← Book details Babbar Sakayyah Takun Farko Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 11

Sashe 2

Babbar Sakayyah Takun Farko Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kallonsu Amra tasakeyi tashiga lissafasu yadda suke da yawa Haka gashi Babu dangi Babu kowa ga a gidan haya suke zaune,wannanne ta tabbatar ma da Amra sudin ba komai bane Aduniya tafahimci yadda rayuwa take ,ita yanzu ba mutuwar babanta take tunani ba yadda zata samu abin da zata ciyar da mahaifiyar su da kannenta,ga ummansu ba wata cikakkiyar lafiya take da shi ba "Yaya Rai har su goma Sha biyu maza biyar mata bakwai innalillahi wa'inna ilaihirraju un oh ni Amra inazamu saka RAYUWAR mu gashi mazan da ake tunani suzasu taimaka Mana karfinsu be kaiba matan duk mune manya kananun Kuma sune mazan wayyo duniya ,Haka Amra ta cigaba da sakawa da warware wa har akayi sadakar uku...

Zaune suke a daki da Amra da mahaifiyar su sai kanwar mahaifiyar su ABBO FAHIMNA ita kadaice wadda taragemusu sukayo gudun hijira daga nijar zuwa kano,gashi itama ba wani karfi gareta ba ga "Yaya har guda uku babban danta shine SHAFI'U sai me bimasa BADDO wada ayanzu Yana da shekara 18 aduniya shine sa,an AMRA sai Kuma mace wadda take mekimanin shekara 16 itakuma sunanta BADDE .wadannan sune yaran ABBO FAHIMNA.

*To ganin yadda Yaran Mama Dija suna da yawa hakan yasa ABBO FAHIMNA ta ce zata dauki yara biyu tarike su awajen ta , Babu laifi Amra tayi farinciki sosai harma da murna yadda zata ragemata nauyin wani abun ,ananne Amra Tace ta dauki NINEE da NABEHA domin ayanzu suna da bukatar taimako da kulawa tunda sune "yan matan da suke bin Amra NINEE itace takebin Amra wadda ayanzu take da shekara 16 sai NABEHA wadda take da shekara 14 aduniya Daga ita sai INTEESAR me shekara 12 sai ANISA itakuma 11 sai wan da yake binta namijine Dan shekara 11 mesuna ABED wada "yanbiyu aka haifesu da ANISA daga su sai UMMI meshekara 10 sai JAFAR da JAMAL da Kuma JABIR wan da suma yan ukune Allah ya bata, sikuma alokacin shekararsu 8 sai Kuma SAHEB Dan shekara 6 sai "Yar,autarsu MUNA wadannan sune kannen AMRA.

* ADAMAWA*

Tom tun ranar da akayi uku ABBO FAHIMNA ta tafi da NINEE dakuma NABEHA tun daga ranar su NINEE ko hanyar gidansu Basu Kara sani ba ,domin basa da tabbbacin har yanzu suna zaune a cikin gidan hayar, rayufa tafara kadawa su NINEE domin kwata kwata bajin dadin zaman gidan sukeba musamman ma NABEHA datake yarinya batasan komai ba gashi BADDO Yana kokarin lalatamata rayuwa ,to yauma kamar kullum NABEHA nazaune a daki ita kadai domin Babu kowa agidan sai BADDO itama NINEE batanan tatafi tallan shinkafa sukuwa su ABBO FAHIMNA suntafi biki makotansu itama NABEHA abin da yasa aka barta Sabi da ta doramasu abinci da aykin gida kansu dawo, BAYAN tagama komai ne ta shiga daki ta kwanta domin ta huta Sabi da tagaji sosai tana kwance sai ga BADDO ya shigo dakin , dauke da wata Léda a hannunsa, mikamata yayi Yana murmushi Yana cewa" NABEHA ta kinga nasayo miki kifi zakici ko" dariya NABEHA tayi Tace "Dan Allah dagaske kake Wallahi zanci Daman kaga yau banci komai ba ABBO FAHIMNA Tace bazanci abin ci ba harsai ADDA NINEE tadawo daga talla" "yauwa to ki kwantar da hankalinki kinji indai Abincine gashi nakawo Miki me dadi ma Ammafa idan kinaso nabaki sai kin bani wani abu" Uhm ! YAYA BADDO mekakeso nabaka ni da bani da komai?" " Kai waya fada miki baki da komai keko kike da kayan alatu Wanda kowanne namiji yake so" to Yaya mene wannan abin tafada tana zaro ido waje.

