← Book details Auren Lagos Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 9

Sashe 4

Auren Lagos Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Flight din 2:00 pm
fahad yabi daga Lagos zuwa damaturu sunsauka lafiya
Imran yataro shi
daga iyapot zuwa gidansa dakenan
Yobe dake a gaidam Quarters
Suna shiga yayan
Imran amar da hibba suka rugo aguje sunacewa dady uncul oyoyo
Fahad yadurkusa yarungumesu how are you my kids suka hadabaki sukace
We Are fine ucul
Masha Allah yace
ilhamce tafito daga cikin room
Kucikashi yahuta sanunku kukaraso gwauro sannu dazuwa aunine gauro yafada yanazama
Kan kujera one star imran yace
a a tashi muje dining muci abinci dominkuwa yanzu zamuwuce pitiskum ilham tace wanan karonka zamusha
biki yace aini yanzu fargabar shiga ptskm nake
Imran yace sabo
dame mutumina
Haryanzu bawacce nafitarfa inagani kawai zance suzabamin imran yace karkasoma
baka tsoran suhadaka dawanan marar kunyar wasila gwara kabari kila kafin kakoma kila
Allah yahadaka damatarka to Allah yasa Allah yahadani datagari Ameen imran yace

Agurguje suka ci abinci sukawuce ptskm

Su kairiya sunje musabaka bauci
Anyi musabaka lafiya angama sunsasamo kyautuka kairiya harda kujerar makka akabata
Atake agun tace tabarma abbanta
Yanzu abbantane zaije amemakonta iyayen kairiya sunyi matukar farinciki antinta kamarta zubaruwa akasatasha dandadi mamantama tayimutukar murna amma batanunaba tabari azuciyarta
Sabo dakasancewar kairiya yarfari😳
Yau amakaranta
Rahama kawar kairiya takecemusu tanaso suje bikin
Yayanta matawale Dan wanbabanta daza ayi awanan satin
Kairiya tace nikinsan banason
Hayaniya Dakar naje rahama tace baki isaba kairiya
Bikin familynmunefa to
Matawale family Allah yabani ikon
Zuwa Ameen kawar kokefa

Kuyi hakuri nayi
bakuwa

Yawan comment
Yawan typing

Please Read and sphere

Allah yajikan iyayenmu🤲
[4/6, 07:48] Muhammad Karim: *AUREN LAGOS*


*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}```
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/

*⚜{{H.Q.W.A📚}}*

Romantic love story and short story👩‍❤‍💋‍👨

*NA* Karimatu Abdulhamid (mommy minal)

Page 18-19

Fahad da imran sunshiga gida gabanin mangariba sun isa lafiya suna faking sukawuce
Massalaci damin

Gabatar dasalla
da aka idar dasalla sukagaisa da iyayensu maza baba isa da baffa sani sunjira har akai isha' i sanan
Suka isagida kodasuka shiga gida bangaran hajiyar fahad sukafara shiga

Lale lale damutanan kudu dana arewa zubewa sukayi sukashin gida kan kafet mailaushi da kamshi sukadaura giwar hanunsu kan Tim Tim hajiryamu munkwaso gajiya
Sanunku kudai kunsha hanya
Sanan sukarisina suka gaisheta ta amsamusu tana walwala takira
Yalwa yar aikinta
Takawo musu ruwan sanyi

Shukurace kanwar fahad tashigo yayuna
Sanunku dazuwa
Yauwa kanwata yakk inji imran lafiya lau ya imran yasu hibba
Suna gaisheki
Hajiyarmu tace bakuzomin dame gidanaba baruwana dakishiya imran yace sabo da islamiya hajiyarmu shiyasa a yayi abarsu sukaratu

Fahad yadubi shukura yamakaranta kinaZuwa ko
Kulluma ya fahad
Munkusa candy ma kaiyadaga alamun yayi kyau

Hajiyarmu tace abincifa kozakuci
Anan akawomuku
Ko abinaku nayangayu zakuhau wato dining a a hajiyarmu palon Abba sani zamu muci inji fahad
Shikenan akawomu nan

Tashi sukayi suka
Sashen hajiyar imran sukasami
Kanwar imran nur
Tanakalontarihi tanaganinsu ta tashi my brothers
Oyayo how are you fahad yace mata fine yaya
Ina inanmu yace
Tana palon Abba
Hanyar palon suka nufa sukaisallama
Aka amsa akabasu izinin shiga sukashiga ciki inanmu tace sanunku yaranan
Kunsha hanya
Tace yarona zokaZauna anan

