Sashe 26
Bakin Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Cikeda tausayi yace "subhanalahh kinje kinyi dambe da manyan mata sun zo zasu hallaka mun ke a banza,Allah duk abunda ya sameki bazan musu lamuni ba,tsami ne jikinki yayi sabida baki sababa wannan ba halin mutanen kirki bane,yanzu tashi muyi sallah sena gasa miki jikin naki" qara narkewa tayi "Ni bazan iya tashi ba wlhy" kwantar da ita yayi yazo yayi sallah sannan ya kunna heater ya ebo ruwan zafi,ya dakko qaramun towel rub ya saka acikin ruwan zafin sannan se ya kunna babbar fitilan d'akin zama yayi ya dinga dannan mata ruwan zafin kota ina idan ya daura seya huce yake sake tsomawa a ruwan ya jikoshi, se kukan shagwab'a takeyi wai zafi takeji, bayan ya idar ya taimaka mata tayi sallah,sannan yace wanka zatayi a ruwan zafi,shagwab'ar ta somayi har tana kiran daddy
"Dan Allah yaa muhammad kayi hak"uri Allah wani baccin nakeji" kallonta yayi sosai yasha mur batare da yayi magana yaje ya dakko towel,duguwar rigarsa daya saka mata tayi sallah ya zare yakuma zare mata guntuwar rigar dake jikinta runtse idonta tayi cikin wata madifaffiyar kunya,ji tayi ya d'agata cak gashi yau ko pant babu ajikinta,acikin bahon daya hada mata ruwan zafi ya sakata, aciki yaukam poojah baki ya mutu,shi kuwa gogan har mamakin yanda yake mata yakeyi,be tab'a tunanin mace zata bautar dashi har haka ba, ita kuwa tamkar qasa ya tsage ta shige,haka ya gama gargasa mata jikinta ya cireta ya daura mata towel,yanda ya kasa magana haka itama ta kasa magana,a haka ya zurata a cikin bargon,ya zauna yana bubbuga bayanta a hankali cikeda lici da rarrashi sekace wata ta goye,bacci ne me nauyi yayi awon gaba da ita shikuwa ya tashi yaje yayi wanka yakira waya ya ordering musu abinci daga season 7,ba ita ta farka ba se wuraren 10:am, da salatin annabi ta tashi Alhamdulillab jikin ba wani tsami se wanda ba'a rasa ba,tunawa da abubuwan dasuka faru jiyane ya sanyata runtse idanta, da sauri tabar d'akin taje ta shirya cikin wata jar atamfa me ruwan madara ajiki,ba kadan tayi kyau ba, tayi parking gashinta a tsakita ta daura dankwalinta ya zauna daram kai kace a saman kan nata aka haliccesa, pink lipstic ta saka a dan tsukakken bakinta ta shafa kwalli da powder kawai,se turarukan qamshi data feshe jikinta dashi, takalmi me d'an tsini ta saka tafito da tafiyar ta me daukar hankali,a parlor ta sameshi zaune yaudai kasa kallansa tayi ta sauke idanta aqasa cikin azama, karasowa tayi cikon parlor din ta zauna daga nesa dashi sosai tace murya can a maqale
"yaa muhammad an tashi lapiya" kallonta yayi amma be ansataba,jin shiru ya sanya ya ta d'ago,da hannu taga yana mata nuni akan tazo,gwiwa a sace ta tashi zuwa inda yake,kusa da shi ta zauna ta sadda kanta a qasa tana wasa da yan yatsunta,tsayawa yayi yana nazarin ta,sannan ya sanya hannu ya janyota jikinshi
"Hafsat kinyi kyau" kasa d'agowa tayi kuma batace komai ba se murmushi datayi kawai,hannun shi ya saka ya d'ago hab'ar ta fuskarta na kallon tashi ammabfir seta qi d'ago idanta sama ta sauke su qasa,murmushi yayi
