← Book details Babbar Sakayyah Takun Farko Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 11

Sashe 7

Babbar Sakayyah Takun Farko Complete Hausa Novel · about 8 min read

* Dakin da su NINEE suke suka shiga tare futo dasu ,tun da aka fito dasu suka kurawa farin likkafanin dayayi kace kace da jini zuciyarsu sai bugu take kamar ganga ahaka suka karaso gurin tare da durkusawa agaban ta, hannu NINEE tasaka tare da d'âge likkafanin nan take tayi arba da gawar ayna,u ,cikin tashin hankali NINEE da zainab sukayi baya suna zare Ido "innalillahi wa'inna ilaihirraju un "munshiga uku mekukayi mata shikkenan muma Haka zaku kashemu wannan ay rashin imanine mamukai muku mugaye kawai azzalumai marasa imani wallahi tun Kar kumutu insha Allah sai kunga BABBAR SAKAYYAH " suna magana suna kuka ahaka aka zasu suna ihu aka Mai dasu cikin dakin da bashi da Mara ba da magar Kama.

Tun da aka Mai dasu sakin kowacce taja gefe tana tuno maganar da ayna,u tafada musu ,nacewa Bata da kowa koda an kasheta Babu wan da zai daukar mata fansa balle ta damu da ita ko ya bunciko in da take, Nan take NINEE ta Kara runtse ido zuciyarta na tukuki da tafasa kamar wuta.

Siko wan da aka Kira da sir zama yayi abakin gadonsa Yana tunanin meyasa ya aykata Haka tun da yake aykin Nan ba a taba samun matsala ba sai yau gashi har an rasa Rai ,jiyayi wayarsa tana ruri cikin sauri ya duba sunan da ya bayyana akaine yasakashi farga ba da rudani YAYA MUS,AF jiki n'a rawa ya dauki wayar tare da karawa akunnensa yace Assalamualaikum" daga can ban garen aka ansa sallamar cikin daddadar muryar da ta saka ni nafara tsima wow muryar Nan akwai dadi, bakinsa harrawa yake yace YAYA MUS,Af ina wuni "lafiya kalau MUSIN Kana lafiya" lafiya kalau yaya " ka n'a inane mekakeyi ?" Am am Yaya Ina gudane Nan kaduna" okay "inason kazo Nan DORAYI zamu raka UNCLE wani guri "okay kenan Yaya Kai kadawo ne ?' a,a ina maleshiya" zan biyo jirgi na dawo ,Kar kamanta mu hadu a government school ta dorayi " okay Yaya karka damu "yauwa ka Kira Abdul kafada masa "Tom yaya " daga Haka sukayi sallama MUSIN ya saki wata Ajiyar zuciya yace Alhamdulillah nagodewa Allah Yaya be gano ba.

*Nigeria*

*Washe gari da misalin karfe 10, na safe jirgin mus,af yasauka a kasar mu ta haihuwa wato Nigeria, suna sauka afilin saukar jirgi n'a Malan amini kano ,run dunar sojoji suka Shiga sakkowa kowa kagani fuskar Nan a murtike kamar daran mutuwa,sai da suka kusan Gama fitowa tukunna Naga sun Buda hanya a tsakanin su tare da daukar hannayansu su kame kam guri daya.

Cikin Isa da kadai ta na hangoshi Yana taku cikin jarumta da kwrewa Kai kana ganin fuskar da kasan Babu Wasa ko kadan acikinta ,kallonsa nashiga Yi tun daga sama har kasa mus,af kenan dan kimanin shekara 35 a duniya gwarzan namiji me jini ajika ,farine tass Babu alamun wahala ajikinsa Yana sanye da uniform na sojoji kan sa dauke yake da hular soja wadda ta zauna akansa tayi das ta Masa kyau sosai gashin kansa kuwa duk da hular datake kansa be hanashi sauka a gadon bayansa ba ,idanunsa na sanye da bakin glass bana iya tantance kalar kwayar idonsa da girman idon ,fuskarsa ba siririya bace Kuma ba lukuta ba madai daiciya wadda ke dauke da sirrin hancin sa dogo zar kamar biro gawani saje da ta karawa gurin kyau da kwarjini ,ban garen bakinsa karamine ba babbaba sannan bakinsa pink color ne me ratsin dak pink a samansa ,dogone mus,af ba gajere ba idan mukazo kan kirjinsa kuwa ba a maganar fadi da girman sa gawasu pawar kamar sa fasa hannun rigar sabi da girma Masha Allah tsayawa zaygano muku kyau irin n'a mus,af sai mu cika book dinan bamu Gama ba domin wani kallon ma sai yacire rigar jikinsa.

