Sashe 9
Babbar Sakayyah Takun Farko Complete Hausa Novel · about 7 min read
*NINEE da zainab suna zaune a dakinsu zainab taga NINEE ta Mike zumbur Tana salati "innalillahi wa'inna ilaihirraju un nashiga uku taya zanfita daga nan gurin zainab wani abu yafaru da "yar,uwata" tafada tare da durkusa tana jijiga zainab, zainab kuwa kallonta tayi cikin tsoro Tace "ki inyi mafarki ne meyafaru Naga bacci kike Taya akai kikasan wani abu yafaru da NABEHA?"uhm! Bazaki ganeba ne wani mummunan mafarki nayi da ita wallahi abin Babu kyan gani Allah dai yasa kada mafarkinnan ya zama gaskiya idan ko Haka tafaru wallahi bazan taba yafewa ABBO FAHIMNA ba Dan saina kasheta itama"tana maganar cikin zafin rai, "kina ta magana tun dazu Amma kinki kifadamin meya sameta!!! " Zainab mafarki nayi Wai gashi NABEHA wani mutum ya mata ciki sannan ABBO FAHIMNA ta koreta bayan tamata duka sannan ta shiga duniya Kuma wallahi zainab da idona naganta tana kuka tana neman taimakona Wai zata mutu nikuma inason zuwa sai wani mutumi ya kasheta ki taimaka ayau muyi yacce zamuyi mu bar gidannan Dan Allah" tofa wannan mafarkin yayi Muni da yawa to Allah yasa dai bahaka bane Amma NINEE kinsan dai fita daga gurinnan babban hatsarine ko sokike akashe mu kamar yadda aka kashe ayna,u "a, a sufa ba kisa suke ba kawai suna diban ruwan halittar jikin mace ne Idan sukayi amfani da ita saï su zuka batare da jini ya fito ba indai jini ya fito shine Zaki mutu Kuma aykin hadarine dashi zainab gashi basason na bazawara Dole saï n'a budurwa ni zanje adauki nawa muddum zan rayu nayar da indai zasu Bari nakoma gurin NABEHA domin tana bukatata nasan ayna,u akwai abin da tayi Masa yasa suka shigeta ta karfi to ni inason dakaina zan baso kodan naceci kanwata" a,a NINEE kada ki Kai kanki Dan Allah ki Bari karki Bata rayuwarki" "idan ni ban taimaki kanwata ba wazai taimaketa sokike ni nazaina ita kuma ta mutu amana ce agareni nasan Adda Amra tanacan tana kula da su umma da sauran kannenmu to Dan me Nima bazan kula da NABEHA ba karki manta fa marainiya ce banu uba mahaifiyar tamu Kuma Bata da lafiya atakaice dai yanzu nice mahaifiyar ta nièce mahaifinta kada ki damu insha Allah bazan rasa raina ba zan fita cikin ikon Allah" "shikkenan NINEE bazan ce komai ba Akan wannan tun da Nima jiran nawa sammacin nake Kona mutu ko na rayu. "Amma NINEE sai nake jin gawata shawara nake ganin kamar tafi ko " wace irin shawara?" "Ki kwanta ki dauke numfashin ki na Dan wani lokacin nasan Dole za a turo likita domin ya tabbatar kinmutu ko Baki mutu ba daganan kuma sai mu roki doctor din ya taimake mu afita dake ki Inga batare da an batamiki rayuwa ba kin fuce" Amma zainab idan be amince bafa "insha Allah zaima amince" to idan na fita kekuma fa?" Uhm kada ki damu da rayuwata NINEE Taki tafi mahimmanci kiyi kokari ke kirayu nima Allah zai fitar dani idan ina da rabon fita" ayko ba ay watawata ba zainab tayiwa NINEE alamar da ta kwanta , babu shiri NINEE ta rike kirji da hannunta na dama' daya hannun Kuma ta shiga firfita hancinta tana Jan numfashi kadan kadan har ta sulale a kasa a hankula ta kakkafe idonta yayin da ta dauke bakin ciki tabar iya farin kawai. faduwarta kenan sukaji an turo kofa kwaraf Nan take zainab ta tsorata ta zubawa kofar idon wasu mazane su uku daga cikin ma,aykatan gurin suka shigo da sauri Nan take suka shiga daddanna kirjinta Amma NINEE shiru ta dauke numfashin ta a guje suka dauketa sai cikin asbitin dake cikin gidan ,awani daki suka ajiyeta tare da dakko gado suka dorata akai, sannan suka fita Basu Dade da futa ba sai ga wasu maza su biyu sunshigo daya sanye da farar Riga ta likitoci Kana ganin sa kasan ya manyanta ya tsufa sai Kuma wani saurayi kekkewa me kyau kana ganinsa kasan kudi da dukiya sun zauna a tare da shi sanye take da yadi fari Kar wan da yakar bi fatarsa yamasa kyau yayi das ajikinsa ,tsaye sukayi akanta can Kuma sai saurayin ya fuce tare dacewa doctor ni zan futa duk abin da Ake bukata kasanar Dani " okay insha Allah" Yana fadar Haka ya fuce doctor ya kurawa kekkewar fuskar NINEE Ido Yana kallonta cikin mamaki can Kuma sai yace "Yarinya " tsit Nini tayi batace komai ba sai da akai kusan minti biyar ta Yi tunanin Wannan saurayin yatafi tukunna ta Mike zumbur ta tura kofar