← Book details Auren Lagos Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 9

Sashe 8

Auren Lagos Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kairiyya takira Fahad tasanarmar komai da Abba yace nan Fahad yad'aga hankalinsa yaje yake sanarma hajiyarsa yace hajiya insun hanani yarinyarnan bazanyi aureba🤔domin kuwa ita nakeso hajiya tace Wata irin mgn kakeyi gaskiya ta nafad'amiki hajiya, to " kakwantar da hankalinka gobe zani nida sani inji make faruwa nahanaka auranta da za'ayi
Fahad yace A'a hajiya karkije inaganin ko atura anti laura dan tafi anti sauda iya mgn inyaso saisije da baffa isa, shikenan hakanma yayi yanzu k'iramin lauran awaya .call d'in anti laura yayi ringing biyutad'aga tace" my broz kanalafiya yace Lafiya ya yarana suna lafiya tace
dama hajiya ce takeson mgn dake, yamik'awa hajiya wayar takar'ba sukagaisa da laura nan hajiya kemata bayanin komai tace shikenan gobe zatazo dawuri dansusami baban yarinyar agida

****** ****** *******

Washe gari kairiyya tanashirin d'aura musu abin kari taji ana sallama ta amsa Wata mata tagani maikimanin shekara 43 tayi amma wayewarta yaboye shekarun tayi matuk'ar kama da Fahad daga gani yayarsace kairiyya tace sannu da zuwa mushiga ciki takaita d'akin anti
Bayan anti laura sungaisa anti takecewa anti kece maman kairiyya ? anti tace A'a ni yadukontace, laura tace dama inason ganin maigidane, akan mgnr. ... Anti tace nagane ai kamarku tanuna muje inmiki iso anti laura tace aimubiyune ni da k'anin babanmu shiyanawaje zaitatona dame gidan nikuma gun mamarta nazo to muje anti tace
Anti takai anti laura d'akin mamanmu anti zatafita mama tace tadawo tazauna anti tace" tanazuwa zatasanarma abba da bak'o a waje, anti taje tasanar da Abba
Takoma d'akin mamanmu abba yafita yashigo dabak'onsa
Suka shiga daki sukatautana can kuma abba yafita yak'ira su mamanmu da anti laura sukadad'a tataunawa can baffa isa yafara fita fuskarsa d'auke da murmushi sanan antinmu da anti laura sukafito sai naji anti laura nacewa kai Allah karabamu dasharin mak'iya
Antinmu tace Ameen

Nikwa mmn minal Nace Neman aure harda mata 🤔

..........✍🏼

Please dan Allah
Kudena comment ta prvt aringayi ta group

Please read & shere

Allah yajikan iyayenmu🤲
[4/6, 08:11] Muhammad Karim: *Auren Lagos*


*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities}}```
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/

*⚜{{H.Q.W.A📚}}*

Romantic love story & short story👩‍❤‍💋‍👨

Nagode da comment dinku domin kuwa yanasani nishadi💃💃💃💃

Page 36-37

Bayan anti laura tatafi abba yafito
Yanacewa" ke" kairiyya, tace na'am abba gani tadurk'usa abba yace bakun had'a baki da yaron canba kun turon iyayensa, wai maganar da akafad'a akansa sharine, tonaji Shari akamar, tinda kink'i d'an uwanki akansa kince bakyason d'an uwanki sai shi tonasanarma iyayensa sukaya sadaki aure nan dawata buyu in Allah yakaimu
Ke kince bawanda kkso sai wanan tuzurun yaron to zanbaki Wanda kkso, dama yace baison komai Nawa saike to nabashi, saikuzuba ruwa ak'asa kusha ke dawa'yanda sukagoyamiki baya

Abba yai ficewarsa yabar gidan, kairiyya maimakon taimurna saitasa kuka wiwi antinsu
Ce tazo tad'agata agun tace" to kukan mezakiyi aimurna yakamata kiyi bakukaba zaibarki ki auri Wanda kkso Sai kigodewa Allah tinda haryagane gaskiya

Anti kamarfa abba nafishi da ni
Akan nak'i ya Ibrahim, anti tace" bawani fishi zaisak'o. Amma anti abba yace nan dawata biyu zaimin aure kuma bank'arasa karatunabafa saurana shekara d'aya anti, to" bakince Fahad d'in yace zakikarasa agidansaba inkuma zaijiraki saik'in k'arasato sai abari anti yak'i ai to" kinsan dahaka kk kukan gulma😃to anti nabari Dade yafi anti tace

