← Book details Auren Lagos Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 9

Sashe 5

Auren Lagos Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Koda fahad yakoma gida sashen baffa isa yanufa domin yaga shigowar baffan apalo yasameshi yarusina yagaisheshi yaunaga fiskar dana tanatare dawalwala da alama wani abunfarincikin yasamu dama baffa sonake aje anemamin izinin zuwa zance fahad yafada yanasosa kai
Alale abuyayikyau yar wayece a inasuke
Anan tsohuwar kasuwane baffa
Sunan mahaifinta
Malam Aminu maisai dakayan electiri a to to Alhaji Aminu zakace aitasanadin babbar yarshi dataciyo kujerar makka gunmusabaka tabarmar yaketa hazo nasanshi mutumin kirkine ai bakomai yaudinan rana taisanyi zanje intambayama nagode baffa bakomai Allah yasamu dace Ameen baffa nagode yatashi yafita gurin fita yaci karo da wasila wani malalacin murmushi yasakarmata da kalon zakigane kuranki yawuce abinsa mewanan mutumin yakenufi
naga kamar yau yana happy ammakomiye shiyasani danjiji dakai tashige abinta

*fahad* yasanarma hajiyarsa akanzeje zance gobe in imran yashigo hajiya tace ainatake yarinyar yasanar da ita komai game da kairiya dayasani Wanda matawale yagayamar akan kairiya

Kace yarinyace karama Allah yatabatar da alkairi Amman kabita ahankali
Inkuje karkanunamata wanan miskilancin nasan mehali baisanjawa to hajiya azuciyarsa yace bakisan yanda danki yazaucebane🥺

Yau *kairiya* tunsafe datashi taisalah takejin faduwar gaba
dayake yau asabar basuda biyu ranta dawuri ta tashi tai gyaran gida taiwa kananta wanka tahadamusu abin kari danwake taimusu tadama koko sabo dakanan yaran
Bayan sun karya takama kananta mata tatsefemusu kai
dayake antinsu ta iyakitso amman batanakudi ita zataimusu bayan tagama komai zuwa 10 am tashiga gaidamahaifinta
Mamanmu tasamu da Abba apalon dayake mamance dagirki

****** ******* ****

Bayan tagaida iyayenata abbanta yace hajiya yaya hakayakekiranta sabodasunan babbar yayarsa taci na'am Abba
dama akwai magana zangayamiki In Allah yakaimu Anjima zaki bako
dangidan dattako
Kikarbeshi hannu biyu to Abba tashikije fitatayi gabanta nafaduwa wani bakone Abba yacezatayi da yamma take tambayar kanta

Kodatafita mamanta take tambayar Abba wanibako kairiya zatayi inaruwanki
Kedabakinuna kulawa akanta Abba yace
Yatashi ninafita kasuwa adawo lafiya mama tace
Koda Abba yafito saidayacema anti
Anjima kairiya zatayi bako anti tace to Allah yakaimu

🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯

Ko dayamma tayi
Anti tasa kairiya tayiwanka tana zunburo baki😳
Azuciyarta tanacewa itako
Makaranta batagamabafa
Kuma ace zatayi bako🤨kodatai
Wanka wani atamfa ciganvy
Riga da zani Rafa
Anti tabata takarba azuciyarta tanacewa itafa intasa irindinkinan kara fitomata da Shep
dinjikinta yakeyi
Kwaliya anti tasa ta tayi simple
Tabata turare lailatu sahara tafesa gashi tashafa humra nankamshi yagauraye saitashi yake hijja
Anti tabata madaidaici tasa
domin tasan mutumiyar da hijjab anahaka
Yaro yashiga wai
Kairiya tazo injiwasu awaje tanazuwa anti ta amsa anti tace oya jeki amma kidan sake fuskar
Murmushitayi😃
Tayi kokefa anti tace koda kairiya
Tafito waje cikin takunta NA nutsuwa samari biyu tagani daya kan mashin robaroba kato baki
daya atsaye ajikin
Mashin din nakan
Mashidin tagane
Taji gabanta yafadi salama taimusu suka amsa natsayen wato imran yagabatarmata dakansu yace Allah yasa akarbemu tayi murayaciro

Imran yace bari nabakugu yakauce *fahad* yadiro dakan mashindin yamatso kusa da itakadan yace kairi tinda naganki nakasa sukuni kintafi dadauk wanni tinanina fatana kawai kikarbeni kairi domin naji ajikina kematatace😳
Kice wani abuman kairi uhum tace nibanaji wanan yaren kiyimagana
domin badawasanazoba
Aurenki nakeso kairi nifa karatu nake nasani kairi
Karatu bayahana aure namiki fromis zakici gabadakaratu imunyi aure a a nidai karatu zanyi
Bazan iya jiraba kigama makaranta kairi nambadadadewa
Nakeso kizama mallakina kairi zaki karatu harkigaji