Tacewa fahad matsowa yayi kusa da ita yayiwa imran gwalo😜
danku tafisakewa dafahad sabo da imran danfari batasakemar sosai suka gaisar
da iyayen nasu saiga abinci ankawo musu daka gun hajiya shuwa baffa sani yakira baffa isa tawaya yazo suka
Hadu sukaci abinci anan suka turke fahad damaganar aure
Imran saidariya yake kasakasa
Bawanda yaganshi sai fahad insun hada
Ido yamar gwalo🤪 fahad yace musu kafin yakoma zasutambayamar aure Insha Allah

Wanan kenan

🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯

Su kairiya yau sunatashirin zuwa ma rahama bikin cousin dinta
Matawale basira tabiyomata sutafi
dominkuwa rahama tanacan
Tace inbasuzoba tasan irin zaman dazatayi dasu

Kairiya tasha material pink mai manyan filawers domin shine akon
bikin basirama shitasa tayi kaliya light mecup tayi mutukar kyau farin takalmi tasa
dasarka da dankune pink color tadau hijjab zatasa basira tarike bakiga nima veil nasaba kema kisazakifi kyau nikam bazan iyasawaba gaskiya basira tacikamata hijjabdin kiringa abukamar bakiwayeba ehdin😏bansawa nimuje karyamatayi nasan yanzu besty tayi fushi
Mujeto sukafito
Antinmu zamuwuce anti dake saruwa afrigh tadago kai diyata kinyi kyau
Over hijjab namiki
Kyau kema basira kinyi kyau saikundawo Ku kula yayana to anti gawanan kuhau abin hawa
Tabasu 500N mungade anti gun mamanmu kairiya taje mamanmu munwuce tadauke kai saican tace kudawo dawuri
dadi kairiya taji mamanmu ta amsamata

Su kairiya sun isa gidan biki rahama taji dadi takaisu sikagaisa
da yan uwanta anatason barka

Har andaura aure
Angwaye sundawo matawale da abokanansa suka
bukaci abinci akace kanershi Zara takai ita da rahama da kawayensu kairiya tace sukai
Sudawo tanajiransu

Tunda sukadawo daga daurin AUREN sukashiga sukai gaisuwa sukafito
Fahad yaki komawa ciki suci abinci yahau kanmota yazauna
Abinsa domin shi fura yakeson sha

Su rahama sunkai abinci sundawo anatahayaniya
Kairiya ta tashi domin kanta yafara ciwo tace musu tanazuwa tafice waje tafito
domin dika gidan hayaniya tayi yawa tafe take cikin nutsuwa kamar kasaceta kagudu dankyau da nutsuwa
Fahad yadago kai
Kenan yaganta atake zuciyarsa taba ras ras yaji
Wani filing nashigarsa itama
Kairiya tadago kenan suka hada ido atake tajigabanta yafadi
Su imran ne da ago sukafito
Imran yace maikake gani haka yatabashi
Firgita yayi yanunamar kairiya dahanunsa rahamace tabiyo
bayanta kairiya ina zaki imran yatambayi matawale wayece
Wanan yanunamar kairiya

Wai ina labarin ya
Usman

Yawan comment
Yawan tyfing

Please read and shere

Allah yajikan iyayenmu👏
[4/6, 07:49] Muhammad Karim: *AUREN LAGOS*


*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}```
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/

*⚜{{H.Q.W.A📚}}*

Romantic love story and short story👩‍❤‍💋‍👨

NA Karimatu Abdulhamid ( mommy minal)

Jinjina gareku masoya AUREN LAGOS
Irin su

* BALKIN JML
* JAMILA GARBA
*MARYAM I SABON BIRNI
* mAmAN SADIQ
* MAMAN AYMAN
*ZENARIA
dakuma auta
* NUSAIBA
NUCY

damawanda banfadi sauranba
Inamika godiyata agareku👏

Wanan page nasadaukar dashi
ga nafisa Aliyu funtua ummu fadima💖
Kiyanda kikeso dashi nafin kabir

Page 20-21

Matawale yakira rahama takaroso tagaishesu wayece warcan kuke tare wani abune yaya ya inatambayarki kina tambayata
Friend dinace yaya OK shikenan
Zaki iyatafiya tajuya takama hanun kairiya suka shiga ciki

Matawale yakali imran kajiwai Friend din kanwatace imran
Yacewa fahad tokaji dawani abune kanunamin
Ita itace imran ita tamin takwantami tabirgeni tatafida action dina imran
Itanakeso kalodaya namata
Najinamu matar danakeso

Matawale yace kaji renin hankali
Waccar yar yarinyar kakeso
mezakasamu agurinta imran yace imba yakusa haifartaba😳
Aiwanan soyake yajamana raini
Bazakuganebane
bakuga abindanaganiba inasonta dagaske
Inazansameta yar
waye itanakeso
Matawale yace turkashi amma gayenan ka iyajan
Raini zangarahama dukyanda mukayi
Zakaji koma wayece ita dan Allah kasameta kakokarta bakomai abokina
Kakwantar dahankalinka inde wanane angama wait twu days OK thanks friend