Can kuma kairiyya tace" anti mamanmu ko tanason mgnar aurenan eh kairiyya, abindakkso itamashitakeso
Dan sunsha dagama da abbanki akan yabarki ki auri Wanda kkso
Kawai tananunamiki kunyane sbd kasancewarki 'yar
Fari. Kinsan maman ki bafulatanace babanta shi bafilatanin maline
Shiyasa takenunamiki alkunya irin tafilani, shikenan anti nagode dasaminki a matsayin kishir uwa mai kirki wacce tad'aukemu tamkar ita tahaifemu. Bakomai kairiyya kigodewa Allah

*wanan kenan*

Anti laura takoma
Ma hajiya da labari maidadi yanda tasanarma hajiya duk yanda sukayi tace sauran bayani nagun baffa isa
Suna cikin haka baffa isa yashigo
Yakesanarma hajiya yanda sukayi da mahaifin yarinyar
Yace wato hajiya dik shairin mak'iyane, amma yanzu munsamo bakin zare , shi Alhaji Aminun harya amince aure nan dawata biyu, Alhamdulillah hajiya tace" abi yayi kyau kuyi kok'ari yanzu kai isa sai kushirya asanarda sani inyaso akai kud'in
Sarana da sadaki.
Anti laura tace sunriga da ansarana ai saide akai sadaki kawai
Hajiya tace A'a duk dahaka za'akai

*wai ina oga Fahad* ?

Shiko Fahad yanacan 'bangaransa kwance besen
Wainar da aketoyawaba sai da hajiyarsa takirasa awaya tace yazo tanasan mgn dashi sanan yatashi yatafi
Koda yaje palon hajiyarsa yasameta kishingid'e sai murmushi takeyi
Zama yayi kusa da ita yace hajirmu gani
Hajiya tadubeshi tace burina zaicika naganin jikokina mahaifin yarinyar ya amince harya samuku rana aure nan dawata biyu , Fahad yace Alhamdulillah
Tinda komai yadedeta jibi zankoma bakin aikina dagacan nahad'o lefe A'a Fahad hajiya tace
Wanan kabarshi su laura da sauda
Zasuhado ni hajiya banason suhad'a kayan debeminba kibari kawai zanje kwatono nahad'a komai, hajiya tace A'a 'yan uwanka zasuhad'o maka inma kwatanonne
Saje can to hajiya Kamar Nawa Zanbada hajiya tace " wanan nizanyi A'a hajiya inadakudina kibarni nad'awa matata kayanta😳hajiya tace wato kamaidani kakarkako

Fahad yanakomawa bangaransa yak'ira kairiyya a waya yad'aga tai sallama yace" nafad'amiki kairi
Alk'awarin Allah bayatashi ni tin Ranar danafara ganinki I filling i see my wife I thank God abba don't gree my married with my princess remained only 2 month I'm very happy I love you my wife.
Kairiyya tace hmm yaushe zakazo yace Zanshigo anjima inga fiskar matana OK " saikazo by by takatse k'iran

🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯

*tofa*

Yau bahba maryam ce tazo gidansu kairiyya tanatadad'a wai kairiyya taza'bi bare tabar d'an uwanta baranma tuzuru Wanda ba'asan irin iskanci dayakeyiba
Sabo dahaka ko anyi auran wani Abu yafaru ba ruwansu tinda bare yafi d'an uwa
Tagama kunfar bakinta bawanda yatakata sai abba
Dayafito yake bata hak'uri amma sai cewa tayi Aminu kanunamin iyakata kabama 'yarka bare alhalin d'anka Ibrahim yanuna yanaso sbd shi baida arzik'i shiyasa akabama d'an masu dashi wandake garin arna yanzu can za'akaita dan yanuna beson komai ahanunka wato shiyasa kadauka 'yar nabashi. Tozanje k'auye nasanarmusu dan bazaka zubarmana damutunciba

Nikwa mmn minal Nace kanki
Akeji bahba maryam aurede da tuzuru bafashi🤪ahto🏃‍♀🏃‍♀🏃‍♀
Ni nayinan Allah kaimu ranbiki💃💃
.......✍🏼

Please read & shere

Allah yajikan iyayenmu🤲
[4/6, 08:12] Muhammad Karim: *AUREN LAGOS*


*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities}}```
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/

*⚜{{H.Q.W.A📚}}*

Romentic love story & short story👩‍❤‍💋‍👨

Wanan page na sadauk'ar dashi ga bestyna ummi nabil&Eman inayinki over aminiya💋

Page 38-39

Labarin auren fahad yazagaya familynsu akan fahad zaiyi aure.

