Sashe 25
Bakin Rijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Tsohuwar banza la'ananniya banda iskanci tayaya danki ze qara aure matarsa ta farko bata sani ba sannan ku baku nuna masa kuskuren saba? Aikam hafsa kukan kurciya tayi ta yanke uwar haleema da mari,daganan kuwa dambe ya kaure mahaifiyar shaam ta asali dayake tare ake da ita tashiga rabawa amma uwar haleema ta sharara mata marin gaske itama me kyau kuwa,aikam su khairi ma suka shiga damben,karamar su ce yar Aunty dinsu sumayya tayi wayon fita ta kira yaa shamm,dama yana hanya ya kusa karasowa,koda yazo kuwa se dukan iyayenshi akeyi agaban idanshi haleema batare data ganshi ba ta yanke momy da mari,babu yanda beyiba amma dangin haleema se dukansu suke da itace da dorina,kai tsaye dpo yayiwa waya akazo da motar police gida uku, kai tsaye aka wuce masa police station dasu haleemah da mamansu, su hafsa kuwa ansha duka jiki duk yayi tsami,dama mana dambe da yan tasha kai kuwa bawai saba wa kayi ba lolxxx... A station kuwa mamaki Shammaz ya baiwa halima domin bayaninsa cewa yayi wai sata take masa not knowing that takardunsa gaba daya na kadarorinsa original ones din suna bank,wayanda ke gida kuwa dukta sace tayi garkuwa da su,azatanta wai sune manyan sannan sunje har gidansa domin su kashe masa mata da iyayan sa,inta qaice muku qememe yace kotu zasu shiga.....
Hafsat kuwa koda ta dawo gida a gaban gidan ta, ta tarar da Zainab ana mata matsar k'afa,sosai ta tamke fuskarnan tamau sannan tazo ta rab'a ta gefensu zata wuce,janyo hannunta zeezee tayi ta dawo gabanta
"Ke baki iya gaisuwa bane? Ko bakya ganin mutane?" dan murmushi hafsat tayi sannan tace cikeda kasala
"Zainab dan Allah kinga nifa bawai a makarantar karnuka aka haife niba,bakya gajiya da backing ne wai kekam? Irin wannan haushin dakike karnuka ne suke yinshi,kuma idan kin kula da kyau zakiga cewar su d'in dabbobine bawai mutane ba ni kuma mutum ce,sedai banida tabbacin koke kinada maraba dasu at all" miqewa zainab tayi ta d'aga hannunta da niyyar sharara mata lafiyayyen mari,se kawai hafsat ta riqe hannun nata ita ta wanka mara marin sannan ta cillar da hannun
"Idan agidanku ba'a koyar dake gir mama d'an adam ba ni agidanmu an koyar dani,idan ke a gidanku ba'a koya miki zaman lapiya ni anamun bansan ma meye tashin hankali ba,wlhy zainab zanci uwar me garinku idan kikayi gigin taba'ani and karna kuma ganinki a k'ofar gidannan sabida bawai gidan ki bane nan din kinaji ko" shaqo rigar ta zainab tayi "ke dan ubanki ni zaki mara?wlhy yau sena hallakar dake shegiya me mugun bakin hali sati daya da aure anje gantale banza karuwa me aure aure kin kashe wanda zaki aura kinzo cin dukiyar dan tsohon gwamna,adaidai wannan lokacin muhammad yashigo gidan ya dawo daga masallacin sallar isha,da sauri ya karaso ya b'anb'are hannun zainab,yace yana kallon ta
"Zainab karna kuma ganin ana shirin dambe agidan nan,kuma mesa zakizo nan part d'in banda neman fitina,wato dama jira kike ta shigo ki mata rashin m ko?" a kufule ta kalleshi "Yarinyar tayi niyyan kashe ni,hawa ta kaina taso yi da mota fa,wannan ai raini ne ma wlhy" kallonta yayi sosai ya kalli hafsat,ba agaban mutane yaso ya nuna mata kuskuren taba amma seya kalleta
"Mesa kikayi niyyan hawa kanta da mota,cewa akayi dani seda ta kauce dagudu sannan tasha,atemted murder kenan fa,kuma kin sani" kallonshi tayi