"Kinaso nanuna Miki?"

"Ehh inason Yaya nunamin"

Matsowa yasomayi kusa da ita Yana sakar mata murmushi,itako NABEHA Allah sarki baiwar Allah sai dariya take Dan ita kwatakwata batayi tunanin cutar da ita zaiyiba .

Hannunsa ya Kai kan rigarta yashiga zugemata zeef Yana cewa" kinga wannan abin nakeso n'a sha" "uhm! Au yaya daman wadannan abun sha akeyi ayni nazata kawai kallonsu ake danni zafi yakemun koya nadan dungureshi" hhhhh "au baki sani ba to Bari idan Ina tabawa Ina Sha zakidaina jin zafin" dagaske Yaya ?" Dagaske Barima kigani yafadi haka Yana Kai hannunsa kan "yan kananun nononta Wanda suka fara bayyana girmanta Wato irgen dangi) shafawa yashigayi a hankali cikin nutsuwa Yana Dan murza kansu Yana sa harshe Yana Dan lashewa,lokaci bayan lokaci tana cewa wash alamar da zafi" Yaya da zafifa kace Zan daina jin zafin "tayi maganar kamar zatayi kuka" jiyayi alamun shigowa hakan yasa ya Mike da sauri yace" NABEHA Ina dawowa ga kifinnan ki dauka kici" itako nabiha maida zeef din rigarta tayi ta zuge tana tunanin meyasa yatashi da sauri Haka Anya kuwa?" Tabe Baki tayi tashiga cin kifinta tana lashe Baki.

Tana tsaka daci sai ga ABBO FAHIMNA da BADDE sun dawo daga gidan sunan" BADDE ce ta fara shigowa sai tasaki wata uwar Kara Tace" umma zoki gani zokiga abin da NABEHA takeyi" dagudu ABBO FAHIMNA tashigo dakin tare da rike haba Tace" ke uban wa yabaki kifi" tana maga na tana haurinta da kafarta" bude Baki NABEHA tayi zatai magana sai ko ABBO FAHIMNA tashararamata Mari tace" Dan ubanki banace bazakici komai ba harsai "yar'uwarki tadawo daga talla" Bahaka nace mikiba BADDE samomin bulala" ayko kamar jiran kadan BADDE take ta fuce aguje ta dakko wayar wuta ta mikawa mahaifiyar ta,ayko ABBO FAHIMNA batai watawata ba tashiga Dukan NABEHA tako ina jikinta yayi rudu rudu,abin abin tausayi ABBO FAHIMNA bata daina Dukan NABEHA ba harsai da taga ta daina motsi ,hannu tasa ta dauki kifin ta mikawa BADDE Tace "gashinan kije jici Dan uwarta bazata ciba Kuma Bari NINEE tadawo zata fadamin in ita tadaure mata gindin tadingamin sata tanazuwa tana sayo kifi idan banan.
*`DORAYI*
2.....

*A bangaren nafisa kuwa "yauma kamar kullum Tana zaune agida innarta Tace tatashi ta sayomata garin kwaki ,ay ko Babu musu nafisa takarbi naira Hamsin dinan tafita duk da tasan garin kwakin nera hamsin bazai ishesu suci su dakaninta dakuma Inna ba.

Tana saka kafarta a kofar gida taga dandazon yan matan unguwarsu suna zaune sunata wasa Abinsu abin Sha,awa sai da ita batada damar shiga cikinsu Dan tasan bazasuyi wasan da itaba,kawarta daya take daita itace fateema suma sunyi tafiya harsai an dawo daga hutun makaranta zata dawo daga kauyensu.

