PART 1
Abdul Jalal Part 1 Complete Hausa Novel · about 13 min read
_Bismillahir Rahmanir Rahim, da sunan Allah me Rahma me jin kai, Allah ka yi salati a bisa shugaban mu Annabi Muhammad (salallahu alaihi wassalam)
Bayan haka, ban rubuta wannan littafi domin cin zarafin wani ko wata ba, na yi shine domin nishadantarwa, da kuma wa'azantarwa,
ku biyoni domin jin me wannan labarin ya kunsa.
Yanda nafara Allah yabani ikon kammala shi
Ina maraba da shawarwari, sharhi, ko kuma gyara, nagode.
Domin Samun karanta
wannan littafin yi magana ta what's app akan wannan lambar
07063065680
What's https: //chat.whatsapp.com/EtB4KI52K0v5FQc2ELhidL
Is a free book
Ina yinku AbdulJalal novel fans irin
da duk sauran masoya wannan novel ina jin dadin comments dinku love u all
I want comments not stickers or just thanks
Your comments give me courage
Haka suka cigaba da tafiya sunayi suna hira jefi
har suka shiga garin Kaduna
Karfe 4 dai
suka iso kofar gidan su Jalila, suna parking Jalila ta fito bata tsaya bi takan JAWWAD ba balle trolley dinta, ta sakko ta ruga da gudu cikin Gida,
Ummi tana tsakar gida ta idar da salla Jalila ta shigo da gudu ta fada jikinta tana murna
"I really miss you ummina"
"To karyani ki huta sarkin fitina ga yanda kika shigo da gudu kaman an koroki,"
"Bikiyi missing dina ba ko ni duk na damu saboda rashinki a kusa dani amma daga zuwana kin faramin fada"
Ana haka
JAWWAD ya shigo da trolley din Jalila,
"Au shi kikabari da dakon kayannaki? Kekam se a hankali"
Ummi tafada tana ture Jalila daga Jikinta
"Ba komai Ummi naga ta kagu ta ganki ne yasa ta manta da trolley"
Yafada yana murmushi
Murmushi Ummi tayi
Har kasa ya tsuguna ya gaida Ummi ya zauna
Ta amsa fuskata cike da fara'a haka ya zauna sukayi ta hira da ummi,
Ummi tana kaunar Jalal kodan yadda yake son diyarta dakuma yadda mahaifinsa yake tsaye akan lamuransu ita da yarta
Bayan haka kuma JAWWAD yarone me matukar biyayya da hakuri
Sallar la'asar yayi, be wani dade ba yace tafiya zeyi,
"Jawwad tun yanzu"
"Ummi bana son tafiyar dare ne"
"Hakane kam bata da dadi"
To Dan jirani ina zuwa daki ta shiga ta dakko wani turare me kyau tabawa JAWWAD yayi godiya sosai
Yayiwa Jalila alama da ido ta tashi tarakoshi waje
"Sisyna zanyi missing dinki zuwan nan naki yayi min dadi gashi kin dawo kin barmu"
"Allah sarki yayana nima banji dadin rabuwa daku ba "
"Sisyna kiyi karatu kinji nasan ke mutuniyar kirki ce, banda kula kawayen dabasu zuwa makaranta
Banda tsokana da shagwaba"
Ya karasa maganar da sigar tsokana
"Insha Allah yayana"
"Good very good sister, insha Allah very soon zan dawo mukoma"
Dan turo baki tayi batace komai ba
Mortar ya bude ya dakko wani jaka yabawa Jalila
"Thank u very much my brother"
"Shhhhh don't mentioned dear"
"Wish u safe trip brother thank u very much ka gaida min da Nana ta"
"Zan gayamata and karki manta dayiwa yayanki addu a"
"Addu a mekakeso in maka"?
"No bani ba Jalila yayanki Jalal"
"Yaya kaikam narasa wanan kaunar da kakewa Jalal"
"Hmm sisy na kenan zakiji komai insha Allah in kinkuma zuwa kano zakiji dalili"
Yabude mota ya shige yatada mota yana daga mata hannu
Seda ya bace ma ganin Jalila sannan ta koma cikin Gida
"Ummina gayamin me yafaru bayan tafiyata ?"