"Hafsat na wainikam wannan kunyar na menene e? Me kika jin kunyana sekace wacce bata saba rayuwa da namiji ba,kumama me namiki?" bata iya cewa dashi komai ba dai,harshe ya sanya ya lashi lips nata sannan ya cura bakinshi a nata,sosai yakejin dadin qamshin jikinta dakuma yanayin yanda kamshin numfashin datake saukewa yake, bakinta ma wani qamshin yakeyi dabesan dashiba, yaudai saqon da muhammad ke qoqarin turawa hafsat ta soma karb'ar sa, itama bazata iya misalta irin dad'in datakeji ba,wani abu takeji yana mata yawo acikin jijiyoyin jikinta wanda sam ta kasa gane ko menene, harshen ta ya kamo ya dinga tsotsa a hankali yana lasarsa tamkar wani swt,gaba daya ya gama kashe mata jikinta,a hankali kuma ya zura mata nasa harshen wanda ga mamakinsa kasayin komai tayi,aranshi yace kaddai hafsat batasan yanda ake asalin french kiss ba?,a hankali ya kama lips nata duka biyu ya tsota sannan yayi pulling out ga mamakinsa harta soma zubar da k'wallah,kuma yana gani jikinta duk yagama yin la'asar,harshe ya saka ya lashe hawayen tatas,sannan ya kwantar da kanta saman faffad'an qirjinsa yana bubbugawa a hankali,sunfi 10 mnts a haka kanya janyeta a hankali ya miqe zuwa dining yace da ita "Kizo kici abunci nina rigada na karya" Miqewa tayi taje gunshi ta zauna,tasa abuncin tayi a gaba amma ta kasa ci sam, kallanta yayi
"A yi ordering wanda kikeso mana idan bazakici waffles da milk shake din ba ko?" kallonshi ta danyi "Noo zanci na gode sosai aida wannan ma" murmushin dayake rasa dalilinshi ya sakar mata
"yaya jikin kuma?" "Da sauqi" ta bashi amsa a takaice dakyar ta iya gamawa da milkshake d'inta sannan ta tashi
"Me zakaci lunch yaa muhammad?"
"Keda bakida lafiya hafsat, ki bari da yamma muje mu siya mana" d'an turo baki tayi "Nifa kunya nakeji idan har aka ga mijina a restaurant yana cin abunci,ni aikin me nake agidan to? Nifa shiyasa duk kudina yake qarewa a garin koyon girki har chinese food na iya,so ni bazaka wani je siyan abunci ba ko ice cream da yoghurt kakeso kamun magana zan hada maka masu dadi a gida" kallonta yayi yanda ta dake se zuba take kawai dan yace ze siya abunci
"Auren da saura watanshi biyar da sati uku,idan kika tafiyanki waye zena riqa dafamun abinci?" qirjinta ne yayi mummunan dokawa ita sam tama manta da wannan maganar,daurewa ta boye damuwar ta ta kalleshi tace
"Sena ajiye zancen zamana lauya nazo na tare a gidan ka na soma yima matarka aikin girki,sabida kobama tare aika taba zama mijina ba zanso aganka da dukiyar ka da komai ba amma kana yawon restaurant" dama so yake yaga kota fara sansa amma seya ga akasin hakan,dannewa shima yayi yace "Ki shirya anjima zamuje kiga hajiyata,kuma nace dake inada yaro amma baki tambayar inda yake ba"
"Kayi hakuri yaa muhammad,naga ban ganshi ba ne,na zata ka fada ne kawai yaya sunanshi?"
"Komai sekin bada haquri kekam,sunansa Nu'aiym d'an wurin zeezee ne amma bata iya zama da yara sabida rashin kulawa shiyasa na maidashi wurin hajiyata" jinjina kanta tayi
"How old is he?" kallonta yayi sannan yace "He's just 7" murmushi tayi "ohk barinje ktch"
Abubuwa kala kala ta girka wa hajiyar ta muhammad, sannan kuma ta zuba acikin manya manyan warmers,wanka tayi ta caba ado acikin wani lesa ruwan zuma me digon ruwan madara ajiki,ba shakka tayi kyau wuraren karfe 4 na yamma suka fita agaban idan zeezee,ita tsoron kyawun nan na hafsat ke bata,yarinya sekace aljana qwafa tayi ta koma ciki,bayan sun dauki hanya dayake dukkansu su biyu a bayan mota suke,kuma motar dama irin ta manyan mutane dinnan ne me kaman parlor ba ruwan driver dasu,kallonta yayi
"Hafsat wannan warmers meye acikinsu?"
