← Book details Auren Lagos Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 9

Sashe 2

Auren Lagos Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mama tace sanu dansa ido gaskiya nafada mama anya yanzu akwai amine irinku mama tace akwaimana gashi
kagani yace hakane yakare maganan yanakalon kairiyya kasa kasa cankumayace kairiyya kinkusa gama makarantarne nakusa ya usman kairiyya taimagana tanasunkai dakai
Sukairiyya sarkin kunya taimurmishi sauranki shekara nawa saurana one year todakakinga sai aure kenan mama tace kaga kacikamin yadasurutu intagamama gaba zatai aure dasaura haba mama wani irin saura aigwara amusu auren ita dasajida kowa yahuta mama tace tinda akanka
Suke sai kaimusu auren ai
Allah yabaki hakuri mama kajidashidai mama ninafita gun abokaina inayisalla zandawo dade yafima mama ta amsa yanafita kairiyya tatashi mama zanyuce aa bazakijira sajidantadawoba
Mama yamma yayi kawai acematanazo saimunhadu to zamgayamata kigai da mantaku tsaya gawanan kikaimata tomama mama tashigadaki tafito dakunshin alkaki
Aledamaikyau sai naso yakeyi yasha madi😋gawanankikaimata kigai da antinku da dukayaran to zasuji mama
Kairiyya tafito tanatasauri sabo damangariba tagabato tazowucewa ta dabarsu ya usman suna zauzaune sunazukezukensu
Kairiyya tace azuciyarta dadawata hanya bazanbi tananba ammayana iya doleinbi kairiyya tawucesu kanta duke dasaurinta kamartatashi sama acikinsu daya yadubi usman bahba kaga wata yarshila usman yajuyo yace kai dan babarka wanan ba irintakubace banza jaga dakai sorry bahba amma yarinyar tahadu bahba kokanacikine inaruwanka inma inaciki nida kanwata aukanwarkace amma cousin sister dinkace bansaniba kuma wallahi kobayauba kakuma kalonta sainacirema ido inga gatanka sorry bahba yatafi yanacewa saidayabari yainisa sananyace kaimatafikarfinka
Wallahi ogan gajoji zamuhadu dan ubanka usman yace

✡✡✡✡✡✡

Kairiyya ta isa gida anakirayekirayen mangariba taisallama suma maman suka amsa yan biyu shahid da shahida suka rugo suna anti oyoyo tace yauwa yaran Abba yamakaranta lafiya anti inmamanmu tatambeyesu tanakicin kairiyya tanufi hanyar kicin tace mamanmu sannu
da aiki yitai kamar batajiba mama gawanan tace inkawomiki
Maman takarba tace kinga usman yadawo ee yadawo yana gaisheki
Kairiyya tace zanje nai salla tokisa kanankisuma siyi
To mamanmu

Mama balki yayanta biyu Allah yabata ya usmanne babba Wanda baifi shekara hudu yaba kairiyya ba saikanwarsa sajida Wanda suke mate da kairiyya kunsan mama balki tariga mamanmu aure shiyasa tariga mamanmu haihuwa usman yataso dangata Wanda abbanshi baison laifinsa kokadan abbansu usman dankasuwane yanada arziki dedai gwargwado
Usman yayi makarantashi private school international primary and secondary anan potiskum yanzu yana poly akaduna kuma wanan shekarar zaigama ama karatunasa sai ahankali dominkuwa shashanci yasa agaba sai shaye shayen banza dalatsa yayan mutane kuma ayanzu yake shekara 20 tundayakamala secondary yaji yakamu dason kairiyya amma yakasafadamata haryatafi Kaduna makaranta sabo dayarinyar gwarjini takemasa
Wanan kenan

✡✡✡✡✡✡

Wani kofar gida nahango cike da dattije ga wani matashi maikirar karfi zekai kimanin shekara 35 😳yanarabama dattijenan kudi nakara matsawa ni mommy minal
Naji tsofinan nacewa Allah yajikan mahaifinka Alhaji musa yanabasu yana amsawa Amin amin yagama rabamusu sukawatse yashiga wani babban gida mai kyau nabishi gidan gidane flat house mai sassa kusan hudu yana tafe inabinshi abaya baisaniba bamin daukomuku rahoto

Yawan typing yawan comment

Please Read and shere

Allah yajikan iyayenmu🤲
[4/6, 07:37] Muhammad Karim: *AUREN LAGOS*


*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}```
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/

*⚜{{H.Q.W.A📚}}*

*NA* Karimatu Abdulhamid

(Mommy minal)