Yanzu kinyarda inturo atambayamin auranki dawuri haka yaufa kafara zuwa tome za ajira insoyayya kikeso
Zannunamiki agidana kairi kaitasunkuyar alamunkunya
Hannu yayma imran yazo sukamatsa gefe alamu zasimagana
Kodasuka matso fahad yace zamuwuce yaushe zandawo
Taki magana kimagana nigashi
Kaina yanaciwo sabo dakinsani magana dayawa kairi 🙄indawo gobe a a kabari wani sati bazan iyaba kairi inaso
Kulin naganki
Imran yace to yaushe zamuturo
Takimagana
Kimaganaman
Dan Allah kubari
Saikundawo tukun OK imran yace fahad yaciro
5000k yabata kisayawa kanena sweet taki karba
Yakamo bakin hijjab dinta yasa kudin tazubar dakudin tace kadau abinka nagode tashige gida tanashiga gida tadaura hannu aka 🙆‍♀
Inazankai wanan mekirar karfin gashi dagani wanan bayarobane ni kairiya ammafa yahadu yanada action yayi wallahi irinsu yan matake rububi gani niyarinya kai
Beautiful man ne
Gashi dagani miskiline tai murmushi🥰

Yawan comment
Yawan typing

Please read and share

Allah yajikan iyayenmu🤲
[4/6, 08:01] Muhammad Karim: *AUREN LAGOS*


*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities}}```
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/

*⚜{{H.Q.W.A📚}}*

*NA* Karimatu Abdulhamid

(Mommy minal)

Page 24-25

Koda kairiya tashiga gida ta iske iyayenata azaune abaranda
Suna hira kai tsaye daki tawuce tacire hijjab tana tana murmushi kanwarta kausar shiashigo dawaya ahanunta
Anti kairiya ananemanki Awayar mamanmu nikuma wayene da number mama
Balki akakira kafin kairiya taimagana ansake kira
Sai kausar tamikamata wayar kairiya takarba taga number mama balki taisaurin dagawa tasa akune taisalama
Maimakon taji muryar mama balki saitaji ta usman yanamagana meyasa kakiran ya usman banace
Karkakiranba haba kairiya kisan sondanakemiki kuwa ai dole inji muryarki dama sonake ince,miki
Anjima zanshigo
Ni A'a karkazo bayauba takatse kiran abbangaran
Usman kuwa caiwa yayi dole lndage kafinwani yamin kafa
Harda koloma😏

Tinda fahad yakoma gida yake cikin farinciki sashin mahaifiyarsa yaje
suka gaisa yaude dahalamu kana farinciki matuka wallahi hajiyarbu
da alama bazansha wuya wajan samun amicewartawaba
To Alhamdulillah Abu yaikyau Allah
Yashige managab
a, Ameen hajiya
Amma bazakakoma kabari saikomai yadedeta insha Allah hajiyarmu

🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯

Yautakasance juma'a kairiya da kananta sukashirya zasu gidan yayar abbansu takwarar kairiya domin sukaimata
ziyara sunfito abun sha'awa sukayiwa iyayenasu sallama suka wuce gidan bahba maryam

Koda kairiya suka
Isa gidan ta iske bahba maryam babban danta suna zaune kan tabirma abaranda
Sallama sukayi
Suka karasa cikin
gidan A'a yau sutakwarane agidan sanunku kuzauna kodasuka zauna
Takawo musu ruwa sunsha suka gaisa ya iyayenaka lafiyarsu lau bahba to madalla
Kairiya dukta tsargu sabo da kallon da ya Ibrahim kemata dan bahba maryam. Can Ibrahim yace amma umma kairiya takara girma masha Allah sabo dashi amaiduguri yake karatu bahaduwa sukeyiba inyazo hutuma bazuwa gidan mutaneyakeyiba bare agajuna

Su kairiya sundad
e,sanan sukace zasu wuce bahbarsu tace tagode tadauko kudi tabawa su shahid tace suhau abin hawa🛺kunsan ptskm akwai wadatar abin hawa😜
Kodasukafito waje ya Ibrahim sukagani zaune kofar gida tasowa yayi zakuwucene kairiya eh zamu tafi gida to kugai dasumama da kawu yaciro kudi A aljihu yabama shahid abokina kasiye sweet sai yaron yakali kairiya tadauke kai sanan yakarba NA gode yace Ibrahim yace bakomai sainashigo gaida sumama kausar tace kaidin ya Ibrahim kina mamakine zanzo cikin satinan yakare maganar yana kalon kairiya to munasa ido inji kausar