"girki ne nayiwa umma kala kala,zanje hannu rabana kaikuwa?" kallonta yayi yana mamakin fasaha irin nata amma beyi magana har suka isa,basa ganin komai sukam seda suka fito sannan tasha jinin jikinta da wannan tangamemen gidan,a haka suka shiga wani babban parlor me kyawun gaske anan tayi tuntub'e da hoton tsohon gwamnan garin da wata mata me matuqar kamanni da muhammad,se a sannan ta tuna sunan shi muhammad jalalludden Auwal,jalaluddeen Auwal Dange kuwa tsohon gwamnan jihar ne kuma ambassador a yanzu,se yanzu tunanin ta ya bata cewar lallai muhammad dan wani ne,saman suka haura inda anan suka fara cin karo da yaron muhammad da gudu kuwa ya rungumesa,daukarshi yayi suka wuce ciki kai tsaye,a wani parlor suka shiga da za'a iya kira da aljannar duniya a kasa tayi wa kanta mazauni ta sadda kanta qasa,matar data gani a parlor cikin goto itace zaune cikin shiga ta alfarma se fara'a takeyi sosai ta gaida ita cikeda nutsuwa cikin girmamawa,matar kuwa da fara'a ta amsa ta takuma tilas ta mata hawa a saman kujera amma sam se hafsa ta kasa wannan kunyar tabawa Ammy mamaki kasancewar tasan yanzu sam surukai basu da kunya,lokaci d'aya kuma taji hafsat ta kwanta mata a rai,suna haka aka soma shigowa da manyan warmers koda Ammy taji ita kawowa seta fad'ad'a fara'arta harga Allah taji sanyi har cikin ranta,ashe zata samu masu taimakonta koda tsufanta yasa ta kasa da tana damuwa da rashin Islaha a kusa da ita amma lokaci daya setake ganin idan hafsat na kusa bazati maraicin yara ba, godiya tayiwa hafsat sekace bame kudi ba kuma agaban hafsa ta zauna taci abuncin sosai,har tana cewa bata taba cin abuncin dataji dadin shi kamar wannan ba,muhammad dai se washe baki yakeyi,koda zasu tafi albarka ta saka musu tace da muhammad bayan hafsa tayi gaba
"Kariqe matarka hannu bibbiyu muhammad kada ko bayan ba raina naji ka wulakanta yarin yarnan na yaba da kyawawan halayenta lokaci daya,matar mujahid da Amir kokuma matarka zainab babu wanda ya taba3 dafa ko indomie ya aikon da ita kokuma wacce bata hada wurin zama daya dani,inaso ka kula sosai ka zauna da uwar 'ya'ya ta gari kaji ko?"girgiza mata kanshi yayi sannan yamata sallama suka tafi,hafsa ko tasha kyaututtuka harda turaruka da laces,atamfofi da sarqar gwal....
A gida kuwa kai tsaye part dinshi yaje da hafsat yakira zee a waya tazo ta samesu,ko kallon hafsat batayiba daga tsaye kuma tace da muhammad "dadyn Nu'aiym gani lafiya kuwa" kallonta yayi yace "Zama zakiyi" zaman tayi ya kalle ta
"Dama zancen raba kwana ne,na zabi kwana biyu a ko ina,sekuma zancen ra'ayin inda zaku riqa samu na,ni nafison duk wacce dake da kwana ta sameni a part dinnan nawa,bansan haya niya" kallon sheqeqe ta masa
"Muhammad nifa bansan wulaknci wlhy, tunkan wannan matar tazo nafi 2yrs bana kwana wuri daya dakai,se yanzu tsabar raini zakace mu kasa kwana sekace gwad'an rama a faranti? Kaga nifa kasan bawai lalurar ka zanba ga kuma zuwana office,idan so kake mu fara kwana atare kabari ku gama angwanci nanda 6 month nice na yarda da wannan so karka damu" Amaimakon ya damu seyace
"Kya iya tafiya dama shine kawai" miqewa tayi ko a kwalar riganta tayi waje,araina nace lallai zainab baki san meye kishi ba zaki sha mamaki kuwa loxx.....