6..

Cikin nutsuwa ya Basu umarnin da su juya sannan ya samu mutum 10 wadan da zasu rakashi ,baby musu suka shiga cikin jirgin suka zauna shiko mus,af in da ya hango Don dazon motoci sun fi kala 100. Wadan da suke jiran isowarsa in dakasan Babu talauci aduniya idan ma a kwai to shi mus,af besan talauciba, Tun kan su karasa gaban motocin ilahirin Yan gidansu suka fito daga cikin wata bakar mota kirar kasar chaina susu ukune Macé daya itama shekarunta yaja saï maza biyu da saurayi da kuma dattijo, dasauri ya karasa ya rungumesu tare da Wai gawa gefe da gefansa kamar me nazarin wani abu yace" dad Ina mufida ?" Fadar Haka dayayi ya haifar da damuwa akan fuskar kowanne daga cikinsu "magana nafe fa Ina mufida" mom kardai kicemin wani abu ya faru da ita ,aduk lokacin da nadawo har sauri take tazo ta dakko Amma yau sainaga akasin Haka Ina take?" Dan murmushi Dad yayi yace ", kwantar da hankalin ka son tana gida tacika darning da kayan tar barka " hmm yasauke wata Ajiyar zuciya yace" harnaji dadi a zuciyarta amma wallahi duk da Haka saï n'a dau mataki akanta Tun da ta tayarmin da hankali" uhm am sorry Yaya muje gida sai muci gaba" abdul ya Dada .

Gaba ki dayansu suka shiga mota daya abin gwanin Sha,awa suke tafe cikin nishadi da farinciki Amma ban da mutum daya mom sai dardar take Taki sakewa kamar wadda wani abu ke damunta. Ahaka har suka iso wani katafaren ges hause me girman daske da yakai akirashi da gari guda ,gidan Yana dauke da get 12, kowanne get acikin su Yana dauke da sojoji guda 12 get din TSAKIYA wan da yafi kowanne girma da tsaruwa suka shiga domin tun da suka kusan karasowa aka wangale get din gidan, tirkashi kuzo kuga yadda ake aljannar duniya acikin gidannan Ashe idan kashiga ma sai kayi tafiya menisa kan ka isa wani get din wan da shi zai sadaka da harabar gidan ,Masha Allah BAYAN sun Isa harabar gidan ne natsaya n'a kurawa gidan ido domin ganin yadda ubangiji yayi dukiya acikin gidan, gidane kerarre wanda aka narka dukiya akayi barna wajan Gina shi part 12, ne agidan nafarko suka nufa wada ya kasance shine inda sukafi zama aciki ,kofar falon suka danna wasu numbars kafin ta bude sannan suka shiga ,cak na tsaya Dan nakasa magana bakina ya ki rufuwa atinanina zanga falo Ashe Ina wani katafaren gurin wanka wan da yasha ado da kwalliya iri da ban daban wasu abubuwan bazasu fado ba domin tsayawa fasalta kyau na wannan gidan wayyo allah saï n'a kwana ina mafarkin irinsa Dan Haka ku hasaso da kanku.