Page 6-7

Wanan page nasaudokar dashi. ga sister na maimuna sale ummi 💖 kiyandakikesodeshi nakine kedaya

Wani babban shashi nagayashiga mai kyau dahaduwa yaysalama yashiga wani Palo maikau dagirma wanda yaji robe kafet dalabuleye brown colour

Wanda bakujeru a palon sai timtim masukyau
Da akawatsa suma brown colour ne komaina palon brown ne saikayan kallo dagagefe dawata diron littafan adini

Wata tsohuwace
Maikimanin shekaru 65 amma jikinta da kyau da karfi sabo da abinci mai kyau da lafiya da takeci keshingide tadaura gefen hanunta akan timtim tanakalon
Sunna T V aster time wanda takeganin wa azin shek isa Ali
Fantami dayake laccan bawayara
Tarbiya

Ita ta amsa masa sallamar yashigo
Yazauna yatakwashe kafa funsa yace hajiyarmu sanu dagida yauwa *fahad* kagamo
Aikin ladan nagama hajiyanmu yayi kyau Allah yasa albarka amin hajiya nagode yanzu abudaya yaragema fahad kayishi tun inaraye fahad kai
AURE shine kwanciyar hankalina iga yayanka shine burina kaiba yarobane fahad sa o inka duk sunyi aure gasu da yayayensu
katinafa shekarunka 35 ai andauko girma gashi ba iyali

Kiyihakuri hajiya nakusa aure lnsha Allah
To Allah yanunamana Ameen ya amsa yanadukar dakai

✡✡✡✡✡✡

Kaje kagai dasauran matan gidan kuwa yanzu
Zanje hajiya to maza tashi kaje
Tashi yayi yanufi
daya shashin dakekusan namahaifiyarsa
Yaysalama yashiga palon watabudurwa yar
19 years ta amsama wandatake kalon
Arewa24 sunashirin zafafa
Tanazaune kaiba dankwali kolo yaymata akai banahanaku zama bakalabiba
Sanan nahana wanan kallon wanan wakewaken amma bakwaji ko
Yazauna yana nunfashi domin yay magana maitsayi

budurwar jikinta narawa tace bazansakeba yaya kafada yadaga cacn kuma yace be care full yes ya fahad tace tadau hijjab tasa wata matace yargayu tafito saibazakamshitake maikimanin 50 years aa fahad kashigone tanufi kujera tazauna tana gatsine nashigo mommy yazame akujerar yanacewa nasameku lafiya
Yaushe kashigo garin jiyana shigo
Da dare aushine musaiyanzu muke ganinka

Matarnan tacika damuwa yakefada azuciya rsa yaushe zaka koma gobe ya amsa aikin kenan
kashigo yau kafita gobe dakana damata aibakayi hakaba
Godai godai kaki aure kamar mai tsoran mata mommy zaninahuta headache ke damuna yatashi yafice abinsa badole kace hakaba tunda nafadi gaskiya
Wanan kenan

Wanene *fahad*

Comment dinku nakadan innagaruwan comment kuga wani anjima

✍🏼.......

Please read and shere

Allah yajikan iyayenm🤲
[4/6, 07:38] Muhammad Karim: AUREN LAGOS


*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}```
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/

*⚜{{H.Q.W.A📚}}*

Romantic love story &short story 👩‍❤‍💋‍👨

*NA* Karimatu Abdulhamid
(Mommy minal)

Wanan Page nasadaukar dashi ga anti billy billyn Abdul nurin nisa'a nakine kedaya ki yanda kikeso dashi sister billy💖

Page 8-9

Mahaifin fahad Alhaji musa mutumin yobe state ne bagizeme ne yanazaune a potiskum sabo dakasuwancinsa
Nasaidayadi wanda akekawomar daga kasashe daban daban yanazaune a nan potiskum a unguwar jaji da matarsa hajiya asma yaren kanuri asma Mace CE maison gayu da milki da
Iza yaransu biyu mata laura da Zina bayan haihuwar zina Alhaji musa yasake aure ya auri hajiya shuwa yaran shuwa Arab CE hajiya shuwa Mace CE maison mutane gata dakirki bayan auren Alhaji musa da shuwa da shekara biyu tahaifi danta namiji wanda sukasamar fahad
hajiya asma taji haushi sabo da batadanamiji

Alhaji musa yajidadi sosai yasamu da namiji
bayan haihuwar fahad dashekarahudu asma takara haifar mace husna shuwa ma takara haifar mace shukura
bayan shekara biyu asma takara haifar mace auta sumaiya shuwa ko tun fahad da shukura ba takara ba Alhaji musa yanada kanne biyu sani da isa sanine mai
bimar suma suna zaune agidan sani yanadamatarsa inna sauda bafulatana inanmu