Bayan kairiya da rahama sunshiga ciki rahama takecemata mekikafitayi awaje shan iska najeyi dawani abune no ya matawale da abokansa suke tambaya akanki
Nikuma menayi futatakenanfa kwantardahankalinki sis nasan alkairine

Angama wunin biki sukairiya sunkoma gida
Tinda kairiya tadawo gida mutumin datagani awaje wajen biki yakemata gizo
Irin kallon dayakemata abin yatsayamata arai

After two days

Ya usman ne yadawo gidan su kairiya wanan karan shikadai yazo basajida shiyasa baishigaba yatsaya awaje yatura yaro akiramar kairiya inji usman ko dayaro yaje yafada antinmu batanan mamanmu CE agida batakula yaronba kairiya tace kace batanan mamanmu taimata wani Irin kallo bashiri tadau hijjab tabi yaron kodatafito
Tasamu ya usman jikin wata karamar mota maikau ash color
Salama taimar ya amsa malama kairiya kingani saiyau nidanace kwana biyu saiyau kikaganni munyi wata yar tafiya da abbana sabo dayanaso yanunamin yanda
Ake business🥺
Yayi kyau kundawo lafiya
Lafiya damanazo inji amsata gaskiya ya usman kasan karatu nakeyi asako soyayya akaratu kadan karamin lokaci
To yanda kikace haka za ayi gimbiya amma yanzu zanbaki phone muringa communication ko banzoba isake kafuwa a a Abba bazebarni inrikeba to ko abbana yamasa magana a a kabarshi akwai time OK nansukai
Sallama yatafi tashiga gida datinanin gaskiya
Ya usman ita bekwantamataba
Kokadan taya zata auri dan shayeshaye itadatakejin tsoransu bazan iyaba haka zanlalabashi murabu lafiya ko dan zumuncin iyayensu

✡✡✡✡✡✡✡✡✡

Tunda su fahad suka dakadawo gida yarinyar dayagani tamakale mar arai bada aiki saitinaninta

Yau fahad dayatashi daga bacci misalin 10 am yayi wanka yasa kanan kaya
Yaje shashen mahaifiyarsa yai breakfast suka tandafa hira yakemata maganar yarinyar
dayagani taji dadimatuka yakesanarmata yasa amasa binkice akanta hajiyarmu tace Allah yasamuji alkairi Ameen hajiyarmu

Fahad yashiga yagida soran iyayensa sashen baba isa nanne karshe yashiga cikin takunsa nacikkaken namiji mejini ajika yahade girar
Sama datakasa yaisalama yashiga wasila yatarar tanakallo aikin kenan yace azuci guyasamu yaZauna yaceke baki iya gaisuwaba takaleshi tadauke kai amma wani Abu fisgartayakeyi jitake kamar taje tarungumeshi
Ke ina hajiya batagari tace kafada yadaga
Tashi yayi yaje yasatakalminshi yadawo cikin palon saitinta yatsaya yakemata kafa datakalmin fadamin wani abune dayan dakikabarni danshi dagamin kafatukun in ankifa yasake murje kafar yace oya tall me

Zanfadama kajira
Lakaci ba yauba
Noses yace marar kunyar karya yadaga kafar yafice abinsa

Amma gayenan kacidarajarso tafada idonta taf kwalla domin tajizafi

Yanafuta matawale yakirashi awaya

Banda caji sorry

Please read and sphere

Allah yajikan iyayenmu🤲
[4/6, 07:51] Muhammad Karim: *AUREN LAGOS*


*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}```
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/

*⚜{{H.Q.W.A📚}}*

Romantic love story and short story👩‍❤‍💋‍👨

*NA* Karimatu Abdulhamid ( mommy minal)

Page 22-23

Wasila azuciyarta
Tai kwafa lalle gayanan baida mutunci wato baze iyatakani datafin kafarsaba
Harse yasa takalmi Amman bakomai zakashigo hannuna very soon I Fros my self

Abangaran fahad
Amsa wayar matawale yayi yanadaukin yaji bayanin kairiya bayan sungaisa yakesanarmar komai akan kairiya yace yagayawa imran ma yanzu yabari in imran yazo sufara zuwa zance Amma kafinan yatura anemamar izinin zuwa sabo mahaifanta susandakai kasan yar gidan dadtakoce

Nagode friend Allah yakara zumunci Ameen matawale yace yakatse wayar
Chapter 4 · 0% Book details