"Idan dai kasan ma'anar atemted murder ya kamata ace matsayin ka na babban lauya kasan ma'anar suicide,wanda suka gaya maka basu sanar maka mota na tafiya tasha gabanta da gangan ba? Ni ai hanya tace kuma tana sani ta kara tome zan mata" shiru yayi sabida yasan halin zeezee zata aika,sannan ya juya a hankali batare da yayi magana ba,ata bayanshi zeezee ta ciyo kwalarshi tayi dragging nashi gabanta ya juyo da mamaki takuma damqe mai kwalai agaban masu aiki "Me kake nufi danine wai,shikenan kawai sabida ta fadi magana seka wani yarda? Ni wlhy yau sekasan nayi da ita" hafsat ce ta matso ta sanya hannunta ta b'anb'are hannun zeezee a wuyan rigar muhammad tace bayan ta sanya hannu ta tura ta baya ta kuma nunata da d'an yatsa
"Wlhy yau ne na farko kuma na qarshe dazaki ci kwalar mijina,banza jaka da batasan darajar auren taba ma bare mujinta wai nan ita yar gayu ce muma yar boko,amma acikin sanin darajar aure dana muji ko alihi bata sani ba" mayarda kallonta tayi ga masu aikin gidan tace cikin tsawa
"Ku kuma muna fukan Allah maza ku watse mun anan" sumsum suka wuce ta mayarda dubanta zuwaga muhammad
"Yaa muhammad dan Allah kayi hakuri duk nice naja maka,inshaa Allah bazan kara kulataba bare ma na b'ata ranka" bece mata komai ba,uta kuwa zainab tamkar an dasata haka tayi tsaye qiqam a wurin,part na hafsa ya wuce ita kuwa ta wuce part dinta hafsa kuwa tabi bayanshi......
Wanka tayi ta saka qaramar rigar bacci,sallan isha kadai tayi tabishi dakinshi,tararwa tayi harya kwanta,jiki a mace taje ta kwanta bayanshi,babu riga ajikinshi se guntun boxers kawai yana cikin bargo,bargon itama tashiga ta kwanta a bayanshi,ta sanya hannunta data zuro a saman bayanshi ta rada masa a kunne "yaa muhammad are u not feeling hungry? Banza ya mata,jikinta ne yayi sanyi ganin idanshi a bude alamace ta fushi yake
"yaa muhammad dan Allah kayi hakuri,inshaa Allah bazan qara ba,zainab ma wlhy itane take tsokanana,kuma itane ta tsaya agaban motar wai bazan fitaba,bayan ta hanani key dakace tabani wannan ma a hannun kawu na karba" kallon ta ya juyo yayi,ya dagata gaba daya yana daga kwancen ya daurata saman ruwan cikinsa,kunya dukta kamata yace cikin shan mur
"Menene dalilinki na zuwa police station kina matsayin matana? Mesa basu dauki statement naki a gidan ba,beside u dn't even call and tell me,seda yayanki yayi tunanin kira ya sanarmun?" sadda kanta tayi kasa sabida harga Allah batada niyyan gaya masa
"Kayi hakuri yaa muhammad,bazan qara ba inshaa Allah" nisawa yayi
"Hafsat" wannan ne karo na farko daya kirata da murya me nuni da tabbacin kalamanshi,kuma da sunanta kai tsaye haka,wannan ya sanya gaba daya jikinta ya mace ta kalleshi da lumsassun idanunta, dakyar tace "Na'am yaa muh'd"
"Karki qara dukan zainab,kuma karna karajin kunyi fada,kota takaleki ki mata banxa,kuna bani damuwa da yawa hafsat,duka fa satinki d'aya agidan kuma ke nake gani da hankali a wurin ki nake saka ran zanji sanyi na samu nutsuwa,shine zaki biyewa zee kuta rigima a kusada hadi manku,kuma har ta wulakantamun mutunci agabansu" kwantar da kanta tayi asaman girjinsa tana hawaye cikeda kunya,tace "yaa muhammad dan Allah kayi hakuri wlhy bazan qara ba inshaa Allah,wannan ma kuskure ne" Dago kanta yayi ya qura mata ido ita kuwa sam ta kasa had'a idanta da nasa "Dago nashi kan yayi ya jona bakinsa da nata,d'auke numfashi tayi gaba d'aya lokaci daya kasala ya saukar mata,a hankali ya kwantar da ita d'ayan b'angaren har lokacin bakinsu yana had'e