Yayanta biyu imran da nur sunan hajiya shuwa taci
Sai baffa isa da matarsa ayiya bakarkariya yaranta biyu mata wasila da fadila

Fahad yataso yaro maihakuri da kokkari gason jama'a yayi kararatunsa anan potiskum primary and secondary shida imran dama sa oinjunane akanaimamusu

University of accara Ghana
Sukatafi bayan tafiyarsu Ghana Allah yaiwa mahaifin fahad rasuwa wanda sunji mutuwar matika bamasukadaiba harmutanen gari
domin Alhaji musa mutumin kirkine

✡✡✡✡✡✡✡✡

Bayan fahad da imran sundawo daga Ghana sungamo karatunsu sunyi degree da masters lokacin suna da shekara
28 years

Fahad yakasance
Muskili kyakyawan namiji
Maikama damahaifinsa sak
maikirar karfi farar fatarsa irin ta mahaifiyarsa saikamar
Magana sobiyar bai amsaba bamaiganemar sai imran sabo da miskilanci yayunsa dakanansama shekarsa sukeyi
Sam baimusu wasa fahad yanzu yana aiki a Lagos Emergeretion ne
Imran kuma yana
damaturu yana aikin bank a counter ne yayi auranshi da matarsa ilham yargidan dan majalisan potiskum ya aura
Suna Zaune adamaturu saide yana shigowa week end gaida iyayansa

Imran yayansa biyu amar da hibba wanda yanzu shekarun
su fahad 35 amma fahad shiru baya maganar aure
Ko sai yaushe
Mujedai zuwa kuyihakuri dawanan wallahi
Nayi typing yagoge saida naiwani

Yawan typing yawan comment

Allah yajikan iyayenmu🤲
[4/6, 07:42] Muhammad Karim: *AUREN LAGOS*👩‍❤‍💋‍👨


*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}```
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/

*⚜{{H.Q.W.A📚}}*

*NA* Karimatu Abdulhamid
(Mommy minal)

Nagode masoya
Aurenlagos fans
da adu o,inku agareni inajin dadin audu arku
Inayinku over I love you yujuga yujuga fans💋

Page 12-13

Sunan atsaye wasila nahawayen bakin ciki hajiya ayiya tafito daga cikin room maizangani lafiya wasila yahaka wayamiki
Wanan aikin hajiya waye inba ya fahad ba fahad ina fahad dinyake dambatama lura dashiba gyaran mirya yayi afusace hajiya tajuya fahad yazakaiwa kanwarka wanan aikin dan Allah hajiya basaji angamasu bakyau amma ita takiji yatakeso amata inbahakanba amma gaskiya wanan hukuncin yayi tsauri fahad
Niyanzu hajiya kawayena dariya zasumin gaskiya ancuceni tajuya tanakuku tayi cikin room fahad ya juyo yadubi hajiya ayi hakuri

Hajiya hakan shine maganinta
Toyanzu dakai hakan wazece yanasonta ahaka
Mai sonta dan Allah hajiya amma fahad karege tsaurin hukunci kankananka insha Allah hajiya za akiyaye nizan wuce Zanje nahuta domin gobe dawuri zantashi jirgin safe zanbi to Allah yakaimu ameen hajiya agadamin da baffa inyashigo
dazuma nahadu dasu amasalaci
Mungaisa

Wacece
Wasila yace ga baffan fahad isa kanin mahaifinsa nabiyu wasila tayikaratunta harzuwa university anan potiskum yanzu haka tana22 years wasila takasance irin yanmatananne dabasason raini gajidakai da iyagayu bakace amma tazama fara danbilicin batadawani gashi sai sonkari da atach tintana secondary s s two Take fama dason yafahad yaryanzu shiko baimasan tanayiba gashi taki tanuna aganinta hakan zaisa arenata itadai Aduarta kar Allah yasa yafitar damata iyayensu simusu hadin gida tinda itace babba a yanmatan familyn agurguje fahad yai sallama
dakowa yakoma bakin aikinsa tare dayiwa iyayensa alkawarin inyadawo zaifit damata wanan kenan

🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯

Yau takasance laraba kairiya ta tashi dawuri 5:Am tai sallar asuba tayi azakardin datasaba dik safiya tayi dan gyaran gida taishirin makarantarta antinsuma tatayata dashirya kananta cikin shirunsu na school dan yau mamace dagirki tana dakin Abba
Chapter 2 · 0% Book details