"Ke dai bari Babyna gidan ba dadi daba kya nan, kawayenki na islamiyya se sintiri suke min, nayi missing dinki sosai daughter na"
Ummi tafada tana shafo fuskan Jalila
Jalila ta riko hannun ummi
"Allah sarki ummina haka kike sona dama?"
"Hmm Jalilana a duniyar nan a yanzu wanake dashi bayan ke kin ko son soyayyar dake tsakani da da uwa, da baki tambayi haka nakesonki ba"
To amma ya akai tsakanin Jalal da mummyn Sa basa jituwa shi bayajin wannan soyayyar ta mahaifiyarsa a ransa, Jalila tai maganar a zuciyarta
Da daddare bayan Ummi da Jalila sunci Abinci
Ta je ta dakko trolley din ta, ta dakko
kyautukan da ta zo dasu ta nunawa Ummi sannan ta dakko Wanda ,Jawwad yabata
Katuwar teddy ne Ja da kuma manyan kwalin chocolate kusan guda biyar
"Allah sarki yayana Allah ya karemin Yaya Jawwad har yanzu be manta abinda nake so ba "
Ummi kallonta ta tayi tai murmushi
"Hmm Jalila kenan, Jawwad ya biyewa shirmenki hada siyamiki teddy da girmanki"
"To ni ummi har wani girma nayi
Yawwa Ummina tambayarki zanyi"
"Allah yasa nasani"
" Naga nabaki abunda akabani a gidansu Jalal baki tambayeni waye Jalal ba ko kinsanshi ne?"
"Eh nasan yaron koba makotan su Jawwad ba"?
" Ummi shine, amma kinsan yazama dan shaye
bashi da tarbiyya Sam bakiga yadda yakewa mamansa ba ya akayi kika sanshi?"
"Allah sarki Jalal da ba haka yake ba daga baya yazama haka abokin Jawwad ne tun suna yara kanana
Daga baya yakoma haka saboda wani abokinsa ko wayake oho?
Amma naji ance hada laifin mahaifiyarsa amma bansan ya akayi ba nikam"
"To Ummi ya akayi mahaifiyarsa tabari yazama haka"
"Ke rabu dani nima ban saniba sarkin tambaya meyasa baki tambayesu a can ba ni rabu dani bacci nakeji"
"To shikenan Ummi "
Har sun kwanta bayan wasu mintuna da kwanciyarsu,
Jalila ta nisa
"Ummina"
"Na'am Jalilana"
"Yaushe zaki kaini garinku inga yan uwanki?"
"Jalila meyasa kikayi min wannan maganar,
so kike ki hanani bacci ko rigimar zakimin daga dawowarki ko baby, bana so yi baccin ki kawai nasan kingaji"
"Ummi bazan iya bacci ba sekin Sa ranar dazaki kaini garinku ni wallahi ko wasu irine ina so inje in gansu Dan Allah Ummi koba Sa sanmu ni inasonsu a haka Ummi kitemaka"
Jilila ta karashe magNar tare da rike hannun Ummi tana hawaye"
Fizge hannunta Ummi tayi
"Nemi gurin kwanciya kafin in wanka miki mari"
Ummi ta daka mata tsawa haka Jalila ta kwanta ta juya wa Ummi baya tana kuka
Har cikin zuciyarta Ummi takejin kukan Jalila tareda tausayinta.