********* *********

*fahad* yanata shiri domin ze koma gun kairiya yau dan bekoma jiyanba yashirya cikin kanan kaya
Riga da wando nakafanin K&b yadaura agogon azurfa ahununsa ga yasa takalmin
da akalla kudinsa zaikai 50k sai walwal yake dakaganshi kasam Hutu yazauna yai matukar kyau
Sashen mahaifiyarsa yaje danyamata sallama yatarar da yayunsa zina da laura yayan hajiya asma sunshigo gaida hajiyarmu gai shesu yayi yagaida hajiya A'a kaninmu inazuwa yabata rai domin kuwa yasan halinsu dason gulma hajiya ninawuce to kagaisheta yakamatama kakawota wataran agaisa badamuwa hajiya
zatazo kiganta ai kisamata albarka

Anti laura tace kaninmu Ashe munyi suruka yar waye aina taikaratu?duktajeromar tambaya lokaci daya nisauri nakeyi innadawo kyaji yasakai yafice domin bayamusu wasa
Kamar shine babban har sharkasa sukeyi

Koda yafito harabar gidan maimakon yadau mota yadau mashindinsa kato
Mai shegen
Yahau yakaragaba

Koda ya isa gidan
Su kairiya yatura yaro kairiya tafito
Taimar sallama ya amsa Tamar jagora sukashiga gidan wata uwardakinta da Allah yahada jununsu Anti sapna ita amaryace batafi shekara biyu da aureba aka kawota da ka kano gidanta makitan su kairiya suna matukar dasawa da kairiya ga mijinta mutumun kirkine anazaman lafiyadasu a unguwar

Koda sukashiga gidan plat house maikyau abarandar soron gidan kairiya tabarshi tashiga kawomar kujera daruwa koda kairiya tashiga Anti sapna ke tsokanarta daganidai wanan gayen yatafidake kairiya uhum anti Kennan yadau kujera ta kaimar
daruwan sanyi ajug nagilas ta tsiyayamar yasha
Yai hamdala suka
Gaisa
Yace malama kairi bakitambayeni tarihinaba bayan ninasan naki aina kasani tunkafin nafarazuwa nasan komai akanki a nan yabata tarihin rayuwarsa da kuma imran tace yanzushi yana damaturu Keenan
Yanacan shida iyalinsa nikuma
Lagos nake aikin
Emmergration inmunyi aure canzamu zauna saide muringa zuwa gaida hajiyarmu
danni gaskiya bazanbarki ananba danko lokacin auranmu yazo banson komai kamar yaya tace irin kayan shirginku
Namatamana kinga nibazama zami ananba inadakomai agidana nalagos ananma ina gini innagana zansa kayan damukeso
Nidake nikawai ke nakeso kece muradina

Kairiya azuciyarta tace to haka auren Lagos din yake
Kifadi abinda kikeso nagakamar kinadatambaya yace A'a damanace wani irin aikine emmergretion, aikinmu shine munayiwa masufita biza kuma muna aiki aboda duk abindaya danganci iyaport ko boda duk munagun munadaukan salare maitsoka
duk wata

Wanan kenan......✍🏼

Please read and shere

Allah yajikan iyayenmu🤲
[4/6, 08:02] Muhammad Karim: *AUREN LAGOS👩‍❤‍💋‍👨*


*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities}}```
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/

*⚜{{H.Q.W.A📚}}*

*NA* Karimatu Abdulhamid

( momy minal)

Happy birth day🎂🎂🍰🧃
Happy birth day
To you (yaya Hayat) l wish you a long life God bles your life

Page 26-27

Kairiyya tace yayikyau Allah ya albarkaci Aikinka
Ameen nagode
Kairi, sallama yamata yace zaiwuce kairiyya tarakoshi bakin kofa; anan yakecemata zaituro iyayensa, inyakoma gida shiru kairiyya tayi

Alamar kunya kice wani abuman kairi; kanaganin beyiwuriba wuri meyayi aigwanda asandani ai koyakika gani yan mata hakane
Allah yawuceman
A, gaba yauwa yanzu kikai magana kairi;

Ninatafi saina dawo gobe to Allah yakaimu bakice nagaida hajiyaba kagaisheta namantane dasauran mutanen gidan duk ina gaishesu
Zasuji sosai yaushe zaki kugaisa autun yanzu ehmana yace; tozani wataran ingai da hajiya shikenan tunda hakakikace

Bayan *fahad* yawuce *kairiyya* takoma cikin gidan anti safna anan anti safna kecemata amma kairiyya dagani gayen nan yamiki
Kinkamu dasonsa, anti Kenan mekikagani bakomai amma ance labarin zuciya atambayi fiska, hmm anti kinaban kunya inabaki kunya ko gaskiya kedai kita adu'a Allah yazabi abindayafi alkairi Ameen anti nagode nizan
Shiga gida, to kigai dasumama

****** ****** *****

Haka soyayya tacigaba damikawa tsakanin fahad da kairiyya soyayya sukeyi mai tsafta wanda
Suna mutukar son junansu kullum sai fahad yazo hira acewarsa karwani yasamu daman zuwa gun kairiyya ; iyayen fahad sunzo suntambayamar auran kairiyya anbasu sora sa rana akejira
Chapter 5 · 0% Book details