miqa godiya ga..

*Bakin rijiya's fan's group*
*Taskar Billy g*
*Duniyar makaranta*
*Pherty zahra novels group*
*sophie G novels group*
*Inspring stories*
*Haske fans group*

Dama wanda ban fadi sunan su ba duk kuna raina.

Mom Nu'aiym
Chapter 32 · 0% Book details