dana juna,cikin kwanciyar hankali yake sarrafa bakin nata,ta kasa koda magana kuma kunya ya sanya ta kasa sakewa dashi beside harga Allah batasan yanda ake wani kiss ba,sosai yayi kissin nata harta gaji sabida rashin sabo,ta kasa tureshi se kawai ta soma kuka,pulling out yayi ya kalleta,hannubya sanya ya share mata hawayen daya gangaro mata,runtse idanta tayi cikeda jin nauyinsa miqewa yayi ya rage fitilar dakin ya rage dim light kawai,ya dawo ya kwanta kusa da ita ya matsota sosai jikinsa,bakin nasa ya kara hadawa da nata,wannan bakin nata ya jima yana daukar masa hankali,hannunsa ya sanya ya dage yar guntuwar rigarta ya shafi flat tommy nata a hankali,wani numfashi taja sabida yanayin dataji ajikinta bata taba tsintar kanta cikin irin wannan yanayinba haka yaci gaba da shafata a hankali har zuwa saman lallausan girjinta, breast naya ya soma sarrafa ita kuwa ta kasa magana,yana mamakin duk girmansu suna tsaye qiqam, bakinshi ya daura gaba daya akan breast din nata wanda saqon dayake batan yagama haukata tunaninta gaba daya,kawai kuka ta saka masa janyewa yayi ya dagota sosai jikinsa
"Hafsat kukan me kuma haka lapiya kuwa? Sekace ba mijinki bane ni na sunnah?" kukan tane ya kara yawa
"yaa muhammad tsoro nakeji?" kallon mamaki ya mata "Haba hafsat tsoro kuma sekace wacce bata saba ba" kasa cewa dashi komai tayi shi kuwa ya sanya harshensa a kunnenta cikeda kwarewa,haka ya dinga bata wahala se kuka take jikinta kuwa sosai yake rawa,tasan menene aure takuma san wannan shine babban jigon auren amma ta rasa dalilin wannan haukacewar datake tunanin tayi,wataqil hakan baze rasa nasaba da rashin kawowa cewar ze aikata mata hakan yanzu ba, koda ya qara daura hannunshi saman breast nata rikewa tayi
"yaa muhammad dan manzan Allah kayi hakuri,wlhy ban saba ba,ban iyaba wlhy tsoro nakeji,idan sabida namaka laifi ne aina baka hakuri dan Allah karufamun asiri kaji,Allah na tuba bazan kuma ba" mamakinta ne da tausayinta ya kamashi
"to ki dena kuka,bazan qara miki ba kinji" da sauri ta gyada masa kai taja da baya,janyota ya qarayi jikinshi,yana mamakin wannan uban rawan da jikinta keyi ganuwar zufa duk sanyin ac gashi dama lokacin sanyi,haka ya rungumeta ya dinga patting bayanta a hankali harta soma bacci,amma tana baccinne a tsora ce,kura mata ido yayi yana me yaba kyawun halittar ta,sumar kanta tada baje ya sanye hannu ya janye mata sannan ya manna mata sumba a goshi ya kara matse ta a jikin shi,yana jin wani yanayi mara misaltuwa.
*Sekunmun uzuri na koma makaranta yanzu* Mom Nu'aiym
[2/18, 8:49 PM] Billy Galadanchi: *💅BAKIN RIJIYA....ba wurin wasan makaho bane*💅
Love story 2018
Billy galadanchi
*HASKE WRITER'S ASSO.*(home of expert and perfect writers.)
Wattpadd@ 68billygaladanchi
*Sadaukarwa gareki qawar alkhairi ummie Aisha*
*Wannan shafin naki ne, kanwata Aisha ta ma'aiki,Allah yabar mana qauna ameen*
30
Da asuba kuwa hafsa Allah ciwon jiki ya kawo mata ziyara sabida ansha duka,duk yayinda zatayi juyi seta ji tamkar kasusuwan ta zasu tsage,aikam kuka ta saka cikin bacci muhammad yaji sheshekar kukanta,tashi yayi ya kunna bed side lamp dake bedroom din ya janyota jikinshi,qara ta kuma sakawa cikin muryan kuka tace "Nashiga uku yaa muhammad da zafi fa" jikinsa ya daurata ya kalleta cikeda kulawa ya furta "Hafsat lafiya kuwa meya sameki?" cikin kukan tace "Yaa muhammad jikin duka ciwo yake mun,da k'yar nake juyawa yanzu bana ma iya juyawa"