tare da saka sakata , shiko doctar kallonta yake cike da mamaki yarinyar da akace ta sume itace rayuwarta tana barazanar daukewa itace Haka " jiki a jarfafe NINEE ta ruko hannunsa ta zaunar dashi tare sannan ta durkusa a kasa ta hada hannayenta biyu tashiga rokonsa" dan Allah dan darajar iyayanka kataimake ni zasu kashemin kanwata dan Allah kataimaka kafutar dani daga cikin wannan gidan" bangane ba yarinya mekike tunani ay indai Aka zo nan gidan ba a fita "nifinki inyar da muhada baki dake nacucu sir muhsin ko?" Dan Allah baba kataimaka ni bansan wane sir muhsin d'in bama ni kawai rayuwarmu nake bukata Dan Allah kataimakemu nasan Kai mahaifi ne kuma kasan darajar "yaya kasan yadda iyaye mata ke shan wahala wajan haihuwa amma shine za a dinga hada Baki dakai ana cutar "yayan cikinka karka manta fa Allah Yana gani Kuma shine me sakawa duk Wanda aka zalinta na yi imani da Allah ashekarinka bazaka Kara ninka adadin sakayi azuniyar Nan baka mutu ba Amma shine ake Bata yaran wasu dakai meyasa bazaka nunamasa hanyar gaskiya ba idan shi yarone Kai fa ubane kasan darajar haihuwaz" tana magana Tana kuka kamar ranta zai fita "Dan Allah baba kataimake ni wallahi kanwata marainiya ce gata karamar yarinya kaceceni naje naganta idan yaso saï ka dawo dani nan indai naje Naga lafiyar ta" shiru doctor yayi na Dan wani lokaci sannan yace" a wane gari kuke?" Doctor a ADAMAWA muke zaune" "okay insha Allah Zan taimaka Miki kamar yadda kika bukata Amma dasharadi guda uku" wallahi nayar da likita komenene" "ton shikkenan na farko -ke kadai Zan iya ceta Babu dayar na biyu idan mukaje kika ganta Zan dawo sake _ na uku idan nadawo dake sai ki fadamusu guduwa kukayi daga can sabon asbitin mu da Zan kaiki" kin amince?" Eh wlh na amince "oky tom yanzu ki koma ki kwanta"
Yana Gama fadar Haka ya dakko wayar sa a aljihu dannakira bugu biyu Aka daga tare da cewa" doctor ya akaine an samu nasarar ceto rayuwarta?" "A,a yallabai gaskiya saï dai kayi hakuri Amma wannan yarinyar sai dai afitar da ita sabon sibiti indai anason ceto rayuwarta" shiru ne ya biyo Baya daga bisani kuma yaca" okay babu matsala afita da ita din Amma da sharadin ayki yayi kyau sannan kada kabari ta gudu Dan wallahi idan tagudu sai ka je inda "yarka ta je" atake doctor ya runtse idonsa tare da katse wayar ya ajiye agefe yace" yazama Dole na tqimakeki yarinya ta hakane kawai Zan iya jure radadin da suka samin wan da haryau yakemin ciwo azuciya ta "daga Haka ta Mike tare da Kiran waya sai gashi wasu mutane maza sun shigo su biyu basuyi magana ba kawai suka dauki NINEE sai parking space,cikin mota suka saka ta shima doctor ya shiga sanan suka juya me tuki ya ja motar aka bude musu get suka fita, suna fita NINEE ta runtse idanunta da suka kada sukayi jajur Tace Allah ke ma ya fitar dake zainab "tasaka hannu ta share kwallar dake cikin idonta.
9...
*ADAMAWA*
Tun da NABEHA ta Mike karfe 6:00 Am Bata bita kan suba ta dauki hanyar fita daga gidan tafiya takeyi sosai tana Dan dingisawa tsabar azaba da radadin da takeji Amma haka be hanata ci gaba da tafiya ba har ta Yi nisa a layin takusa fita daga cikinsa ,tana tafe tana faman hutawa gajiri da takeji gashi tafara gani uku uku a idonta hakadai ta daure tana tafe tana hutawa har ta iso bakin titi duk inda ta huce saï an juya ankalleta wasu sumata kallon mahaukaci ya wasu Kuma kenkeminta suke Sabi da jinin da ya bushe akafarta itako tafiyar ta take ko ajikinta domin ayanzu abu daya take bukata arayuwarta wato mutuwa.
* Gudu sukeyi amotar har suka iso garin ADAMAWA ko da NINEE take kallon gurin kallon ko Ina take kamar ya canza mata sabi da tsananin wahalar da suka Sha a Jos suna tafe tana musu kwatance har suka iso kofar gidan ABBO FAHIMNA doctor tsawa yayi awaje tare da cewa" yarinya ki kwantar da hankalinki ki zauna a gida karki saka aranki Zaki koma can domin bazance ga inda kike ba wadannan alkawarin dakikamin nacewa Zaki koma nayafe ki barshi ko ba komai Nima naceci ran mutum daya Yana Gama fadar Haka ya koma cikin motar tare da cire Glass d'in idonsa ya goge kwalla sanan aka ja motar aka bar gurin.
Itako NINEE BAYAN motar tabi da kallo cike da tausayin wanan doctor din azuciyarta duk da batasan abin da ya faru da RAYUWAR Saba Amma dai ta tausaya masa.