Tayi rigingine tana tuna abubuwa da dama dasuka shude
*********
Aliyu Imam Habib shine cikakken sunan mahaifin Jalila su biyune kawai a gurin iyayensu shida
yayansa Usman Imam Habib (babansu Jawwad)
Mahaifansu sun haifi yara dayawa sun rasu su biyune suka rage asalin iyayensu Fulanin Adamawa ne ne akayi wata rigima yan fashi suka je rigar fulanin
aka karkashe wasu, yawan hare
da ake kaiwa fulanin ya tilasta wasu suka watsu a Sassan Nigeria an kashe musu yan uwa da dama malam imam da shi da me dakinsa mairo sukayo hijira zuwa kano.
an kashe musu yan uwa dayawa, wasu daga cikin yan uwan Nasu kuma basu San inda suke ba abinda suka tsira dashi bashi da wani yawa, duk da kasan cewar su masu arziki a rugarsu amma haka suka siyar da abinda ya rage musu suka taho kano (ta dabo jalla babbar Hausa kodame kazo an fika)
Zuwansu kano a lokacin duniya tana kwance , a lokacin in akayi baki masarautar kano zamanin sarki Ado bayero ke bawa baki masauki Dan haka masarautar kano su sukabawa su malam imam masauki, inda akabasu katon Gida a unguwar mandawari
Gidansa ya kasance kusa da gidan wani alaramma malam shehu, malam shehu yanada Tarin almajirai dan haka zuwan malam imam kano basu San kowa ba wannan makocinasu shiya zama kamar Dan uwansu
Shi ya kai Imam kasuwa ya hadashi da wani almajiransa ya koya masa san'ar takalma a kofar wambai
Sannan in ya dawo sukan zauna da malam shehu ya koyamasa karatun addini
Imam yasamu Ilimi me tarin yawa a gurin malam shehu wanda ya kaishi ga zama mahadddacin qurani, sannan yana samun alheri a kasuwancinsa yA tsaya akan gaskiyarsa dai
gwargwado,
yana samun rufin asiri a sana'arsa
Haka bangaren matan malam uwar gidansa ta dauki mairo kaman Yar data Haifa yayinda amaryarsa takasance masifaffiya Dan bata shiga shirgin mairo tunda taga uwargidamta ta dauketa kaman ya, uwargidan malam shehu ta iya saka Dan haka ta dinga koyam
ata sakar kayan sanyi
A zamansu a kano
mairo ta haifi yaronta na farko ya rasu a ranar da ta haifeshi yarasu bayan wani Dan lokaci ta Haifi na biyu
Suka masa sunan Usman wato sunan malam shehu, yatashi da ilimin addini da soyayyar iyayensa gashi malam shehu ya daukeshi kaman jikansa yana matukar kaunarsa da ya isa sakawa a makaranta akakai usman makarantar boko
Seda mairo ta kuma haifan yara biyu suna mutuwa sannan ta haifi Yaronta namiji akasamasa Aliyu
Addu'a Imam yayi tayi Allah ya bar masa Aliyu Usman ya samu Dan uwa,
Usman ya tashi da matukar kaunar Dan uwansa kullum yana tare dashi har Goya masa shi mairo takeyi,
Ba 'a Dade ba
Ta kuma haifar mace itama ta rasu daga nan bata sake haihuwa ba,
Haka suka rungumi yaransu suna kula dasu malam imam be sakasu a harkar kasuwanci ba se dai ya tsaya musu akan Neman Ilimin su, na islama Dana zamani,
A kwana a tashi malam shehu Allah yayi masa rasuwa, sun shiga matukar damuwa da tashin hankali haka akayi zaman makoki kowa ya watse.
Rayuwa tacigaba a haka malam imam be taba tunanin sunemi wani daga danginsu ba, yana ta kula da yaransa , yakuma siyan gidajen kusa dasu ya hade a cikin gidansu.