Jikintane yayi sanyi tashiga rabe rabe tanabin bangon layin tana tafiya kamar wata munafuka Dan tasan idan suka ganta yanzu zasu shiga tsokanarta sunacemata Yar shegiya Abin da tafi tsana aduniya ajefeta dashi, ayko Bata Gama tunanin hakaba taji wata daga ciki tace"lallll kunga nafisa shegiya!! dayarce tace bangane ba wace nafisa shegiya kuma"?" Dalla nafisafa wadda akayi cikin shegrnta Aka hayfamusu tsiya adangi" lall wai daman itace shegiyar da ake fada"tab ayni Ida Naga wannan bazanyi tunanin itace shegiyarba Sabi da batai Kama da shegunba "bangane bataikama dasuba Daman su harwata Kama suke da ita?" Eh sosai ma kuwa Wai dama' Baki saniba to Bari kiji duk wani Dan shege Wanda akayi cikinsa /cikinta a kwararo zakigansu kewawa ajin farko" Amma jibi wannan nafisan aba kamar ayankata a boye wukar jibi idanuwan tafa duk aloko"tab ayko indai maganarki haka take kawata to wannan dai a shegunma itace karshen muni, duk abin da suke fada nafisa tanajinsu sabi da dakarfi suke magana ,saï dai ita batace musu uffanba domin idan dasabo yaco ace tasaba da wannan cin mutuncin, shan kwanar shagontayi taji an janyo hijab dinta ayko nan take ya yage Daman ba kwari gareshi ba domin yagama kodewa ya tsufa kawai dai tana rufawa a haka tunda shi kadai gareta gashi Kuma wannan Dan isakan mutumin ya yagamata shi" juyawa tayi takalleshi idanunta cike tab da kwalla tace" bazan ce maka komai ba" amma zantuna maka wani hadisi da kamanta" idan kayiwa mutum badai dai ba to katabbatar sai Allah ya sakamasa tun aduniya zakagani Sai an ramamin wannan cin zarafin da kayimin akan kannenka,ko "yayanka ko danginka" nabarka lafiya"

"Ke ubanwa zakiyiwa rashin kunya shegiya mummuna Mara asali "yar titi kawai banza balkagaza muni uwa Buri wallahi da gidan zoo Aka kaiki da kinyi kasuwa domin ko biyar biyar za,a biya domin azo kallonki dan kinsamu nama kusanci inda kike shegiya kawai Yar mazinata" wannan magana ta sosawa nafisa zuciya jitake inama ace ba,a halicceta acikin wannan duniyar ba Amma Babu komai Akwai BABBAR SAKAYYAH.

Daga Haka nafisa Bata sake cewa komaiba tanufi shagon tasayo garin kwakin ta koma gida .

Lokacin da ta koma kaninta auwal yadawo daga makaranta Yana kwance Yana murkusu su alamar yunwa yakeji ,duk da abin da yake mata nacin mutunci kamar ba uwarsu daya ubansu dayaba .ada taso ta fita daga sabgarta saikuma taji bazata iyaba Sabi da dan'uwanta ayanzu shine gatanta shikadai take gani taji sanyi aranta,hakan yasa ta tausaya masa Tace" Auwal yunwa kakeji?" Budar bakin auwal yace" bansani ba "yartsugudidi kawai ni banason idan ban kula mutum ba yakulani"

Uhm !auwal kenan tayi murmushi ta futa zuwa gurin Inna ,tana zuwa Tace Inna auwal fa yunwa yakeji kizubamasa NASA garin" a,a fa garinnan na hamsin bazai ishemu ba mu uku,Dan Haka yaje yanemu kudi yasaya "Dan ya Isa ya fara ciyar da kansa sai ni zandinga bashi Allah ya kiyaye" uhm! Yanzu Inna bazaki iya hakura kibawa auwal ba kefa kakarmu ce" nasan idan da ummanmu tanan Babu abin da zai hanata tabamu ita ta Hana kanta" "to yanzuma ga hanya Nan zaki iya tafiya gidanta tabaki metseeeew "yayan marasa zuciya kawai" uhm! Lokacine Inna watarana bazaki gammuba bama Raye "to ni ay Haka nafadamiki gadin duniyar zan tsaya Yi" uhm! Inna nifa bance komai ba yanzu dai ni n'a hakura kibashi yaci" to me Dan'uwa idan nabashi ke mezaki ci?" Uhm! Allah zai kawo Bakin da Allah ya tsaga baya hanashi abin da zaici" uhmmm! Abanza yaron da ba kwaunarki yakeba saikije kitayi" ita dai nafisa bata sake cewa komai ba tayi gaba tabarta tanata surutanta.

*DOGUWA*

*Abangaren su AMRA kuwa tun daga ranar da akayi bakwai din mahaifinsu me gidan yazo ya tada hankalin su kan lallai saï sun tashi daga gidan idan bazasu bada kudin hayaba Babu yadda Amra ta iya Haka ta tsuguna ta dinga rokun mutumin Amma Ina kamar wan da take rokon gunki ,
Chapter 2 · 0% Book details