Hajiya asma saikunfar baki takeyi wai tinda ba'asanar musuba saboda basuda mahimanci Sai yanzu, da'akasa rana shine za'afad'amana sauda tace ai hajiya Laura tasan komai. amma tak'i
Fad'amana saboda tana gindinsu

Hajiya asma tace" kibarni dasu
Zanyi maganinsu ai. Wasila tasami labarin auren fahad dikta tadami kanta akanme fahad zaiyi mata haka
Itada take jiransa
Aimusu auren zumunci😳shine zaimata haka nikwanace to wasila wakikasanarma

Shirye shirye yakankama, dangin amarya da ango kowane 'bangare nasushirin sikeyi
Wanda ango na Lagos wajen aikinsa, Sai biki yarage one week zasutaho tare da abokansa nacan

Saide yasanar da kairiyya duk abindasuke buk'ata taima imran magana

Yayin da dangin kairiyya rigima taso ta tashi domin kuwa dangin babanta na k'auye sunce basuyarda akai
Musu 'ya wata duniyaba, gundabawanda tasani. Suko dangin mahaifiyarta sunyarda abata Wanda takeso, ai aure ba inda bayakai mutun
Inyaso acikin k'ananta abatad'aya sutafi tare sbd kad'aici

Toyanzu dai su bahba maryam bayanda suka'iya tunda har' anka'bi sadaki dubu 7000
Ranar aure kawai akejira, nanda 10 days Dan angoma yakusan shigowa gari kullum suna nanik'e awaya shida kairiyya, su rahama k'awayenta sai tsiya sukemata waituzuru yasacemata zuciya

Agidansu Fahad shiri ake tuk'uru Dan bak'i sun fara zuwa dangin hajiya shuwa mahaifiyar fahad wasuna barno wasukoma basa k'asar yawancinsu na Sudan,suma 'yan Sudan sun fara zuwa, ancanja dukka fentin gidan dakagani kasan d'angata zeyi aure, su shukura da nur da fadila kanan ango anatagand'oki yaya fahad zaiyi aure, sai rabawa k'awayensu invitation card sukeyi dansunason suyi shagali sosai saide sunatsoron angon karyahanasu.

A'bangaran kairiyya dangin maihaifiyarta kanuri sunatamata gyaran jiki iri iri
Inkagan bamazakace itabace saboda stabagen gyara da tasha gaduk inda tazauna saitabar k'amshi

Yaufa oga Fahad sunsak'a da abokanansa a iyaport d'in damaturu inda imran da matawalle suka d'aukosu a mota zuwa potiskum

Shiri biki akeyi sosai 'yan'uwa na nesa danakusa kowa yahalara
Inda ango yace shibawani event dazeyi Dan beson hayaniya kawai za'ai dinner ranar d'aurin aure
Sai gidansu amarya daza'ai walima anagobe d'aurin aure ranar alhamis kenan Dan fahad yace shiranar juma'a za'a daura aurensu dansamin albarkar ranan

*Wanan kenan*

Yau takasance alhamis gobe d'aurin aure
Yau ake walima gidan su amarya Wanda akeyi awani babban fili
Kusa da gidan su kairiyya, anyi decoration d'in gurin yai matuk'ar kyau, dangi kowa yabaiyana a gun azauzaune, angwayema anwaremusugu
Dan zasuzo

K'awayen amarya natakaratu Qur'an agurin danuna godiyarsu da Allah

Angwaye sun iso gun abin ya birgesu ciki harda su nur dansunce baza'a barsu abayaba
Amarya ko nacan anashiryata Dan afito da ita filin walimar, antinta tashiryata cikin wani swees less green mai matuk'ar kyau tad'auramata alkyabba pink akai ta fesamata turaruka masu sanyin k'amshi
K'awayanta su rahama sukarik'eta akafita da ita da isarsu gun walimar akasaki kasidar da surahama suka reramata dan tayata murnar aure

Bari murera kad'an muji

*kairiyya tamu Allah yasadaki da amincin aure*
*cikar buri kasami wandakakeso Kairiyya kinsamu munamirnar aure*🎼🎼🎼
*Allah yabada zaman lafiyar aure*
🎼🎼🎼

To muma mud'an rera k'asidar auren😀😀😀

🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯

Sunzaunar da amarya a gun zamanta inda fiskarta kare da zaran Alkyabba
Su nur sukaje sai d'aukar ta photo sukeyi ta wayoyinsu, wata malama zainab hassan, akak'ira tai wa'azi akan *Rayuwar aure amusulunci*
Inda abokan fahad suketayishi murna yayi dacen mace tagari😛suma sunce gaskiya inzasi aure agida arewa zasiyi bazasiyi abarikiba, Dan abin yabirgesu lol🤪

Anci ansha taro yatashi lafiya anmai da amarya cikin gida Wanda ango yaso yaganta amma badama😃

*Rana batak'arya saide uwar d'iya taji kunya*

Yau takasance juma'a and'aura auren fahad da kairiyya akan sadaki 7000
Saimuce Allah yabada zaman lafiya

Inda kairiyya dak'awayenta suke gidan anti safna suke nasu shagali
Chapter 8 · 0% Book details