Usaman da Aliyu suka girma da matukar kaunar junansu, gasu masu matukar biyayya duk da kasancewar su maza amma daga kan shara gyaran gado wanke
bawanda basu iyabaan Usman yafi Aliyu hakuri, shi
Aliyu akwai kafiya da taurin kai sannan yana da zafi, halin babansu ya dakko, gashi shine karami amma in ya dau zafi sedai Usman ya kyaleshi amma duk da wannan halin nasa kaf kayan gidan nan shi yake wankewa ya goge sannan yana matukar son yayannasa amma wataran in kaga yasa Usman a gaba yana masa fada seka dauka shine babba
(Ashe JALILA ba a banza ta dakko ba)
shidai malam imam kullum zancensa be wuce
" Ku rike junanku Ku rike zumunci, kunga bayan imu IMU bamu da wasu dangi duk sun watse wasu sun mutu Ku rike junanku Ku nemi ilimi ko bayan ba raina karku yada zumunci"
Kwanci tashi asarar rai Usman yagama makarantar secondary ya shiga Jami'a yake karantar engineering,
Bayan ya kammalla jami'a ne aiki be samuba ya dawo Gida ya zauna yake dan bin babansa kasuwa, ana haka ya hadu da wata yarinya Zainab da farko dai suna mutuncine kawai kafin daga baya abin yakoma soyayya,
Lokacin daa malam Imam yasamu labarin Usman yana zuwa tadi gurin yarinyar ya kirashi yayi masa nasiha yace tun wuri in yasan ba aurenta zeyi ba ya dena zuwa gurinta
Shidama Aliyu be tsaya iya karatu ba yana taba kasuwanci
In yafita abinda yasamo se yabawa Dan uwansa yace yafara Tara kayan aure tunda ya fuskanci yana matukar son zainab,
Duk randa Aliyu beje makaranta ba haka zewuni Neman kudi ba abunda zeci a ciki haka ze dauka ya bashi,
Sannan dayake
mutane dayawa sun San Aliyu saboda yana da baki ba kaman Usman ba salihi ne kaman mairo, Aliyu ya dinga shiga yana fita domin yaga danuwansa yasamu aiki amma abu yafaskara kai kace shine yake nemawa kansa aikin
Shekarar da Aliyu yasamu admission, babansu ya dauki kudin
Registration ya bashi amma daya tashi se ya hada kudin da Wanda ya dinga Tarawa ya tafi yaje kasuwa Yakama shago aka zuba takalma ya dankawa Dan uwansa yace gashi nan ya dinga juyawa yasamu yayi aure
Dafarko Usman kin amincewa yayi seda yaga Aliyu yadena kulashi, yadena cin abinci tare dashi yayi fushi sosai sannan ya yadda ya karba
Malam imam yace aikuwa badi se dai kanemi naka kudin kashiga makaranta, we da Aliyu yabata shekara biyu be fara makaranta ba saboda yaga kasuwancin da ya kafawa yayansa ya bunkasa
Duk wannan abun baya hana in Usman yayi masa laifi ya zauna ya kare masa masifa, amma beta ba yimasa gori ba.
Shekara ta zagayo Aliyu sannan ya Shiga Jami'a
Usman ya cigaba da kula da shago yasamu Sana'a yafara core ransa saga batun samun aiki
Ahaka har Allah yasa Usman ya auri Zainab aka ware masa bangarensa a cikin gidan yasata a ciki, tana zaune da mairo lafiya saboda ita Sam bata da hayaniya Dan haka Zainab bama Shiga harkarta take ba balle kyautatawa ko akasin haka ya Shiga tsakaninsu.
Allah ya Albarkaci kasuwancin usman, aciki ya dinga tallafawa karatun Aliyu dakuma iyayensu da girma ya cinmmusu,
A kwana a tashi ba wuya a gurin Allah, matar Usman ta haihu ta haifi da namiji, aka sakamasa sunan Aliyu suke cemasa Jawwad, Zainab taji haushi ga mahaifinta memakon ayi mata kara a saka sunanshi se a wani saka sunan Aliyu
Aliyu yayi murna da haihuwar JAWWAD dakuma karar da dan uwansa yayi masa kullum yana tare da Jawwad, yaronma yana matukar kaunar Aliyu Jawwad, soyayyar da Aliyu yakema Usman Yakoma kan Jawwad,
Jawwad yana da shekaru biyar cif, Aka tura Aliyu bautar kasa kwara state yaji babu dadi sakamakon rabuwar dazeyi da gida gakuma dansa JAWWAD dayake matukar kauna
Haka Aliyu yayi shirin tafiya yayi sallama da mutan gida iyayensa sun masa nasiha sosai akan ya kula da Kansa da addininsa, Usman beji dadi ba ya Shiga damuwa sosai, saboda shi lokacin da yayi NASA bautar kasar a kano yayi beyi nisa da Gida ba.