BAYAN sun shiga falon ne mus,af ko zama beba yanufi dakin dayake kallon falon tare da tura kofar ,abin da yabashi mamaki shine hanin dakin Babu gyra duk yayi kura ga hotunan da suke makale adakin duk anciresu an juya su begama mamaki ba ya juya yashiga bathroom rum shima kamar anyi wata guda be ga gyraba ,a,a meyake faruwane Ina mufida?" Afusace ya fito daga dakin yasamu su dad a tsaye cirko cirko suna faman jimami mon kuwa har kwalla tafara fitowa daga idonta wannan abin da mus,af yagani ya Kara tabbatar Masa da akwai abin da yasamu mufida tabbass Bata gidannan , karasawa yayi jiki asanyaye Babu kwari ya ce" mahaifiyata shin Ina kanwata ?" Kufadamin tana Ina " dad ne ta kama hannunsa ya zaunar dashi sannan yace" kasaurareni son bayan kazo Hutu gida kakoma da sati daya"jikin mufida ya tashi alokacin munyi kokarin kaita asbiti sai dai ba a samu nasarar ceto rayuwarta ba kayi hakuri son munyi rashin mufida"rass kan mus,af yasara nan take ya ruke kansa jiri ya kwashesa yasoma ganin dishi dishi daganan be karasanin inda kansa yake ba Sai farkawa yayi yagansa a asbiti.

Murya a sanyaye takalli mom yace" mahaifiyata Wai dagaske tarasu meyasa mutuwa zata rabani da kanwata mom kinfi kowa sanin son danakewa mufida banason damuwar banason koda kuda ya tabata Sabi da ita nazabi natafi aykin soja Kawai domin n'a faranta mata Nasota fiye da yadda nakeson kaina mom kinfi kowa sanin Haka" kayi hakuri son Allah daya bamu mufida shiya karbi abin sa inason ka kwantar da hankalinka son karkasa damuwa aranka"mom kikace karnasa damuwa araina mom kin manta nine mahaifiyar ta nine mahaifinta kinmanta shakuwar dake tsakaninmu soyayyar da damahaifi tun da kika haifeta mom nanuna inason mufida tun bansan komai ba bikiyi la,akari da yarintata ba kika dauki mufida kika bani mukwana tare mu tashi tare muci abinci tare nagoyata na yimata Wasa na sata farinciki duk da cewa ita kanwata ce wadda muka fito ciki daya saï da nasaba da ita Tun tana zaririya mom naso na aurar da mufida da hannuna nacikqshe ladana Amma mutuwa tamin yankan kauna "Yana magana hawaye na bin kuncinsa lallai wannan mutuwar tataba mus,af Tun da har akanta yake zubar da hawaye lallai ba karamin so yake mataba.

*DOGUWA*

*Tun da ruwan saman ya dauke amra ke zaune tana faman rawar dari hakoranta sai haduwa suke Dana juna suna bada wani sauyi me karfi gawani masifaffen ciwan Kai daya sameta awannan lokacin ga zazzabi sakamakon dukan da ruwan saman yayi mata, innalillahi wa'inna ilaihirraju un Mahaifiyar su take furtawa acikin zuciyarta ganin yadda yar tata ke kokarin kwanciya a gurin zazzabin yaci karfinta sama tadaga Kai takalla azuciyarta tana cewa" ya Allah ga baiwarkanan katashi kafadunta ya Allah idan ka dauke mana ita bamu da wan da yake taimaka mana saï ita Amra yarinyace me kyaunar "yan uwanta Allah kada ka doramata abin da bazata iya daukar ba gashi ni bana da kafa balle n'a taimaketa bana da baki balle n'a ce ragowar kannenta su nemi taimako atai maka mana, tana Gama fadar haka ta sauke kanta kasa hawayen fuskarta suka karasa sakkowa.

*DORAYI*

* Yau ne yakama za ayi taron zuwa makarantar su nafisa ,nafisa da Fatima tun karfe 7:00 kowacce tashirya cikin nishadi damarnar ganin alhaji ABDULHAMID ME NASARA , suna zuwa makaran tar Babu kowa sai su biyu Dan get din makarantar ma a rufe yake hakadai suka samu guri suka zauna su biyu suna "yar hirarsu tsakanin kawaye har karfe 9:00 ta cika dalibai suka fara zuwa kowanne dalibi zuciyarsa cike da murnar ganin alhaji ABDULHAMID ME NASARA.
Chapter 7 · 0% Book details