Haka Aliyu ya shirya ya tafi kwara, wani babban kamfani aka turashi kamfanin yakasance mallakin masarautar garin Wanda ya kasance na construction ne na gine
dakuma tituna
Aliyu yaga mutane daban
wanda suke da banbancin addini da al'adu da zaman takewa na rayuwa
Aliyu ya hadu da wani bayerabe a kamfanin me suna Abiola Wanda ya kasance kuma hadimi ne a cikin masarautar garin dukda banbancin addininsu amma tasu tazo daya shiyake zagawa da shi gurare a cikin garin
In Baku manta ba kusan halin Aliyu da shige
Dan haka yace yana so abiyola ya Shiga dashi gidan sarautar yaga
yanda take, haka akayi ya dauke shi ya Shiga da shi cikin masarautar ya dinga nuna masa abubuwa, haka ya dinga kallonsu wasu iri saboda yanayin saraautarsu
yayi daban da masarautar kano
Wasu abubuwan sun kayatar dashi wasu kuma sun bashi haushi haka abiola ya dinga bashi labarin
masarautar da abubuwan data kunsa
ciki kuwa hada labarin shalelen masarautar wadda akan a batamata rai gara abatawa sarkin saboda tsananin kaunar da sarkin yake mata
Sarki yana matukar kaunar yarinya nan, shikam Aliyu duk surutun nan da abiola yake besan me yake cewa ba saboda ya shagala da kallon abubuwan kayatarwa da suke a masarautar,
Wani part suka karaso kai bakace a Nigeria ne ba ya hadu karshen haduwa an kawata shi da abubuwan zamani da kawatuwa
"Nan kuma inane?"
"Ai nan shine bangaren yarinyar danake gaya maka jikar sarki ce, bangaren shalelen gidan ne"
"Ehenn mushiga inga mene a ciki mana"
Zaro ido abiola yayi "sokake in kwana a kurkuku baza ja min wahala ba iyakacin mu nan"
"To meye a ciki gani fa kawai zanyi"
"Dan Allah kabari ka zo mutafi kaga akwai masu tsaronta Dan haka kazo mu tafi"
Da kyar abiola ya shawo kan Aliyu ya yadda suka tafi.
Abiola ne durkushe a gabanta, ta hakimce tana cin kayan marmari
Tayiwa hadimanta umarnin sutafi subata guri
Sannan ta mike zaune sosai
"Abiola"
Takira sunan shi
Ya Dan kalleta ya maida kansa kasa
"Waye wannan Wanda kuka shigo da shi dazu?"
Gabansa ne yayi mummunar faduwa ya tsorata, nan da nan gumi ya rufe shi ya kama in'ina
"Abiola bafa abu me wahala na tambayeka ba kawai na tambayeka waye shine
Ina kallonku dazu ta saman bene kuna jayayya waye shi? Daga ina yake? Mekuma ya zo yi nan"?
Da kyar abiola ya hadiye wani yawu ya daidaita nutsuwarsa Ya dan suka da Kansa yace
" your royal Highness Dan bautar kasane an turoshi kamfani domin yayi aiki sunanshi Aliyu daga kano state yazo nan"
A kidime ta kalleshi kana nufin musulmine
"Eh bahaushe ne kuma musulmi"
Gigicewa ta danyi tare da bashi umarnin ya tafi seta nemeshi
Nan ta Shiga sintiri a gurin
Da karfi tai shouting
"Impossible!!!!!!"
Wanda ya janyo hankalin masu yi mata hidima ,kafin su an kara........
Wata sabuwa
Share please
More comments more typing...............
Love u all Abdul jalal novel fans
[8/31, 8:26 AM] Safiyya:
_ABDUL
JALAL_
(2020)
_WRITTEN BY AISHA HUMAIRA_
(Daddy's girl)
PAGE-